← Book details Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 51

Sashe 18

Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*

    *The Fearless Writers Team*

  _Marubuta masu tsage gaskiyya_

*BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM =ØOÞ=Ø«Ü*

_Page 21_ 

~~~~~~Nyan ya

Umma ce zaune kan kujera yar tsugunno ta figar zogale, daga gefen ta kuma Abdul ne tsaye jikin rijiya yana Webo ma ta ruwa cikin rijiyar. Kwankwasa ™ofar gidan na su aka fara yi da ™arfi babu nutsuwa. Waye anan?. Abdul ya faWa, bai ™arasa magana ba Goggo Larai ta shigo cikin gidan babu ko sallama, tsayawa ta yi sanan ta ce. Ku shigo mana. Ba ta rufe baki ba Su Isiyaku da Šan-ladi suka shigo, har da saddi™u da wasu yan cikin gidan. Da mamaki dai Umma da Abdul suke kallonsu, domin basa iya tuna lokaci na ™arshe da su ka zo gidan gaba Wayansu haka, zai iya kasancewa tun lokacin mutuwar mahafinsu.

Ta shi Umma ta yi ta shiga Wakko musu tabarma tana faWin. Sannunku da zuwa.  

Yawwa. Goggo Larai ta faWa, sauran kam shiru su ka yi na su ce ko ™ala ba. Ga waje ku zauna.  

Bazama ya kawo mu ba, ina sauran yaran?. isiyaku ya faWa. Wane yara?. Abdul ya yi tambayar ganin zasu nemi rainawa mahaifiyarsu hankali. Sauran yayun na ka.  

Au ba sa nan. Ya faWa yana ci gaba da jan ruwan sa, domin yasan ba alheri ba ne ya kawo su. To anemo su.  

Yaya Isiyaku Lafiya dai?. Umma ta tambaya. Wai ba mu isa mu nemi ganin su ba ne?. Goggo larai ta faWa tana wani hare-hare. Basa nan ne, Bhatool suna biki ta je gidan biki, ita kuma Karima ta na gidan mijinta.

To duka ayi musu waya su zo muna son ganin su.  

Abdul kira mun Karima. Waya ya shiga dannawa, bayan ya kira Yaya karima ne ya bawa Umma wayar, Bhatool ce ta Waga wayar tana faWin. ˜anina ya ake ciki ne?.  

Bhatool. Ummah ta faWa. Na am Ummana ina kwana?.

Lafiy ™alau Bhatool, ina Kariman?.  

Suna ciki ita da Yayan.

Kai ma ta wayar.

Lafiya dai Ummah?.

Kai ma ta Bhatool. Ummah ta faWa a dakile. Yaya zo ki karSi waya. Bhatool ta faWa, tana zuwa ™ofar Wakin na ta, fitowa ta yi tana faWin. Me yasa baki da hankali ne dan Allah?. Cuno baki ta yi gaba sanan ta ce. Ni dai amshi.  

Hello, au wai Ummah ce?. Yaya karima ta faWa a lokaci guda. Ni ce Karima mijinki na nan?.  

Eyh yana nan Ummah.

To ina so dake da shi da Bhatool duk kuzo gida yanzu.

Iyayen Senate Win sun zo ne?.

Waye Senate? , ni dai na ce ku zo yanzu.

Mu bamu gayyaci mijinta bah. Yaya Karima ta jiyo muryar Goggo Larai ta faWa, kashe wayar Umma ta yi ba ta so su Yaya Karima su ji mutanen dake gidan. Goggo Larai?. Yaya Karima ta faWa a ran ta. Su wane Goggon?. Bhatool ta tambayeta. Haka Umma ta ce mu zo gida dukan mu yanzu, kuma na ji Goggo Larai ta na magana wai ba su gayyaci mijina ba.  

Mene ya kawo su gidanmu haka?.

Wallahi Bhatool nima bansaniba, je ki shirya dai. Yaya Karima ta faWa tare da shigewa ciki.

Wai wane mutumi ne take kira haka?. Šan-ladi ya tambayi Isyaku. Nima bangane wanda take nufi ba.  

Lauya mijin yarta ta fari. Goggo Larai ta faWa. A a mene na gayyato mana shi kuma, to kar ya kuskura yazo.  

Dole yazo mana, domin a yanzu shine wakili a kan ta da sauran yan-uwata, domin wayanda ya kamata su zama wakilan na su sun watsar da su.  

A ah, kar ki kuskura ki gaya mana magana fa. Goggo Larai ta faWa. Muma kar ku kuskura ku faWawa Mahafiyar mu magana. Abduk ya faWa, domin wani mugun haushin su ne ya dirgar masa a zuciya. Kai ka kiyaye fa. Saddi™u ya faWa cikin muryarshi ta marasa jin magana. Rufe bakin ka Abdul.  

Wallahi Umma babu wanda ya isa ya zo cikin gidanan ya ce zai gaya miki magana, idan da sun yi sum ci banza yanzu basu isa ba, yanzu ya yanki sun ta sa, sun yi girman da zasu tsaya miki a ko ina, wallahil azim duk wanda ya ce zai Waga miki hankali sai na haWa shi da shari ah.  

Eyh, Lallai yaro ka fara ri™e kuWi. Šan-ladi ya faWa yana kallon yadda Abdul yake magana. Kabarshi kawai. Goggo Larai ta faWa. 

Ba afi mintinu ashirin ba su Bhatool suka shigo gidan, Bhatool na sanye cikin doguwar rigar atamfa, ta yafa ™aramin mayafi fuskarta a haWe kamar wacce aka aikuwa da sa™on mutuwa haka ta shigo gidan, tsayawa ta yi ™i™am tana ™are musu kallo. Lafiya?. Ta faWa cike da mamaki. Bhatool masoyiyah. Saddi™u ya faWa, yana washe ma ta baki. Da wani mugun kallo tabi shi, sanan ta ce. Waye wanan kuma?. Dan ota harga Allah ba ta gane shi ba. Mijinki, wanda zai aure ki.   Goggo Larai ta faWa, tsaki ta ja sanan ra shige ciki kusa da Ummah dai-dai lokacin da Yaya Karima suka shigo, gaishe su su ka yi sanan su ka ™arasa wajen Ummah, ba su kai ga zama ba Goggo Larai ta ce. Ba ma son bare ya zauna a nan.  

Duk maganar da zakuyi anan, to a gabansa za ayi domin shine yake kamar jagora a garesu, shi ke tsaya musu a kan komai da komai, Allah ne gatan ya yana, shine gatan su.  

Mu mu yi maganar da zamuyi da abunda zamu yi mu huce. Isiyaku ya faWa. To daman mun zo ne mu gaya muku cewa zamu Waura auren Bhatool da Saddi™u, Abdul da Sajida, kuma mun zo ne mu daura auren a yau.

Dake a garin mahaukata ake ko?. Abdul ya faWa yana wani hararasu, Bhatool kam mi™ewa tsaye ta yi sanan ta ce. Ni kam wanan rashin hankalin ba a gaba na ba. daga haka ta yi cikin Waki. Bari na fara kiran jami an tsaro daman Umma nema nake kawai su shigi hannu, wallahi sai sun yi aman kuWin da suka ci na gadon mahaifinmu. Abdul ya faWa yana zaro wayarsa, wani ™ululu cikin su Goggo Larai ya ba da. Ah kaga kai me yasa baka da hankali ne?. Šan-ladi ya faWa. Bar shi dai ya kira su, tun da jahili ne. In ji Isiyaku. Abdul kar ka kuskura ka kira wani. Umma ta faWa daga inda take, wayar ya mayar cikin aljihunsa sanan ya ce. Ku ta shi ku fice mana daga gida, kar ku kuskura na sake ganin ™afar wani cikin gidanan, dan wallahi sai na Wauki mummanan mataki a kan sa.  

Ai ba mu yi lalacewar da zaka yi mana haka ba, to ba zamu fita ba. Isiyaku ya faWa. Abdul ka rufe baki kar na sake jikin bakin ka anan. Šakin da Bhatool ta shiga nan shima ya shiga. Ni Umma a ganina wanan abu ne mai sau™i, a matsayina na babban lauya kuma mai kare su Bhatool, ki bar su su yi duk abinda su ka ce zasu yi, ai shari a na nan.  

Kai Wan Worin Wo sa no, rufemun baki mara kunya. Goggo Larai ta faWa tana maka mai harara. Yoo ban da rashin ta ido har mu ne zai faWawa shari a, muna matsayim sirikan sa. Šan-Ladi ya faWa, dama su uku ne suke ta magana sauran duk sun yi shiru. Ai da an nuna masa darajar mu dai bazai mana haka ba, har yau ina ba™in cikin Ahamdu da ya aura wanam figaggiyar mitsiyaciyar. Goggo Larai ta faWa. To Shima ba Umarnin Baba ya bi ba, amma nasan har ya mutu baya farin ciki da aurenta.  

Kum ga bayin Allah ya isheku haka, tun da bakwason harkar arzi™i bari ayi ta tsiya. Yaya Karima ta faWa tana mi™ewa. Abdul fito ka kira mutanen kawai, gwanda mu dan gana ga kotu. Sallama su ka ji a ™ofar gidan duk kan su su kalli ™ofa. Abdul da ya fito yanzu ne ya nufi ™ofar, ya bar su Goggo Larai ciki na ™ululu. 

Manyan mutanen da ya gani ne ya sa shi tsugunnawa ya gaida su, ciki har da Alhaji Habu Naira wanda suke kasuwanci sosai da sosai. Alhaji Habun ne ya ce. Abdul nan ne gidan ku kenan?.

Eyh yallaSai nan ne.

Toh Ma sha Allah, Abdul muna son masauki domin magana mai muhimmanci ce ta kawo mu.  

Tom yallaSai. Abdul ya faWa tare da komawa ciki, daga farkom gidan ya tsaya ya kira Barrister, tasowa Bartister ya yi zuwa inda Abdul Win ya ke sanan ya ce. Su waye?.  

Wasu manyan mutane ne, ciki har da Alhaji Habu naira Wan kasuwarmu, sun ci magana ce mai muhimmaci suna son waje kuma ga shi wayanan tijararrun suna ciki.  

Wallahi kam Abdul, yanzu za su iya musu hauka.

*HASASHEN SOYAYYA*d'þ
=Ø%Ý>ØyÝ

_Imagination of love_

    _Stroy and written_

             By

   Sayyid (Legend's pen)


   *FUTURE WRITERS ASSOCIATION*

*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*

    *The Fearless Writers Team*

  _Marubuta masu tsage gaskiyya_

*BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM =ØOÞ=Ø«Ü*

_Page 22_

Ka na ji Abdul. Barrister ya faWa. Ina jinka.  

Mu zaunar da su nan Wakin ka na zaure kawai, su wayanan Win zan yi magana da Karima ta san yadda zata ri™e su da surutu ko abinci ne ta da fa musu, kar dai ta bari su fito kuma kar ayi hayaniya.  

Hakan ya yi bari na buWe musu. Abdul ya faWa yana nufar Wakin, shi kuma ya yi cikin gidan. Yaya Karima ya kira ya sanar da ita cewa ta san yadda zata kula da su, kafin su gama da yan uwan su Senate.

Shikenan yanzu zaku tafi ne ko kuwa zaku jira a gama abincin ne kawu?. Yaya Karima ta faWa bayan mijinta ya matsa. Ita kuma maganar da mu ka zo da ita fa?. Goggo Larai ta faWa. Yanzu Abdul ya hau dokin zuciya ya fice, mijin ya bi shi kuma kun san ba zai ta Sa fahimtar ku a haka ba.  

Shikenan dafa mana abincin mu ci mu tafi, gaba ma dawo. Ita dai Umma da mamaki take kallon abinda Karima ke yi. Umma me kike da shi?.

Shiga Kitchen Win ki duba. Shigewa ta yi Waki ta sami Bhatool zaune. Wai Yaya girkin me zaki yi mu su?. Bhatool ta tambayi Yaya Karima. Ke dalla malama yan uwan Senate ne su ka zo, kin san idan aka bar su hauka zasuyi musu.  
Chapter 18 · 0% Book details