Sashe 25
Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daga nan aka sake sa Bhatool a Waki ta hau wani shirin, bayan ta shirya aka naWe ta cikin lafaya aka barta zaune a Wakin ita ka dai babu kowa, su Amrah suna can tare da sauran ™awayensu. Kuka ta fara a hankali a hankali hae ya fara nisa, sai da ta yi kusan awa guda aka shigo da Mama da Anty Abu Babar yayarsu Mama sai kuma Yaya Karima.
Anty Abu ce ta fara magana. Bhatool! Aure wata rayuwa ce sabuwa, rayuwa mai cike da abu kala-kala, rayuwar da dole hakuri ne mahaWin tafiyar, ba wai faWa ko nuna zallan soyayya ba, Bhatool rayuwa ce da ake fatan dauma tare har mutuwa, kamar yadda kila ga mahiafiyarki na zaune gidan mijinta duk da baya raye, kamar yadda kika ga yayarki na xaune gidan mijinta ba tare da samun wani saSani ba, to Bhatool duk wanda ya ce mili gidan aure gidan ba gidan hakuri ba ne ya yi miki ™arya, duk irin daWi da kika mace na sha a gidan mijinta akwai matsalal da take fuskanta, a rayuwa a naso a ko da yaushe ka dinga ganin alkhairin mutum fiye da sharrinsa.Bhatool ki yi hakuri, ki yi biyayya ga mijinki zaki yi nasara a rayuwa, ki ba shi sau da ™afa.
Gaba daya jikin Bhatool ya yi sanyi, hawaye na sauka a fuskarta Wis-Wis. Yaya karima ta fara magana. Bhatool duk wacca kika ga ta ji daWi gidan mijinta ita ta siya da kuWinta, haka duk wacca ta sha wahala ma ita ta siya da kuWinta.
Legendspen 08129553971
*HASASHEN SOYAYYA*d'þ
=Ø%Ý>ØyÝ
_Imagination of love_
_Stroy and written_
By
Sayyid (Legend's pen)
'þ
*FUTURE WRITERS ASSOCIATION*
*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*
*The Fearless Writers Team*
_Marubuta masu tsage gaskiyya_
*BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM =ØOÞ=Ø«Ü*
_Page 29_
Šagowa Bhatool ta yi ta kalli Yaya karima, Yaya karima ta Waga ma ta kai sanan ta ce. Bhatool ita ta siya, namiji da kike ganinsa Sha-sha-sha ne, duk wani fushinsa da fiffigarshi ba abakim komai ba ne, duk ta yadda kika raini shi ta haka zai ta shi, a yanzu Senate kamar ™aramin yaro jariri ne a wajenki, yadda kika raini shi haka zai ta shi, idan kin sa ba masa da mutuntawa da girmamawa da soyayyaa da fahimtar juna to haka zai ta shi, idan akasin haka to haka zai ta shi, mussaman ke mijinki dake shiru-shiru ki ri™e shi da mutunci da karramawa, ki nuna hallarci ga mahaifiyarsa da ta zage ta tsaya tsayin daka a kanki. Kuka Bhatool ta ci gaba da yi, Anty Abu ta ce. Ya kamata kema kiyi mata nasiha, domin duk abinda zaki faWa mata babu shida muhimmancin da ya kai wanan lokaci. Kallon Bhatool Umma ta yi sanan ta ce. Duk wanda ya ci riba a rayuwar duniya, to ya haWa da hakuri, Bhatool ki je Allah yabada sa a, Allah ya albarkaci rayuwar aurenki da zuri a ta gari. Ummah ta faWa tana mikewa zuwa sif Winta. Ga wanan alkur ani ne da azkhar, a kowannw yanayi kidinga tunawa da Allah, a yanayin farin ciki ko na akasin sa, ki tuna shime ya jarabce ki da wanan, kuma zai iya canja shi a ko yaushe. Kuka mai ™arfi ne ya ™wacewa Bhatool, ta shiga yinsa babu ™a™™autawa, babu mai rarrashin ta ko hanata, domin Yaya karima ma nata kukan take, haka Umma ma ta shiga matse na ta hawayen, ta shiga Anty abu ta yi ta basu wajen.
Sai da suka dau kusan mintu goma a haka sanan Umma ta ce. Ya isa haka, Allah ya yi muku albarka. Tasowa Bhatool ta yi ta rungume Ummah, Yaya karima ma ta taso suka haWe abunsu suna kuka, can sai ga Abdul nan da ta shi ™walal, sai da suka dau mintuna suna kukan sanan aka fara shirin tafiya da Bhatool.
Tun Bhatool na kuka ™asa-™asa, har ta fara da ™arfi. Wayyo Umma, wayyo Allah na, Ummah ni bazan tafi ba. Irin ihu da take yi kenan, kowa sai da ya tausayawa Bhatool amma a haka aka fice da ita xuwa gidan Mom, sai da suka kusa isa sanan ta samu ta yi shiru, sai dai tana ta sauke ajiya zuciya da shashe™ar kuka. A haka suka ™arasa gidan bakin ta shiru, babu abinda take sai faman tunanin Ummanta.
Wata sabuwar hidimar suka tarar gidan Mom, tarba ta mutunci a ka yi musu, sanan daga baya ™awayen Mom suka zo suna ta yi Bhatool kyauta, kowace da abinda take bayarwa. Sai wajen ™arfe takwas da rabi aka huce da Bhatool gidan mijinta da ke G.R.A.
Gida iya ganinka ya tsaru matu™a, duk da bai cika wani girma ba, amma kana ganin kasan namasu hannu da shuni ne. Bhatool bata ta shi kuka ba sai lokacin da ta ga kowa zai tafo yabarta har da Yaya Karima, kuka sosai take kamar wacce ke tsoron azo a sace ta ko yankata, da™yar da sinWin goshi aka tafi aka barta.
Tana zaune tana fama shashe™ar kuka Senate ya shigo, shi kaWai babu abokansa dan duk sun koma daga gate, wani irin bugu yaji zuciyarsa na yi kamar ranar farko da ya fara ganin Bhatool, sai ya ji ya zama asalin Senate Win sa mai rauni da tausayi akan al amuran Bhatool, wata sabuwar soyayyarsa tana shigarsa a haka ya shigo cikin Wakin, Bhatool tsoro ya gama cika ta, mussaman da ta ji ana shigowa a hankali kuma tasan ango dai ba zai taSa shigowa shi kaWai ba sai da gayya. Da gudu ta saklo daga kan gadon ta rungumeshi tana kuka, a hankali ya kai hannu shima ya rungumota. Sai dai ya bari ra Wauki lokaci tana kukan sanan ya fara rarrashinta, da ™yar ya samu ta yi shiru& & & & & & & & & & & & & & & & & & & & & & & & & & & & & & & & & .. toopa, Allah ya kyauta.
~~~~~Washe gari.
˜arar ™ararrawar bakin ™ofar bangaren da suke ce ta tashi Senate, a hankali ya buWe idonsa ya sauke su kan Bhatool da ta cukwikwiyeshi, ya kusa minti biyar yana kallon kyakyawar fuskarta, kafin ya xare jikinsa a hankali ya mi™e. Ina zaka?. Ta faWa cikin muryar bacci, juyowa ya yi ya kalleta idanunta a rufe. Naji ana knocking. Ba ta ce komai ba shima ya fice, mai gadinsu ne ri™e da ™atoton kwandon abinci. Ranka ya daWe gashi.
Musa ya zaga dinga mana bugu da sassafe haka?.
Ranka ya daWe, bana so abinci ya yi sanyi ne, naga an kusa awa biyar da kawo shi ne.
˜arfe nawa yanzu. Senate ya tambayeshi, wayarsa ya danna sanan ya ce. Sha biyu da kwata.
You re not serious. Senate ya faWa tare da shigewa ciki, a ran shi ya na cewa. Garin da ko tara ba ta yi ba zaka ce wani 12:15. dawowa ya yi ya kalli sama yaga yadda rana ta fito tas, ba shiri ya koma ciki bayan ya ajiye kwandon ya shiga cikin Waki. Wifey, ta shi rana ya yi. BuWe idonta ta yi sanan ta ce. ˜arfe nawa ne?. 12:30. Ya amsa mata.
~~~~~~~Nyan ya.
Tun daren jiya da yan kai amarya suka dawo ake ta kuzaza gidan Amarya, kowa yana faWin albarkacin bakinsa yana yaba gidan. Haka har gari ya waye ana ta maimaita zancen, ita dai Umma addu a take kowa ya gama shiri a rabu lafiya ba tare da wani sabon tashin hnakalin ba, Su Amrah da Jannah sake kwana sukayi gidansu Na ima, sai yau da safe suka shigo su ka yi wa Umma Sallama bayan sun yi breakfast, sosai Umma ta yi mus godiya tare da fatan sauka lafiya. A hankali baki kowa ya gama shiri suka fara tafiya gidajensu, kafin karfe biyu na rana gida ya zama daga Umma sai Yaya karima, sai Abdul dake shigowa yana fita.
Umma da Yaya karima na zaune suna hira, bayan sun kammala duk wani aikace-aikacensu an mayarwa sa makwafta yan kwanuka da su ka shigo cikin hidimar biki. Ummah shikenan yanzu sai ke ka Wai, ni dai aganina Abdul kawai ya ™ara gyara gidannan, ya yi part Win shi daban ya zauna. Yaya karima ta faWa. Wallahi kam Karima, ni kaina duk naji wani iri da zarar kin tai shikenan. Umma bata ™arashe maganar ba kira ya shigo wayarta, ganin lamba babu suna ya sa ta Waga tana faWin. Kowa na samu?.
Hello Ummah. Muryar Bhatool ta ™araWe kunnenta. Na am wake magana?. Umma ta faWa a sigar zolaya. Haba Umma, daga kaini jiya har kin manta dani, to yar da kika fi so ce. Dariya Umma ta yi sanan ta ce. ³ar da nafi so ai gata a kusa dani. Kuka Bhatool ta fara tana cewa. Ai daman na san Umma mantawa zakiyi dani.
Ke ni bana son shirme, ina mai gidan naki.
Gashinan Umma, nabaki shi?.
Na shiga uku, ke wai bazakiyi hankali ba ne?. Umma ta faWa tana mamakin hali irin na Bhatool. Umma to me na yi?.
Bakomai ya aka yi ne?. Umma ta tambayeta. Na kirane na gaishe ki, sanan naje yaushe zaki zo?.
Ina hanya yanzu xan zo. Umma ta faWa tana jan tsaki. Dan Allah fa, me zan dafa miki?.
Kai ni nagamu sa sha-sha-sha. Umma ta faWa tana mi™awa Yaya Karima wayar, amsa ta yi sanan ta ce. Amarya Amarya.
Na am Hajiya Yaya ya gida, ta cikin naki?.
Wai ni auren nan shirme ya samiki ko me?. Shiru Bhatool ta yi, ita ba ta ga abuj faWa ba amma sai faWa suke, a yadda ta kwana da kewarnan tasu amma su kamar ma ba su fuskanci ba ta gidan ba. Yaya ke yaushe zaki zo?. Ta faWa a hankali. Yau dai zan koma gida, bari mu gani zuwa satin sama.
Kai! Yaya sai satin sama?, za fa muje Dubai a satin sama.
Kafin ku tafi zan zo in sha Allah.
To Allah yayarda, ina Abdul fa?.
Yanzu ya fita raka su Anty Hanya.
Allah sarki bara na kira shi. Bhatool ta faWa, daga haka suka Wan ™ara gaiswa ta kashe wayarta, Umma ce ta ce da Yaya Karima. Haka fa, kowacce macw rayuwarta gajeriya ce a cikin gidansu, yanzu daga haka har za asaba.