Sashe 38
Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Yaushe ne ranar da kuka fara samun matsa da Senate a aurenku?." Shiru Bhatool ta yi, tana son tun ranar da suka fara samun matsala da Senate. "Yaya kamar ranar ta biyu ko ta uku?."
"Wani abu ya faru ranar, kin masa laifi ne ko ya saki wani abu kin ™i yi?."
"A'a Yaya, ya fita lafiyar Allah har Amrah ma da tazo munyi waya a gabanta, bayan ya dawo ne ya ce kansa yana masa ciwo, to daga nan muka fara samun matsala."
"Amrah ta zo gidanki a ranar, me ta yi daga kaiki?."
"Tazo ganin gida ne fa, mun shiga mun duba ma ko ina da ita."
"Bhatool yaushe zaki yi hankali ne dan uwarki?."
"Me na yi kuma?."
"Bayanan sai yaushe kuka sake samun saSani?."
"Ai Yaya daga ranar muka fara har zuwa ranar da muka rabu."
"Wanne irin abubuwa ne suke faruwa ranar da Amrah ta zo gidanki?." Shiru Bhatool ta yi sannan ta ce. "Da yawa bazan iya tunawa ba, amma akwai lokaci da ta zo ta ce sai na rakata waje wallahi a ranar lafiya kalau muke da shi ya fita, amma da ya dawo sai dai ya ce angaya masa na kula Ahmad."
"Jannah fa?." Yaya Jarima ta tambayeta.
"Ita ba sosai ba, ba ta zuwa gidana Amrah ta ce sunyi faWa amma ranar da naje makaranta sai naga ba haka ba ne, wai sai take ce mini wai tana cewa Amrah yaushe zasu sai Amrah ta ce ba yanzu ba, kuma fa Amrah idan tazo sai ta ce Jannah ba ta zuwa makaranta kuma Jannah ta ce duk attendence tana mini, ni nakasa gane kan Amran ma wallahi Allah."
Legendspen
08129553971
HASASHEN SOYAYYA (BOOK 2)
By
Sayyid Legendspen
Amanar-Janafty
Shafi na Arba'in da Uku (43)
Shiru ya ratsa Wakin na wasu mintuna, baka jin komai sai ™arar fanka dake juyawa a hankali tana raba iska. Bhatool tana zaune ta jingina bayanta da jikin gado, idanunta sun yi jawur saboda kuka, yayin da Yaya Karima take zaune a gefenta, tana kallon yadda ™anwar tata take abun tausayi.
Yaya Karima ta gyara zama, ta kalli Bhatool cikin nutsuwa sannan ta ce, "Bhatool, kinsan rayuwa tana da ban mamaki. Wani lokacin mutumin da muke gani a matsayin garkuwanmu, shi ne yake zama silar rugujewarmu. Ba na son in yanke miki hukunci akan kawayenki, amma ina so ki duba abubuwan da suka faru a baya da idon basira. Shin babu wani abu da kike gani ya yi hannun riga da gaskiya?"
Bhatool ta numfasa, sanna ta ce. "Yaya ™awaye na guda biyu ne, daga Amrah sai Jannah sai kuma Suhaima, tun da ta yi aure suka bar ™asar, ada ina ganin Jannah kamar ba mutuniyar arzi™i ba, tana mini ba™in ciki ne janye jikinta daga gare mu sabida bakin ciki."
"Me yasa kika yi wannan tunanin?."
Yaya karima ta tambayi Bhatool, shiru Bhatool ta yi tana son ta tuna da abinda ya faru, sai kuma can ta ce. "Ranar da na faWa musu zamuje honeymoon sai ta ce wai na dinga ri™e sirri na, da na fa Wawa Amrah sai ta ce wai ba™in ciki take mini, na auri Senate."
"Yanzu kuma ya kike gani?."
"Yaya Amrah ce kawai ke mini yawo a raina, kuma bana so ace ita ce ta yaudareni, bana so ace ita ce ta ci amanata wallahi."
"Ki nitsu Bhatool, ki yi tunani duk wasu matsaloli da kika samu a rayuwarki tun kafin aure da lokacin aure, sai kiga akwai mai ala™a da Jannah ko Amrah?."
Shiru Bhatool ta yi ta fara lissafa abubuwan da suka faru a baya a cikin ranta. Can kuma sai ta tuna wani abu, ta kalli Yaya Karima da sauri. "Yaya, kin tuna ranar da Dr. Haisam ya kira ni ya ce mini zan yi aure, har ya ce zanga abinda zai faru ko?." GyaWa kai Yaya Karima ta yi sannan ta ce. "Ranar babu wanda na faWa wa maganar daga Jannah sai ita Amrah, kuma ita Jannah a lokacin muna tsaka da waya ya kirani sabida ita Amrah mamansu ta kira muna voice call Win ta sauka, to ni dai su biyu na faWawa wannan labarin, na aure na da Senate kafin maganar ta fita. Sannan akwai wata rana da Amrah ta kirani ta ce mini wai Dr. Haisam yana yi mata barazana akan sai ta ba shi address Wina. Ta ce mini tana tsoron abin da zai faru idan ba ta ba shi ba, shi ya sa ta ba shi gidanmu. Ranar da yazo gidan nan Winnan har na™i fita, yaya wai me ke faruwa ne tsakanina da Amrah daman ba soyayya ba ce, ba ™awance ba ne, to mene?."
Yaya Karima ta girgiza kai cikin tsananin takaici. "Bhatool, a ko da yaushe ina faWa miki cewa kiyi hattara, amma kika ce ™awaye ™awaye, yanzu wa za ki tin kara ki ce. ˜awar ki ce ta kashe miki aure, wannan abun ya yi kama da na hankali Bhatool, Amrah tana amfani da rauninki ne wajen cin miki dunduniya. Ta yaya Dr. Haisam zai yi mata barazana akan address Winki alhali tana da ikon ™in ba shi, ko kuma ta ba shu na gaibu, Wannan duk dabarun raba miki hankali ne."
Bhatool ta runtse idonta, tana jin wani irin daci a ranta. "Innalillahi wa inna ilaihir raji'un. Yaya, ashe Amrah ba ™awa ba ce, ashe ita ce take kitsa mini dukkan wannan masifar?"
"Idan Amrah da kitsa miki ai kina da babban laifi, har da daukan suttura ki ara mata, me ya shiga kanki ne?."
~~~~Hausari.
Gidansu Goggo Larai ya cakuWe, su Hari da Furee yan maza sun daina zuwa sabida yadda su kawu Ilyasu suke ro™arsu kuWi kai tsaye, Goggo Larai ta matso taga yaran sunyi aure amma iyayensu maza basa bari samarin su zauna, yau tun safe aka tashi da tashin hankali akan jiya kawu Mufi ya ro™i saurayin Furee shi kuma ya ce ya daina zuwa. Furee da Habi duk sun rasa inda za su sa kansu, ita kanta Goggo Larai ta yi danasanin karSo su
"Wannan wane irin hauka ne haka? Yanzu abin da ake gudu ya faru kenan? Saurayi Waya da ya rage ya ce shima ya daina zuwa, mene amfanin haka, bakwason yaran naku su auro ne ko ya?." Goggo Larai ta faWa tana kuka tana.
Furee ta kalli Habi, sannan ta ce, "Mu tafi gidan Umma kawai. Ba za mu iya zama a nan ba muna ji muna gani. Kowa zai gudu mu aure muke so."
"Ku tafi na amince wallahi, ku tafi ni ™iyayyar Habiba da 'ya'yanta ba ta yi minu rana ba, wallahi na yi danasani, na tuba ku tafi dani na nemi yafiyarsu haba."
****
Amrah tana zaune a Wakinta, ta kira wayar Anty kusan sau biyar amma ba ta Waga ba. Gaba daya abun ya tsaya ma ta, ita ta raba auren Bhatool da zuciya biyu ne, ita duk ™iyayyarta ba ta kai ta ga raba auren su ba, amma wannan matar tai ta Wora ta akan hanya ba ta yi mata alkwarin aura mata Wan ta bayan ta raba auren, to amma yanzu gashi kwata kwata ta daina daukar wayarta, ™ara buga wayar ta yi amma still ba a Waga ba, ba shiri ta mi™e ta Wau mayafinta. "Banga ta zama ba wallahi." Ta faWa tana ficewa.
Kai tsaye gidan Anty ta nufa, duk da ba mazauniyar garin ba ce amma tana garin babu wamda yasan ta na nan sai Amrah, ita ma sabida tana bata abinda za ta sawa Bhatool a gida ko Senate a Waki. Tana cikin napep tana faman tuna-tuna ne kala kala. "Yanzu idan matar nan ta yaudare ni ina na kama?."
"Ai walalhi ita ma sai na yi mata tijara, kan uba." Ta faWa daidai lokacin da ta ™araso ™ofar gidan. Tana shiga gidaan ta tarar da Anty zaune a babban falonta tana kallon talabijin cike da natsuwa. Amrah ta shiga da sallama ta dur™usa tana gaisheta, wani mugun kallo Anty ta watsa ma ta. Wadda ba kowa ba ce fa ce Maman Anas, ™anwar Mom uwa daya uba daya.
"Ina kiran wayarki bakya gani." Amrah fa faWa ganin baza ta amsa ma ta ba. "Ina gani Amrah me zan yi miki?." Da mamaki Amrah ta kalleta sannam ta ce. "Kinsani ayyuka kuma na yi miki su, kin yi mini al™wari kala kala ciki har da na zaki auran Wanki Amas bayan na raba Bhatool da Senate, sabida acewar ki 'yar ki Namrah ce ta da ce da Senate, kinsanni duk wani aiki, ki bani magani na zuzuba a gidan, kin sa naje na jawo ta waje, kin haWa tuggu da hoton Ahmad wanda kika sa aka kira shi da muryar namiji akan yazo su haWu da abokinsa, wanda ba komai ba ne fa ce son haWa Bhatool da Senate faWa, bayan ta fito kika Wau™i hotonsu suna gaisawa aka turawa Senate, kinsa na ari kayanta na kawo miki, kinsan na jata cafetria da kayan kinsa anyi mata huto, an turawa mijin kuma auren ya mutu, na cika miki al™warin da na yi miki a lokacim bikin, dan haka nima a yanzu ina bu™atar nawa cikon al™warin."
"Amma Amrah baki da hankali, kina tunanim yadda kika sam amfanin bin malamai a yanzu zan bari na haWaki da Wana ki yi aure shi, tabbas Amrah, kinyi mini aiki mai kyau. Dan haka kingama amfanin ki."
"Wallahi kin cuceni wallahi Allah." Dariya Anty ta yi sannan ta ce. "Ban cuce ki ba, kika cuci kanki, ni kawai na yi amfani da kishinki, mugun halinki, ba™in ciki irim naki, na haWa su da hikimata na yi amfani dake wajen ganin na raba su." Anty ta faWa sannam ta ce. "Yanzu ki tashi ki bani waje sannan karki sake zuwa inda nake."
"Wallahi baki isa ba, sai kin biya farashin abinda kika yi kuma sai na tona miki asiri, sai kin hula™anta, wallahi." Amrah ta faWa tana tashi.
*****
Su Bhatool suna zaune Abdul ne ya shigo gidan, hannunsa Wauke da wayar Bhatool. " Sannu da zuwa." Bhatool ta faWa. "Yawwa Bhatool, ga wayar nan an gyara."