Sashe 3
Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dariyar suka ™arayi sanan Amrah ta ce. Nikam wallahi Yaya Sulaiman yafi Wanyen kashi Woyi, ai ban isaba.
Ke waya faWamiki Abdulwahab Win Yayanane, ™aninane fa shiyake bini amma shine mai kuWin.
Dariya suka sake wanda ko da yaushe idan suka zauna a wannan seat Win basu da aiki sai hira kala kala, daganan kuma ajuye gulma.
Kalmar rashin Mahaifi ta Bhatool tashiga cikin zuciyar Senate tasamu waje ta zauna gamgam, wanna hirar tasu itace ta dinga saukarmai da yawan bugum zuciyar harta yi dai-dai, hankalinshi nakan Bhatool da ™awayenta, hankalin yan mata Yobe State Universtity nakan Senate.
Wayarsa ce tahau ™ara da sauri ya Waga yana faWin:
Man how far.
Kana ta ina acikin Garden Win?.
Ina daga wani gefe.
okay naganka.
Yana Zaune Salman yazo yana faWin. Man how far.
Murmushi yayi sanan yace: Nml Man ya ™arin ha™urin Momi kuma?.
Ha™uri sai ma aiki broo.
Yasu Haliman kuma.
Murmushi Salman yayi tabbas Senate yanada matu™ar damuwa da kula akan ´an-uwan abokansa.
Suna lafiya, kasan ayu engagement Winsu dukansu to yanzu kawai ansakko da bikin nasu nan da 3weeks.
Masha Allah hakan yayi sosai da sosai, Abban yadawo ne?.
Girgizakai Salman yayi batareda yace wani abu.
Ayyah to yanzu aina ka tsaya.
Akwai wani gida na Mama shi akayanke za asiyar harma antayashi 10million, za ayi hidiman biki ragowar kuma a gyara shi wannan gidan damuke ciki zuwa ko hayane sai asa, nikuma zankoma gidansu juraij.
Wannam shawarar tayi amma banajin yakanata asiyar da gidan man, sabida gaba zanbada tawa gudumawar insha Allah koda basu isa duka ba za ayi wani abu.
Senate ya faWa yana danna wayarshi, Transfer Win kuWi yayiwa Salman ¦ 10 000 000 kuWin daka taya gidan sanan yace:
Wanam gidan abarshi Salman gaba zaiyi muku amfani and insha Allah zanyi magana da Uncle za anema wane acikin company dinsu kafin ka ™arasa degree Win, sai mubuWe namun.
Hawaye ne sukafara fitowa daga idanun Salman, gun tasowarsu Senate da Juraij ke ™o™ari akansu, yanzu haka Juraij Win shima yabashi 5million.
Bani da bakin da zanyi muku godiya kunyimun komai a rayuwa.
Shut off bro, mene haka dan Allah. Menene amfanin abotar da ba a taimaki juna ba?.
Shiru Senate yayi domin jiyayi zuciyarshi na tsinkewa kamar yanarasa abinda yafi ™auna, rufe idonshi yayi yasoma faWin.
Inna illahi wa inna illahir raji un.
Da sauri Salman yari™eshi da faWin. Senate lafiya, meyafaru?.
Shiru Senate Win yayi kusan minti biyar kuma bugun zuciyarshi yafara dai-daituwa, a hankali yabuWe idonshi ya kalli Salman sai kuma ya kalli inda ´an-matannan suke amma babusu.
Meyafaru?.
Salman ya™ara tambayarshi.
I don't know wallahi, kawai naji bugun zuciyata yasauya.
Yasalam yakamata kaga likita.
kai kawai yaWaga sanan yace:
Yanzu zakatafi ko kana school Win.
No ina school.
Okay Sai anjima.
Senate yafaWa tare da tafiya, bin bayanshi Salman yayi yana faWin.
Ka tsaya naraka kamana.
BuWe baki yayi daniyar yin magana amma yaji zuciyarshi tabuga da wani irin ™arfi.
Wallahi bazan shiga class Winnan ba, jifa yanda ajin yacika ko attendance bayi zaiba.
Ya jiyo sansanyar muryata na magana, da sauri ya juyar dakai idanunsa suka sauka akan kyakyawar fuskarta, da Wankaramin bakinta dake magana. Dum yaji Zuciyarshi tabuga da wani mugun ™arfi sakuma bugin yadaidaita.
˜uramata idanu yayi yana kallonta, yanayin yanda take magana ya haifar masa da wata kasala ta mussaman,bai taSa kallon mace yaji wani yanayi bayan na tsoro sai wanan, wani irin abu yake gani a ciki Idanunta masu kamada taurari.
Man mekake kallo?.
Da sauri yajuyo ya kalleshi yana faWin.
Na am, muje
Tafiya sukayi amma baidaina waigen taba, haka yadawo gida yanajinshi empty kamar yabar rabin rayuwarshi kowani babban Sangare na rayuwarshi a wani waje.
Gaba Waya yakasa mantawa da fuskarta ko yanayin maganarta, haka yayini yana faman tunani, babban abinda ya tsoratashi shine yanda yakasa bacci daya rufe idonshi ita yake gani.
Haka washe gari yatashi da tunaninta, yakasayin komai. Haka kawai yaji zuciyarshi na azalzalallashi akan yatafi school Winsu, a dai-dai lokacin dayaje jiya kuma wajen da yasamesu jiya, wanan ganin dayayi mata shi yarage masa duk wani yanayi dayakeji a zuciyarsa.
Abu kamar wasa yazama kullum idan yatashi da wannan yanayi yake tashi, jinshi yake empty kamar bai cikaba har sai yaje yaganta, har zuwa yau daya fuskanci ™awayenta sunfara noticing nasa.
~~~~~
Kallonshi take har yagama bata labari tundaga zuwanshi wajenshi wajen Salman har zuwan dayayi yau dakuma abinda ™awayenta suka faWa.
Tsoranta kake itama?.
Girgiza kai yayi daga kwancen dayake akan cinyarta.
Is different acikin zuciyata nakejin maganarta, idan nayi nesa da ita inajina empty kamar fankon ashana baby ´a´an ashanar aciki.
Do you believe you're in love?.
No mom, ta ina zansota bansantaba sai ranar kuma haka akeyinso daga ranar dakaga mutum?.
Tashi nabaka labari.
Tashi yayi ya zauna yana kallonta, itakuma tafara magana.
Kasan Dad Winka Wan Yobe state ne ko?.
Yes Mom.
YafaWa tare da daga kai.
Good! kuma kasani yar kano state ce ko?.
Yes Mom.
Bakayi mamaki ta inda muka haWu ba?, zuwan Dad Winka kano nafarko yahaWu dani,kuma a lokacin yafara sona, kuma yabbayanamun and nayi accepting Winshi, to kaima haka ne.
Mom bangane ba?.
Senate kafaWa soyayyar yarinyanan a lokacin farko dakaganta wanan shi ake kira Love at first sight .
Shiru yayi alamun yatafi tunani, itakam tana tunani take Wanta yafaWa soyayya mai zafi da kuma nauyi, gashi Wanta tasan yanda take itadai fatanta Allah yasa yarinyar ´ar mutunci ce, wacce zata kula da rayuwar Wanta.
Mom mene solution?.
Ta tsinkayi muryarshi, kallonshi tayi sannan tace:
Kaje kasameta.
Mom I can't.
Kaifa namiji ne zaka iya.
Girgiza kai yayi idanunsa suka ciko da ™walla kamar zaiyi kuka.
A haka zakace kanason yarinya, zakaje mata kana hawaye salan ta raina ka&
Legends pen 08129553971.
3-
*HASASHEN SOYAYYA*d'þ
=Ø%Ý>ØyÝ
_Imagination of love_
_Stroy and written_
By
Sayyid (Legend's pen)
'þ
*FUTURE WRITERS ASSOCIATION*
*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*
*The Fearless Writers Team*
_Marubuta masu tsage gaskiyya_
_Page 03_
~~~~~ Unguwar Nyan ya
Kaga Abdulwahab ka tsaya muyi magana a nutse ta fahimta.
Bhatool dake zaune cikin Wakinsh bayan tagama yi mai shara da mopping, hardasu turaren huta ta saka masa.
Kallonta yayi yasan dole akwai abinda take bu™ata kuma babbane tunda ta kai ga yi masa shara harda mopping sannan kayansa da aka kawo daga wanki ta jera mai a cikin sif.
Mama na kallonta tana yi ta ce mata. Fati mai kuma ake bu™ata!.
Haba Mama shikenan ni bazanyi abu dan Allah ba.
To ai Fati ansan halinki ne?.
Ni ba abinda nake bu™ata kuma idan akwai abinda nake bu™ata ai munfi kusa wajen Wan-uwanah.
Shiru Mama ta yi, dan tasan dai dole akwai abinda take Sukata hakan yasa yanzu dataji tanayiwa Abdul daWin baki yasa tayi murmushi.
Yaya kaci abincin kona da™™o maka ruwa ne?.
A.a barshi kawai ki faWi abinda zaki faWa.
Yaya kaga wallahi ina wannan ™awartawa Suhaima?.
Suhaima!. Ya maimaita sannan kuma ya ce: Ni ban santa ba gaskiyya.
Baka gane ta ba, wacce muke makaranta tare to bikinta za ayi nan da sati biyu, wani mai kuWine yazo zaiyi wuff da ita, shi ne ankon nata da kuWin kwalliya da komai da komai zai kai dubu Wari.
Dubu Wari Bhatool?.
Eyh Yaya!, wai nace yama sunan buduruwarnan taka, ai ranan mun hadu da ita har ™asa na tsugunna na gaisheta, tana da mutunci sosai gaskiya kayi dance.
Dariya ce ta kwace masa amma ya ri™eta.
Bhatool yaushe kika bani atamfofi na siyomiki, kikace bikin ™awayenki za ayi.
Marairaice fuska tayi sannan ta ce: Yaya kasanni da farin jini.
HaWe rai yayi sannan ya ce: Farin jinin nake ne yasa har yanzu baki da tsayayyen saurayin dazai aureki.
Haba wannan ai gori ne, kuma Allah bai manta dani ba, wallahi natashi kawo mijina duk sai kunyi mamaki, ni yanzu kabani kuWinnan na wuce. Ta ™arashe maganar cikin asalin yanayinta da take mai magana dashi na isa da izzah.
Bazasu samu ba.
Mi™ewa tsaye tayi sannan ta ce: Wallahi sai kabiyani sharar da mopping Win danayi maka.
Aibani nasaki ba.
Tsaki taja sannan ta fice zuwa dakinta, mayafi ta Wauka da jaka ta fice.
Mama tana faWin: Ina za ki?.
Police station.
Bhatool wallahi karki fita.
Dawowa tayi ta ajiye jakar da mayafin nata takwanta akan gado.
~~~~~Washe gari
Tun 7:30 tagama shirinta, fitowa tayi Mama da Abdulwahab na falon tahucesu tana shirin ficewa.
Ina za ki?.
Makaranta.
Ta faWa a dakile.
Bazaki karya ba.
Mama ta tambayeta, shikuma Abdulwahab ya ce:
KuWin makarantar fa.
Na™oshi. Zanje a ™afa.
Duka tabasu amsa a haWa tare da ficewa, bakin titi ta nufa tasami napep tahau, bama makarantar ta nufa ba Gidan Yaya Karima ta nufa dake unguwar. Red bricks.
Itama gidan nata babbane amma bai kai ko rabin nasu Senate ba, amma suna thesame line ne, su Yaya karima sune gida na biyu, a Sarin hannun hago, sukuma su Senate suna gida na biyar a Sarin hannun dama.
Yana zaune man kujera a parking space yaji zuciyarshi tafara bugu da sauri da sauri, bugun yana ™aruwa akai-akai, runtse idonsa yayi saikuma yaji kamar Abinda yakeso na tunkaro dashi.
Da sauri ya sauka daga kan kujerar ya nufi gate, hannu yasa ya buWe ™aramar ™ofar jikin gate Win ya fito.
Dai-dai lokacin da ita kuma ta tsaya ™ofar gate Win gidan Yaya Karima.
Kallonta yake kamar wata sabuwar hallita yanajin bugun zuciyarshi yana daidaita sannan shi kanshi yanajin shi very full, kamar yagama cika cikakken mutum.
˜ofar gate Win aka buWe mata tashige ba tare da tasan da tsayuwarshi a wajen ba.
Kasa komawa ciki yayi yasamu waje ya tsaya yanabin ™ofar data shiga da kallo, itakam tana shiga cikin gidan main falo Winta tafara faWin.
Anty! Anty!!.
Yaya karima dake cikin Waki ta fito tana faWin.
Inna illahi lafiya?.
Tsayawa tayi turus ganin Bhatool, ita kam Bhatool naganinta ta kwanta a ™asa tare da fara birgema tana faWin.
Anty Abba yace karku barni nayi kukan maraici, karku barni nayi kukan rashinshi. Amma kun rantse sai nayi.
Barrister Bashir ne yafito yana faWin.
Autar Abba, me ya faru kuma me akayi miki?.
Kukan ta cigaba tana faWin.
Sunkasa ri™e amanar da akabasu, sunkasa cika al™awarin da suka Wauka.
Kallon Karima yayi yana tambayarta me sukayi mata, girgiza mai kai tai alamun bata sani ba.