Sashe 7
Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sabida ita ta rako mata duniya ko, kaine yaka mata kayi proposing da kanka, and please ka nemi Anas ya taya ka ka barni na huta.
Shiru yayi kamar zaiyi kuka, idon sa ya ciko da ™walla, bakin shi ya fara rawa. Ya Allahu. Momi ta faWa tare da tashi ta matso inda take, hannu tasa akan ka faWar shi sanan tace Senate what?. .
Mom I so much loved her, I'm always going far.
I know kana sonta but yaka mata ka nemo soyyarta da kanka, shine zata so ka ta ga girman ka as her Husband.
Mom taya zanyi hakan?.
Kabani two days kaji. GyaWa mata kai yayi daga man ya tashi ya nufi Wakinshi, Anas yaje gidan su kasancewar Maman shi ta dawo daga Kano.
~~~~~Nyanya
Zaune take kan ™aramar kujera a tsakar gida, Mama kuma na daga gefe kan abun sallah, hankali Bhatool na kan waya tana chatting tare da zaman jiran Abdul ya dawo ta karSi ha™™inta, ita ko acikin gadonta ne.
Sallama yayi ya shigo hannunsa ri™e da ledar da ya siyo fruit wanda wanan abu ne wanda kullum sai ya siyo, Tashi tayi tana faWin Yaya Abdul sannu da dawo wa. Kallon ta yayi sanan yace Yawwa sannu Yaya Bhatool ya makaranta ya gida.
Ai kune manya , ya kasuwa kawo na ri™e ma. ta faWa tana karSar ledar, kamar abun arzi™i ta shiga kitchen ta Wakko plate ta zuba, suna zaune ta kawo musu ta ajiye tana faWin.
Yaya ya kasuwa?.
Kasuwa mungode Allah, ya makaranta. Murmushi tayi sanan tace WallaHi Alhamdulilah, Yaya.
Shiru ne ya biyo baya Kafin Abdul yace Yawwa Mama Wazu ake faWamun Goggo Larai ba ta ji daWi ba, ina ga yanzu zanje na duba ta ko?. Dariya Bhatool tayi sanan face Abdul kanada shishigi a rayuwar ka, mene haWin ka da wanan matar?.
Ubanki Bhatool yayar mahaifin naku, uwa Waya uba Waya zaki ce mene haWin ku da ita, to kisani har ke za aje dubiyar nima gobe zanje.
Ai shikenan, da shi wanda ya bada amanar, da amanar da ya bayar aka hada aka zage, Abbana ka mutu ka barni inda ba aso na, ina da ba ™auna ta ko ™aunad farin ciki na, Abbana ka mutu ka barni wajem wa´anda basa sauke hakkinka akaina, Abba ba samun sutura abinci kawai suke banI.
Kuka take sosai kamar gaske, gaba Waya jikin Abdul yayi sanyi, tashi yayi yadawo kusa da ita. Bhatool kiyi ha™uri yanzu me aka yi miki. Kuka take yi sanan tace Yanzu nazo da anko aka kasayimun aka barni, yanzu kuWin dinki ma an hanani so ake naje titi nayi bara.
Waye ya hanaki, kin tambaye ni ne? . Girgiza kai tayi sanan tacee
Nasani Yaya Baza ka bani ba.
Yanzu tashi ki shirya muje gidan Goggo Lami Win sai mu biya wajen mai Winkin na bashi kudin.
Mi™ewa tsaye tayi tare da kar ka We jikinta ta shige Waki, Girgiza kai kawai Mama tayi sanan tace Allah ya kyauta.
Bayan mintina kaWan ta fito cikin wata doguwar ta wani lace, irin Winkin nab da amare keyi sai zuba uban kyalli take, ankon bikin wata ™awarta ne shima da tashin hankali akayi mata shi wajen dubu saba in amma tun da akayi bikin ta watsar ba ta ™ara Waukan shi ba sai yau.
Bhatool ina zaki da wanan kayan?. Takalmin ta mai tsini ta ajiye ™asa tana faWin Zani gidan ma™iyana ai gwanda nasa ka ka ya masu kyau, yanda ba™in ciki zai ™arasa Goggo Lami ta mutu har lahira.
Innullahi wa inna illahir rajiun, ni Habiba wanan yarnya Allah yakawo mata sau™i da nutsuwa da kuma hankali, walallahi ko da wasa wani yazo neman auren ki sai na bashi kuje can ku ™ara ta.
Dariya Abdul yayi yana faWin Mama da ´ar ta.
FaWi ka ™ara Mama da ³ar ta, ´an bakin ciki.
Ficewa yayi itama tabi bayanshi tana faWin wallahi kafin mu ™arasa sai na siya sabon cover Win waya mai kyalli dan wallahi so name bakin ciki ya ™arasa munafu kar matar naman
~~~~~~ Red bricks
Senate ne zaune cikin Wakinshi tare da wani kyakyawan saurayi wanda take sanye cikin ™anan kaya, saurayin ne ke magana yana cewa.
Senate you're so annoying wallahi, na dawo daga Cyprus ba ka barni na samu isashen hutu ba kace kana da magana kuma nazo kasani a gaba.
Am sorry Juraij, Na faWa soyayya. kallon shi Juraij, sabida Juraij ya nada baiwar Fahimatar Senate ssosai da sosai.
Who is the lucky girl. Murmushi Senate yayi sanan yace Sunan ta Bhatool I mate her last three months but ba mu taSa magana da ita ba sai yau, I mean yau da kanta tayimun magana.
Hahaha. Juraij ya faWa sanan yace Muga hotonta kuma yanzu me make tunanin yi.
I don't know. Ya faWa yana nuna mai hoton ta dake kan screen Win wayarsa wanda ya dauke ta a makaranta ba ta ma sani ba. This Girl?. Juraij ya faWa cike da mamaki.
Legend's pen 08129553971
8-
*HASASHEN SOYAYYA*d'þ
=Ø%Ý>ØyÝ
_Imagination of love_
_Stroy and written_
By
Sayyid (Legend's pen)
'þ
*FUTURE WRITERS ASSOCIATION*
*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*
*The Fearless Writers Team*
_Marubuta masu tsage gaskiyya_
_Page 08_
This Girl?. Juraij ya faWa cike da mamaki, Kasanta. Waga kai Juraij yayi yana dariya
Uwar ´an rigima kenan yayanta abokina nane, ina siyan shadda wajensa daga nan muka fara mutanci dashi, wanan yarinyar ™anwar sa ce the stubborn girl I ever meet in my entire life.
Juraij she is my future wife stop addressing her like that. Senate yafaWa Kamar zaiyi kuka. Okay nadaina but kana ganin haWin ku zaiyi?.
Why not?. Senate ya faWa tare da ta shi ya shiga toilet, shima Juraij Win tashi yayi ya fice.
~~~~~Suna cikin mota tana baza ido inda zata hango masu fruit ko provision store, dan tayi al™awarin sai ta ™unsa musu takaici sanan kuma tana son canja case Win waya, cikin ikon Allah ta hango wani kusa da shi kuma masu fruit ne sai kuma provision store.
Abduk wai haka zamuje gidan nan hannu mu na dukan cinya?. Tsayar da tu™in yayi ya kalleta sanan yace Bangane ba?. Girgiza kai tayi sai kuma tace Ai daman ba zaka ganw ba, zaka je gidan ma™iyan ka shine zaka tafi a tsiyace ™arshen asara babu ko leda.
Kallon ta kawai Yake shi tsoron sa ma kar taje tace musu ma™iyan ta. Kinga nutsu yanzu me kikeso ayi?.
Kaga mu sauka muje wancan provison Win kasiya mata ™wai, madara, suger sanan muje wajen mai fruit shima kasiya ma ta dayawa ma, yanda ba™in ciki da takaici zai ™arasa ta. Da mamaki yace Ke Bhatool!.
Rufe ido tayi tana faWin Abdul umarni na baka ba shawara ba. Shi dai mamaki ya kusa kashe shi yanda ta rufe ido tana faWa wai ita umarni ta bayar. Abdul wallahi idan na™ara maimaita kaina baza kaji daWi ba.
Parking yayi zuwa gefen titi suka fito, wajen mai fruit su ka fara zuwa Mai fruit inaso kabani lemo na dubu biyu, kankana ta dubu biyu? Abar ba ta dubu biyu, ko kuma kabani kowanne na dubu uku uku, sai ™abani ayaba ta dubu daya kaga yakama dubu goma.
Mamaki kam zai iya kashe Abdul a wanan lokacin, dan yanda take abu kamar itace Mama. Bashi dubu goma. Abdul yaji ta faWa, hannu yasa a aljihu ya ciro kudin gaba Waya ya bata.
Lissafa wa tayi tabawa mai fruit Win 10k sanan ta shiga provison store Win, man madara tasa aka Wakko mata babban gwangwani da kuma milo shima babban gwangwani sai ™wai kiras biyu, akayi mata lissafi taba su kuWin aka biyo ta dasu.
A wajen mai fruit Win ta ga Abdul Yana tsaye, Amso fruit Win ka haWa da kayan Nan kasa a bayan mota, sanan mai fruit ka ware mun banana Win daban, dan bazan ba taba tunda ba kuWin ubanta ne, wanan Win ma Allah ya isa. Daga haka tashiga shagon masu cover ta siya wata mai ™yalli sosai sanan ta dawo mota suka nufi hanya.
Babu wanda yayi magana a cikin motar sai Bhatool da take cin ayaban ta hankali kwance, har suka ™arasa ™ofar gidan Abdul yayi parking.
Saida ta gama gyara jikinta sanan tafito daga cikin motar, hannun ta ri™e da Wayarta wacce cover Win ke ™yalli da she™i, a yangance take tafiya Abdul ri™e da ledoji kamar wani Wan aikinta a haka suka shiga cikin gidan.
Kasancewar gidan family house ne, duk ´an uwan Abbansu na cikin gidan, Wai-Wai ku ne basa gidan, cike yake da hayaniyar yara kamar ba farkon magariba, duk inda sukayi binsu ake da kallo. Abdul ne ke tsugunnawa yana gaidasu, itakam daga tsaye take cewa Ina wunin ku. su bama ta gaisuwar ta suke ba, kayan jikinta dake ™yalli suke kallo.
A haka har suka ™arasa Sangaren Goggo larai wanda shima cike yake da mutane, Sallama sukayi aka fara gyara musu wahe da faWin. Bisimillah ku shigo. Shiga sukayi Abdul na ta washewa ´an uwa baki, Bhatool kam ta haWe rai a zuci kam cewa take Kai Abdul anyi asararre wa´anan kake washe baki haka wallahi sai kaci gidanku.
Goggo ina wuni, ya ™arfin jikin. Abdul ya faWa bayan sun zauna, Lafiya ™lau Abdul bawan Allah. Goggo larai ta faWa murya ™asa ™asa. Ai kings leda munafuka done kice bawan Allah. Bhatool ta faWa a ranta, a fili kuma cewa tayi
Ina wuni ya jiki naki, Allah yasa kaffara ne.
Batula jiki Alhamdulillahi, ya maman taku. wata uwar harara Bhatool ta maka mata Wai Batula. Abdul ne yace tana lafiya, itama gobe zata shigo.
To Allah ya kawo ta lafiya. Goggo Larai ta faWa zuciyarta cike da mamakin yanda ya yan Ahmad suka samu cigaba a rayuwa, yaran da suke kira ya yan mace, gashi sun sami cigaba sama da ya yansu.
To Goggo ga wanan ba yawa. Bhatool ta faWa ta mi™o ledojin sanan ta buWe jakarta ta ciro canjin kuWin ta mi™awa Goggo tana faWin Ga wanan ma Goggo. Hannu na rawa Goggo larai ta amshi damin kuWin tana faWin.
Allah ya yi muku albarka yaran nan, Allah ya yi wa mahaifinku rahama. Mi™ewa Bhatool tayi tana faWin Ameen.