← Book details Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 51

Sashe 20

Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Eyh tabbas haka ne, yanzu ka zama mijin Bhatool.  

To Daddy tana ina?.

Tana gidansu mana, yanzu za a zo a shirya duk wasu abubuwa da ake yi a kai wa iyayenta, sana a tsyar da lokutan shalin biki kamar one month haka.

One month kuma daddy, ina laifin one week haka?.  

Kaci gidanku, jimun ja irin yaro. Dariya suka yi baki Waya, sanan Mom ta ce. Ai kam dai ba za a huce two weeks ba har tarewar amaryar, yanzu kam sai a sanar da Waurin auren.

Ai wanan aikin ki ne. Dad ya faWa. Ai kam dai nawa ne, yanzu zan yi shela. Dariya suka yi baki Waya, daganan kowa ya ta shi zuwa Wakin shi. Senate na shiga Waki ya fara kiran abokansa ya sanar da su, cikin ™an™anin lokaci su ka cika gidan nasu, haka ma Sangaren Mom ta hau snaar da mutane. Cikin yan awanni zancen auren ya fara zaga gari baki Waya.

Bayan abokansa sun tafi ne ta dau waya ya kira Bhatool, wacce itama su Jannah da Amrah ba su daWe da tafiya ba sabida zasu je kai Suhaima, har da kukan Bhatool tasan ita da fita yanzu sai Baba ta gani, Waga wayar ta yi ba ta ce komai ba. Bhatool. Ya kira sunanta a hankali, kuka ta fashe da shi wanda dama yana ranta. Bhatool mai ya faru?. Kukan ta ci gaba da yi a hankali wanda ke ratsa zuciyarsa. Me ya faru wai, Bhatool?. Ya tambayeta. Bakomai, kawai ina yi ne.  

Bhatool godiya ya kama ta mu yi wa Allah ko?.  

Hakane. Ta ba shi amsa, gaba Waya jikinta ya mutu, sai ka ce ba Bhatool ba. Ki ta shi ki yi alwala ki yi sallah, nima yanzu zan yi.  

Tom. Ta faWa tana mikewa bayan ta kashe wayar, su Umma na zaune tsakar gida, sai dai babu barrister ™ila ya tafi aiki. Huce su ta yi zuwa banWaki ta Waura alwala ta dawo, bayan ta idar da sallah ne ta yi godiya ga Allah, sanan ta ro™a musu zaman lafiya da soyayya mai Waurewa. 

Bhatool tana ji tana gani Yaya Karima ta tafi ta barta wajen Ummah, ta sha kuka sosai mussaman da Yaya Karima ta ce mata. Ke Bhatool yanzu ai kinga ma kwana gidana in sha Allahu. Kukan ta ci gaba da yi har Yaya Kariman ta tafi, daddare ma sun sha waya da Senate Winta sosai da sosai, har zuwa sanda ta yi bacci. 

˜arar kiran wayarta ne ya tashe ta daga baccin da take, hannu ta kai ta Waga wayarta tare ba tare da ta kula da lambar da ke kiranta ba. Hello. Ta faWa bayan ta Waga wayar. Bhatool. A furgece ta mi™e zaune tana faWin. Na am.  

Kin yi aure ko?.  

Eyh na yi. Dan ita ta fara gajiya da lamrin Dr Winan, mutum kamar mai aljanu. Ni kike cewa kin yi?.  

To me zance maka malam, na yi aure sai ™a™a?. Cike da mamaki yake saurarun ta, sai ji ya yi ta™ara cewa. Shirun da nake maka bafa tsoro ba ne, ni Bhatool wallahi ba kanwar lasa ba ce, kainuwa nake dashen Allah, sai gani sai hange. Ta na gama faWi ta kashe wayarta, dan koma mene yanzu ta riga ta yi aure ta huce duk wani sharrinsa, saukowa ta yi sa gadon ta fito tsakar gida tare da nufar banWaki.

~~~~Red bricks. 

Yanzu wayanan laces Win duka ta bayar akawo mun?. Mom ta faWa tana tambayar wata mata dake zaune kan kujera. Eyh Hajiya, cewa ta yi wai a™ara a cikin lefe.  

Kai Ma sha Allah, matar minster ta cika yar halak wallahi, mgde sosai. Mom ta faWa tana ™ara duba tsaddadun laces Win da suke baje a gabanta, wayanda sun fi kala 30 kuma dukkanin su masu tsada ne, dan babu na ™asa da dubu Wari biyu. To Hajiya zamu tafi, driver na jiranmu. Matar da ta kawo kayan ta faWa. Ah, Ina zuwa. Mom ta faWa tana ta shi ta nufi cikin Wakinta, a hanya ta ci karo da senate yana shirin sakkowa. Yawwa Senete je falo kaga kayan da Hajiya Na ima matar minsta ta aiko da shi, wai asa a lefe.  

Okay Momi, daman nasan ke ai bazaki rasa irin wanan ba, domin duk lokacin da ya yan ™awayenki suka ta shi aure haka kike musu.  

Hakane Senete, amma wayanan fa suna da yawa sosai, ka je ka gani banma san me zan bawa wanan mai aikin na ta ba, da ta kawomun.  

Bara na gani. Ya faWa yana sauka ita kuma ta haye samanta, shi kan shi senate ya yi mamakin yawan laceses Win da kuma tsadarsu, domin kana ganinsu kasan masu tsada ne. Yana nan zaune mom ta sakko da wata ™atuwar leda a hannunta cike da kaya, ta mi™awa matar tare da faWin. Ga shi wanan naki ne. KarSa ta yi tana faWin. Na gode Hajiya, Allah ya™ara buWi.  

Amin-amin. senate ya faWa yana ciro daloli daga aljihunsa shima ya ba ta, bayan ta fita ne shima ya ce da Mom. Amma kayan da yawa gsky.  

Nima haka na ce, gashi jiya sai da na yi order wasu laceses Win wajen 50pcs.

Kai Mom, nima fa na yi nawa order Win kar kayan su yi yawa.  

Senate wane kayane zasuyi yawa, kasan kuwa wa za a aurar, Senete The whole Alhaji Yunusa s Son. Murmushi ya yi a ran shi yana tunanin anya Mom ba ta fi shi Murna da wanan auren ba kuwa?

Me ake ta tattaunawa ne?. Dad dake sakkowa ya faWa. Barka da safiya. Senate ya faWa yana du™awa. Barka Lil Son, an ta shi lafiya?.  

Alhamdulillah Dad.  

Ya kwnana Amarya?. ˜asa ya yi da kai, ya hau sosa ™eya yana murmushi. Kaga abinda matar minster ta aiko da shi, wai asa a lefe. Mom ta faWa tana nunawa Dad. kai Ma sha Allah, an gode sosai. Ya faWa yana kallon kayan. Wai yaushe ne xa a kai musu kayan?. Mom ta tambayi Dad. Ai wanan kuma naku ne, mu mun yi namu mun gama, sai dai ko shi Angon?. Ta shi Senate ya yi ya fice, dan shi kunyar Dad Win ma yake ji. 

Yana fit ya nufu gidan Yaya Karima, sai dai bai ™ara sa ba ya tuna da cewa jiya Bhatool ta ce mai an hanata komawa gidan, ga shi yana son ganinta amma yana jin kunyar Ummah. 

Legendspen 08129553971

*HASASHEN SOYAYYA*d'þ
=Ø%Ý>ØyÝ

_Imagination of love_

    _Stroy and written_

             By

   Sayyid (Legend's pen)


   *FUTURE WRITERS ASSOCIATION*

*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*

    *The Fearless Writers Team*

  _Marubuta masu tsage gaskiyya_

*BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM =ØOÞ=Ø«Ü*

_Page 24_

Waya ya Wauka ya kira lambar Bhatool, dai-dai lokacin da ta gama shiryawa bayan ta fito daga wankan da ta shiga, Waga wa ta yi tare da faWin. Hello, salamu alaikum. Wani sanyi Senate ya ji cikin ransa, sai da ya rufe ido  sanan ya amsa da. Amin wa alaiki salam, Fulani Barka da safiya.

Barka dai ina kwana?.  

Lafiya kalau Alhmdlh, ya su Mama?.  

Kowa lafiya, ya su Mom?.  

Alhmdulillah, gani ™ofar gidan Yaya Karima zan shigon sai kuma na tuna kina gida. Dariya ta yi sanan ta ce. Ko zaka zo nan Win?.

Ina son zuwa, amma ina jin kunyar Ummah.

Hahaha ita Umma Win, bara naje na faWa mata.  

A ah Fulani, ban saki ba fa. Dawowa ta yi ta zauna sanan ta ce. To kawai ka zo.  

Tom Fulani, zan Wakko Anas sai muzo kawai.  

Ni da kai kaWai zaka zo Allah. Ta faWa kaman za ta yi kuka. Shike nan Fulanina zan zo kin ji. Daga haka suka fanjama duniyar soyayyarsu.

~~~~~~~~Hausari

Fure da Habi ne xaune sun rafka uban ta gumi, abin duniya duk ya ishe su. Wai yanzu haka zamu zauna mu zubawa su Bhatool idanu, sun abinda suka ga dama suna ta samun duniya. Habi ta faWa. Ni kinga Habi duk jikina ya mutu gaba Waya, jikina ya na bani kawai na je gidansu mucu arzi™i tare.  

Eyh lallai ne asararriya, amma kin ji kunya wallahi.  

Ba zancen jin kunya Habi, tun da sun fi mu nasara a rayuwa sai mu ha™ura, faWan da yafi ™arfinka sai ka masshe shi wasa.   

Kin san yaranan yan iska ne wula™antamu za su yi, amma wallahi da sai muje kawai. Itama Habin ta faWa. Ai a hankali zamu shiga jikinsu, muci arzi™i mu yi SulSul ko zamu samu masu kuWin nan kamar su.  

Hakane kuma, yanzu kawai mu shirya muje gidan yau.  

Ke Habi matsalal ki rawar ™afa, mu bi a hankali mana. Furee ta faWa tana tunani, sai kuma can ta ce. Mu sami kuWi muje kasuwa mu siyo su bulugari da turmi da kujeru na katako mu kai gudumawa, sai muje da yamma kinga sai muce dare ya yi mu kwana Waya.  

Gaskiyya Furee kina da lissafi, ayi hakan kawai.

Wai Uban me kuke tattaunawa ne, kun ™unshe a Waki?. Goggo larai ta faWa. Bakomai Goggo muna fira ne kawai.

Har kuna da nutsuwar yin fira yanzu, iyayen ku suna can asararru sun biyewa abun duniya, sun ba da auren Bhatool, shine ku xaku zo nan kuna wani fira.  

To mu Gaggo mene ruwanmu a ciki?. Habi ta faWa. Yoo kema ai irin uban naki ce marar hankali sha-sha-sha.  

Bawani Goggo, mu yanzu ya za ayi ace mun zauna muna ba™in hali kamarku mu tsani mutane kuma ga shi sai samun ci gaba suke.   Furee ma ta faWa tana hararar Goggo laran. Sai ku yi asararru.  

Kema sai ki yi. Suma suka faWa. 

~~~~~~~Nyan ya. 

Kwalliya Bhatool ta Wauka cikin wani arnen lace da ya matu™ar amsar jikinta, fuskanta ta sha ta Wau light make-up. Wai Bhatool wanan kwalliyan na mene haka?. Ummah da ta shigo Wakin ta tambayeta. Ba™o zan yi. Kallonta kawai Ummah ta yi sanan ta fice, a ranta ta na nemawa Bhatool shiriya. Sai bayan salkan Magariba Senate ya zo gidansu Bhatool, lokacin Bhatool ta cika ta yi fam, jira kawai take yazo ta sauke mai kwamdon rashin mutunchi, a WakIn Abdul na zaure aka sauke shi, da kayan ciye-ciye da na sha. 
Chapter 20 · 0% Book details