← Book details Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 51

Sashe 32

Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bayan ta danna ™ararrawar ne masu gadin suka bar Amrah ta shigo, ita kuma Bhatool ta shiga Waki ta hau gyara jikinta, duk da ba ta yi wanka ba, ta bari sai darw kafin ya dawo.

A kan kujera tasami Amrah zaune ta haWe rai. "Lafiya kamar wacca aka aikoma da sa™on mutuwa?."  Bhatool ta tambayeta. "Haba wannan mistiyatan masu gadin naku mana, sun fiya iskanci wallahi." Amrah ta faWa. "Yi hakuri Amrah." Bhatool ta faWa tana zama. "Kema kin wani shanya mutane."

"Wallahi ina Wakine, yanzu na sauke girki ina son gyara jikina ne, da wanka ma zan shiga ma."

"Eyh sai dake Amarya, kin san wai Jannah ta faWamun an kusa kawo kuWin ta jiya."

"Sai jiya ta faWa miki Amrah, ni fa tun ina gidan nan."

"Wai me ya kai ki gidansu ne?."

*HASASHEN SOYAYYA*d'þ
=Ø%Ý>ØyÝ

_Imagination of love_

_Stroy and written_

By

Sayyid (Legend's pen)


*FUTURE WRITERS ASSOCIATION*

*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*

*The Fearless Writers Team*

_Marubuta masu tsage gaskiyya_

*BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM =ØOÞ=Ø«Ü*

_Page 37_

"Wai me ya kai ki gidansu ne?." Amrah ta tambyaeta. "Ke ban da lafiya fa, rashin lafiya har da kwana asibiti." Bhatool ta faWa ma ta. "Shegiya ko dai ciki ne?." Dariya Bhatool ta yi sanan ta ce. "Ke dallah lokacin ko sati biyu ban yi ba."

"Hakane kuma." Amrah ta faWa. "Dalla zubamun abincin." Amrah ta sake faWa. "Ta shi ki zuba."

"A'a zubamun." Ta shi Bhatool ta yi ta shiga kitchen Win, 'yan mintuna kaWan ta fito da abincin ta nufi kan dinning. "A'a kawo mun nan malama." Amrah ta tare ta, dawowa Bhatool ta yi ta ajiye kan centre table. "Ke wallahi jarabarki ta yi yawa wallahi, ya makaranta."

"Alhamdulillah, mun kusa fara exam fa Bhatool."

"To yanzu ni Amrah ina ruwana da exam." Bhatool ta faWa. "Ni kam Bhatool da zaki bi shawarta ki yi exam Winki, wanan Neil Win fa kina zaune baki fara ba har ma gama waccan, yanzu da ciki zaki ce a jira ki haihu, daga haihuwa zaki ce sai kin yaye shi, a ™alla shekara uku lokacin kam mun gama YSU."

"Hakane kam, nima ina wanan tunanin amma kuma naga Senate bai son YSU."

"Bai son ta kuma Bhatool?, sai dai idan ke ce kika nuna mai bakyaso har shima ya ce baya so, anam fa ya ganki kuma da kin masa magana ta fahimta wallahi zai barki, ai yana sonki ke ma kin sani, ko da a farko ya cize dakin nuna mai ke fa kina so wallahi shi ke nan zai barki."

"Zan gwada ma sa magana kam, tun da fa yanzu muna yin wanan jarrabawar aji uku zamu shiga, kuma kin ga shi a frist semester duk siwess ne abun da zai zo da sau™i."

"Shine dai 'yar gari." Amrah ta faWa ta na kai abincin bakinta. "Ke ni fa kin san me?."

"Sai kin faWa."

"Bikinsu Juju za a yi fa?."

"³a'yan yayar Abbanku?."

"Su fa shegu, Kuma kin san wani iskanci Bhatool?."

"A'a sai kin faWa."

"Wai babu anko."

"Dalla ai sun hutar da ku ma."

"Ke Bhatool ba zaki gane ba, yanzu ai salan aga ™ure adakar mutum ne, ga shi duk kayan bikinki nagama status da su."

"Au sai yanzu fa nagane, kai wayanan shegu ne Amrah."

"Lamba Waya ma Bhatool, nifa ina ga wallahi sai dai na zo nan na ari kayanki."  Dariya Bhatool ta yi sanam ta ce. "Wallahi ki zo ki amsa, har da gwala gwala mai."

"Shegiya ba zan amshi gwala-gwala bai, sun san ba nawa ba ne, ku koma su sa abini hanya a ™wace asareni." Dariya Bhatool ta yi sanan su ka ci gaba da hirar su.

Sai bayan magariba Amrah ta fara shirin tafiya, Bhatool ce ta ce. "Yau dai sai na raka ki har bakin titi, ko na samu naga anguwan?."

"Wai baki taSa fita ba?." Amrah ta tambayeta. "Sau Waya na ta Sa fita, shima da daddare ne."

"Gaskiyya ne agaisheki."

"Yanzu yaushe zaki zo ki amshi kayan?."

"Sai satin bikin."

"Allah ya kaimu." Daga haka suka fice. Fitowar Bhatool bakin gate idanunta suka saukan akan Ahmad wanda ya bugeta, fuskarta cike da murmushi ta ce. "Ina yini?."

"Lafiya ™alau Bhatool, nan e gidanku kenan?."

"Eyh Wallahi anan muke."

"Ya jikin naki?."

"Jiki da sau™i wallahi."

"To Allah ya ™ara sau™i."

"Amin Na gode." Daga haka suka huce suka barshi, sai da suka yi nisa ne Amrah ta ce. "Ke wanan fine boy Win fa?." Dariya Bhatool ta yi sanan ta ce. "Ke ni naga kishi wajen Senate akan wanan gayen."

"Anan unguwar yake kenan?." Amrah ta tambaya. "Eyh nan yake, kwanaki ne fa na zo fita ya bugeni, shine muka je asibiti anan naga kishin senate."

"Ah ba dole ya yi kishi ba."

"Ke Amrah zan juya, ki gaida gida."

"Toh shi ke nan Bhatool Na gode."

"Aha." Bhatool ta faWa tare da juyawa, har lokacin  Ahamd Win na tsaye da alama wani yake jira wajen ita dai bata ce da shi komai ba ta shige gida.

Wanka ta yi ta Wau shiri cikin doguwar rigar ta ta wani material da ta yi matu™ar yi ma ta kyau, tasan dai Senate zai ™ara awa guda kafin ya dawo, amma ta gwammaci ta yi shirintata jira shi. Tana cikin shirin ne ta je Senate na ™wala ma ta kira. "Bhatool! Bhatool!! Bhatool!!!." A firgeci ta mi™e tana faWin. "Lafiya?."

"Ban sani ba, me wanan yake yi a ™ofar gidan nan?."

"Waye?." Ta faWa. "Bana son raini hankali, wancan Ahamd Win."

"To ni yanzu ya za ayi nasan me ya ke yi dan Allah." Ta faWa kamar za ta yi kuka. "Kinsan na tsani rainin hankali fa, ki faWamun me ya ke yi ko na ci mutunci ki."

"Wallahi Senate bansaniba, ni fa ban ma san yana wajen ba."

"Aouh, bakisan yana wajen ba." Ya faWa yana Wakko wayarsa. "Wannan bake ce ba?." Ya faWa yana nuna mata wayar, karSa ta yi tana kallon hoton tabbas ita ce da shi, amma bata san lokacin da aka Wauki hoton ba da kuma dalilin da yasa aka Wauki hoton ba. "Bake ba ce?."

"Ni ce." Ta faWa zuciyarta cike da tunani da ruWani. "Me ya fitar dake?." Cikin inda inda ta fara magana. "Am...rah ce."

"Amrah ce me, Amrah ce a hoton?."

"A'a, ita ce ta zo shine na rakata."

"Haka ake fita babu umarni miji, Bhatool karki raina mun hankali." Kuka ta fashe da shi ta kasa cewa komai. "Wallahi Bhatool ki kiyayeni, ku fita sabgar wancan Wan iskan na faWa miki, ke bakisan muhimmancin aure ba ne ko me?, sai yanzu na gama ganewa baki da wani cikakken hankali a tare da take, to wallahi zan sai ta miki zama na gaya miki." Kukanta ta ™arawa ™arfe, zuciyarta na mata wani irim zugi wanan abun da me ya yi kama, ita dai ita ce amma ba ta san menene amfani wannan hoton ba, sharri ne ake so ayi mata ko me.

˜arar takunsa ta ji ya shige cikin Waki, ta Wago da kai ta kalli kan dinning abincin da ta dafa. "Wanan wace irin rayuwar aure ce ni Bhatool?." Ta yi wa kanta wanan tambayar. "Komai sai cakuWemun yake, babu farin ciki kwata-kwata." Haka tai ta faman tunane-tunane har dare ya fara yi sosai Senate bai fito ba. Ta shi ta yi ta nufi Waki ta Waura alwala ta yi sallah, sanan ta Waga hannu sama ya fara addu'a. "Ya ubangijin sammai da ™assai, na kawo kuka na a gareka, ka shiga cikin al'amarin gidan Aurena, ka duba ni ka kawo mun sau™i da mafita, Ya Allah idan da alheri a zaman aurena da Senate ka tabbatar, idan babu ka kawo karshen zaman ta hanyar da yafi sau™i, ya Allah wannan abun da ya faru yanzu, kasan komai ban da masaniya, Ya Allah Ka kawo mun sau™i." Haka tai ta addu'a ta ce wannan ta ce wannan.

Bayan ta idar ne ta koma gefen gado ta zauna tare da rafka tagumi kamar wata marainiya marar ga ta. Can kuma shawarwarin Yaya Karima suka faWo ma ta mussaman na bada ha™uri, ba shiri ta mi™e ta fito zuwa Sangarensa, ta yi mamakin ganinshi kan dinning yana cin abinci, sai dai ta ji daWi ko bakomai ba ta yi asarar lokacinta ba.

Daga nan ta koma Waki ta zauna, zaman jiranshi ko zai shigo amma bai shigo ba har ta yi bacci.

Washe gari Bhatool ta yi ™o™arin ta shi da huri ta haWa ma sa breakfast, sai dai ba ta kai ga kammalawa ba ta ji ficewarsa daga gidan, kuka ne kawai ya rage Bhatool ba ta yi ba amma ta je wuya iya wuya, ta fara gajiya da Senate da abinda ya ke ma ta, idan ba ya son ta ne kawai ya hakura su rabu.

(Ayi mun afuwa dan Allah, wannan week Win ba za ku sami Post sosai ba, amma in sha Allahu by next week komai zai dawo ready Na gode."

Legendspen

08129553971

*HASASHEN SOYAYYA*d'þ
=Ø%Ý>ØyÝ

_Imagination of love_

    _Stroy and written_

             By

   Sayyid (Legend's pen)


   *FUTURE WRITERS ASSOCIATION*

*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*

    *The Fearless Writers Team*

  _Marubuta masu tsage gaskiyya_

*BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM =ØOÞ=Ø«Ü*

_Page 38_

Haka Bhatool ta yi ni ranar zuciyarta babu daWi, ta rasa gane kan Senate da al'amuransa. Ta wani fannin sai ta ji kamar daman tun can Senate ba wai son ta ya ke ba, wani abu daban yake nufi da ita, amma kuma tana iya hango soyayyarta a idonun Senate, wanan lamarin kawai abarwa Allah.

Can yamma dab da lokacin dawowarsa ta shiga kicin Wora masa abincin dare, wani Sari na zuciyarta na kwaSarta a kan kar ta dafa ta jawa kanta Sacin rai, wani Sarin kuma na ba ta shawara kan ta dafa, haka dai ta dinga ya™i da zuciyarta har ta kai ga dafa masa abincin.

Bai sami shigowa gidan ba sai bayan ™arfe tara na dare, in ran Bhatool ya yi dubu ya gama Saci a wannan lokacin. "Sannu da zuwa." Ta faWa muryarta a ™asa. "Bakiyi bacci ba?." Ya faWa ba tare da ya amsa ba. "Banyi ba, ina jiranka ne."

"Da matsala ne?." Girgiza kai ta yi sannan ta ce. "Babu, amma dan Allah ina son na yi maka wata tambaya."

"FaWi ina sauraronki."
Chapter 32 · 0% Book details