Sashe 36
Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kai amma na gode sosai da sosai." Nan suka shiga hira, hankalisu kwance kamar yadda suke yi da, banda suhaima da aure ya kai ta kano. Kowa a class Win kallon Bhatool yake sa suturar da take jikinta, har aka ta shi baki Waya. "Bhatool yau kin baza kafasity, dan Allah gobe ma ki baza." Amrah ta faWa, dariya Bhatool ta yi sannan ta ce. "Bawani kafasity."
"Wallahi kin baza." Janna ta faWa tana ta shi, "bara na siyo mana ruwa."
"Okay." Amrah ta faWa, jannah na huce Amrah ta ce. "Kin san an Waga wancan abun da zani, ko kayan ma ban sa ba gasunan, ashe haka Winkin ya yi kyau."
"Kai ya yi kyau sosai baki ga yadda Senate yake son kayan ba, ina ga ma gobe su zan sa."
"Aikuwa dai ki sa su." Amrah ta faWa suka cigaba da hira, driver Bhatool ne ya kai ™awayen na ta duka gida.
Washe gari Bhatool ta sanya lace Win ta yi kyau sosai da sosai, haka tai ta baza kafasity a cikin Ajinsu har aka ta shi, ita dai ta fahimci babu wani saSani da ya shiga tsakanin Amrah da Jannah, kawai dai Amrah ce ta faWa, ko kuma sun sasanta kansu ne daga baya.
Wajen ™arfe tara na dare Bhatool na kwance ta ji wayarta na ™ara, kasancewar ringing Win shi daban ne ya sa ta Waga wayar da faWin. "Salamu akaikum."
"Ri™e sallamarki, munafuka muguwa, Bhatool me kika aikata haka?, daman shine dalilin da yasa kika dage sai kin koma makaranta, sabida ki dinga bin maza a waje, me yasa haka." Senate ya faWi maganar gaba Waya lokaci guda babu ko sakin numfashi. Cike da tashin hankali Bhatool ta ce. "Me na yi kuma, me na yi haka?."
"Tambaya ta kike me kika yi, Bhatool ki je nasake ki Saki Waya, kuma ha™™ina dake kanki banyafe ba."
"Innullahi wa'inna illahir raji'un, na shiga uku."
"Idan kina tunanin kin yi komai a sirrance to asirinki ya tuno, ki duba kiga hotonan da na tura miki." Cike da ruWewa Bhatool ta shiga whatsapp ta duba sa™on na shi, hotonane ya turu guda uku.
Na Waya ita ce zaune a cafetria amma ba tasan waya ya Wauki hoton ba, sai dai tasan ita da Jannah da Amrah ne Wazu, hoto na biyu kuma babu fuskar ta kalli gefe amma ita ce tabbas dan ga kayan nan, sai kuma na uku irin na biyu ne amma wani namiji ya rungumota ya kuma ri™e hannunta.
"Innullahi wa'inna illahir raji'un."
˜a™a-™ara-™a™a.
End of Book one>ØyÝ>ØzÝ
Anan zamu dakata a cikin littafin Hasashen soyayya, Book one in shaa Allahu zamu shiga Book kafin azumi, idan kuma ya kaimu lokacin azumi kuma sai bayan Sallah ngde
Hasashen Soyayya Book2
By
Sayyid Legendspen
_Amanar-Janafty_
_Sadaukarwa_
Fatima isa Manu
(Sahiba)
Shafi na Arba'in da Waya.
(41)
A hankali Bhatool ta bude idonta da ta ji ya yi ma ta wani irin nauyi, da sauri ta sake runtse shi da faWin. "Hasbunallahu wani'imal wakil." Sakamakon wani azababben jiri da taji. "Kamar magana ta yi." Sautin Muryar Umma ya fito, a hankali Bhatool ta gyaWa sannan ta ce. "Uhm!." Abdul ne ya yi saurin zuwa kanta yana faWin. "Bhatool! Bhatool me ya faru?."
"Kar ka yi ma ta ihu dan Allah." Umma ta faWa, daidai lokacin aka turu ™ofar Wakin aka shigo, Mom ce tare da Dad suka shigo a tare, Umma iya Mom ta kalla ba ta bari sun haWa ido da mai shigowa bayan Mom ba ta kauda kai, amma haka kawai ta ji bugun zuciyarta na ™aruwa, mussaman lokacin da ya yi sallama. "Bhatool ya jikin naki?." Mom ta faWa tana ™arasawa kusa da ita. "Yanzu ta fara magana." Umma ta faWa a hankali. "Ina yini?." Abdul ya faWa yana gaida Dad. "Lafiya ™alau my son, ya jikin na ta?."
"Alhamdulillah." Abdul ya faWa yana kallon yadda Dad yake bin Umma da wani irin kallo, ba tare da Umma ta kalleshi ba ta ce. "Ina yini?." Dan ita gaba daya ya cika Wakin, tana mamaki ko sirikinta mahaifin mijin Karima ba ta jin kunyarsa haka. "Lafiya ™alau ya mai jikin?."
"Da sau™i." Ta faWa muryar na dawo mata a kunne, ita fa tasan wannan muryar. "Umma, ina Senate?." Bhatool ta faWa murya cike da wahala. "Zaki sha ruwa?." Mom ta tambayeta. GyaWa kai ta yi alamar 'Eyh.'
"Mi™o ma ta ruwan." Mom ta faWawa Umma, Umma ta sa hannu ta mi™o ruwan daidai lokacin idanunta suka faWa cikin na Dad dake zaune kan kujera ya kafe ta da ido, kamar wal™iya haka Umma ta gani, da sauri ta sake kallonsa. "Innullahi wainna illahir raji'un."
"Lafiya?." Mom ta tambaya, da sauri Abdul ya ™araso inda take yana faWin. "Umma me ya faru?." Hannu tasa tana nuna masa Dad dake zaune. "Umma mahaifin Senate ne fa." Mom ce ta juyo ta kalli Umma ta kalli Dad. "Lafiya wai?."
Mi™ewa Dad ya yi ya matso kusa da Bhatool. "Daughter Allah Ya baki lafiya." Ya faWa tare da ficewa, a take Mom ta mi™e ta yi bayanshi tana fadin. "What's wrong?." Mom na fita Abdul ya masto kusa da Umma. "Umma waye wannan din, kinsan shine?." Hawaye ne suka fara zarya a fuskar Umma wanda ya matu™ar daga hankali Abdul da Bhatool. "Umma ya sake ni." Bhatool ta faWa. "What!." Abdul ya tambya. "Senate ya sake ni." ˜ofar Wakin ce ta bude Mom ta shigo, a bayanta kuma Ahmad ne wanda ya kaWe Bhatool kwanaki, a yanzu ya zama abokin Abdul sosai da sosai, sun yi waya ne ma dazu yake ce masa yana asibiti Bhatool ba lafiya shine ya zo. " Bhatool me kike cewa haka?." Mom ta faWa cike da tashin hankali, ga abinda ta ga ya faru yanzu mijinta da surikarta, ga kuma yanzu ta ji ance wai Senate dake mugun son Bhatool ya sake ta.
"Ina waya ta?." Bhatool ta faWa. "Tana gida." Abdul ya bata amsa. "Wallahi ya sakeni, wai ina cin amanarsa." Bhatool ta faWa tana rushewa da kuka, Mom ce ta Wakko wayarta ta fara neman lambar Senate, sai dai har ta ™ara ci bugunta bai Wauka ba.
"Innullahi wa'inna illahir raji'un." Abinda kowa ke maimaitawa. "Wannan auren tun farkon shi yaran nan basu sami zaman lafiya fa, ga dai soyayyar suna nunawa junansu amma abubuwan kamar an ri™e su." Umna ta faWa jikinta duk ya yi laushi. "Wallahi Maman Bhatool, kwanaki haka na ce kamar lamarin asiri ne fa." Mom ta faWa. "Yanzu gashinan har ta kai ga saki ya shiga."
"Ai wannan sakin yanzu zai warwarshi." Mom ta bawa Umma amsa. "A'a mene dalilin yin sakin, Senate fa kowa shaidane yadda yake matu™ar ™aunar Bhatool." Abdul ya faWa. ˜ara gwada lambar Senate Mom ta yi amma ba ta tafiya, ita yanzu duk tsoronta kar wani abu ya sami Senate Win. "Umma ina kwana?." Sai a lokacin ma idon su ya kai kan Ahmad da ke tsaye. "Lafiya ™alau Ahamd."
"Ya mai jikin?."
"Jiki Alhamdulillah wallahi."
"Allah Ya ™ara lafiya."
"Amin Amin."
"Bhatool sannu." Ya faWa yana kallon Bhatool. "Yawwa."
"Ya jikin naki?."
"Da sau™i."
"Allah Ya ™ara sau™i."
"Amin na gode." Daidai kuma lokacin likita ya shigo, kallon Bhatool ya yi sannan ya ce. "Ma sha Allah, ta bude idon kenan?."
"Eyh wallahi Dakta." Umma ta faWa. "Daman na faWa miki, ba wata matsala ba ce kuma Alhamdu Lillah cikin jikinta bai sami matsala ba, sai dai tana bu™atar dogon hutu sosai da sosai."
"Tom in sha Allah za ta huta." Umma ta faWa. "Yanzu zuwa yaushe za a iya sallamarta?." Mom ta tambayi likitan. "Ko yanzu ma, magunguna kawai za a amsa."
"Okay tom ba matsala, Maman Bhatool me zai hana Bhatool ta tawo gidana?."
"Amma da ta ce gidan Yaya Karima zata zauna, kuma ina ganin kamar hakan zaifi sabida 'yar uwarta ce kuma zata fi sakewa ta yi magana da ita akan abinda ke damunta." Abdul ya faWa, sabida ba ya so ta je gidan Mom.
"Eyh hakan ma ya yi tom." Mom Win ta faWa. "Ai Abdul da taje can Win, ko ina Waya ne ai." Umma ta faWa. "A'a ai ba matsala gidan Kariman da gidana ai duk abu daya ne, kuma kinga kusa ne, sannan kinga ni bamfiya zama ba."
"Tom babu matsala hakan ma, Allah yasa hakane yafi alheri."
"Amin Amin."
Tashi Abdul ya yi ya ri™e hannun Ahmad suka fice, daman Abdul haka yake bu™ata bai bari sun gama fita ba ya ce. "Wai sakin Bhatool yaron can ya yi?."
"Wallahi haka ta ce."
"Amma fa yaron nan baida hankali, gaba daya an sangarta shi da kudi a gida, ya dauka aure hauka ne?."
"Zafin kishi ne kawai ya yi masa yawa, kwanaki da muka yi magana da ita ta ce wai zarginta yake tana kula ka."
"Ni kuma?." Ahamd ya tambaya. "Eyh kuma ya ga yanzu muna mutuncu shine yake tunanin ni nake so na kashe mata aure na baka ita."
"To yanzu ai ya kashe auren, ba a jindaWi da mutuwar aure, amma kuma ance wani hanin ga Allah, baiwa ce."
"Allah Ya kyauta." Abdul ya faWa. "Yanzu ina zaka?."
"Zan kira Yaya Karima na faWa mata ne, sabida ba tasan komai ba akai."
"Okay yakamta kam."
*****
A motar Mom aka dau™i Bhatool, Umma dai ta ce gida zata tafi tazo daga baya, Senate kuma da Ahmad suka bi su a baya.
Yaya Karima ba ™aramin Mamaki ta yi ba da aka ce wai Senate ya saki Bhatool, abun ma kai bazai dauka ba. "Yaya nifa ba duk wannan ba ne ya dameni, akwai wani abu da Umma ke Soye mana tsakaninta da Abban Senate."
"Waye Abban Senate?." Yaya Karima ta tambaya. "Baban Senate dai, Wazu ni da Bhatool mun ga abinda muka gani a asibiti."
"Me kuka gani?."
"Ni nasan komai." Bhatool ta faWa. "Me kika sani?." Inji Yaya karima. "Abba Senate shine Yunusa wanda Umma ta so shi kafin aka aura mata abbanmu."
"Tabbas Abba ya sha faWan mana cewa, Umma mutuniyar kirki ce ta aureshi ba tare da tana son shi ba, amma ta yi masa biyayyar da ba ta taSa saSa masa ba." Yaya Karima ta faWa. "Ke waye ya ce miki shine?."