Sashe 15
Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Eyh Dad akwai. GyaWa kai Dad ya yi, ya ci gaba da shan fruit Win sa, shi kuma ya ™arasa inda Mom take.
Mom zan huce. shafa kan shi ta yi sanan ta ce. Allah yatsare, a kula mun da Bhatool.
In sha Allah Mom. Daga haka ya fice, motarshi ya hau ya nufi address Win da ta ba shi na wajen kwalliya.
~~~~~~Bhatool.
Amrah, banga gold Wina ba. Bhatool ta faWa tana bincike jakarta. Innullahi wa inna illahir raji un, Bhatool sake dubawa dai. Amrah ra faWa ana ci gaba da mata kwalliayar. Wallahi Amrah banganshi ba; Allah yasa gida na bar shi.
Amin dai kam. Amrah ta faWa dai-dai lokacin sa Jannah ta shigo,wacce daman angama yi mata ta kwalliyar ita da Bhatool. Suhaima ke ce mun wai sun kusa ™arasawa. jannah da ta shigo ta faWa. Chaii, Amrah ayi a gama miki Waurin nan.
Bhatool ya baki sa Wan kunne ba?. Jannah ra tambaye Bhatool. Na bar shi gida wallahi.
Ya salam!, yansu ya za ayi?.
Šaurin na wa za a sakko mun da shi har kunne.
Eyh kam hakan zai yi ma. Mai kwalliayar ta faWa bayan ta gama yiwa Amrah Wauri, dai-dai lokacin da kiran Senate ya shigo wayar Bhatool. Laa kunga yazo.
Waye?. Amrah ta tambayeta. Senate. Ta bata amsa. To mu yi sauri kar mu Sata mai lokaci, kun san manyan mutane ba sa son jira. Amrah ta faWa tana haWe kayanta. To ko mu fara fita ne. Amrah dan ta ™ara faWa. Ke matsalata da ke hutar ciki. Jannah ta bawa Amrah amsa. Duk hutar cikin ta dai nima angama mun. Bhatool ta faWa tana sauka daga kujerar kwalliyan, daga nan suka ka Wai su ka fice.
Haka kwai Senate ya ji kwalliyar Bhatool ta yi yawa, gaba Waya ya ji shi wani kala duk ya damu, Dama ba ta yi ba. Ya faWa a zuciyarsa, a fili kuma ya sakar ma ta murmushi. Ina yini. Amrah ta faWa tare da Jannah. Lafiya kalau, ya taro?.
Taro gashi ana ta sha, ya gajiyar jiya?. Amrah ta ba shi amsa, ita dai Jannah tana ™o™arin shiga mota. Alhmdlh. Ya faWa a da™ile tare da shigewa mota, su ka huce hall Win.
Ko a hall Win Senate ya hana Bhatool sakewa, ko ina suna tare yana binta a baya, yan maza na ta kallonta haka shima yan mata na ta kallonsa, zallan kishi kawau ke Wawainiya da shi, ya yu kicin-kicin ya haWe rai, Bhatool kam da ta fuskancin haka sai ta yi banza da shi, ko ina ya yi ta bin na ta.
~~~~~~Hausari
Toh Isiyaku bari ka ji mun isa har mun yi yawa mu aurar da ya yan Ahmad, ko da ran Ahmad ko babu ran sa; domin ni ce babba cikin ku. Goggo larai da ke zaune kan kujera yar tsugunno ta faWa, kawu Isiyaku ne ya ce. To ai Larai wanan zancen banza ne zancen wofi, idan ba mu aurar da ita ga na gida ba wa zamu bawa? duk lalacewa Saddiku Wan mu ne, kuma shi da kan sa ya ce idan an aurar mai Bhatool yar gidan Yaya Ahmad zai nutsu, zai daina shaye-shaye, da wanan yawon tafiya legas Win.
To ko ba zai daina ba tun da ya ce yana son aurenta ai sai an ba shi;dan haka na gama magana, kawai ku haWa kayan nagani ina so ku kaiwa uwarta. Goggo larai ta faWa tare da mikewa tana dafa bango.
Furai ce ta kalli Habi su ka kwashe da wata shegiyar dariya, sanan Habi ta ce. Ina ba™in cikin ganin su Bhatool sun ci gaba.
Wallahi Habi nima haka, ke da ina da dama Karimar ma sai na kaso na ta auren.
Bari muje fa Bhatool gidan Yaya Sadik, ita ma sai ta fito.
Ai wallahi nasan da zarar an aurar da Bhatool ga Yaya Sadik, ta ta ta™are, sai ta hula™anta ta sha wahala, ta gane Allah Waya ne. Dariyar su ka ™ara fashwewa da ita.
~~~~~Senate & Bhatool.
Wai bazaka zauna ka ci Abinci ba?. Bhatool ta faWa, dan ta fara gajiya da wanan bin bayanta da Senate ke yi. Na™oshi. Ya faWa murya kamar zai yi kuka, kujera ta samu ta zauna shima ya zauna kusa da ita, sanan ta ce. Senate mene matsalal wai?. Turo baki ya yi gaba sanan ya ce. Duk kin yi wani kyau, yan mazan sai kallonki su ke.
To ai kai ma ka yi kyau ko?; kuma yan mata sai kallonka suke.
Mu ta fi gida.
Legendspen
08129553971
Page 18
*HASASHEN SOYAYYA*d'þ
=Ø%Ý>ØyÝ
_Imagination of love_
_Stroy and written_
By
Sayyid (Legend's pen)
'þ
*FUTURE WRITERS ASSOCIATION*
*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*
*The Fearless Writers Team*
_Marubuta masu tsage gaskiyya_
*BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM =ØOÞ=Ø«Ü*
_Page 18_
Mu ta fi gida kuma?. Bhatool faWa tana kallonsa, shi kuma ya gyaWa ma ta kai. Ni dai A ah, yaushe mu ka zo haba.
Ni zan tafi to. Tsaki ta ja ta dau jakarta ta fice, shikuma ya bi ta baya gwanda ta yi ta fushin amma bazai jure ganin yadda samarin wajen ke ta kallonta ba, a ™afa ta fara tafiya. Motar ya shiga ya biyo bayanra, ta na ji yana mata hon amma ta yi banza kamar ba ta ji ba, sauka ya yi daga motar ya nufu ta yana faWin. Bhatool, ki tsaya mana.
Me zan ma?.
Ki tsaya mu tafi gida. Ci gaba ta yi da tafiyarta hankalinta kwance ba ta ko kula shi ba, sai da ta yi tafiya mai nisa sanan ta juyo, ga mamakinta sai ganin Senate ta yi zaune a kan wani tudu yana kallonta, fuskarshi kamar zai yi kuka. Oh ni Bhatool, mai na kwasowa kai na haka?, shi da zai lallaSani amma shike fushi. Ta faWa a cikin ranta, a fili kam cewa tayi. Idan bazaka tawo ba zan koma wajen bikina.
To a ™afa zamu tafi?. Harara ta maka mai sanan ta ce. A me muka zo?.
To ai kin ™i shiga motar.
Šakko mu tafi. Juyawa ya yi ya nufi motar ita kuma ta bishi da kallo. Ga mutum har mutum amma sai shashanci kamar wani ™aramin yaro. Motar yakawo inda take sanan ya buWe ma ta ta shiga, haWe rai ta yi ba ta ce ko ™ala ba dan haushin senete ne fal a ranta, dan wallahi gobe ma ba zata bashi katin dinner ba. Oh wa ma ya aike ni. Ta faWa a ranta. Bazaki kulani ba?.
Wai wane irin abu kakemun haka, kamar ™aramin yaron, ni banajin yin magana.
Ki yi hakuri. Ya faWa yana cuno baki gaba. Me ka yi mun?.
Na baro ki daga wajen biki, Bhatool wallahi ina son ki, so mai tsananim gaske mai kuma nauyi, Bhatool bazan iya jure ganin maza na kallonki ba, Bhatool a kowanne dare kafin na kwwnta sai na yi kukan rashinki kusa da ni. Bhatool ban san so ba sai lokacin da na sanki, ban san zan iya tunkarar mace ba sai a kan ki, Bhatool ban san zan zama sakarai a kan mace ba sai a kan ki. Bhatool ban san zan iya kuka a kan mace ba sai a kan ki, Bhatool son ki ya shige ni a lokacin farko, ya mamaye rayuwata ta yadda banajin zan iya rayuwa ba tare da sautin bugun zuciyarki ba.
Shiru Bhatool ta yi, duk kalaman Senate suna shiga sassan jikinta, suna ratsa ™ashi da Sargonta, wani irin san yi yana mamayw rayuwarta. Tabbas Senate abun a so ne, Senate mai son ta ne, ita kan ta ba ta tuna lokacin da son Senate ya shige ta, sai da tasan ya yi wa zuciyarta kamun da cire shi zai zama babbar wahala.
Bhatool bana jin akwai abinda zai gagari sadaukarwa sabida ga soyayyarki. Kalaman da suka dawo da ita daga tunanin da take. Bhatool nu dake haWin Allah ne, ki yarda da ni, zan baki gata, zan baki kula, zan baki soyayya, zan zame miki bango da zaki jingina da shi a rayuwa, zan zame miki tsananin da zaki taka ki samu nasara a rayuwa, zan zame miki matattakalal da zaki taka ki samu al-jannah, Bhatool zan zame miki abokin rayuwa na har abada, Bhatool ya kira sunata a ™arshen maganar. Šagowa ta yi amma ta kasa kallonsa. Šago ki kalli idona dan Allah. A hankali ta Waga idanunta ta sauke su a kan na sa. Bhatool..
Na aam.
Bhatool ki so ni dan Allah, Bhatool na miki al™warin soyayya mai tsafa fa iganci, na miki al™warin sadaukar da komai nawa domin siya miki farin ciki Bhatool.
˜asa ta yi da kan ta, ta fara wasa da yatsunta. Ina sonka Senate. Ta faWa a cikik ranta, a fili kam shiru ta yi, amma kalaman senate suna amsa kuwa a cikin kunnuwanta, tabbas ta cika mai sa a da samun senate.
Kin yi shiru Bhatool.
Na am. Ta faWa a Wan tsorace. Ba ki ce komai ba.
Na ce mana.
Banji ba sake faWa.
Allah ka ji. Dariya ya yi sanan ya ce. Banji ba fa.
Na ce Eyh.
Eyh, me?. Shiru ta yi tare da yin ™asa da kai. Ba zaki ce komai ba?.
Ina son ka nima. Wani sanyi Senate ya ji a cikin zucoyarsa, daman kuma amsar da yake sa ran ji kenan, godia ya yi wa Allah a fili sanan ya ce. Bhatool na yi miki al™warin ba zan taSa bari ki yi kuka ba, bazan ta Sa bari ki ji babu daWi ba, zan fara ta miki da komai nawa, in Allah ya yarda Bhatool.
(Uhm, ni kam na ce Team senate and Bhatool ku yi screemshot Win wanan alkwari na senate ku ajiye shi, dan wata rana ku dinga tuna mai=ØÞ=ØÞ)
~~~Red bricks.
Mom ce ta kalli Dad dake zaune yana danna waya, sanan ta ce. Nifa bangane inda wanan zancen nala ya dosa ba, me kake nufi?.
Wai mene baki gane ba, tun Wazu muna ta maimaita zance Waya.
Shi Justice audun mai ya ce, har da zaka ce baka amince da auren Senate ba, wane abu ya binciko a game da yarinyar?.