Sashe 2
Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wata iriyar murya mai mugun sanyi da sanyaya zuciya.
Basan ta ina zanfara ba.
Fara ta ko ina, Senate.
Idan naganta zuciyata canja bugu take, tanayi da ™arfi kaman zata fito, and I'm scared. Ya™ara faWa cikin sassanyar muryarsa, kallon shi ya yi sannan ya ce:
Wace?.
Idan bangantaba bana jindaWi, zanjini empty, Idan nayi nesa da ita zanji kamar I'm leaving what I love the most.
Senate who is she?.
Girgiza kai Senate Win ya yi sannan ya ce: Actually I don't even know her name.
A ina kake ganinta?.
School.
Which school?.
( YSU).
What take you to Yobe state university, Senate?.
Girgiza kai yafarayi kamar ™aramin yaron dayayi laifi aka kamashi, sannan ya ce. Naje wajen wani secondary school mate Winane da mamansu ta mutu, time Win ina Cyprus, shine naje yimai gaisuwa ya ce muhaWu school Winsu.
KafaWawa Momy?.
Nope naso faWamata amma nakasa Anas, shiyasa nakiraka inajin tsoro.
Murmushi Anas yayi domin yasan tabbas dagaske Senate Win najin tsoro, domin haka allah yayi sanyi kamar ™aramin yaro, magana ahankali sanan babu abinda take tsoro kamar mata, amma fa yanada zafi sosai idan yatashi Waukan zafin, he is cool but difficult to handle.
You know you have to tell her ko?, dan bazan yi advising naka ba daga baya kaje kace nina hanaka faWamata.
I will okay, but please Anas what do you thinks is this?.
Dariya Anas Win yayi sanan ya ce. Might be you fall in love.
Love. Senate ya faWa aWan tsorace.
Yes.
Anas ya faWa tare da ficewa, kwantawa yayi kan gadonsa tare da rufen idonsa, amma itaWin yagani Wazu cikin ™awayenta suna hira tana ta dariya amma cike da yanga da kuma gayu, bude idon yayi sannan kuma ya sake rufeshi.
~~~~~~ Yobe State University (YSU)
Bhatool da team Win ™awayenta zaune wajen da suka saba zama suna hira, Waya cikin ™awayen nasu mai suna Jannah ce ta ce:
So yanzu ankon yakama 78thousand kenan, Kuma payment Win cikin satinan za ay.
Daga kai sukayi sannan Waya maisuna Amrah ta ce. Nan da 2weeks bikin, amma gaskiyya Suhaima baki kyauta mana ba, aiko engagement Win kyafaWamana muzama cikin shiri, yanzu ina zamuje mu samu dubu Wari da motsi.
Dariya wacce aka kira da Suhaima tayi sanan ta ce. Time Win da muka shigo school Winan ai anyi engagement Win, kuma nasan ku big girls ne sannan kuna da rich-boyfriend's they can afford anything for you.
Sai a lokacin Bhatool ta bud e baki ta yi magan. Amma Suhaima kinci kai, kina tunanin samarinmu kemana wannan sutturar, to ni wallahi Yaya Karima da Abdulwahab ne, kuma nakaisu bango banji zasuyimun naki.
Nima dai nakai Anty bango, banjin zatayi mun. Amrah ta faWa tanakai hannunta kan cinyar Bhatool tana taSota da alamun gulma.
What?. Bhatool ta faWa tana dukan hannun Amrah.
Have you girls notice this guy. Amrah ta faWa tana nuna musu Senate da baki wanda ke zaune Wan nesa dasu yana danna wayarsa, amma hankalinsa nakansu kuma zuciyarshi na bugawa da saurin data saba.
Yes. Jannah ta faWa sannan ta™ara cewa. Kusan 3weeks kenan.
Nikam bantaSa kula dashi ba. Cewar Bhatool cikin ranta, domin da gaske bata taSa kula dashi ba.
Gaskiyya yadaWe yana bibiyarmu, namayi tunanin Waya cikinmu yakeso. Suhaima ta faWa, tana kallonsu shiru Bhatool tayi na ´an-mintina saikuma ta ce.
Ku barshi Allah yasa gobe yazo.
Daganam suka tashi sukabar wajen, shi kuma yayi shiru na cankuma ya ce. I have to tell my Mother.
Daga haka ya tashi ya nufi motarsa ya wuce gida, su Bhatool kam wata lectures Winsuka shiga, sannan su a tsarinsu koda sungama lectures basa tafiya gida sai shida, kullum fitar takwas komawar shida.
~~~~~Red bricks
A makeken main falo Winta ya sameta, wanda yasha ado da tsadaddun royal chairs, datijuwar mata wacce kuWi da ilimi suka Soye shekarantu, domin a kallon farko zaka iya cewa batafi shekara 30 ba wanda a zahiri takai shekara 45, farace itama mai kamanni da larabawa, tana sanye cikin wani Wan ubansu lace maroon clour.
Shigowa yayi ba tare da yace da ita ko ™ala ba, zama ya yi nan kujera tare da haWe hannayensa biyu ya zuba tagumi.
Matsowa ta yi kusa dashi tare da sa hannu ta cire mai tagumin da ya yi.
My prince, what is going on?.
Kallonta yayi idanunshi cike da ™walla, a hankali ya buWe baki ya ce. Mom! I'm scared.
What happen, and what are you scarring for?.
Mom the girl.
Which girl?.
Mom Idan na zauna kusa da ita, zuciyata na bugawa da ™arfi kamar zata fito, idanta tashi zata fice zanji kamar ina nesa da abinda nakeso, idan banje naganta ba banajin daWi, I don't know what to do Mom.
Nutsu kaji! Faamun komai from the beginning.
Legends pen 08129553971
2-
*HASASHEN SOYAYYA*d'þ
=Ø%Ý>ØyÝ
_Imagination of love_
_Stroy and written_
By
Sayyid (Legend's pen)
'þ
*FUTURE WRITERS ASSOCIATION*
*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*
*The Fearless Writers Team*
_Marubuta masu tsage gaskiyya_
_Page 02_
Mom Idan na zauna kusa da ita, zuciyata na bugawa da ™arfi kamar zata fito, idan ta tashi zata fice zanji kamar ina nesa da abinda nake so, idan banje naganta ba banajin daWi, I don't know what to do Mom.
Nutsu kaji! Fa amun komai from the beginning.
Shiru yasa ke yi sai kuma bakinsa dake karkarwa, jawo shi tayi tare da Waura kanshi akan cinyarta ta fara shafa masa gashi.
A hankali ya fara sauke ajiyar zuciya, sai da yaWau kusan minti goma sannan ta fara magana.
~~~~~Usman Yunusa Ahmad
Shine asalin sunansa, haifaffen garin Yobe state Damaturu kamar yadda mahaifinsa yake. SaSanin mahaifiyarsa dake yar asalin garin kano.
Alhaji Yunusa babban mai kuWi ne wanda akaf garin Yobe asandashi da kuWinsa. Babban Wan kasuwa ne wanda yake kasuwanci har kasashen ™etare.
A lokacin da yaje Kano gudanar da wani harkar kasuwanci ya haWu da Zainab wacce yaji ta kwanta masa arai kuma ya yi magana da iyayensa da ´an-uwansa sukayiwa nata magana akasaka lokacin aurensu.
Bayan anyi auren suka fara gudanar da rayuwar aure mai kyau da tsafta, Yunusa na bata lokacinta a matsayinta na iyalinsa, haka itama tanayi masa biyayya iyakacin yinta, sukan ware lokaci sufita ™asashen ™etare.
A wani lokaci da sukaje ™asar Dubai suka daWe wajen wata shida, a lokacin ne Zainab tasamu ciki.
Yunusa yayi murna sosai da sosai hakama ´an-uwansa da kowa da kowa.
Sai da cikin yakai wata bakwai sannan sukabar Dubai, suka tafi Korea inda ananne kuma ta haihu, yaron yaWakko kammanin mahaifinsa amma yana yanayi da larabawa kodan a ™asarsu akasami cikinsa, haka kuma gashin kasan ya yi kama dana ´an korea.
Bayan yaron yayi wata Waya suka huce Saudi Arabia alokacin aikin hajji suka gudanar da Hajjinsu, sannan suka dawo gida.
Usman ya taso cikin gata- gata na gaske domin Usman ko zaman sati biyu cikakke bayayi a Nigeria, Nursery School kawai yayi anan amma ko primary school Winshi acan south korea yayi, lokacin dasuka tafi tare da Mahaifiyarsa. Wacce bata dawo ba sai da yashiga Junior secondary school.
Sai da Usman ya gama Secondary school kuma yatafi Madina ya had e haddarshi daganan kuma yakoma Cyprus ya cigaba da karatunshi.
Usman ya dauko sanyin hali dana mu amala irin na´an South Korea, idan yana magana kamar mai koya, tafiyarshi dai yanayinta cike da ™asaita, bashida fushi ko kaWan amma idan yayi fushi tashin hankaline domin bai iyaba.
Usman yanas on wasa, ya iya wasa da yara sosai sannan kuma yanason yara, ko dan shikaWai ne wajen iyayensa, sannan yaransa yasa ko da yaushe gidansu yake cike da ´a´an-´an uwa.
Tun a south korea Usman yasamu sunnan Senate sunnan da ya karSa yakuma Worawa kansa, duk da wani wanda yasanshi to da wannan sunan ya sanshi. Senate
Anas cousin Brother Win shi ne, Wan wajen ™anwar Momy wanda Usman take matu™ar ™auna, yayarda dashi sama da kowa, Usman baya iya doguwar magana da mutane, Daga Momy saikuma Abba domin idan yana tare da Mahaifinsa yakan zama serious cikakken mutum, kowanan sanyin maganar bayayi,saikuma Anas yana magana da Anas sosai da sosai domin gani yake bashida wani Wan-uwa kamar Anas. Tsiran shekara biyu ne tsakaninsu, shiyasa Usman yake gani kamar Anas Win ™aninshi ne.
Senate yana da abokai guda biyu, Salman da Juraij, sukam sun iya rayuwa dashi a yanda yake, sun haWu da Juraij a south Korea ne a primary school, shi kuma Salman abokin Juraij ne na gaske, hakan yasa suka zama abokai.
Senate bai taba jin rashin daWin zama dasu ba, domin suna fahimtarshi akan komai, abokaine na ™warai, yana Cyprus mamansu Salman ta rasu, hakan yasa ranar da ya dawo yaje gidansu, anan yafaWa masa yana school. Kai tsaye Senate yatafi School Win.
Shigar shi makarantar ya kira Salman waya, Salman dake lectures yayi text.
Wait me at the Garden
Okay kawai ya ce, Sanan ya nufi Garden Win. Tun shigowarshi makarantar yaji bugun zuciyarshi ya canja, ya™aro amma ya ala™anta hakan da yawan mutanen dake ciki, wani saurayi yagani yana tafiya, da sauri yace masa.
Assalamu alaikum, Garden please?.
Hannu gayen ya Waga masa tare da nuna masa Garden Win, godiya yayi masa sannan ya wuce.
Shigarshi Garden Win ™arin bugun zuciyarshi.
Yasalam.
Yafurta dai-dai lokacin da yashiga Garden Win, sakamakon wani irin bugun da zuciyarsa tayi da mugun ™arfi.
Guri yasamu ya zauna bugun zuciyarna daWa tsananta, runtse idonsa yayi tare da fara sauke ajiyar zuciya, sautin da ya fara jine yafara rage bugun zuciyar, a hankali sassanyar muryarta ta shiga cikin kunnensa, ™wa™walwarsa ta yi masa record and save Winta a lokaci Waya.
Wani yaron zai cewa bazaiban ba, aikuwa na kwanta a ™asa na ™walla ihu ina faWin, Abba yau nayi kukan rashinka, kafin na™arasa yayi sauri yatoshemun baki yana faWin yi ha™uri Yaya nawa zan baki.
Dariya ™awayenta suka saki sannan Suhaima ta ce. Gaskiyya baki da kirki, duk ™o™arin da mutanen nan suke akanki gun mutuwar mahaifinku amma sai kince kinyi kukan rashinshi.
Aikin ga ko Abdulwahab ko Yaya Karima, ke har Umma ma idan inason anko sai na kwanta a ™asa nace nayi kukan rashin uba, last time Umma cewa tayi naita kukan rashin uban, amma nace mata nayi mafarki Abba yace bazaiyafe musu ba, ai Wallahi bayan anko Abdulwahab harda kaini Shopping.