Sashe 39
Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ka fara cin abinci." Bhatool ta faWa, zama ya yi sannan ya ce. "Na ci a waje." KarSar wayar ta yi ta buWe wayar ta shiga cikin gallery, idanunta suka sauka akan hotunan da Senate ya turu. Hoton farko ita ce zaune a cafeteria, an yanke hoton su Amrah an bar ta ita kaWai. Amma babban tashin hankalin shi ne hoton gaba wanda take rungume da wani.
Wani irin kuka ne ya ™wace wa Bhatool lokacin da ta ga yadda aka shirya hoton. "Innalillahi wa inna ilaihir raji'un! Yaya kalli hoton! Wannan fa ba ni ba ce, kina gani, yaushe na kai haka ™iba, wallahi wata macen ce aka saka da kalal kayan nawa."
"To ko Amrah Win ce?." Yaya karima ta tambaya tana amsar wayar. "Ita ma ba ta kai haka ™iba." Abdul ne ya karSa bayan Yaya karima ta gama gani. "Wannan hoton wata ne aka sanya fuskarki a jiki ta hanyar amfani da computer (AI). Yaya kalli yadda wuyan macen yake daban da na Bhatool."
"Amrah... Amrah kin cuce ni!" Bhatool ta faWa tana kuka mai ban tausayi.
A Abuja kuwa, Mom tana ta ™o™arin kiran Senate. Daga ™arshe ya Waga wayar, amma muryarsa ta fito a shake, irin ta mutumin da ya sha kuka ko kuma ya rasa natsuwa.
"senate me kake yi haka? Ka dawo gida yanzu! Ina son mu tattauna wannan maganar fuska da-fuska," Mom ta faWa cikin murya mai zafi.
Senate ya yi shiru na wasu da™i™o™i, sannan ya ce, "Mom, don Allah ki yi ha™uri. Ba zan iya dawowa yanzu ba. Zuciyata tana mini zafi, kuma ba na son in ga kowa a halin yanzu. Na san abin da kike son faWa, amma hotunan da na gani sun riga sun yanke mini hukunci."
"senate karka zama mai saurin fushi! Shin baka san cewa makiya na iya shirya komai ba?"
"Mom, please... zan dawo idan na samu natsuwa. Amma yanzu, bar ni in kaWai Bhatool kuma na ha™ura da ita har Abada." Ya faWa tare da kashe wayar cikin halinsa na rashin son yawan magana idan ransa ya Saci. Ya kashe wayar ya bar Mom cikin damuwa.
"Na ha™ura dake Bhatool... na ha™ura dake har abada Bhatool, ki je ki yi duk abinda kike so, duk abinda kika ga dama."
Legendspen
08129553971
HASASHEN SOYAYYA (BOOK 2)
By
Sayyid Legendspen
Amanar-Janafty
Shafi na Arba'in da huWu (44))

Amrah ta fito daga gidan Anty (Maman Anas) tana wani irin kuka mai cin zuciya, wanda ya sa har mutanen dake wucewa a kan titi suke kallonta. Zuciyarta tana mata wani irin zafi, kalaman Anty dake nuna cewa an yi amfani da ita ne kawai don biyan bukatar wata daban suna ta kai-kawo a kanta. "Ashe ni ma yaudarata aka yi? Ashe ba don ni aka yi wannan shirin ba?" Ta faWa a cikin ranta tana goge hawayen dake bin kuncinta.
Ba ta tsaya ko'ina ba sai gidansu Jannah. Tana shiga ta iske Jannah a tsakar gida tana gyara wasu littattafai. Jannah ta tashi da sauri ganin halin da Amrah take ciki. "Lafiya Amrah? Me ya faru kike kuka haka?" Jannah ta tambaya cikin firgici.
Dur™usawa Amrah ta yi a ™asa, ta rufe fuskarta da hannu biyu tana sheshshe™ar kuka. "Jannah na cuci kaina, na cuci Bhatool, na ruguza auren da ba ni da tabbacin zan iya maye gurbinsa. Jannah ashe Anty amfani da ni ta yi, ashe kishina ne aka yi amfani da shi aka raba auren Senate da Bhatool ba don ni ba."
Jannah ta zaro ido, ta jawo Amrah ta zaunar da ita a kan kujera. "Amrah me kike cewa haka? Kina nufin duk abubuwan da suke faruwa ke kika kitsa su?"
Cikin kuka da nadama, Amrah ta kwashe dukkan abin da ya faru ta faWawa Jannah. Ta faWa mata yadda suka shirya hotunan da aka li™a fuskokin Bhatool ta hanyar amfani da fasahar zamani (AI), da yadda ta ari lace Win Bhatool aka yi amfani da shi aka Wauki hoton wata daban. "Jannah ina son in wanke Bhatool, ina son in gyara kuskurena ko da hakan zai sa kowa ya tsane ni. Zuciyata ba ta ba ni damar yin bacci ba tun bayan da na ji an sake ta." Amrah ta faWa muryarta tana rawa.
Jannah ta sauke ajiyar zuciya, sannan ta kalli Amrah cikin tausayawa da kuma fushi. "Amrah, gaskiya kin tafi wurin da ya wuce tunaninki. Amma tunda Allah ya sa kin yi nadama, to tashi mu tafi gidan Yaya Karima yanzu. Dole ne kowa ya san gaskiyar abin da ya faru kafin lokaci ya ™ure." Jannah ta faWa tana mi™ewa don Wauko mayafinta.
A can gidan Yaya Karima kuwa, falon ya cika makil. Mom ce zaune a kan kujera, fuskarta Wauke da damuwa tana ta kallon Bhatool dake kwance a jikin Yaya Karima. Abdul yana zaune a ™asa ri™e da wayar Bhatool dake gyare, yayin da Mijin Yaya Karima, Barrister Al-Amin, yake zaune yana duba wasu takardu, amma hankalinsa duka yana kan maganar da ake yi.
"Mom, gaskiya wannan lamari akwai duhu a cikinsa. Usman ya yi gaggawa wajen yanke hukunci ba tare da ya bincika ba," Barrister Al-Amin ya faWa yana kallon Mom.
"Haka ne Al-Amin. Ni kaina kiran da na yi masa Wazu na ga cewa ya rufe kunnensa daga jin gaskiya. Amma ina tabbatar muku, muddin muka sami shaidar cewa wannan sharrin wani ne, to ni kaina zan sa ya dawo ya ba ta ha™uri," Mom ta ba shi amsa cikin murya mai natsuwa.
Bhatool dai tana can tana saurarensu, hawaye kawai yake zarya a idonta. Tana tunanin yadda Amrah ta iya aikata mata haka, kawai sai ta ji an turo ™ofar falon.
Amrah ce ta shigo, idanunta sun yi luhu-luhu saboda kuka, Jannah tana biye da ita a baya. Ganin Amrah ya sa Bhatool jin wani irin zafi ya taso mata daga ™asan zuciya. Wani irin ™arfi ne ya zo mata, ta mi™e tsaye da kyar tana nuna Amrah da yatsa, muryarta tana rawa saboda tsananin fushi.
"Amrah! Me kika zo yi a nan? Kina son ki zo ki ™arasa abin da kika fara ne? Kin cuce ni Amrah! Kin raba ni da mijina, kin zubar mini da mutuncina a idon duniya! Don Allah ki fita mana daga gida, muguwa kawai! Ba na son sake ganin fuskarki a rayuwata!" Bhatool ta faWa tana rushewa da kuka mai ban tausayi, yayin da jikinta yake wani irin rawa.
Mom da Yaya Karima duka suka mi™e tsaye cikin mamakin ganin Amrah a wannan lokacin. Abdul ya daka wa Amrah wani irin kallo na tsana, yayin da Barrister Al-Amin ya gyara zamansa yana jiran jin abin da zai biyo baya.
Amrah ta kasa cewa uffan, sai kuka da take yi tana ™o™arin dur™usawa a ™asan ™afafun Bhatool. Jannah ce ta matso kusa da Bhatool, ta ri™e hannunta cikin lallashi. "Bhatool, don Allah ki yi ha™uri. Na san abin da Amrah ta yi miki ya wuce misali, amma don Allah ki saurare ta. Ta zo ne don ta gyara, ta zo ne don ta faWi gaskiyar da za ta wanke ki a idon kowa." Jannah ta faWa cikin muryar ro™o.
Anan duka falon ya yi tsit, kowa yana jiran jin wane irin asiri ne Amrah za ta tona wanda zai iya canja akalar wannan babban al'amari.
Falon ya yi tsit, har ana iya jin numfashin kowa dake wurin. Amrah ta dur™usa a ™asa, kanta a du™e, yayin da take sheshshe™ar kuka mai ban tausayi. Ta Wago idanunta da suka yi jawur ta kalli Bhatool, sannan ta kalli Mom da Yaya Karima.
"Bhatool, na san ba za ki taSa yafe mini ba, amma don Allah ki saurari abin da zan faWa. Ni ce na kulla miki dukkan abubuwan da suka faru, tun daga ranar farko da kika tare a gidan miji," Amrah ta faWa muryarta tana rawa.
Bhatool ta rufe fuskarta tana kuka, yayin da Barrister Al-Amin ya gyara zama ya ce, "Ci gaba Amrah, muna jinki. FaWi komai filla-filla."
Amrah ta ja numfashi, ta fara bayani cikin muryar nadama. "Ranar farko da na zo ganin gidanki Bhatool, ba ta yaki murna na zo ba. Na zo ne don in dasa miki abin da zai raba ki da Senate. Lokacin da kika kai ni zagaya gida, na yi amfani da damar da kika ba ni na shiga Wakin baccinku, na Wauki wani magani na fesa a ™ar™ashin gadonku, wanda nake tsammanin zai sa ku dinga jin ™yamar juna. Kuma ranar da kika ga Senate ya dawo yana ciwon kai, ni ce na sanya hakan turaren da fesa ne ya sanya mai Sacin rai lokacin da yake waje."
Mom ta zaro ido, ta dafe ™irji tana faWin, "Subhanallahi! Amrah ashe dukkan wannan abin ke kika yi?"
Amrah ba ta tsaya ba, ta ci gaba. "Sannan ranar dazo gidanki na ja ki kika rakani waje duk shiri ne. Shi ma Ahamd mune muka shirya masa zuwa amma bai san da zuwan ki ba, mun yaudareshi ne kuma mine mu ka yi miki hoto, haka hoton nan na ari lace dinki nasa akayi hoton, shi ya sa na matsa miki lallai sai kin sanya wannan lace Win naki mai kyau. Na ce mikk na ari lace Win a wajenki da sunan zan tafi biki, amma ba inda naje nasanya ne, aka Wauke ta hoto tana rungume da wani namiji a wani gida, sannan aka yi amfani da hoton fuskarki aka li™a a jikinta."
Yaya Karima ta girgiza kai cikin takaici. "Lallai Amrah kin yi nisa. Amma wacece ta ba ki wannan shawarar? Domin na san ba za ki iya yin wannan duka ke kaWai ba."