← Book details Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 51

Sashe 16

Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mi™ewa Dad ya yi sanan ya ce. Nima ban san me ya gano ba, amma tun da ya ce mun akwai matsala to kin san dole akwai, dan haka ba zan taSa yarda Wana Waya tak ya yi aure waje mai matsala ba.   Yana faWin haka ya shige ciki, ta shi ta yi ta bi bayan sa ta na faWin. To mene yasa bazai faWi matsalal ba sai dai ya ce akwai matsala, sanan justice Audu ai ba shi yake da ikon yin bincike a kan matar da Senate zai aura ba ko?.  

Ban san lokacin da kika fara mayar mun da magana irin haka ba, kin sani, na sani justice Audu abokin kwarai ne, tun kafin na sanki na san Audu kuma yakasance abokin shwara a kowanne lokaci, kuma kema a haka kika ta so.

Daga page 20 zamu gama free pages, ranar littinin in sha Allahu zamu shiga paids page, kuma 3 pages za a dinga posting kullum.

8129553971

Opay

sani Muhammad lawan

Shaidar biya tanan 

08129553971

Legendspen.

*HASASHEN SOYAYYA*d'þ
=Ø%Ý>ØyÝ

_Imagination of love_

    _Stroy and written_

             By

   Sayyid (Legend's pen)


   *FUTURE WRITERS ASSOCIATION*

*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*

    *The Fearless Writers Team*

  _Marubuta masu tsage gaskiyya_

*BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM =ØOÞ=Ø«Ü*

_Page 19_

To amma ko da yake abokin kwarai kawai sai ya ce yaro ba zai auri yarinya ba, kuma babu wani ™wa™warran dalili. Mom ta faWa bayan ta shigo Wakin da Dad yake.

Kina so mu ci gaba da maganar kenan, to nima ban san dalilinsa ba, kuma shi nake jira nan yanzu zai zo.   Ta shi ta yi ta fice ba tare da ta ce ko ™ala ba, sai dai Senate da ta gani tsaye ya yi matu™ar ba ta tsoro.  Har ka dawo?. Ta tambaye shi. Eyh Mom, wace yarinya ce ba za a aura ba?.

Wai Bhatool. Da sauri ya matso kusa da ita sanan ya ce. Me yasa Mom, Bhatool fa ta ce mun tana sona.  

Nima Senate ban sani ba, wai Justice ne ya ce masa da matsala.

Ba dai tare da Bhatool ba ko?, Bhatool ba ta da matsala Mom.

Ka nutsu ka kwantar da hankalinka, sanan ka yi addu a ka ji.  

Thom Mom. Ya faWa tare da shigewa Sangarensa, zama ya yi gefen gado yana faman tunani. Yanzu idan aka ce bazan aure Bhatool ba, na yi ya da rayuwata, na yi farin ciki a kan me?. Hawaye ne su ka fara gangarowa ta kuncin sa, sanan ya fara addu a. 

Allah Ka sani ina son Bhatool, kai ne ka samun soyayyarta, Allah ka malakamun ita, Allah ka ba ni Bhatool a matsayin mata, ka ba ta ikon yi mun biyayya ka ba ni ikon kyautata ma ta, Allah ina son Bhatool, Allah ka so ta, Allah ka kula da Bhatool, ka mallakamun ita har ™arshen numfashi na ya Allah.  

~~~~~~Bhatool.

Tun da Senate ya ajiye ta a gida ta shigo kai tsaye Wakinta ta nufa, ba ta ko bi takan Yaya Karima da mijinta ba, kalamansa sai yawo suke mata a kwanyar kanta, wani farin ciki na ratsa zuciyarta, ta na ji kamar tafi kowa sa a a duniya domin samun Senate abu ne mai girma, wayarta ta Wauka ta shiga groups Winsu.

Ta tara da sa™™onin da yawa sa tarin hotona, Jannah sai tsiya take ma ta wai Baby Senate ya sa ta a gaba sun tafi, Suhaima ce ma ta tanka, amma Amrah bata ce komai ba, sallama ta yi musu sanan ta ce. Yan uwama ku ta ya ni murna, Senate ya furta mun kalmar so tare da aure. Cikin yan mintuna suka bibiyeta da congratulation, Amrah ce ta fara kiranta a waya cike da farin ciki take magana. Congratulation ™awata kece akwai wani shagalin nan gaba. Dariya Bhatool ta yi sanan ta ce. Bai fi wata Waya ba fa.  

Ke dan Allah, muna cikin Alheri.  

Tsamo-tsamo ma. Bhatool ta faWa tana dariya, daga nan sula shiga hira da sauran ™awayen na su har zuwa 12 na dare sanan su ka yi sallama.  

A anagaren Dad kam ya kasa zaune ya kasa tsaye

kalmar Akwai Matsala. Da justice ya faWa masa kaWai ta ka Wa masa hanjin cikin sa. Waya ya Wauka ya ™ara kiran justice Audu amma bai Waga ba, sai dai ™arar warn da ya ji  ya sa shi tabbatar da cewa Audun ya ™araso, ta shi ya yi ya yare shi acan su ka yi wancan part Win.

Bayan sun zauna Dad ya ce. Audu mene matsalal?. Kallon Dad Justice Audu ya yi sanan ya ce. Yunusa kasan me?.  

FaWi mana.

Yarinyar nan yar gidan Habiba ce.

Wacece Habiba kuma?.

Habiba dai da ka sani, Habiba ta ka. Justice Audu ya faWa yana kallon yanayin Dad. Ni fa bangane ba Habiba wacce. Ta shi ya yi ya matso kusa da Dad sanan ya ce. Habiba wacce kasani guda Waya, matar da ka so kamar ranka, matar da ka so kamar ka yi hauka.  

Innullahi wa inna illahir raji un! Justice kama nufin Habiba ce ta haifi yarinyar da Usman ke neman aurenta?.  

Tabbas ita ce, ita ta haife ta har da wasu ma guda biyu. Mikewa Dad ya yi ya fara tuna lokutan baya da suka huce, irin soyayyar da suka shimfiWa da Habiba, irin ™aunar da ya nuna ma ta, yana tunanin ko Senate a yanzu bai yiwa Bhatool irin son da ya yi wa Habiba mahaifiyar Bhatool ba.

~~~~~~Years Back.

A lokacin kallo Waya zaka yi wa Dad ka ga kammanin Senate Sak a tare da shi, sai dai Senate ya fi shi jikim hutu da gayu, A lokacin Dad yana tsaka da neman kuWi a kasuwa, kasuwanci shi bai yi wani nisa ba amma a hakan ma yana samu dai-dai gwargwado.

Ranar wata juma a, bayan sun dawo daga Sallar juma a shi da Abokinsa Audu su ka yanke shawarar shiga cikin unguwa neman abinda zasu ci, sakamakon gajiya da abincin cikin kasuwa. 

Wani gidan da ake siyar da abinci su ka tsaya, ganin samari ™ofar gidan suna tsai-tsaye, a lokacin ne Habiba ta zo shiga gidan tare da ™awarta, tun a kallon Farko ya ji wani Abu ya ratsa shi, wani ba™on yanayi ya ziyarce shi. Audu ne ya yi magana da su domin shi kam Yunusa ya yi nisa cikin Habiba. Yan mata dan Allah me da me ake siyarwa gidannan?. Habiba ce ta  tsaya ita kuma ™awarta ta shige ciki, domin irin matan nan ne masu jin kai. Taliya da wake, sai kuma gurasa da miya.

Yawwa dan Allah, za ki iya amso mun taliya da waken?. Audun ya ™ara tambaya. Kawo. KuWin ya mi™a ma ta sanan ya ce. Mai za a siya maka?.

Koma mene ta siyo. Ido ta Wago ta kalleshi, ita ma take a lokacin ta ji wani abu ya ratsa zuciyarta, irin kallon da yake ma ta ya shige ta. A a ka faWa me za a siyo ma ka.   Ta ba shi amsa. Si yo gurasa to. Ba ta ce komai ba ta shige gidan. Bayan ta shige gidan ne, ya kalli Audu ya ce. Abokina wallahi na sami matar aure. Dariya Audu ya yi sanan ya ce. Ai tun kallon da kake ma ta na fahimci haka, Abokina kar ka yi wasa ita dama sau Waya take zuwa a rayuwa.  

To ta ina xan fara?.  

Ya kake Abu kamar ba ka san yadda xaka fara ba?.  

Audu kasan ban ta Sa kula mace ba ko?.

Amma ai kana da yan matan. Tsaki ya ja sanan ya ce. Kamar ba ka san sune ke kawo kan su ba.

Yanzu dai ka fara tambayar sunanta, da gidansu, daga nan zaka san yadda zaka bi da ita.

Angama abokina. Suna tsaye ta fito ri™e da ledar, ta mi™a mu su. Mun gode. Audu ta faWa, shikuma Yunusa ya ce. Yan mata anan gidan kike?. Girgixa kai ta yi sanan ta ce. A a, nan baya na ke.  

Ina ne nan baya kuma?. Murmushi ta yi mai sanyi sanan ta ce. Layin dake bayan wanan.

Ohky, nagane toh amma ai baki fadan sunanki ba,  kuma ni na faWa miki nawa.  

Bala fadamun ba Allah. Ta ba shi amsa cike da shagwaSar da ta ™ara burgesa. Anya kuwa bam fadamiki ba. Ya faWa cike da wasa. Allah dagaske.  

Toh, sunan Yunusa.  

Ni kuma Habiba. Daga nan suka fara yar hirar, wacca ta jawo shakuwa sosai a tsakaninsu, tun daga wanan lokaci Yunusa ya dawo siyen Abinci a wana unguwar, hakan nan zasu tsaya su yi ta hira shida Habiba, a hankali sha™uwa ta na ginuwa tsakaninsu, soyayya mai ™arfi ta shiga tsakanin su, wacce shi Yunusa ya sa ni amma ita Habiba ba ta san ta yi nisa cikin kogin ™aunarsa ba. 

A haka shekaru su ka fara tafiya, har ta kai ga Yunusa yana zuwa takanas wajen Habiba, duk da ba ta ba shi damar tsayawa ™ofar gidansu ba, domin tasan a tsarin mahaifinsu da zarar yarinya ta tsaya da saurayi a ™ofar gida to daga wanan lokacin zata fara ™irgan raguwar kwanakin da zasu rage ma fa a cikin wanan gidan, kuma dukkanin yayyunta mata da suka yi aure mahaifinsu ne ke xaSa musu miji, wasu ma ba sa sanim waye mijin sai bayan an kai su gidan mazajen su, Amma habiba ta kasance mai fatan cewa mahaifinsu ya canja tsari akan ta. 

A haka aka Wauke shekaru biyu suna tare, har ta kai ga Yunusa ya yi wa Habiba maganar cewa yana son ya tura iyayensa, sai dai ba ta ba shi dama ba sai cewa ta yi ya Wan ba ta lokaci kaWan, ko da ta zo gida ta yi magana da yayarta sai cewa ta yi. Ki gwada sa ar ki, ki ba shi dama yazo tun da sauran dai ba su ta Sa tura maneman na su ba. Haka Habiba ta Wauki shwarar Yayarta ta sanar da Yunusa cewa ya gwada tura iyayensa. 

Ranar da Yunusa ya tura iyayensa, ranar mahaifin Habiba ya sanar da su cewa ya daWe da fitarwa da Habiba miji, da wanan su ka dawo gida suka sanar da Yunusa, ta shin farko Yunusa ya faWi ™asa sumamme.
Chapter 16 · 0% Book details