← Book details Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 51

Sashe 21

Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yana zaune ya kafe ™ofa da idanu yana jiran shigowarta, a hankaili ta tako cikin Wakin bakinta dauke da Sallama. Ba tare da ya jira ta gama shigowa ba ya ta shi da sauri yana faWin. My Amarya. ˜asa ta yi da kanta a karo na farko da ta ji tana kunyar haWa ido da Senate, xama ta yi kan abun zama daga Wan nesa da shi sanan ta ce. Ina yini.  

Lafiya kalau Fulani Amarya. Murmushi ta yi kafin ta ce. Yasu Momy.  

Kowa lafiya kalau, Momy anyi bixi shirye-shiryen biki. Shiru ta yi bata iya cewa komai ba, sai shi Senate Win ke ta zuba, ya kamo wancan xancen ya kamo wancan. Ya daWe sosai kafin sukayi sallama ya tafi bayan ta gaisa da Ummah. 

A cikin yan kwanaki aka ci gaba da shirye-shiryen biki, ™awayen Mom sun yi matukar kokari da kara, sun haWa akwati 36 sanan abokan Senate sun haWu nasu 12 wayanda suma suke ma™il da kayayyaki masu tsada, ganin haka yasa Dad ya ™ara cika wasu biyan da manyan laces masu tsada daya kuma da manyan shaddoji, baya ga mukullin mota ™irar GLK da ya sa a cikin kayan, kallo Waya zaka yi wa kayan kasan ankashe masu gidan rana, komai very Expensive su kansu akwatunan masu tsada ne sosai baya ga kayan da suke ciki. 

An sanar da su Bhatool ranar da za a kawo kayan, hakan yasa Abdul da Yaya karima suka saki kuWaWe wajen yin abinda suma zasu fita kunya, duk da basu san adadin kayan da za a kawo ba amma dai sun san manyan mutane zasu kawo kayan. Haka bangaren Bhatool da ™awayenta sun shiga hada hada na hidima, duk da Bhatool ta daina zuwa makarata, amma su kanzo gidansu ayi shirye-shirye, sun he gidan Suhaima sau Waya ita ka Wai ce fitar da ta yi, kuma Senate ya kai ta da ddare yazo ya dauke ta, Jannah da Amrah dai kullum sai sun zo, Amrah ce a matsayin babbar ™awa, ita ke fitar da kowwnne bayanai a social media, gaba Waya Yobe State ta Wauka Maganar auren Senate da Bhatool. 

Yau ta kama ranar da xa a kawo kayan lefen, tun safe ake gyaran gida da sauran abubuwa, duk wwni Abu da za a ci ko a bawa masu kawo Kaya Abdul da Yaya Karima ne suka Wauki nauyi, kuma order su kayi, Ummah na zaune tsakar gida bayan ta gama turaren huta ta ji anyi Sallama, ba ta gama tantance mai Sallanar ba ta ga Hari da Furee sun shigo.  

Legendspen 08129553971

*HASASHEN SOYAYYA*d'þ
=Ø%Ý>ØyÝ

_Imagination of love_

    _Stroy and written_

             By

   Sayyid (Legend's pen)


   *FUTURE WRITERS ASSOCIATION*

*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*

    *The Fearless Writers Team*

  _Marubuta masu tsage gaskiyya_

*BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM =ØOÞ=Ø«Ü*

_Page 25_

Hannusu rike da ™aramin bakko, da mamaki sosai take kallonsu har suka karasa shigowa,har ™asa suka tsugguna tare da faWin. Ummah ina kwana?.

Lafiya lau, ya mutan gidan?.

Alhamdulilah Ummah, mun zo ne a amshi kayan Bhatool da mu a matsayinta na yar uwarmu murmushi Umma ta yi sanan ta ce. Sannunku da zuwa, ko shigo ciki. Bhatool dake Waki ce ta ce. Ubam wa ya gayyace su, wallahi sai sun koma mumafukai.  

Kar ki fara Bhatool wallahi. Yaya Karima ta tare ta. Yaya idan ba munafunci ba mai ya kawo su?.  

Ko ma munafuncin ne mene a ciki, ai sai ka kai za ayi maka munafunci, ke kina musu ne?.  

Me zai sai na yi musu munafunci, sai ka ce mara aikim yi?.

To kinga ke kenan kin kai su yi miki, dan Allah idan sun shigo karki yi musu rashin kirki.  

In sha Allah. Bhatool ta faWa, sai kuma can ta ce. Yaya yanxu nan zan zauna har su su zo.  

A a, zai dai ki shirya ku je gidansu Na ima idan sun bu™aci ganinki sai a kiraku.  

Okay, daman Amrah ta ce mun tana hanya ma.  

Yawww to, Allah ya kawo ta. Yaya Karima ta faWa dai dai lokacin da su Furee da Hari suka shigo, da mutunchi Yaya Karima ta karbesu haka ma Bhatool Win, faran-faran a kawo musu abinci da na sha, suma kuma suka mi™e aka shiga aiki da su har zuwa lokacin da Amrah ta zo, Jannah ba ta sami zuwa ba. Ko da a ka ce su tafi gidansu Na ima sai Amrah ta ce ita zata tsaya ta yi bidiyon shigowa da kayan ne. 

Shigarsu gidansu Na ima kenan Senate ya kira wayarta. Hello Fulani.  

Na am. Ta faWa a hankali. Sun isu?.  

Bansaniba, yanzu na fito daga gidan.  

Ina zaki kuma?. Murmushi ta yi sanan ta ce. Kasuwa.  

Wane kasuwa kuma, me zaki yi.  

Abu zan siyo. Ta faWa tana kunshe dariyarta. Wai dagaske kike.  

Dagaske mana ranka ya daWe.  

Gaskiyya ban yarda ba ki dawo. Dariya ta yi sanan ta ce. Gidansu Na ima fa na shiga, kasan dai ba a zuwa a sami mata a gidansu indai ba babban gida suke ba.  

Auh, har na ji daWi amma sun yi delay fa.  

Na ji hayaniya kaman sune suka iso.   ˜arar guWa ce ta cika ko ina, kamar anan gidansu Na ima akeyi domin mutanen unguwa gaba Waya su ka fito domin yi wa Mama kara kasancewarta mutuniyar kirki a unguwan, Furee ce ta ce. Kunga bara dai na le™a. Ba ta jira cewar su ba ta fita, motoci ne sunfi guda goma, sanan kuma ga wata katuwar mota irin a kuri kurar nan, guda biyu cike ma™il da akwatuna baki sake mutane ke kallon motocin, har aka fara suke kayan, manyan mata suka fara fitowa cike har da matar minista, masu bidiyo sai dauka suke suna Worawa live cikin ™an™anin lokaci Live ya zaga ko ina, dakin da Mama ta ajiye na tarbar baki da kayan lefe ya cika ma™il da kaya hakan yasa Anty Asabe kawar Mama ta ce. Ku fito da kayan waje kawai, su shiga ciki. Hakam a ka yi suka shiga fito da kayan, manyan matan sun saki jiki babu ™yama ko wani abu, haka su ka zauna falo suna ta gaisawa da ma™waftan Mama, haka aka kawo musu kayyyakin da a aka yi order Sasu yawa, hakanan suka buWe suka fara cin abinda za su ci, daya cikinsu ta ce. Akawo mana Amaryar mana.   Yaya Karima ce ta kalli Amrah da ke tsaye tana ta faman daukan hotona ta ce. Amrah kuje ku shigo da ™awarki.

Tom Yaya. Ta faWa tare da ajiye wayar ta fita zuwa gidansu Na ima. Ke ™awatah kin gama yin goshi, akwati hamsin fa. Amrah ta faWa bayan ta shigo. Yoo aini na aza arba in ne ma. Furee ta faWa. Hamsim ne cif, ki taso suna nemanki zasu tafi. Tsuke fuska ta yi sanam ta ce. Yamzu dole sai naje.  

Idan bazakije ba, ni sai na rufe fuskana na je. Amrah ta faWa. Mikeww Bhatool ta yi suka rufa mata baya zuwa gidan, lokacin kowa ya fito daga dakin anbarsu su ka dai, makwaftan nata santin yawan kayan da aka kawo wa Bhatool. Ki shiga ku gaisa. Yaya Karima ta faWa bayan su Bhatool sun shigo. Tom. Ta faWa tare da shigewa ciki, Amrah ta bi bayanta. A hankali ta taka ciki, bakimta dauke da sallama, wanda suka amsa kowacce baki washe da fara a. ina yininku?.  

Lafiya kalau Amarya. Suka amsa baki daya. BuWe mana fuskar mana. Daya cikimsu ta faWa, ido Bhatool ta kai kanta kana ganinta kaga Mom. Da alama ita ce ™anwar Mom, Maman Anas. Bhatool ta faWa a ranta, sanan ta kai hannu ta buWe fuskar, dukkansu sun yaba da kyan Bhatool a ransu, haka kuma da irin tarbar da Mama ta yi musu, sai da suka dan jima sanan suka ce. To zamu huce, kamar yadda lissafi yake saura kwama goma sha biyu tariyar, amma evennts Winmu saura kwana biyar In sha Allah mu fara. wanan mai kama da Mom ta faWa. Yaya Karima ce ta ce. To Allah ya nuna mana.  

Amin ya Allah. Suka faWa tare da ta shi suna ficewa. Ya sunanki. Wacce ta yi mgana Wazu ta faWa tana kallon Amrah. Sunana Amrah.  

Amarah Allah ya yi albarka, Bhatool nice Maman Anas. Murmushi Bhatool ta yi sanan ta ce. Aina gane ki kam. Myrmushi matar ta yi sanan suka fice da tawagarsu, bayan sun fita ne aka hau duna kaya ta ko ina, tun ana lissafa yawan atamfofi amma tun da aka zo kala Wari biyu da hamsin kowa ya gaji, ™arshe dai ansami atamfofo kala dari uku da goma, laces kala Wari da hamsin, manyan shaddoji kala saba in materials masu kyau da tsada kala talatin, dogayen riguna kala dari da goma sai kuma sauran kayyaki, ga Gold da kuna mukkullin mota. 

Cikin yan awanni zamce ya karaWe media, kowa kiran Bhatool yake yana ta ya ta murna, haka shima Senate ko ina taya murna ne, wasu ma na cewa zasu daukar masa nauyin events kasancwwar shi na Mutane, yana da yawan taimako ko mai kuWinka cikim abokansa, in dai yaji zakayi aure sai ya daukar maka nauyin wani abu mai girma, haka Mom wasu ™awayen nata sai waya suka mata wai bata kyauta musu ba, Aminyarta Hajiya Shuwa ma cewa ta yi, Ajira na ta lefen yana zuwa gobe, gaba daya gida ya kacame ya rikice. 

Bhatool, ya zamu yi da zancen ashobe ne wai events nawa za ayi?. Kallon Jannah da Amarh dake zaune ta yi sanan ta ce. Wallahi nima bansaniba.  

To ai ba a haka daya zaki haWa da shj Senate Win ya haWa ta da abokinsa a tsara komai, kina ji events Win fa saura gaba daya kwana 12 yanzu.   Amrah ta faWa. Hakane kam, amma Amrah sai dai ta haWaki da abokin nasa gaskiyya, domin kinfi deserving komai you re a good friend. Jannah ta faWa, domin ita kanta tana sarawa Amrah bisa yanda ta jajjirce a lamarin bikin Bhatool. Eyh hakane, bara na kira shi ko. Bhatool ta faWa dai-dai lokacin da Habi ta shigo, hannun ta rike da plast. Gashi Bhatool. Amsa ta yi sanan ta ce. Ni wanan masifa ta fara isata wallahi. Dariya suka yi baki daya sanan Habi ta ce. Bara naje na™arasa aikina, yanzu sai kiji ba™i tun da yanzu mu bama rasa ba™i.  
Chapter 21 · 0% Book details