← Book details Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 51

Sashe 27

Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Alhamdulillah Amrah, ya makaranta.  

Lafiya kalau, yau zan shigo daga schll.  

Okay, ke da Jannah?.  

A a ai Jannah bata shigo ba ma.  

Okay Allah ya kawo ki.

Amin na gode.  

Bayan ta sauke wayar ne ta ce. Amrah ce zata zo.  

Yau?. Ya tambaya. Eyh, daga makaranta.  

Okay, Allah ya kawo ta lafiya.  

Amin ya Allah. Ta faWa tare da ci gaba da cin abincin. Kin san wanan ™awar taki Jannah, tana da saurayi ne?.  

A a, wani dai cikin abokan ya ce yana sonta ko?. Bhatool ta ba shi amsa. Eyh, ya dage fa dagaske a yanzu so yake ya tura iyayensa aje ayi magana fa.  

Kai Ma sha Allah! Am so happy, Allah ya tabbatar mana da alheri. Bhatool ta faWa a fili, a ranta kam tana mamakin yadda Jannah ta Soye mata komai. 

Bayan sun kammala cin abincin ne ya fara shiri zai fita. Wai ina zaka?.

Zanje wajen Mom, sanan zanje wajen abokaina. HaWe fuska ta yi sanan ta ce. Ka fara zuwa wajen abokan naka, daga nan sai kaje wajen Mom nasan ita ba zata barka ka yi dare ba, su kam babu ruwansu. Dariya ya yi sanan ya ce. Ko ina naje ba zanyi dare ba, in sha Allah.

Allah yayarda. Ta faWa tare da tashi ta rakashi zuwa waje, Waya cikin tsadaddun motocin dake harabar gidan ya shiga ya fice, ita kuma ta dawo cikin gida. 

Tana zaune falo tana kallon TV, gaba Waya gidan ya yi mata faWi sabida babu senate a cikin gidan, so take ma ta zaga cikin gidan amma ta kasa. Wayarta ce ta fara ™ara alamun kira na shigowa, Wagawa ta yi tare da faWin. Amrah kin ™araso ne?.  

Eyh, na ™araso Bhatool.  

Okay ina zuwa. Bhatool ta faWa tare da tashi, wani abu ta danna ya yi ™ara; ™arar da ta sanar da mai gadin cewar tasan da zuwan mutumin dake waje. ³an mintuna kaWan Amrah ta sake knocking ™ofar falon. A buWe take shigo. BhatooW ta faWa. Kai ni wanan gida naku tsare-tsarensa ya yi yawa. Amrah ta faWa bayan ta shigo ciki, dariya Bhatool ta yi sanan ta ce. Dan fa mai gadin bai ganeki ba ne, amma da ya ganeki bazai miki haka ba.  

Bawani nan. Amrah ta faWa, tana zama. Bhatool Amarya. Amrah ta sake faWa. Uhm wai kin san me?. Bhatool ta faWa. FaWi ina jinki.

Legendspen

08129553971

*HASASHEN SOYAYYA*d'þ
=Ø%Ý>ØyÝ

_Imagination of love_

    _Stroy and written_

             By

   Sayyid (Legend's pen)


   *FUTURE WRITERS ASSOCIATION*

*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*

    *The Fearless Writers Team*

  _Marubuta masu tsage gaskiyya_

*BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM =ØOÞ=Ø«Ü*

_Page 31_

Bawani nan. Amrah ta faWa, tana zama. Bhatool Amarya. Amrah ta sake faWa. Uhm wai kin san me?. Bhatool ta faWa. FaWi ina jinki.

Wai kinsan an fara zancen neman auren Jannah, amma matarnan ko ta faWa mana.  

Aurenta kuna da wa?. Amrah ta faWa cike da mamaki, dan ita ko yau sun haWu da Jannah a makarantar, kawai bata sam zuwa tare da ita ne. Saurayin da ta yi a bikina, abokin Senate mana. Bhatool ta faWa. Kai, amma yarinyar nan ta cika muguwar munafuka, kinga yadda take mun yanzu a makaranta?.  

Me take yi miki?.  

Wani iskanci-iskanci, kin san yanzu ma Suhaima bata zuwa ta fara laulayi.  

Eyh ta faWamun Wazu, amma Jannah ta cika butulu. Bhatool ta faWa. Ki bar shigiya in dai mune damu take zancen.  

Wallahi Allah kam. Bhatool ta faWa. Me kike da shi?. Amrah ta tambaya. Komai ma, muje babban kitchen. Bhatool ta faWa, ta shi suka yi suka nufi kitchen Win Amarah na ta santin gidan, kaza kawai ta gasa da dankali ta ci sun ta hira daga haka suka shiga zaga gidan, ko ina sai da suka shiga kuma ko ina sai Amrah ta ™are musu kallo, har sai Bhatool ta gaji da ganin wajen ta yi gaba ta bar ta tana faman santi. 

Haka suka gama zagaye gidan, sai yamma Amrah ta tafi ta bar Bhatool da kaWaici. 

Sai bayan magariba Senate ya dawo cikin gidan, lokacin Bhatool na zaune da waya a kunneta. Ai ni kallonki kawa nake, ace anzo maganar aurenki bazaki faWamana ba sai dai muji a bakin mutane. Bhatool ta faWa cikin wyaar. Bawani nan, yanzu wane kinibibin ne yasaki faWamun kuma?. Ta faWa bayan an bata amsa a cikin wayar, kallon ta ya yi ya shige Waki ita kuma ta ci gaba da wayarta abunta. Bawani fa, bawani wallahi. Ta sake faWa, sai kuma can ta ce. To Allah yasanya alheri, yaushe zaki shigo?.   

Tom sai kinzo, sai anjima. Ta faWa tare da kashe wayar ta bi bayan senate, kwance ta same shi kan gado ya yi rub da ciki, idanunshi a rufe. Sannu da zuwa. Ta faWa, amma shiru babu amsa, ™arasawa ta yi sanan ta ce. Kagaji ne, xaka yi wanka?. BuWe idonsa ya yi ya kalleta sanan ya ce. kaina ke ciwo.

Ya salam!, sannu bara na kawo ma magani. Ta faWa tana ta shi ta nufi Frist aid box dake falon gidan. Maganin ta dakko mai ta haWa masa da ruwa ya sha, bayan ya sha ta ba shi waje ta dawo falo, sai dai takasa yin komai sabida ba ta saba zama ita kaWao gidan ba, kullum ko da yaushe tana tare da shi. Yau sai take jin ta kamar marainiya, har wajen tara da rabi bai fito ba haka yasa ta tsakuri abinci iya yanda zata iya ta shigo Wakin, yana kwamce idonsa a rufe haka ta raSa ta kwanta. Ta daWe a kwance kafin bacci ya dauketa. 

Washe gari. 

A hankali ta buWe idonta tare da kai su ga inda Senate ke kwamce sai dai babu shi a wajen baki Waya, a hnakali ta ta shi tana mamakin ina ya je, toilet ta shiga ta Waura alwala ta fito ta yi sallah, tana idarwa ta nufi kitchen Waura breakfast sabida takwas ta kawo kai. Ta yi mamaki sosai ganin senate a falo yana danna wayarsa, amma sai ta kauda mamaki ta hanyar cewa. Ina kwana?.  

Kintashi lfy?. Ya faWa hankalinsa a kan wayarsa, kasa tanka masa ta yi sai hucewa da ta yi zuwa kitchen, sai dai ta kasa tsinana komai cikin kitchen Win sai faman tunani kala-kala. Me kuma na yi wa senate, me ya faru da shi kuma haka?. Ta ce wancan ta ce wancan, da™yar dai  ta kammal tea ta soya ™wai ta fito. Sai da taga jera kayan akan dinning sanan ta ce. Ga Breakfast.  

Yanzu zanje gidan Mom, zan yi acan. Ya faWa yana mi™ewa, wata ™walla ce ta gangaro da fuskar Bhatool ba ta sami damar yin magana ba ya fice. Na shiga uku ni Bhatool. Ta faWa tana shigewa Waki, wayarta ta Wauka ta dannawa Yaya karima kira, ringi biyu ta yi ta Waga tare da faWin. Lafiya Bhatool zaki kirani da farar safiya haka?. Cikin muryar Kuka Bhatool ta ce. Yaya ba lafiya wallahi, Senate ya daina sona?.  

Bangane ya daina sonki ba?.

Yau tun da ya ta shi bai kulani ba.  

To Bhatool ko dai kin masa laifi ne?.  

A a Yaya Babu abinda na masa wallahi, yanzu ma ya™i breakfast anan wai gidan Mom za shi.  

Ki nutsu Bhatool kin ji, idan ya dawo ki zauna ki yi magana da shi cikin ladabi da biyayya, bawai da harigido ba kin ji.  

Tom Yaya, Allah yasa ya kulani.  

Zai kulaki ma kin ji. Sanan ki dinga yi masa uzuri ba ko yaushe yake da son hayaniya ba.  

Shikenan Yaya na gode. Daga haka su ka ™are wayr, Bhatool ta zauna ta rafka uban tagumi. 

~~~~~Red bricks 

Mom da Dad na zaune kan dinning suna breakfast, Dad dai ya rasa nutsuwarsa tun ganin Umma da ya yi a cikin hidimar biki wanda yasan ita ba ta gan shi ba, a kullum Justice ne yake ™ara lallaSashi da basho ha™uri a kan kar yaje ya same ta. Da mamaki sosai suke kallon Senate bayan sun amsa sallmar da ya yi, ba gausuwa kawai ya huce part Winsa ya kulle kansa, Mom ce ta kalli Dad ta ce. Lafiyan yaronnan kuwa?.  

Gashinan dai kamar ba lafiya. Dad ya bata amsa, ta shi ta yi zata bi bayanshi ya ri™e ta sanan ya ce. A a, bar shi zuwa Anjima. Ba dan ranta ya so ba ta dawo ta zauna. Tana cin abincin amma hankalinta gaba Waya yana kan Senate. Ina faWamiki magana fa. Dad ya faWa dan ya jawo hankalinta. Sorry mema kake cewa?. Dad ya Wan ji ba daWi, amma sai ya ce. Ina faWamiki cewa na haWo da tsohuwar buduruwata.  

Wace tsohuwar buduruwar kuma kake da ita ba labari?.  

Habiba mana. Ya bata amsa, yana faWan sunan Habiba komai ya dawo kan Mom iri yadda ya dinga fama da soyayyar Habiba har bayan aurensu, yasu Allah ya bashi ya mace ya sanya mata sunan Habiba. Amma da idan na tambayeka cewa kake ta mutu, shi yasa kake son sanyawa yar ka sunanta?.  

˜warai ada ta mutu a duniya ta amma yanzu ta sake rayuwa.   Wani abu ne ya tokare ma Mom ma™oshi, hakan yasa ta ce. Zaifi kyau mu ajiye wanan maganar anan, mu mayar da hankali akan Wan mu muji mene damuwarsa.  

Okay ni tawa damuwar ba damuwa ba ce?.  

Bance ba, amma ina ganin kamar kai kaWai ta dama. Murmushi mai cike da takaici Dad ya yi, sanan ya mi™e zuwa sashensa, ita kuma Mom mi™e zuwa sashen Senate. Yana kwance yana kallon sillin ta shigo ta zauna gefen gadon. Senate are you okay?.  

Yes Mom, just a little headche.  

So why don t you even stay at your own house?, duk ka tsorata ni. Juyowa ya yi ya kalleta sanan ya ce. Gidan gaba daya babu daWi, yanayin iskarshi wani kala.  

Kai dan ka saba da nan ne amma can ai yafi nan, ya Bhatool Win?. Mikeww ya yi zaune sanan ya ce. Na barta ma tana haWa breakfast, kawai ni banason zaman cikim gidan ne.  

To ka kuma ofis mana, ya zancen tafiyanku?.  

Zamuje Mom, but not recently.  

Okay na kawo ma breakfast ne?.

Yes Mom. Mi™ewa ta yi ta fita zuwa falon. 
Chapter 27 · 0% Book details