← Book details Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 51

Sashe 30

Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yaya likitan fa ya ce jikinta da sau™i, bigewan bai mata komai ba kawai ciwon kai ne kuma wai dashi ta yini, ni haushin sakaran mijin nan na ta nake ji, duk shine ya ja komai.  

A a Abdul, wai dan ya fita daWe shine fa ta yi zuciya ta bar gidan. Yaya Karima ta faWamai. Mitchew Sakarar yarinya.  

Yanzu dai muje muga jikin na ta. Barrister ya faWa. Ai bacci take fa, kuma tana ta shi za a tafi da ita gida. Abdul ya faWa. Gidan mijinta amma. Yaya karima ta faWa. Daman Yaya gidan  mijinta, ina za a kai ta da ya huce nan?. Abdul ya faWa. Yanzu ya za ayi da Umma?.   Yaya karima ta tambayeshi. Ta kirani na ce mata anganta, amma yanzu zan kira ta na ce na huce anguwa.  

Yawwa bara na fara kiranta. Yaya Karima ta faWa sanan suka shiga ciki, Wajen Senate ta ™arasa shima yana ganinta ya ta so. Senate ya jikin nata?.  

Da sauki Alhamdulillah Yaya.

Allah ya ba ta lafiya, ina likitan yake?.   Nuna mata ofis Win ya yi, sanan ta ce. Bara naje. Dai dai lokacin kuma Umma ta Waga wayar. Hello Ummah.  

Na am Karima.  

Umma mun yi waya da Bhatool Win, wai bazata kiraki ba sai da safe bata so ki yi mata faWa.  

Aikuwa ko jibi zata kirani faWane sai na mata, idan takama ma har gidan zan zo na ci ubanta.

Ayi hakuri Mama, gata nan kamar ma ba ta da lfy.  

To ta ci kuka tum safe daman ya za ayi ta yi lafiya.

Sai da safe Umma.

Allah ya tashe mu lafiya. Yaya karima na sane ta katse wayar ganin ta ™araso ofis Win likitan. 

Shigar Yaya karima babu daWewa Mom ta ™araso asibitin, Senate na ganinta ya fara matse ™walla. Kar ka yi mun kuka yanzu na tsinka maka mari a wajennan. Mom ta katse shi. Haba Mom, yau na sha wahala sosai.  

Wahala ta huce wacce kajefa yar mutane a ciki, sabida baka da hankali ko?. Shiru ya yi ya shiga shafa kan shi. Ta ina?.

Har yanzu ba ta ta shi ba.  

Kariman fa?.  

Taje wajen Likita.  

Ina ne ofis Win?. Ta tambayashi, hannu ya nuna mata kamar yadda ya nunawa Yaya Karima. 

Babu wani abu da yasame ta, sanan a gwajin da muka yi ma tana Wauke da jaririn ciki, wanda ko sati biyu bai yi ba.  

Ciki kuka likita, yau kwanansu goma sha Waya da aure fa?.  

To na ce miki cikin ko sati biyu bai yi ba.  

Aouho hakane kuma. Sallamar Mom ce ta katse musu maganar da suke yi da likitan, Yaya karima ce ta mi™e da faWin. Sannu da zuwa.  

Yawwa Karima ya jikin na ta?.

Da sau™i, yanzu ma ina tambayarsa idan da yadda za ayi su tafi ba sai sun kwana anan ba, sabida wallahi Ummanmu ™arya mukayi mata batasan suna asibiti ba.  

To amma naji kamar ana maganar shigar ciki?. Mom ta tambaya. Eyh, wai tana Wauke da cikin da bai kai sati biyu ba.  

To Alhamdulillah, amma likita daman ana haka?.  

Anayi ranki yadaWe, kawai dai ba a gwada wane a wanan lokacin shi yasa ba a gani, amma da yawa zaki ga wasu suna cika wata tara cif da aure suke haihuwa.  

Eyh hakane kam akwai su da yawa ma. Mom ta faWa, Yaya Karima kuma ta ce. Likita za ayi Soye musu, sabida wallahi Bhatool sai ta gayawa ™awayenta su kuma sai sun zagaya duniya da wanan batun, cikin da ko wata bai kai ba.  

Da gaskiyyarki kam Karima. Mom ta faWa. Eyh, zaku iya amma kun san akwai abubuwa da yawa da ya kamata mai ciki ta dinga kula da su.  

Zai a aika mata da mai aiki, sanan zan sa shi ya dinga kula da ita.   Mom ta faWa. Shi ke nan hakan badamuwa.  

Legendspen 

08129553971

*HASASHEN SOYAYYA*d'þ
=Ø%Ý>ØyÝ

_Imagination of love_

    _Stroy and written_

             By

   Sayyid (Legend's pen)


   *FUTURE WRITERS ASSOCIATION*

*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*

    *The Fearless Writers Team*

  _Marubuta masu tsage gaskiyya_

*BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM =ØOÞ=Ø«Ü*

_Page 35_

Sai da Bhatool ta kwashe sama da awanni uku sanan ta tashi, Yaya Karima ta gani a Wakin ita kaWai a hankali ta kira sunanta. "Yaya." Da sauri Yaya Karima ta ta so zuwa bakin gadon, sanan ta ce. "Bhatool, kin farka?."

"Yaya ina Senate?." Ta tambaya. "Ya fita yanzu."

"Waye ya bugeni?." Bhatool ta sake tambaya. "Wani ne kuma ya tafi, ya jikin naki?."

"Kai ne kawai ke ciwo, zan shiga banWaki." Kama ta Yaya Karima ta yi ta shiga da ita banWakin, suma cikin banWakin Senate ya shigo. "Ta tashi ne?." Ya tambaya. "Eyh ta ta shi." Yaya Karima ta ba shi amsa bayan sun fito. "Bhatool ya jikin naki?." Kau da kai ta yi ba ta bashi amsa ba, kamar ba shine abinda ta fara tambaya bayan ta tashi ba. "Ki yi hakuri kin ji." Ya faWa kamar zai yi kuka. "Bazan ™ara ba." Ya sake faWa, sai a lokacin ta ce. "Da sau™i, mu tafi gida."

"Tom Bhatool, amma yanxu Mom ta ce wai mu huce gidanta mu kwana biyu." Ya faWa. "Eyh, kam hakan zaifi." In ji Yaya Karima, dai-dai lokacin Abdul ya shigo, bayansa kuma gayen da ya buge ta ne; Ahamd ya shigo. Lokaci Waya Senate ya haWe rai, kamar wanda aka aikowa da sa™on mutuwa. "Bhatool kin farka?." Abdul ya tambaya. "Eyh Abdul na farka, waye wannan?." Ta faWa tana kallon Ahamd dake bayansa. "Ina ruwanki?." Senate ya katse ta, turu baki ta yi gaba kamar za ta yi kuka. "Shine wanda ta bugeki." Abdul ya faWa, dai-dai lokacin shi kuma ya ce. "sannu ya jikin?."

"Idan zaka dinga fita da mota kana kula Malam, kawai ka bugeni." Abinda Bhatool ta faWa kenan, murmushi ya yi sanan ya ce. "Tom in sha Allah na gode, ya jikin naki?."

"Malam baka da damuwa da jikinta, as you see gashinan ta warke so leave us please." Senate ya faWa. "A'ah Senate, mene haka kuma?." Yaya Karima ta faWa tana mamakin Senate, mene na fushi har haka. "Komai fa da ya faru ba ni da laifi, ubangiji ne ya tsara hakan tun kafin yanzu, dan haka babu amfanin ka dinga jin haushi na."  Ahamd ya faWa.

Ta shi Senate ya yi ya fice gaba Waya, Anas yabi bayanshi yana mamakin wanan ba™in kishi irin na Senate. "Senate wai mene haka kake yi?." Anas ya faWa mai bayan sun fito waje. "Anas baza ka gane ba, bana son ganinsa kwata kwata a kusa da ita."

"To ai ba kusa da ita ya ke ba." Anas ya ba shi amsa. "Ya zo inda muke ma bana so wallahi, nifa Abdul Win ma yanzu bana son yadda yake shige mata wallahi."

"To mahaukaci, ™aninta ne dai uwa Waya uba Waya, kuma a yadda kake gani Bhatool tafi son Abdul akan kowa cikin gidansu."

"Amma wanan faWan da suke fa?." Senate ya tambaya. "To ai faWan shine nuna soyayyar, akan Abdul; Bhatool za ta iya ha™ura da rayuwa da kai."

"Bakada hankali kai fa Anas." Senate ya faWa. "Ka ga koma mene yanzu kawai mu shiga." Kama hannun sa Anas ya yi suka shiga ciki, lokacin kuma Ahmad ya juyo zai fita. "Allah Ya bata lafiya." Ahamd Win ya faWawa Senate. "Amin." Ya amasa ba tare da ya kalleshi ba, Senate ya shiga Ahmad ya fita.

"Mene wanan kuma kike ci?." Senate ya tambayi Bhatool. "Apple ne."

"Wane ya baki?."

"Ahamd ne ya kawo."

"Waye kuma Ahamd?."

"Wai wanan tambayar kuma na lafiya ne." Bhatool ta faWa, Yaya Karima dai mi™ewa ta yi ta basu waje, sai da ya jira ta fita sanan ya ce. "Waye Ahamd?." Kuka ta fashe da shi, tana faWin. "Ni gaba Waya na yi hasashen soyayya mai kyau a gidanka, amma ban samu ba sai faWa."  Ta shi ya yi ya dawo kusa da ita sanan ya ce. "Bhatool wane faWa na yi miki?."

"Gashinan, ka ce wannan ka ce wannan."

"Bhatool ni fa mijinki ne, ina da ha™™in tambayar ki komai."

"To shi wannan Win da ka tambaya, wanda fa ya buge ni ne."

"To Bhatool daga buge ki kuma sai ya hau kawo miki Apple kina ci."

"Sha'awa ya bani fa." Ta faWa. "Ba sai kice ni na siyo ba."

"Tun da ga shi a kusa kuma mene na sai an wahalal da kai, kawai yanzu kaje wajen likitan assalamemu mu tafi gida, banason warin asibitin."

"Tom." Ya faWa tare da tashi.

Sai wajen ™arfe 12:30 na dare suka isa gidan Mom, kai tsaye sashen Senate suka nufa dan acan zasu zauna. Sai washe gari suka fito Sangarensu Mom, kallo Waya Dad ya yi wa Bhatool ya gano sahibarsa a cikin ™awayar idonta, da mamaki ya kalli Mom sanan ya ce. "Yaushe suka zo kuma?."

"Nan suka kwana, Bhatool Win ce ba lafiya."

"Ya salam! Me ke damunta." Ba ta sami zarafin bashi amsa ba su ka ™araso wajen. "Ina kwana Dad." BhatooW ta faWa. "Ina kwana Mom." Ta faWa duka a tare. "Lafiya ™alau Bhatool, ya jikin?." Mom ta faWa, Dad kuma ya ce. "Daughter me ke damunki?."

"ZazzaSi." Senate ya faWa. "Kunga likita ko?." Ya tamabaya. "Eyh, daga asibitin mu ka yo nan."

"Okay Allah ya ™ara lafiya."

"Amin Dad."

"Zauna mana Bhatool." Mom ta faWa tana nuna mata kujerar kusa da ita, zama Bhatool ta yi shi kuma ya tsaya a tsaye. "Kai kuma ba zaka zauna ba ne?." Mom ta tambaya. "Na ga ita kawai kike so."

"Kai dalla ka zauna, yanzu ka girma." Mom ta faWa, shi dai Dad bai ce komai ba, sai can ya ce. "Bhatool ya mutanen gidan naku?."
Chapter 30 · 0% Book details