Sashe 46
Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"kiyi ha™uri na zo miki a wannan lokacin," Dad ya faWa muryarsa na rawa. "Usman yana cikin wani hali a asibiti. Likitoci sun ce sai Bhatool ta je. Don Allah ku taimaka mini."
Umma ta ji jikinta ya yi sanyi. "Alhaji, shigo ciki. Bari in kira ta."
Umma ta shiga Waki ta gaya wa Bhatool halin da ake ciki. Bhatool ta mi™e tsaye, amma maimakon ta fito, sai ta Wauki wayarta. "Umma, bari in kira Yaya Ahmad in tambaye shi. Ba zan iya fita ba tare da izinin sa ba."
Ran Umma ya Saci matu™a, ta daka wa Bhatool tsawa. "Bhatool! Akan wannan yaron ne kike son nuna wa mahaifin Senate rashin kunya? Mutumin da ya riga ya zo har gida? Tashi ki sanya mayafinki mu tafi yanzu!"
Bhatool ta ga ran Umma ya Saci, kuma tana jin nauyin Dad dake jiran su. Ta sanya mayafinta jikinta a sanyaye, amma a ranta tana jin tamkar tana ci wa Ahmad amana ne.
Suka fito tare, Dad yana gaba, Umma da Bhatool suna biye da shi a baya. Suka shiga motar Dad, gaba Waya motar ta cika da wani irin shiru mai nauyi. Umma tana kallon titi, Dad yana tu™i cikin tunani, yayin da Bhatool take tattaunawa da zuciyarta akan yadda za ta kalli mutumin da ya riga ya zama gawa a rayuwarta.
Legendspen
08129553971
HASASHEN SOYAYYA (BOOK 2)
By
Sayyid Legendspen
Amanar-Janafty
Shafi na Hamsin da uku
(53)
Tafiyar da suke yi a cikin motar ta kasance cike da wani irin yanayi mai wuyar fassara. Dad yana ri™e da sitiyari, amma hankalinsa ba ya kan titi gaba Waya. Duk lokacin da ya kalli madubin motar ya ga fuskar Umma, sai ya ji wani irin bugun zuciya wanda ya yi tsammanin ya binne shi shekaru ashirin da wani abun da suka wuce.
Dad ya riga ya tabbatar da ceqa har yanzu, akwai wani sashi na zuciyar sa dake son Umma fiye da kowace mace, kuma hakan ne ya sa yake jin nauyin dukkan kuskuren da Wansa ya yi wa Wiyarta.
Ita ma Umma, ™amshin turaren Dad dake cikin motar ya tuna mata da zamanin ™uruciya. Ta runtse idonta tana jin yadda zuciyarta take bugawa, tana mamakin yadda rayuwa take juyawa; yau ga Wiyarta tana fuskantar kusan irin jarrabawar da ita ma ta fuskanta na rabuwa sa masoyi, ita ga mahaifin Senate, Wiyarta ga Senate.
Suna isa asibitin, suka iske Mom da Yaya Karima a ™ofar ICU. Mom ta taso da sauri ta ri™e hannun Bhatool, tana kuka ™asa-™asa. "Bhatool, na gode da kuka zo. Don Allah Bhatool, ki taimaka ki shiga wajensa. Rayuwarsa tana rai fakwai mutu fakwai."
Bhatool ta tsaya cak, ta murtuke fuska ta kame a wani gefe ta zauna a kan doguwar kujerar dake corridor Win asibitin. Ta du™ar da kanta ™asa, tana wasa da yatsunta, fuskarta babu alamar tausayi.
"Bhatool, tashi ki shiga," Umma ta faWa cikin muryarta mai natsuwa da ratsa jiki.
Bhatool ta girgiza kai. "Umma, ba zan iya shiga ba. Na riga na gaya muku shafin Senate ya rufu a wajena. Kuma na yi wa Ahmad al™awarin ba zan ™ara kusantar wani namiji ba."
Yaya Karima ta ™araso kusa da ita. "Bhatool, wannan fa maganar rai da mutuwa ce. Ba wani abu za ki yi ba, kawai kiran sunanki yake yi."
Bhatool ta ™ara tamke fuska. "Sai me idan ya kira sunana? Lokacin da nake kiran sunansa yana Abuja me ya faru dani? Don Allah ku bar ni in zauna a nan."
Dad ya kalli Umma cikin wani irin yanayi na ro™o, idanunsa suka bayyana mata raunin da yake ciki. Umma ta ji wani irin zafi ya taso mata.
Ta ™arasa gaban Bhatool, ta daka mata wani uban tsawa wanda ya sanya kowa a corridor Win waigowa.
"Bhatool! Na ce ki tashi ki shiga Wakin nan yanzu! Shin rashin kunya kika koya ne ko kuwa taurin kai? Mahaifinsa yana tsaye a nan yana ro™onki amma kina nuna isa? Tashi ki shiga kafin raina ya Saci fiye da haka!"
Bhatool ta san idan Umma ta yi magana da irin muryar kuma cike da faWa. to da gaske take komai za ta iya yi. Ba shiri tami™e jiki a sanyaye, jikinta yana rawa saboda Sacin ran mahaifiyarta. Ta kalli Dad, ta ga yadda idanunsa suka cika da ™walla, sai ta ji wani irin nauyi a ranta.
Ta taka zuwa ™ofar dakin ICU. Ma'aikaciyar jinya ta buWe mata ™ofar. Bhatool ta ja numfashi, sannan ta sanya ™afarta a cikin Wakin dake warin magunguna da ™arar injina.
Tana shiga, idanunta suka sauka akan Senate. Ya rame sosai, fuskarsa ta yi haske amma hasken dake nuna rashin lafiya. An sanya masa na'urori a ™irji da hanci. Ganinsa a wannan halin ya sa Bhatool jin wani irin abu ya soke mata zuciya, wanda ta kasa tantance ko tausayi ne ko kuma sauran soyayyar da take ™o™arin kashewa ce take son tashi.
Ta ™arasa kusa da gadon, ta tsaya tana kallon fuskarsa. Muryarta a shake, ta kira sunansa can ™asan ma™ogwaro. "Usman..."
Yana jin muryar Bhatool, koda yake a shake take, sai ga shi na'urorin dake jikin Senate sun fara bayar da sauti mai sauri, alamar zuciyarsa ta buga da ™arfi. A hankali ya fara buWe idanunsa, waWanda suka yi dishi-dishi. Ganin fuskar Bhatool a kusa da shi ya sanya shi ™o™arin mi™a hannunsa dake ma™ale da ™arin ruwa, amma ya kasa.
"Bha... Bhatool..." Ya faWa muryarsa tana rawa, numfashinsa yana sar™ewa. "Bhatool ina sonki... Don Allah karki rabu da ni. Bhatool don Allah, don Annabi, karki tafi ki bar ni a cikin wannan halin."
Bhatool ta tsaya tana kallonsa, amma maimakon tausayi, sai ta ji wani irin zafi yana taso mata. Ta dinga jifan sa da wata irin harara mai cike da tsana da raWadin abin da ya yi mata a baya.
Hararar tata ta kasance tamkar kibiya ce dake huda masa ragowar zuciyarsa.
Daidai wannan lokacin ne su Umma, Dad, da Mom suka kasa jurewa, suka turo ™ofar Wakin suka shigo don ganin halin da ake ciki.
Senate ya ga mahaifinsa da mahaifiyar Bhatool, sai ya ji wani irin ™arfi ya zo masa kawai ya yanke shawarar amfani da damar a matsayin damar ™arshe. Ya kalli cikin idanuwan Bhattol da suka cika da ™walla. ya nisa cikin wani irin yanayi na ban tausayi.
"Bhatool... Na janye sakin da na yi miki... Na mayar da ke Wakinki a matsayin matata ta sunnah. Ina neman yafiyarki... Ina neman afuwarki a gaban iyayenmu. Don Allah karki ™i ni..."
Kalaman Senate su ka sauka a kunnen Bhatool tamkar saukar aradu. Mayar da auren? A daidai lokacin da ta riga ta yi wa Ahmad al™awarin rayuwa? A daidai lokacin da zuciyarta ta riga ta kyamaci kowane numfashi na Senate?
Wani irin jiri ne ya kwashe ta. Ta ji duniyar tana juya mata, numfashinta ya fara sar™ewa. Zuciyarta ta buga da ™arfi sakamakon ruWanin da ta shiga; tsakanin nauyin iddar dake kanta, al™awarin Ahmad, da kuma kalaman mayar da auren da Senate ya yi a mazauninsa na miji.
"A'aaaaaaa!"
Bhatool ta sake wata irin razananniyar ™ara wadda ta karaWe cikin asibitin, ta fara tafiya kamar wacca ta sha wani abu aikuwa ta tafi luuuuu ta zube a ™asa shame-shame, sumammiya!
"Bhatool!" Umma ta faWa tare da nufar Wiyarta da ta faWi a ™asa.
Senate kuma ganin abin da ya faru, sai numfashinsa ya fara daukewa, na'urar ICU ta fara yin sautin dake nuna cewa zuciyarsa tana neman tsayawa baki Waya. Falon asibitin ya rude, likitoci da ma'aikatan jinya suka shigo a guje suna tura kowa waje, yayin da rayuwar Bhatool da ta Senate suka zama tamkar fitila a cikin hadari.
Legendspen
08129553971
HASASHEN SOYAYYA (BOOK 2)
By
Sayyid Legendspen
Amanar-Janafty
Shafi na Hamsin da huWu
(54)
Bayan kusan sa'o'i biyu da sumewar Bhatool, a hankali ta fara buWe idanunta waWanda suka yi jawur saboda tashin hankali. Tana ganin kanta a kan gadon asibiti, sai dukkan abubuwan da suka faru a dakin ICU suka dawo mata daki-daki. Tunawa da kalaman Senate na cewa ya mayar da ita matarsa ya sanya ta yi wani irin kukan kura ta mi™e.
"Wallahi ba zan zauna da shi ba! Na tsane ka Usman! Na tsane ka!" Bhatool ta fara ihu tana ™o™arin fizge ™arin ruwan dake hannunta. Ta haukata asibitin gaba Waya, nurses sun kasa ri™e ta, sai kuka take yi tana surutai tamkar wadda ta zauce. "Saki na zai yi! Gara in mutu da in sake zama matar Senate! Umma don Allah ki ce ya sake ni!"
Umma dake tsaye a gefe, hawaye ya wanke mata fuska, ganin yadda Wiyarta take neman fita daga hayyacinta. "Alhaji, don Allah a sanya ta a mota a kai ta gida kawai. Wannan tashin hankalin zai iya shafar abin da yake jikinta," Umma ta faWa cikin muryar ro™o ga Dad.
Daidai lokacin da aka fito da Bhatool daga Wakin, tana kuka tana fizge-fizge, sai ga Abdul da Ahmad sun shigo asibitin a guje, sakamakon kiran da aka yi musu. Abdul ya nufi ™anwarsa da sauri.
Lafiya me yake faruwa, ihun me take?. Yaya Karima ce ta kwashe dukkan abin da ya faru aka gaya masa.
Bhatool tana ganin Abdul, ta faWa jikinsa ta rungume shi, tana kuka mai ban tausayi wanda ya sanya kowa a wurin zubar da hawaye. " Abdul, ka ji abin da ya yi mini ko? Ya ce ya mayar da ni bayan ya wulakanta ni. Don Allah ka ce ya sake ni, ba na son sa!"
Abdul ya ™an™ame ™anwarsa, idanunsa suka cika da ™walla. "Yi ha™uri Bhatool. Komai zai wuce, kiyi ha™uri ko don abin da yake jikinki."
A gefe Waya kuma, Ahmad yana tsaye tamkar wanda aka shuka. Kalaman Senate na cewa ya mayar da Bhatool matarsa sun dake shi fiye da saukar aradu. Ya kalli Bhatool yadda take kuka a jikin Abdul, ya kalli yadda dangi suka taru suna jajanta wa juna.
Wani irin raWadi Ahmad ya ji a zuciyarsa, amma sai ya tuna da kaddara. Ya tuna cewa duk yadda ya so Bhatool, idan Allah bai nufa ba, ba za ta taSa zama tasa ba. Ya juya a hankali, hawaye guda Waya mai zafi ya zubo masa a kumatu. Ya fice daga asibitin gaba Waya, bai jira kowa ba.