Sashe 17
Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hakan ma Sangaren Habiba a ranar mahaifinta ya sanar da ita cewa ya fitar ma ta da miji kuma nan da makwanni biyu za a Waura ma ta aure, ta fara lissafa kwanakin da suka rage, Habiba ta kaWo matu™a da jin wanan lamarin, ta yi kuka ta yi kuka kamar ranta zai fita, ganin ta na neman har gitsa musu gidan ya sa mahaifinta haramta ma ta fita har zuwa ranar da za a Waura aurenta, tun daga wana lokacin Habiba ta shiga damuwa, kullum kuka babu ci babu sha, cikin yan kwanaki ta rame ta fige ta fita hayyacinta.
Haka Sanagaren Yunusa ma, kullum sai yazo unguwarsu Habiba, kullum nan yake yini ko zai samu ganin ko giftarwa Habiba ba ya gani, daga baya ya yanke shawarar tun karar ™awarta, sai dai ta tabbatar mai da halin da Habiba ke ciki, tun daga hukuncin sa mahaifin ta ya yanke na Waura ma ta aure cikin yan kwanaki ™alilan, da kuma hukuncin hana ta fita gaba Waya, sanan ta gaya masa halin da take ciki na ™unci da damuwa.
Daga page 20 za mu gama Free pages, in sha Allahu ranar monday xamu fara paids page, a kan kuWi Naira 500 ta wanan asusun.
8129553971
Opay
sani Muhammad lawan.
Gobe da safe zan sako muku last free page, shafi na Ashirin.
*HASASHEN SOYAYYA*d'þ
=Ø%Ý>ØyÝ
_Imagination of love_
_Stroy and written_
By
Sayyid (Legend's pen)
'þ
*FUTURE WRITERS ASSOCIATION*
*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*
*The Fearless Writers Team*
_Marubuta masu tsage gaskiyya_
*BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM =ØOÞ=Ø«Ü*
_Page 20_
Last of Free pages& ..
A cikin kwanaki ™alilan Habiba ta fita a hayyacinta, ta rame ta canja gaba Waya, kuma hakan bai dakatar da mahafinta kan ™udirinsa na aurar da ita ga mutumin da ba ta san shi ba.
Ranar da makwannu biyu suka cika, ranar aka Waura auren Habiba da Ahmad mutumin da ba ta san shi ba, ba ta san ko sunan sa ba sai ranar, Habiba ta gigice bayan Waurin auren, amma ganin an Waura auren ya sa ta ha™ura ta fawwalawa Allah komai, tasan hakan ya zaSa ma ta, ta koma tausayin Yunusa da halin da yake ciki, ta dai na tausayin kan ta gaba Waya.
Yunusa kam yana lisaafe da kwanakin auren Habiba, domin ranar Waurin auren har ™ofar gidansu yazo domin tabbatarwa da kan sa, ya matu™ar kaWuwa shima, ya koma tausayin Habiba da halin da zata shiga, ya bar tausayin kansa.
Bayan dawowarsa gida ne ya ga babu amfanin zaman shi cikin garin Yobe, hakan yasa ya tarkata ya bar garin Yobe zuwa Kano, ya sha matukar wahala a kano kafin ya mance da tunanin Habiba, ya fuskanci sabuwar rayuwa da sabon sauyi.
Habiba kam sai da ta ™ara sati guda a gidansu kafin a kai ta na ta gidan, sakamakon doguwar jinya sa ta yi, Ahmad mijinta mutum ne mai zurfin tunani da hakuri, yasan Habiba ba ta son shi shima kuma hakan, domin umarnin mahaifinsa ya bi, hakan ya sa ya yi amfani da iliminsa da tunaninsa ya dinga bin Habiba sannu a hankali yana hakuri da halayenta, har zuwa wasu shekaru da ta yarda ta karSe shi a matsayin mijinta, ta man ta da Yunusa.
Haka shima ya Wauke shekaru da son ta a ran sa, domin har san da ya haWu da matarsa ya aura bayan ya samu abin hannu ya dawo Yobe state, ko da ya dawo tunanin Habiba ya sake dawo wa sabo cikin rayuwarsa, da ™yar ya dinga ya™i da zuciyarsa a kan ta.
Wanan shine labarin Mahaifin Senate da Mahaifiyar Bhatool.
Ci gaba.
To Amma Justice aina kasamu wanan tabbacin?.
A binciken da na yi a kan lamarin auren mana.
Amma Justice idan haka ne ai bai kamata na hana auren Senate da yar wajen ta ba, ina ganin kamar Allah ne ya tsara kasancewar su tare.
Yanzu zaka iya zuba ido Wan ka ya auri yar Habiba.
Justice kenan, mai Habiba ta yi mun a rayuwa ban da alheri, sanan shi kan shi mijin Habiban ai ba shi da laifi.
To ai mijin ma ya rasu, shekaru da dama.
Allah ya yi masa rahama, amma akan wanan dalilin bazan hana auren su ba. Daga haka Dad ya shige ciki ya bar justice. Šakin Mom ya shiga, tana zaune gefen gado tana faman tunanin halin da Wan ta zai shiga idan ya rasa auren Bhatool. Da sallama Dad ya shigo, amsawa ta yi ba tare da ta Waga ido takalleshi ba, zama ya yi gefenta sanan ya ce. Fushi kike da ni?. Girgiza kai ta yi kawai. Justice ya zo mun yi magana da shi, kuma ya faWamun dalilansa.
Tom yanzu me ka yanke?.
Na yanke shawarar nema masa aurenta, domin dalilin da ya ba ni ba wanda zai hana aure ba ne. Da murmushi a fuskar mom ta juyo sanan ta ce. To ko kai fa, amma da ka Waga hankalina ka Waga na Wana.
To yanzu sai ku sauke shi ko, domin gobe sa safe ma zan tura aje gidansu yarinyar, kuma har da ni za a je.
Alhamdulillah ya rabbi.
~~~~~Bhatool& .
˜arar da wayarta ke yi ne ya tashi daga baccin da ta koma bayan ta yi sallar asuba, hannu ta kai ta Wauke tana jan tsaki, ba tare da ta kula da mai kiran ba. Hello. Ta faWa murya cike da magagin bacci. Bhatool. A zabure ta mi™e jin muryar Dr Hisham. Na am. Ta faWa a tsorace. Bhatool aure zaki yi?.
Innullahi wa ina illahir raji un. Ta furta a zuciyarta, a fili kuma sai ™ara cewa ta yi. Waye?.
Dr Haisam ne.
Ina kwana?.
Bhatool tambayar ki nake fa.
Ni ba auren da zan yi, bikin Suhaima fa a ke yi.
Nasan ai bikin Suhaiman ake yi, amma ke ma ai aure zaki yi ko?. Shiru ta yi ba ta iya cewa komai ba, sai zallan mamakin yadda a ka yi yasan da maganar. Toh Bhatool, ki je ki yi auren kin ji, zaki ga ni a idonki. Daga haka ya kashe wayar, shiru Bhatool ta yi wanan wace irin masifa ce, waye yasan ma zan yi aure?. Ta tambaye kan ta, amma sanin babu mai ba ta amsa ya sa ta yi shiru, ™ofar Wakin aka buga sanan a ka ce. Wai yau ba zaki fito ba?.
Gani nan Yaya. Ta faWa tana mikewa, a falo ta sami Yaya Karima da mijinta suna zaune, ™arasawa ta yi inda suke sanan ta ce. Ina kwana?.
Lafiya kalau Bhatool, kin ta shi lafiya?.
A a Yaya da matsala Babba.
Wace irin matsala kuma, ke fa mahaukaciya ce. yaya Karima ta faWa. Ba irin wanan matsalal ba ce, kuma ni bake nake wa magana ba, Yaya Ka na ji?.
Ina jinki Bhatool.
Akwai wani malami a makarantar mu Dr Haisam, ya ce yana sona, kuma Wan iska ne kowa ya san shi a makaranta, ranan ya yi mun baraxana na zo na faWawa Yaya Karima, yau kuma ya ™ara kirana yanzu wai aure zan yi ko?.
Ai ina ya samu labarin zaki yi aure to?.
Nima Yaya bansani ba wallahi.
Yanzu da safe nan mahaifin senate ya kira ni, bayan na je ya sanar da ni yana so zai ce ya samu su kawu yau shi da yan uwan sa, a sanya lokacin aurenku na yi tunanin ke ma bakisan maganar ba?.
Yanzu dai nasan magnar da kafaWamun. Bhatool ta faWa sabida ita gaba Waya ta tsorata da lamarin Dr. To amma shi ina ya sa ni?. Yaya Karima ta sake tambayarta. Wallahi bansani ba Yaya.
Ba ni lambarsa kawai. Mi™a masa wayar ta yi yaWauki lambar. Ki ta shi ki je ki yi breakfast. Yaya Karima ta faWa ma ta. Tom. Ta faWa tana mi™ewa zuwa dinning, gaba Waya jikin ta ya mutu.
~~~~~~Hausari& ..
Gaba Waya yan uwan Mahafinsu Bhatool ne zaune a Wakin Goggo Larai, cike har da Furai da Habi wayanda suka kawo gulmar, wacce suma ™arya suka shirgo abun su.
Ku maimaita abinds ku ka faWa. Isiyaku ya faWa, wanda shine mahaifin Habi kuma yayan wanda suke son bawa Bhatool Saddi™u, Furai ce ta fara magana. Daman mun sami labarin cewa Bhatool tana shirin barim gari ne, ita da Yayarta da mijin yayarta, sanan Abdul za su tafi ™asar waje shi da mahaifiyarsa da yarinyar da yake son aura har da iyayenta.
Kutumar b***a u**a. Šan ladi ya mako wata ™atuwar ashariya, sanan ya Wora da cewa. Lallai yaranan yan iska ne, mun sun mayar da mu banzaye kenan ko me, Shi Abdul Win har ya yi kuWin da zai tafi ™asar waje da iyayen yarinyar da zai aura, mu gamu anan shashashai.
Ai yaron da manyan yan kasuwa yake mu amala dole ya yi kuWi, amma sabida ba™at zuciya irin ta uwarsa ba zata ba shi umarnin xuwa nan cikin dangin ubansa ya nemi aure ba shine ta tura shi duniya. Isiyaku ya faWa rai a Sace.
To ni yanzu so nake mu yi musu dirar wuri, a yau Winan a Waura auren Bhatool da Saddi™u, sanan shima Abdul a Waura masa aure da Sajida yar wajen ka Šan ladi, shikenan a raba komai.
Tabbas Larai kin yi basira kin yi tunani, kuma kin cika babba. Auwala ya faWa wanda shine Wan autan su. Yanzu yaushe zamu samesu?. Isiyaku ya faWa. Ai yanzunan zamu je, ayi komai da a kan lokaci. Zasu san girman dangin uba.
GIRMAN DANGIN UBA=ØÞ=ØÞ
1 Dangin mahaifin su Bhatool zasu Waura ma ta aure yau?
2 Idan mahaifiyar senate ta san asali ala™ar dake tsakanin mahaifin senate da mahaifiyar Bhatool zata bari ayi auren?
3 Mahafin senate zai je nema masa auren Bhatool,amma dangin mahaifinta sun neman riga shi, shin wane zai auri Bhatool?
4 Aina Dr Haisam yake samun bayanai, zai iya ha™ura da rashin Bhatool?
5 Idan Senate ya samu auren Bhatool zai iya cika al™warin da ya Wauka, ita ma Bhatool za ta yi biyayya ga Senate?
Mu haWu a cikin paids page na Hasashen soyayya, wanda zai fara zuwa ranar littinin idan Allah yakaimu, ba jira sunan jirgin namu.
Naira Wari biyar kuWim tikiti.
8129553971
Opay
Sani Muhammad lawan
Shaidar biya
08129553971
Legendspen