Sashe 41
Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Haba Goggo mene kuma na tsugunnawa mun yafe muku komai tun ba yanzu ba." Yaya karima ta faWa tana kamo Goggo Larai. "Na gode 'yar nan! Na gode." Ta faWa tana komawa wajen Abdul. "A'a nima na yafe miki komai da komai."
"Na gode kaima, Bhatool kema dan Allah."
"Bakomai Goggo, Allah Ya yafe mana baki Waya." Bhatool ta faWa muryarta sanyi kalau, kamar ba Bhatool me hayaniya ba. Daga nan suka zauna aka dan taSa hira, amma su Yaya karima basu buWe baki sunyi magana a gabansu Goggo Larai ba, Al'amin Mijin Yaya Karima kam tun da ya ga su Goggo Larai daman ya juya, bayan laSe yaji abinda yake tafe dasu.
Sai Yamma Goggo Larai suka tafi, har Furee da Habi suma sunce tafiya zasuyi, tun da a yanzu Goggo Larai ta nemi afuwa ™ila samarin nasu su dawo. Sai bayan sun tafi su Yaya karima suka zayyanewa Umma komai, ciki har da hukunci da Bhatool ta yanke, anan ne Umma ta ce dasu. "Nima zan faWa muku wani Sirri mai girma, ina su ku ri™eshi a zuciyarku." Dukkansu suka nutsu suna sauraren Umma, ta buWe baki ta fara magana. Mahaifin Senate Yunusa, shine mutumin da mahaifinku yake baku labari a matsayin saurayi na na farko, shine mutumin da na fara so idan ka cire iyayena, amma ™addara ta raba mu sai dai ashe akwai wata ™addara ta auren Bhatool da Senate, sai dai bansan ko ™addara auren nasu ta zo ne domin ta sake nuna mana fuskokin juna ko wani abu daban. Shuru suka yi baki Waya, daman sun tattauna wannan magar Wazu da safe.
"Umma duk komai munsani, mun tattauna aka hakan dazu, kuma muna yi miki duk wani fatan alheri idan har Allah Ya ™addara aure a tsakaninku." Yaya Karima ta faWa amadadin dukkan 'yan uwanta.
****
"Zainab ki yi wa girman Allah ki daina sa wannan damuwar aranki dan Allah." Dad ya faWawa Mom dake zaune ta na zubar da ™walla. "Tom Alhaji Tom!." Ta faWa kamar zata yi kuka, domin ita kaWai tasan nau'in azabar da take ji a ranta game da abin da ya faru, wai 'yar uwarta, 'yar uwarta da ta ri™a a matsayin komai ita ce ta yi wa Wanta guda Waya tilo asiri.
"Ko albarkacin Anas ta ci ya saki manta da wannan abun." Dad ya faWa. "Alhaji ai Anas Wana ne, rainona ne, tarbiya ta ce, dan haka bashi da wani aibu a wajena."
"Ba aibu na ce ba, ita mahaifiyrsa ta ci albarkacinsa ki manta da wannan abun, kar ya taSa miki lafiya fa.
A Wayan Sangaren kuwa, Jannah ta nufi gidan Amrah. Ta iske Amrah a Waki ta du™ufa tana kuka, idanunta sun yi jawur kamar garwashi. Jannah ta zauna a gefenta, ta fara mata nasiha mai sanyaya jiki.
"Amrah, kukan nan ba shi ne mafita ba. Kin riga kin yi kuskure, kuma kin riga kin tona asiri don neman gyara. Yanzu abin da ya rage miki shi ne kiyi ta ro™on gafarar Allah, kuma ki ci gaba da neman gafarar Bhatool. ShaiWan ne ya yi amfani da kishinki, amma tunda har kin iya faWar gaskiya, to akwai alamun alheri a tare da ke. Kiyi ha™uri Amrah, komai zai wuce," Jannah ta faWa tana shafa bayan Amrah.
Amrah ta Wago kai tana sheshshe™ar kuka. "Jannah, yaya zan yi? Bhatool ta ce ba ta yafe mini ba. Ta ce ta tsane ni. Ta yaya zan iya rayuwa da wannan nauyin a wuyana?" Jannah dai taci gaba da lallashinta har sai da Amrah ta Wan samu natsuwa.
A can kuwa, Anty ta fara shiga cikin tashin hankali. Jin cewa Amrah kwana biyu shiru, baya neme ta ba ta zo gidanta ba, tana tsoron kar fa ace yarinyar nan ta tona mata asiri ne, gashi idan ta kira lambarta ba ta tafiya, gaba daya hankalinta a tashe yake kwana biyunan, waya ta dauka ta kira Anas dake Abuja tare da Senate, bayan ya dauka ne ya gaida ta, ba ta amsa ba ta ce. "Kai Anas me ke faruwa a gidanku?."
"Anty wane gida?."
"Gidanku mana." Ta faWa a fusace. "Anty ni banji komai ya faru ba, tun da Senate sa yaskai matarsa, kuma har yanzu ya™i dawowa gida, yanzu haka sai fama nake dashi amma wallahi ya™i." Tsaki taja sannan ta ce. "Bakaji ana cewa komai ba game da mutuwar auren?."
"Anty ba acewa komai." Ya faWa kanshi tsaye sabida bai ji ana maganar ba. "To wane bincike ake yi akan hakan?."
"Babu fa, sabida Senate Win ya™i maida hankali ma akan maganar."
"Ka dai tabbatar ko?."
"Eyh Anty." Ta kaste wayarta ta saukw ajiyar zuciya. "Aiki yana kyau, shi kuwa Senate ai bazai koma yanzu ba, har sai bayan wata uku ta fita daga takaba, tun da Malam ya ce indai ya ganta ido da ido tofa sai ya koma wa aurenta, amma idan ta fita daga takaba shikenan." Ta faWa a ranta tana zama. Anas kam suna gama waya da Anty yaji hankalinsa bai kwnata ba, ya Wau waya ya kira Mom dake zaune a Waki, Dad yana mata nasiha bayan likita yazo ya duba ta ya bata magungun. Šagawa ta yi tare da faWin. "Anas! Yakuke?."
"Muna lafiya Mom."
"Ya shi Senate Win?."
"Lafiya kalau, amma har yanzu ya™i bari mu yi wata magana ta gida ko ta Bhatool." Shiru Mom ta yi, shikuma ya ™ara cewa. "Wani abu ya faru anan gidan ne?."
"A'a." Mom ta faWa. "Yanzu Anty ta kirani tana tambayata wai wani abu ya faru ana gidanmu na ce a'a ta ce wai ko maganar aurensu Senate na ce ma ta a'a." Ajiyar zuciya mai cike da Sacin rai Mom ta sauke, sannan ta ce. "Nima ta kirani." Ta faWa ne gudun kar ta zargi wani abu. "Okay badamuwa." Daga haka yakashe wayarsa.
A gidan su Bhatool kuwa, Bhatool ba ga da wani aiki sai faman tunane tunane kala kala, damuwa tana neman shigarta, ga ™ananan zancen ya fara tashi a unguwar kan cewar Bhatool ta yi auren kuWi kuma anyi mata hula™ancin ansake ta. A yanzu babu wani zance dake tirandin a unguwa sai shi. Gaba daya abubuwa sun ™ara cakumewa Bhatool, kullum sai ta yi kuka ta gode Allah, kuma duk tafi Wora alhakin hakan akan Senate da ya kasa gasgata ta ya yarda da waya akanta.
Ahmad ne da Abdul zaune a falon ma, Ahmad ya kalli Abdul, nifa yau banga Bhatool ba. "Hhm Ahmad Bhatool abinta kullum gaba yake, damuwarta yawa take ™arawa, abubuwan ta ba sauki."
"To me ya sa baka yi amfani da shawarar da na baka ba, ka dinga fita da ita tana zaga gari ko da sham ice cream ne." Ahamd ya faWa. "Bazaka gane ba ne, Bhatool tana da taurin kai."
"Duk da haka fa, baki tabi ta yadda zata yarda ba ne." Umma da tazo shiga Waki ce ta ce da Ahamd. "To kai ka gwada taka sa'ar mana ko Allah zai sa adace, kaganmu nan duka mun damu da wannam halin da take ciki wlalahi."
"Shikenan Umma," Ahmad ya faWa yana tashi, Bhatool na zaune a Waki bayan sun gama waya da Jannah ta Wan tausashe ta, har ta ke faWa mata cewar ta dinga fita tana shan iska, ko ita ce idan ta sami lokaci zata dimga zuwa suna zaga gari. Da sallama a bakinsa ya shiga, Bhatool ta amsa ba tare da ta kallesa ba. "Yakike?." Ya faWa idanuwansa akanta. "Ina lafiya." Ya yi murmushi sannan ya ce. "Wace lafiya?." Šagowa ta yi ta kalleshi ta ga idonsa akanta. "Na ce lafiya, ya aka yi?."
"Yanzu da mutum Waya ya barki shine zaki ™udundune kanki, ki matse rayuwarki, ki kori farin cikinki, ki sa kanki a damuwa kisa muma na jikinki a damuwa Bhatool?."
"Ni waca damuwa nake ciki?."
"Gashinan kin sauya, kinsan halin da Umma take ciki?, kinsan Yaya Karima, ko kinsan Abdul duk sun daina walwala, hankalinsu yana kan Bhatool ga cikin dake jikinta, dan Allah Bhatool ki nuna musu komai ya huce."
"Ta ya zan nuna musu komai ya huce, har yanzu zuciyata zafi take mini, a duk lokacin da natuna Senate ya yarda da ™arya sama dani, ya sake ni akan abinda baiyi tunani ba."
"To ya zaayi, haka ™addara ta tsara muku, kuma kinga da sa hannun wasu mutanen Bhatool, ina so yanzu ki nunawa kowa kin warke daga abinda ke damunki, kin janyo farin ciki a rayuwarki." Shiru Bhatool ta yi, tabbas tasab kowa yana cikin damuwa da halin da ta shiga, kuma dole ta samar musu da farin ciki, domin wannan aikinta ne, kuma ha™™i akanta, mutanen ta tun haihuwarta suke kokari akanta, kullum burinsu ta yi farin ciki, ba ta taSa neman abu ta rasa daga wajensu ba. "Ta ya zan nuna musu hakan?." Murmushin jindaWi Ahamaf ya yi sannan ya ce. "Ki fara fitowa gida, kina surutu kina rigima kamar yadda kike yu da, ki dinga fita kina shan iskar rayuwa, ni nan indai zaki bini na miki al™warin duk weekend zan dinga zuwa ina fita dake.
Shru Bhatool ta yi na wasu 'yan mintuna sai kuma can ta ce. "Na amince."
Legendspen
08129553971
HASASHEN SOYAYYA (BOOK 2)
By
Sayyid Legendspen
Amanar-Janafty
Shafi na Arba'in da Biyar (47)
"Na amince." Bhatool ta faWa, murmushi ya ™ara sakar mata sannan ya ce. "To yanzu ki tashi ki shirya kinji, ina jiranki." Ya karashe faWa yana tashi. "Tom." Ta faWa tare d tashi bayan ya fice, a falo ya sami Umma da Abdul duk suna zaune zungwi zungwi. "Me ta ce?." Abdul ya tare shi. " in sha Allahu za a sami sauyi." Ahmad ya faWa yana zama. "Allah Ya sa." Umma ta faWa.
*****