← Book details Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 51

Sashe 31

Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Lafiya ™alau Dad." Ta faWa kan ta a ™asa. "Ma sha Allah." Daga haka suka fara cin abincin, sai bayan sun gama ne Bhatool ta mi™e za ta tashi Dad ya ce. "Ki zauna mana mu yi hira." Dawowa ta yi ta zauna. "Ba fa a hira sa surikai." Mom ta faWa tana dariya. "To aini bana surukunta ka da ita, 'ya nake da ita." Ya faWa yana dariya, sai kuma ya ce da Bhatool. "Mahaifinku ya yi shekara nawa da rasuwa?." Daman abinda yake so ya tambaya tun-tuni kenan yake wanan kwana-kwanar. "Tun ban kai shekara biyar ba, yanzu kuma shekarata ashirin da Waya."

"Ya kai shekaru sha-shida kenan?. Ya faWa yana mamakin yadda akayi wanan tsohon lokacin Habiba ba ta nemeshi ba. "Eyh, Dad." Ta faWa. "Allah ya ji™ansa da rahama."

"Amin Ya Allah." Suka amsa baki Wayansu, daga haka ya dinga jan ta da hira sama-sama wanda duk neman bayanai ne a kan Umma.

Haka zaman Bhatool da Senate ya fara tafiya gidan Mom, komai yadda ya kamata. Kulawa da Soyayya tana samu a wajen Senate kamar yadda ya fara mata a farko, babu wata matsala ko wata damuwa har ta fara mantawa da wani abu ya taSa faruwa tsakaninsu na saSani, Amrah ta kirata a waya ta faWa mata ba ta da lafiya tana gidansu Senate.

*HASASHEN SOYAYYA*d'þ
=Ø%Ý>ØyÝ

_Imagination of love_

_Stroy and written_

By

Sayyid (Legend's pen)


*FUTURE WRITERS ASSOCIATION*

*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*

*The Fearless Writers Team*

_Marubuta masu tsage gaskiyya_

*BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM =ØOÞ=Ø«Ü*

_Page 36_

Bayan sati uku.

Zaman Bhatool da Senate a gidan Mom ya daure, Bhatool ta canja ta yi kyau ta yi ™iba, haka shima Senate ya yi ™iba abunsa. Kasancewar a part daban suke gidan kamar gidansu su kaWai, Jannah sun zo bayan an yi mata baiko an kuma saka lokacin aurensu, amma Amrah ba ta samu zuwa gidan Mom ba.

Sai da su Bhatool su ka yi wata biyu cif a gidan Mom sanan suka fara shirin komawa gidansu, daga Bhatool Win har Senate babu wani dake Waukin komawa gidan nasu, tun da nan babu wani da su ka rasa, rayuwa suke kamar gidansu.

Da yamma Senate ya dauke ta, sai da su ka fara zuwa gidan Yaya Karima su ka yi ma ta sallama sanan suka huce gida wajen Umma, Bhatool na ganin Umma ta ce sai ta kwana gidan. Sai da Umma ta yi mata jan ido sanan ta bi Mijinta suka tafi, lokacin dare ya yi sosai suna shiga gida kwanciya kawai su ka yi.

Washe gari.

Ko da Bhatool ta buWe idonta ba ta sami Senate a Wakin ba, a fili taja tsaki sannan ta ta shi ta nufi bayi ta Waura alwala ta yi sallah, ran ta duk a Sace na yadda Senate ya tashi ya ™yaleta.

A daddafe ta yi sallah ta koma sabida yadda ta ji cikin ta na ma ta ™ugi alaman yunwa, ta rasa wanan cin abincin da ta ke kwana biyu na mene?, ganin har tara na kusa wucewa ya sa ta lallaSa ta ta shi ta fito falo, ta yi matu™ar mamakim ganin senate zaune kan dinning yana breakfast, amma sai ta kawar da mamakin ta hanyar cewa. "Shine ko ka ce ma fito ko?." Banza ya yi da ita ya ci gaba da cin abincinsa, takowa ta yi zuwa wajen dinning Win ta fara kokarim ta Sa plast Win shayin amma sai ta ji shafal kamar babu komai a ciki. "Ina nawa tea Win?."

"Ni zan dafa miki?." Ya faWa ba tare da ya kalleta ba. "Wai mene haka, me na yi kuma daga safiyar?."

"Kawau kin je kina wani baccin asara, baki san ki yi wa mijin girki ba, haka kika ga Mom na yi?, idan ku haka ake a gidanku mu namu gidan ba haka ba ne?." Wani irin abu Bhatool ta ji ya soketa a ™irji. "Wai idan haka ta ga ana yi a gidansu, shi ba haka ake yi a nasu gidanba, zagin ta yake ko me, so yake ya ce ita ba ta ta so tarar da mahaifinta a raye ba ko me?." Cike da Sacin rai ta ce. "Usman, zan juri komai, amma ba zan juri hula™amci da cin mutunci ba."

"Did you just called me Usman?." Ya faWa a tsawace. "Yes! Kai baka ji kunyar yi wa uwata rashin mutunci ba, sai ni zan ji kunyar kiran sunanka?."

"Lallai Bhatool, ashe haka kike? Allah a fili, fir'auna a zuci, kin yi asara kuwa wallahi."

"Ai idan akwai mai fuska biyu Senate bai huce kai ba, ka manta da duk irin abu da ka ce kafin ka aureni; amma duk ka watsar. A can gidan Mom ne kawai kake nuna mun kulawa ko soyayya, amma idan muna namu gidan babu komai sai hula™anci da cin mutunci."

"Matsa ki ba ni waje kafin na tsinka miki mari anan wajen." Ya faWa yana kauda kai. "Mari fa, da ba ™ara ba wallahi." Ta faWa tana barin wajen, ta koma cikim Waki. "Wai wanan wane irim aure ne, daman haka ake zaman auren, yau fari gobe ba™i? To ni bazan iya ba." Ta faWa tana Waukar wayarta. "Kawai ya sake ni na koma gidan ubana na yi zamana." Ta ™ara faWa tana danna lambar Yaya Karima, Yaya Karima dake zaune Waki tana ganin kiran Bhatool sai da gabanta ya faWi, jiki a sanyaye ta amsa wayar. "Hello Bhatool."

"Na'am Yaya ina kwana?."

"Lafiya kalau, ya gida, ya mai gidan."

"Yaya wai daman haka ake zaman aure?." Bhatool ta tambaya ba tare da ta amsa ma ta wayancan tambayoyin ba. "Me ya faru kuma?."

"Kinga na ta shi da safe na ga baya Wakin, kuka na ji cikina yana kukan yunwa, da™yar na iya komawa na kwanta yanzu kuma na ™ara ta shi zanje kitchen na yi girki na gan shi yana breakfast."

"Ya ga kina bacci ne shi yasa bai tashe ki ba." Yaya Karima ta katse ta. "Ki bari na kai ki mana Yaya."

"To na bari." Nan ta hau zayyana mata duk abinda ya faru, har da marin da ya ce zai ma ta. "Kai Bhatool mari fa, anya ba ™arya kike ba?."

"A kan mene zan masa ™arya, wallahi Yaya dagaske na ke miki, Senate ba ya sona, idan muma gidan Mom ne yake nuna mun kulawa."

"Kin san me Bhatool, abu na farko sai kin yi hakuri, sanan ki dai na mayar masa da magana, ko me ya ce ki yi hakuri ko da zaki mayar mai da amsa sao ki faWa mai ta cikin sigar soyayya da sanyi, ba wai yana  magana da ™arfi ba kina yi ke ma."

"Ni da Yaya kawai ya sakeni."

"Bhatool wai saki abun so ne?."

"Ni ban sani ba, kawai dai senate bai san darajar mace ba."

"Yanzu kina ji Bhatool, zamu gwada shi sau uku, idan bai tsallake ba sai na sa ya sake ki."

"Amma Yaya fa ina son shi."

"To yanzu Bhatool, ki bi wayanna abubuwan guda uku da zan lissafa miki, nasan shima zai dawo son ki."

"Tom Yaya."

"Yanzu kina ji, da farko dai ki yi mai banza kar ki kulashi, ki je kitchen ki yi breakfast Win ki ki ci sosai da sosai, sanan da rana ki tabbatar kin yi girki da wuri kin kai masa idan kuma bayanan ki tabbatar kin masa na dare, idan kuka zo kwanciya sai ki ba shi hakuri ki ce masa In sh Allahu hak bazai sake faruwa ba, amfanin yi mai shiru yanzu shine, zuciyarshi tana cikin fushi yanzu, amma zuwa anjima ta sakko."

"Tom Yaya na gode."

"Ba komai Bhatool, saura na biyu."

"Tom ina jinki."

"Ki tabbatar baki ™ara samun irin wanan matsalal da shi ba, duk abinda ya ce miki ki yi, to ki yi."

"Shi ke nan Yaya, sai me?."

"Rashin kunya, kar ki ™ara masa rashin kunya ko kiran sunansa kai tsaye."

"Tom Yaya in sha Allah."

"Allah yabaku zaman lafiya."

"Amin mun gode." Bhatool ta faWa tare da ta shi, ba ta same shi a falon ba da alama ma baya gidan, kitchen ta nufa ta Wora abinda zata yi karin kummalo da shi, bayan ta gama ne ta dawo ta yi Wan gyare-gyaren ta kafin mai aikin ta ta zo.

Bayan ta gama abinda za ta yi ne ta hau online, su ka fara chatting da Amrah take tambayarta ta dawo, ta ce Eyh, nan ta ce ma ta za ta shigo daga makaranta, amma kusa fara jarrabawa.

Tana zaune wajen ™arfe uku da rabi ta ji ™arar shigowar sa™o a wayarta, kaman ba zata duba ba dai ta jawo wayar. Sa™one daga Senate.

uWe sa™on ta yi ta fara karantawa.

"Barka da rana masoyiyah ta Bhatool, ina fatan kin wuni cikin ™oshin lafiya, ina mai matu™ar baki ha™uri a kan abinda ya faru Wazu, ina so na sanar miki cewa, ina sonki, ina ™aunarki, ban san wani abu da zan yi a duniya ba inda babu ke a cikinta."

Murmushi Bhatool ta yi bayan ta gama karanta sa™on, sanan ta fara mayar masa da amsa.

"Nima ina sonka mijinah, ina kuma baka ha™uri akan rashin fahimtar ka da na yi, kai nake so ka kaWai, kai ne rayuwata, kai ne farin cikinah."

Take ta mayar masa da amsa, zuciyarta fari tas har ta ma manta da wani abu da ya faru, take wani ™arin ™arfi ya zo ma ta, ta ta shi ta shiga haWa ma sa abincin dare. Ta kusa minti goma a kitchen Win tana faman tunanin me zata da fa masa, da™yar ta iya tuno lokacin da ya ce ma ta. "Ina son dambun kus-kus, ayi shi da miyar ™wai." Ai kuwa ba shiri ta shiga haWa dambun kus-kus da miyar ™wai, daga nan ta shiga haWa masa lemon kankana, sai wajen biyar da rabi ta kamalla komai lokacin kuma Amrah ta ce da ita ta ™araso, sai sa ta gama kwashe komai nasa a plast sanan ta kai cikin wata warm high, ita kuma bata taSa barin abin ciki ya yi san yi. Sanan ta bar ragowar a cikin kula, har sai da Amrah ta ™ara kiranta a kan ta gaji da jira.
Chapter 31 · 0% Book details