← Book details Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 51

Sashe 28

Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dad, tun da ya shiga cikin Waki yake mamakin yadda Mom ta nuna rashin damuwa da al amuransa ba, duk da cewa magana ya yi mata akan wata but atleast ya kamata ta saurareshi ko yane,yanzu kuma da zarar ya ce zai ™ara aure ta ce bai kyauta mata ba, amma ta tsaya ya bata labari su tattauna ta™i. Wayarsa ya Wauka ya shiga nemawa kansa flight, dole zai bar ™asar ko na wata guda ne ya samu nutsuwar zuci. 

~~~~~~New bra bra. 

Tun gama wayarta da Yaya Karima ta sami waje ta zauna ta rafka uban tagumi, me ke shirin faruwa da ita kuma? Duk tsoronta kar ace Senate ba wai son ta yake ba. Me ya kawo wanan maganar?. Zuciyarta ta tambayeta, a fili ta ce. Yau kwananmu nawa da aure, amma har ya canja komai.  

Legendspen

08129553971

*HASASHEN SOYAYYA*d'þ
=Ø%Ý>ØyÝ

_Imagination of love_

    _Stroy and written_

             By

   Sayyid (Legend's pen)


   *FUTURE WRITERS ASSOCIATION*

*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*

    *The Fearless Writers Team*

  _Marubuta masu tsage gaskiyya_

*BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM =ØOÞ=Ø«Ü*

_Page 32_

Tun gama wayarta da Yaya Karima ta sami waje ta zauna ta rafka uban tagumi, me ke shirin faruwa da ita kuma? Duk tsoronta kar ace Senate ba wai son ta yake ba. Me ya kawo wanan maganar?. Zuciyarta ta tambayeta, a fili ta ce. Yau kwananmu nawa da aure, amma har ya canja komai. Sai kuma wani Sari na zuciyarta ya ce. Bhatool ki yi masa uziri ko wani abu ke damunsa. Haka ta yini fama tunani. Sai wajen ™arfe biyar ya shigo gidan, lokacin Bhatool ta ci Kuka ta ™oshi, ko wanka ba ta iya yi ba tun tana kiran Yaya Karima ta faWa mata bai shigo ba, har ta gaji ta fawwalawa Allah komai. 

Da sallama ya shigo cikin falon,amma Bhatool ba ta iya Waga kai ta kalleshi ba. Na dawo. Ya faWa tare da shigewa ciki bai jira amsarta ba. Wai ni zaman me nake a gidannan ne?, wanda ya ajiye ni ba ya ta ni; me zan zauna na yi. Ta yi wa kanta wanan tambayar a fili, tambayar da ta doki kunnen Senate, bai fargaba ya ji ta kun ta ta shige Waki. Yana tsaye ya ga ta fito sanye da mayafi hankalinta ya yi waje gaba Waya. Bhatool. Ya kira sunanta, ba ta waigo ba bare ta ba shi amsa. Ki tsaya karki fita.  

Wallahi sai na tafi, tun da banda amfani a wajenka. Daga haka ta buWe ™ofa ta fita, kasan bin bayanta ya yi sai tsayawa da ya yi yana kallon hanyar da tabi ta huce. Kusan mintuna goma sanan ya fara tunanin kiran Mom, ringi Waya ta Wauka tare da faWin. Senate lafiya dai?.  

Mom ta tafi. Ya faWa kamar zai yi kuka. Wace ta tafi?.  

Bhatool.  

Ta tafi ina?.  

Gidansu wai tun da wanda ya ajiye ta baya ta ita.  

Bangane ba ka ta ita ba, wai me ya faru a gidan naka ne?.

Mom nima ban sani ba, kawai dai& .. sai kuma ya yi shiru. Kawai me?. Ta tambayeshi. Kawai dai& . Ya sake yin shiru. Okay yanzu ta ina?.  

Ta fita, ta tafi gida wai.  

Innullahi wa inna illahir raji un, Senate ashe baka gama hankali ba na Wakko maka auren yar mutane, mun shiga uku. Ta faWa tana kashe wayar, tare da faman tunanin yanzu idan Bhatool taje gida ta ce me?, tabar wa kan ta abun magana, to amma me Senate Win ya yi, tabbas nima ina da laifi yazo tun safe ko karyawa bai yi ba kuma na barshi anan har yamma. Wayarta ta Wauka ta fara kiran Bhatool amma wayarta ba ta tafiya, daga nan ta mayar da kiran ga Yaya Karima, bayan sun gaisa ne take faWa mata abinda Senate Win ya ce da ita, sai da Yaya Karima ta sauke ajiyar zuciya sanan ta ce. Kai Bhatool ba ta ji wallahi, tun Wazu nake faWamata wani aikin ne ta ri™eshi amma ta kasa ha™ura, bata zo nan ba amma bara na kira Umma na ji.  

A a turumun lambar Umman naku kawai. Mom ta faWa. Okay bara na turu. Yaya karima ta faWa tare da kashe wayar, ta hau mita da faWin. Na rasa yaushe ne yarinyar nan za ta yi hankali, gaba Waya ko sati baki rufa ba cikin gidanki amma kin fara ficewa kice zaki tafi gida, matsalal yi wa yarinya aure a ™anana shekaru kenan. Tana faWan ta turawa Mom lambar Umman, sanam ta ci gaba da kiran lambar Bhatool amma ba ta tafiya. 

Umma na zaune Waki, wayartav ta samo ringi alamun kira na shigowa, kallo lambar ta yi ta ga babu saving a jiki a fili ta furta. Allah yasa alheri ne. Domin tun Wazu take jin jikinta babu daWi. Hello, salamu alaikum. Ta faWa bayan ta Waga wayar. Amin wa alaiku salam, Maman Bhatool ina wuni?.  

Mun yi ni lafiya?.  

Lafiya kalau Alhmdlh, Maman Usman ce.

Aouho, ya gida ya gajiyarmu?.  

Gajiya ta biki jiki, yanaku?.  

Alhamdulillah wallahi.  

Ma sha Allah, na ce su Bhatool ba su zo ba?. Mom ta tambaya. A a gaskiyya basu zo ba, lafiya dai ko?.  

Ina fa lafiya, kin san yaran duk kansu sai addu a, wai ya fita baisanar da ita ba, kuma bai dawo ba sai dare shine ta yi zuciya ta tawo gida.

Na shiga uku na lalace, wai har yanzu Bhatool ba za ta yi hankali ba ne, du-du-du kwanan ta nawa da auren shine zata kwaso jiki ta tawo gida?.  

Ki baro kawai, abune na rashin hankali, da rashin hankali.  

Iskanci ne kawai wallahi, ba ta zo nan ba sai dai ko gidan Yayarta ta je.  

Ai ita na fara kira ta ce ba ta zo ba.  

To ina ga tana hanya, zan kuwa ci ubanta.  

Ayi hakuri dai, Allah yakawo ta lafiya.  

Amin-amin. Umma ta faWa. Idan ta ™araso ki taSani dan Allah.  

Babu damuwa ngde.  

Bhatool kam na fita waje ta sami waje ta tsugunna ta fara kuka, kuka sosai da sosai take yi WaWinta ma anguwar nasu babu mutane sosai, ta kusa awa guda a wajem sanan ta fara tunanin inda xata nufa. Yanzu idan naje gida xai xama abin magana a unguwa, idan naje gidan Yaya Karima faWa xata mun, gashi ni ba ma™wafta ba bare naje gidansu.   Ta kusa awa biyu tana zaune ta kasa tsayar da matsayar inda zata amma kam ba zata koma gidan Senate ba tun da abun na shi hakane. Bhatool.   ta ji ankira sunanta, ta gane muryarsa hakan yasa ta mi™e ta fara tafiya, shi kuma ganin ta fara tafiya ya sa ya biyo ta da gudu yana faWin. Ki tsaya Bhatool.

Legendspen

08129553971

*HASASHEN SOYAYYA*d'þ
=Ø%Ý>ØyÝ

_Imagination of love_

    _Stroy and written_

             By

   Sayyid (Legend's pen)


   *FUTURE WRITERS ASSOCIATION*

*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*

    *The Fearless Writers Team*

  _Marubuta masu tsage gaskiyya_

*BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM =ØOÞ=Ø«Ü*

_Page 33_

Bhatool ki tsaya. Amma ta yi banza ta ci gaba da tafiya, tafiya take bata kallon gabanta shi kuma yana bin ta a baya da sauri da sauri, cikin rashin sa a mota ta fito daga wani gida a guje kafin ka ce wani abu Bhatool ta yi sama ta dawo ™asa, a ruWe mai tu™a motar ya fito yana faWin. Innullahi wa ina illahir raji un. Dai-dai lokacin Senate ya ™araso yana faWin. Bhatool! Bhatool. Wancan ne ya fara ™o™arin Waukan ta zai sa ta a mota, Senate ya kai masa wata mahaukaciyar cakuma sanan ya ce. How dare you re, karka kuskura ka ce zaka kai hannu jikin matata.  

And so f**cking What dan tana matarka, ni na buge ta ni nake da right na kai ta asibiti. Gayen da ya buge Bhatool Win ya faWa. You re very stupid, bakasan abinda ake cewa mata ba?, she is my wife.  

Bayin Allah, ba cece-kuce zaku tsaya yi ba, ku kaita asibitin baku ga halin da take ciki ba. Wani mutumi da ya jiyo hayaniyarsu ya fito daga gidan da yake gadi ya yi musu magana, Senate ya sunkuya ya Wauke ta shi kuma gayen ya buWe masa motarsa, ba dan Senate ya so ba ya shiga motar suka tafi zuwa Asibiti. Kasancewar unguwar ta masu hannu da shuni ce babu nisa da wani makeken asibitin kuWi, kai tsaye aka amshi Bhatool a a Wakin gaggawa, tsyawa ya yi a bakin Wakin yana ™o™arin daukan wayarsa, sai a lokacin ya tuna da cewa yabar wayar a gida. Ya Allahu. Ya faWa a fili, sanan ya kai kallonsa ga gayen da ya buge Bhatool. Me wanan Bitch Win yake a wajen?. Ya tambayi kan shi, ™arasawa ya yi inda yake sanan ya ce. You can go. Kallonsa ya yi sanan ya ce. Wai kasan me na yi kuwa?, mutum na buge, rai guda ana halim rai ko rayuwa amma sabida wani banzan kishinka zaka ce i can go, to bazan tafi ba ina nan. Tsaki Senate ya ja kawai, sana ya koma wajen da ya baro ya zauna. 

Kusan mintuna ashirin suna zaman Doya da Manja, duk wanda ya kalli Wan uwansa sai ya zabga mai harara. Likitan ne ya fito daga cikin Wakin, a tare su ka taso su ka tare shi har suna haWa baki wajen faWin. Doctor how is she?.  

Calm down! Yanzu za ayi payment na dubu Wari uku, sanan jikinta yana good condition, kawai sai zazzaSi da ciwon kai da take fama da shi, wanda yana da ala™a da damuwar da take ciki.  

Okay ina za ayi payment?. Gayen da ya buge ta ya faWa. No you don t have too, matata ce zan yi da kai na. Senate ya tare shi. Amma ai nina bugeta, ha™™inane.  

Na ce karkayi. Senate ya faWa a tsawace. Sir ayi ha™uri bamasom hayaniya anan, muna da marasa lafiya. Likitan ya faWawa Senate, sanan ya juyo ga gayen. Tun da mijinta ya ce zai yi kabarshi, kai ka taimaka ta wani wajen. Banza ya yi da su daga shi har Senate Win ta huce. Doctor please help me with your phone.  

~~~~~Red bricks
Chapter 28 · 0% Book details