← Book details Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 51

Sashe 26

Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wallahi fa Umma, muma duk a haka mu ka saba. yaya Karima ta bawa Umma amsa. Allah dai ya dauwamarmuku da zaman lafiya a cikin gidajenku.

Amin ya Allah Umma.

~~~~ Bhatool kam suna kashe kiran Umma, Mom suka kira itama lokacin duk bakinta sun fara ta fiya, saura su Anty shuwa sa wayansu ™awayenta na jiki. Bayan sun gaisa da ita suka fara kiran ™awaye. Amrah kam tun cikin biki Maman Anas ta amshi lambarta, har wani daWi Amrah ke ji dan tasan ™ila aure zata haWa ta da Šanta ko ba Anas ba, domin ta fahimci Faruq ba saurayin aure bane, saurayin kashe kuWi ne kuma ya ce da ita gobe zai koma ™asar da ya fito, duk ta matso maman Anas Win ta kirata dan itace ta amshi lamvarta, amma da ita ma ta amshi tata tuni ta kirata ko bangajiya ne ta yi ma ta. Tana faman tunanin ne kiran Bhatool ya shigo, da fara a ta Wauka tana faWin. Amarya! amarya.  

Amrah, ya gida ya gajiyarku?. Bhatool ta faWa. Uhm, aike za a tambaya gajiya dan mu mun warware. Dariya Bhatool ta yi sanan ta ce. Kuma ai akwai taku gajiyan, yaushe xaku shigo?.  

Ahaba dai Amarya, ai akwana biyu ko?. Amrah ta faWa. A a gaskiyya kuzo dan Allah, zamuyi tafiya ne fa.

Ina zaku?. Amrah ta tambaya. Dubai. Bhatool ta ba ta amsa. Aha lallai ne Amara, zamu zo kowa.  

Yawwa to sai kun zo, bara na kira Jannah, da Suhaima.  

Okay to shi ke nan. Daga haka Bhatool ta kashe wayar, ta kira Jannah daga nan ta kira Suhaima, ranta a Sace da Jannah, wai dan ta ce mata zasu tafI Dubai shine zata ce wai ta dinga ri™w sirrinta, to me takw nufi da ita?.

Legendspen

08129553971

*HASASHEN SOYAYYA*d'þ
=Ø%Ý>ØyÝ

_Imagination of love_

    _Stroy and written_

             By

   Sayyid (Legend's pen)


   *FUTURE WRITERS ASSOCIATION*

*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*

    *The Fearless Writers Team*

  _Marubuta masu tsage gaskiyya_

*BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM =ØOÞ=Ø«Ü*

_Page 30_

Okay to shi ke nan. Daga haka Bhatool ta kashe wayar, ta kira Jannah daga nan ta kira Suhaima, ranta a Sace da Jannah, wai dan ta ce mata zasu tafI Dubai shine zata ce wai ta dinga ri™w sirrinta, to me take nufi da ita Mahaukaciya ko me?, Haka Bhatool tayi ta mita yinin ranar. Sai can yamma ta sake kiran Amrah, bayan sun gaisa ne ta ce. Wai Amrah kin san me?.

Sai ki! faWa Bhatool.

Hhm, wai ni Janna zata ce na dinga ri™e sirrina.  

Banganeba, wane sirri?. Amrah ta tambaya. Daga na ce mata zamu tafi Dubai, na ce mata na faWamiki zan faWawa Suhaima shine wai na ri™e sirrina.  

To me take nufi dan ubanta, mu munafukai ne ko me?. Amrah ta faWa a fusace. Oho ita ta sani.  

Ke Nifa daman tun a biki naga kamar tana ba™in ciki, mussaman da ta yi saurayi cikin abokan Senate, sa ta wani kame gefe. Amrah ta faWa. Ita ta sani, ni dai ta yi da yar halak wallahi. Bhatool ta faWa, daha nan ta yi al™warin ba zata sake faWawa Jannah abinda ya shafe ta ba tun da haka take, Amrah kuma ta yi ta famfata. 

Haka Rayuwa ta fara tafiyarwa Bhatool da Senate, kullum cikin sabuwar soyayya, kullum cikin sabuwar sha™uwa. Da ka taSa Senate zai ce Bhatool, daka ta Sa Bhatool za ta ce Senate ko da yaushe suna tare cikin gida, yau su yi hirar can gobe su yi ta can. Girki da aikin gida komai tare suke, yana taya ta yana mata hira, a kowacce ranar da sabuwar soyayya suke ™ara ta shi, kowa yana nisa cikin zuciyar Wan uwansa. 

Yau tun safe Senate take ta faman yi wa Bhatool tambayoyi game da rayuwarta, ya tambayeta can, ya tambayeta can. 

To amma ranar da kika fara gani na me kika ji?. Mi™ewa ta yi sanan ta ce. Bara na fara duba abinci na dawo?.  

To Wagoni mu ta shi. Ya faWa yana mi™o mata hannu, kama hannu ta yi ta ja amma kamar ba ta ja ba. Kaga kawai ka tashi, ba zaka ™arar mun da ™arfina ba. Dariya ya yi sanan ya ce. Ki Wagani dan Allah.  

Hannu ta kai ta ™ara ja, amma me makon ya tashi sai ita ta faWo kansa, dariya ya yi sanan ya ce. Zauna ni zan duba.

Ai baka isa ba, ka je ka ™ara zamSaWa mana maggi kaman jiya.  

Allah ni zan duba. Ya faWa yana ta shi ya fice, mi™ewa ta yi ta bi bayanshi tana faWin. Allah ka tsaya na duba, bazaka lalatamun abinci ba. A cikin kitchen Win ta tarar da shi yana buWe tukunyar, tsayawa ta yi ya buWe ya jujuya sanan ya ce. Ta dawo.  

Mugani. Ta faWa tana ™arasawa kusa da girkin. Wanan ne ya dawo?.   Ta faWa tana karewa abincin kallon. Ni to yunwa nake ji. Ya faWa fuskarshi a shagwaSe. Duk yunwanka ai bazaka ci Wanye ba.  

Ficewa ya yi ya koma falo ita kuma ta rage gas Win sanan ta dawo falon, lokacin yana zaune yana danna waya, zama ta yi sanan ta ce. Mun fara noticing kana bibiyamun a garden, amma Amrah ta ce muja steez Win mu kar muje bamu kake bibiya ba. Dariya ya yi sanan ya ce. To kinji so a kallo Waya da ake faWa?.  

Ni banji ba, kawai dai kyanka ya Wauki hankalina.  

Ni kuma kin san me?. Girgixa kai ta yi, shi kuma ya Wora da cewa. Tun da na shiga gate Win makarantarku na ji, heart beat Wina ya sauya, yana yi da wani ™arfi abun har tsoro yabani fa.  

Tsoro kuma?. Ta tambayeshi. Eyh tsoro. Ya faWa yana gyaWa kai sanan ya Wora da cewa. Na dawo gida na faWawa Mom, na ce i m scared, su Anas su ka ce Aljanna na gani, and kinsan me ya ™ara ban tsoro?. Girgiza kai ta yi, shi kuma ya ce. The Next day, na fito daga gym kawai na ji heart beat Wina ya ™ara sauyawa, direct na fito sai kawai na ganki kin shiga gidan Yaya Karima, i was like ko dai aljanna Win ce?. Dariya Bhatool ta yi mussaman yanayin da ya yi magana kamar yanzu yake jin tsoron. Dagaske fa Bhatool, son ki ya wahalal da zuciyana wallahi, fatana kawai ki yi ta sona har abada kamar yadda nake fata nima.  

Zan soka Senate, zan so ka so na har abada, zan rayu da sonka ina fatan na mutu da sonka. Rungumo ta ya yi jikinsa sanan ya ce. Ina alfahari da saninki, ina alfahari dake a matsayin matata, ina godiya sosai da soyayyarki gareni Bhatool. Sun Wauki lokaci tare suma bayyana soyayya ga junansu kafin ™aurin da ya fito daga kitchen ya katse musu daddaWan yanayin dasuke ciki, ita ta tashi ta shiga kitchen Win bayan yan mintuna ™alilan ta fito da abinci ta kai kan dinning suka fara ci. 

~~~~~~~~Nyan ya. 

Hayaniyarsu Šan-ladi da ta Gaggo Larai ce ta karaWe gidansu Bhatool. Wallahi tun da yaran nan sunce nan zasu zauna, Larai sai an bar su. Iliyasu ya faWa, dan shi yana ganin yarsa ta hau matakin da zata sami miji mai kuWi, haka ma Šan-ladi, amma Goggo Larai ra fitike akan sai sun dawo, su kansu yaran sun ce babu inda zasu. Ni fa ki gama abinki babu inda zani, a yanzu nakai matakin samun Addmission a kwalleji, zan zama ya kamar kowa shine zaki ce na baki?.  

To Fure ki sani dai ubanki ba zai iya biya miki kuWin karatu ba, tun da dai kinsan karatun akwai kashe kuWi mahaifinki kuma fa™irin talaka ne. Goggo Larai ta faWa, shi kan shi Iliyasu jikinsa ya yi sanyi da yaji ancw karatu. ai mijin Karima ya ce zai dauki nauyin karatunmu shi da Abdul. Habi ta faWa. Kunyi ba™ar asara, kwalamammu. Goggo larai ta faWa, tana bakim ciki da wanan abun ita a kullum burinta ta ga ya yan Ahamd a hulakance sai ga shi yau za a ce albarkacinsu ya yan yan uwanta zasu ci.

Umma dai na zaune ba ta tanka ba, ita dai Furee da Hari ba ta da matsala da zamansu kuma idan za abar mata su tana so, amma fa bazata buWe baki ta ce abarsu ba, duk yadda suka yanke tsakaninsu sun fi kusa. Šan-ladi, kuzo mu shawarta. Goggo Larai ta faWa, ba musu suka bita suka yi waje. Kunga yaranan sun fara samun abun arzi™i, a yanzu haka suna da sanari a hannu idan muka barsu nan wallahi komai aka kawo ita zasu bawa, mu muna can Sasho, ko mazajen nasu ma sai sun fi ganin mutuncinta a kan mu, idan ko muka karSesu komai mu za a kawo wa.

Da Wan gaskiyya fa a maganarki Larai. Iliyasu ya faWa. Nima na fara ganin haske fa. Šan-ladi shima ya faWa. To kumga mu Wauke su, bakwa ganin ita munafukar ta yi shiru ™us ta barmu muci kanmu. Goggo larai ta sake faWa. Nima duk shine haushina. Daga haka suka yanke shawarar Waukan ya yansu su tafi. 

Gaskiyya yanzu mun yanke shwarar tafiyar da yaran mu. Šan-ladi ya faWa. Haba Baba Šan-ladi, dan Allah ku barmu mu zauna mu yi karatun nan. Furee ta faWa, kamar zatayi kuka. Harira, Furaira. Umma ta kira sunansu. Na am. Suka amsa a tare. Tun da sum takura sai kun koma to kawai ku koma Win, idan da rabon karatun naku sai ku yi, zan yi magana da shi Mijin Karima sai Wauki nauyin karatun naku. Kuka su ka fara, amma Umma ta fara ba su ha™uri har suka haWa kayansu suka bi iyayensu.  

~~~~~~~~New bra bra. 

Zaune suke kan dinning suna ci abinci, cike da soyayya senate ya bata a baki, itama ta ba shi a baki. Suna taSa hirar sama-sama. Bhatool. Ya kira sunanta. Na am. ta faWa. Kinsan ina son sunan fiye da komai?. Murmushi ta yi sanan ta ce. Sunan yafi daWi a bakinka fiye da bakin kowa.  

Daman ai bazaiyi daWi ko ina ba, sai bakin mallakinshi.  

Bhatool, wallahi ina sonki.  

Wallahi nima ina sonka mijina. ˜arar kiran waya ne ya katse musu hirar ta su, Wauka tai ta duba taga sunan Amrah. Hello Amrah. Ta faWa bayan ta Waga wayar. Na am Bhatool, ya gida?.  
Chapter 26 · 0% Book details