Sashe 14
Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ban tambaye ka ba Malam. Senate ya fad a yana nufan hanyar falon, dan shi fa jinsa yake dai-dai da kowa yanzu, duk haushin biyu ya taru masa ya masa yawa, ya rasa waye ne na Makarantar ga wanda ya kawo ta dazu.
A bakin kofar ya tsaya yana sallama.
Fitowan ta kenan taji sallaman shi, da mamaki ta ce. Kamar Senate nake ji. Yaya Karima da itama fitowarta daga kitchen ta ce. Shi ne ma ba kama ba.
Tabe baki tayi tana komawa d aki dan dauko mayafi.
Yaya Karima ta amsa masa tana cewa. Haba Senate gidan ne sai kace bak on ka, ka wani tsaya daga waje.
Dan sosa keya yayi kafin ya shigo kansa a k asa, ya durkusa yana cewa. Ina wuni?.
Lafiya ka tashi ka zauna.
Tashi yayi ya zauna yana ta kwakulo murmushin dole, Yaya Karima ta danyi murmushi kafin ta ce. Bari na kira maka mutuniyar taka, yanzu ta shiga ciki.
To Nagode. Ya fad a dan dama ya rasa ta ya zai fara tambayar ta ina Bhatool.
Yaya Karima na k ok arin shiga dakin, Bhatool ta fito sanye da Hijab har k asa Maroon color dinkin jalbab, matsawa gefe Yaya Karima tayi tana binta da ido, dan rabon da taga Bhatool da hijab har ta manta idan ba Sallah zatayi ba.
Kamshin turarenta ne ya fara masa sallama kafin tayi sallama tana zama nesa dashi.
Amsawa yayi yana d aga kai ya kalle ta, murmushi ta sakar masa wanda ya ratsa zuciyarsa da gangar jikinsa gabaki daya, lokaci daya ya nemi fushi da bacin ran da yake yi ya rasa, yaji zuciyarsa tayi haske furannin cikin sun samu ruwa.
Lokaci daya ya tsinci kansa da furta mata. Kinyi kyau sosai.
Murmushi ta masa tana sunkuyar da kai kamar munafuka kafin ta ce. Nagode.
Ba godiya a tsakaninmu ai.
Jinjina kai tayi tana tashi ta mika masa card guda hudu, dan ta kaiwa Yaya Karima guda biyun tace baza su je ba, karba yayi yana kallo kafin ya ce. Na mene ne?.
Na auren Suhaima ce, da Dinner da Kamu, ko zaka bawa friends naka coz you re also invited. Ta karashe tana komawa gurin da ta tashi ta zauna.
Murmushi yayi yana cewa. In Sha Allah I will be there.
Shuru ne ya biyo baya babu wanda ya sake cewa komai, can ya dago kai ya kalle ta yana cewa. Kina da matsala da wani ne a school naji kuna hira? Sannan waye ya kawo ki dazu?.
Da sauri ta dago manyan idanunta ta sauke masa tana cewa. Kenan ranar kaji komai?.
Shuru yayi dan shi kawai yaji ta ce akwai wanda takeso ne, amma ga dukkan alamu da ya tambaye ta yaga tsoro kenan akwai bayani, hakan yasa ya ce. Eh naji komai.
Marairaice fuska tayi ta fara cewa. Wai fa Dr Hashim ne yake sona. Kalman da ya caki zuciyarsa kenan *SO NA!!!*, ta cigaba da cewa. Shi ne nace masa ina da wanda nakeso, wai yace bai damu ba ya bani nan da kwana daya nayi tunani ko kuma duk abunda na gani ni na jawowa kaina.
Ta karashe tana kallon yanda yanayin fuskarsa ya canja lokaci daya, daga fara a ya dawo bacin rai zalla, amma sai ya dake ya ce. Shi ne kawai?.
Gyada kai tayi tana turo baki gaba ta ce. Eh.
Murmushi ya mata ya ce. Solve, idan dai wannan ne angama da shafin shi.
Thanks.
Dm. Sannan ya daura da cewa. Wanda ya kawo ki fa?.
Abdul ne fa, kanina ne uwa daya uba daya.
Ohh =Ø2Þ. Ya fada yana sosa keya a ransa ya ce. Ina kishi da kaninta kenan. Kafin a fili ya ce. Akwai wani abu ne?.
Girgiza kai tayi ta ce. Bakomai kuma, kawai so nake kuzo events din duka biyu.
Idan shi ne baki da matsala an gama. Kafin ya mike tsaye yana cewa. Nikam bari na tafi. Tashi tayi tana rakasa, a bakin get ta tsaya tana ciki shi kuma yana waje.
Ba ki bani amsa ba.
Sunkuyar da kai tayi ta ce. Accepted. Ta koma ciki da sauri tana dariya.
Yessss!!!. Yana sakin dariya, juyawa yayi sukayi ido hudu da su Anas sun zuba masa ido.
Saurin tamke fuska yayi dan yanzu zasu mayar dashi karamin mahaukaci, ai kuwa bai gama ba suka fashe da ihu Anas na cewa. Senate na Bhatool.
Bhatool na Senate. Cewan Juraij suna sake sakin ihu.
Kamar yayi kuka ya ce. Ku dena kiranta da sunanta ai wannan raini ne.
Dariya suka sake yi Salman na cewa. To Zahra na Senate.
Bai kulasu ba ya shiga gida yana kwalawa Mom kira, da sauri Mom ta fito daga daki tana cewa. Lafiya wannan kiran Senate.
Nuna mata su Anas yayi wad an da har yanzu suna dariya ya ce. Mom ki ce su daina kiran sunanta haka raini ne.
Da mamaki Mom ta ce. Ban gane ba, sunan waye za a daina kira haka?.
Sunan Bhatool suke kira fa babu cewa Anuty.
Ikon Allah. Kafin Mom ta dube su tana cewa. To dai kunji Anuty Bhatool zamuna kiranta dashi.
Mom ban da ke, su kadai.
Bata kula shi ba ta koma dakinta dan dama gyara kayanta take.
Ya juya ya kalle su ya ce. Kuka kara ce mata Bhatool duk sai na kaiku kara police station. Ya karashe yana nufan d akinsa.
Juraij ya ce. Prison za a kaimu kawai yafi ai.
Nan ma dariya suka masa, yayi kwafa ya shiga daki ya danna sakata.
Bhatool kam, tun fitar Senate ta koma Waki tana famam xancen zuci. Tabbas Senate mai kyau ne, Wan gayu, mijin nuna wa sa a, mijin shiga taro, idan har nayi sa a na aure Senate mai zai dame ni a duniyar nan?. Ta yi wa kan ta wanan tambayar. Babu fa. Ta sake bawa kan ta amsa, tana cikin wanan tunanin wayarta ta hau ™ara alamun kira na shigowa, hannu ta kai ta Wauka tare da Wagawa bayan ta ga Sunan Amrah a kai. Hello Amrah. Ta faWa bayan Waga wayar. Bhatool ya garin?.
Normal Amrah is everything okay, na jiki wani kala?.
Not Okay, wallahi Bhatool kuWi nake nema urgently dan Allah ki aramun ko 30thousand ne.
Haba Amrah, ai kinfi ™arfin haka ki bani account Win zansa miki.
Na gode sosai Bhatool, bari na samiki.
Okay. Bhatool ta faWa tare da kashe wayar, yanzu hankalinta ya koma kan na ta bikin dan ta san dai Senate son ta yake, Abinda ya rage kawai ya yi proposing asha biki, . Kai zan ta shi kan munafukan yan uwan Abbanah, har na hango Goggo larai ta ga Mijinah, su Fure da hari sun suma, ™ila ma ba™in ciki ya kashe su, wallahi ba za a fasa bikina ba ko sun mutu. Bhatool ta faWa tana mi™ewa zuwa Toilet.
Wayarta ta Wauka ta yi wa Senate Sallama ta whatsapp, yana kwance kan gado tun da ta shigo tunanin ta yanda zai yi proposing, sanan shi bai son Auren ya wani daWe ayi a huce wajen kawai, ga kuma matsalal wanan malamin na su da ta ce. ˜ila fa neil Abuja zan mai da ta kawai. Ya faWa dai-dai lokacin da ya kai hannu zai Wauke wayarsa, sakamakon ™arar shigowar sa™™oni da ta ishe shi. Idonsa ne ya sauka a kan message Winta da ta ce. Salam Yaya Senate. Da sauri ya shiga yi ma ta Reply da faWin. Wa alaikussalam Bhatool.
Na am Yaya senate, barka da dare.
Barka Bhatool ya su Yayan?.
Suna lafiya ™alau, ya su Mom?.
Alhamdulillah Bhatool.
Daman Yaya Senate dan Allah Account Win Amrah ™awata xan baka ka tura ma ta 30k, da safe sai na baka Cash, banda kuWi a account kuma Yaya ta hanani fita Pos>ØyÝ=ØOÞ.
>Ø)ÝOkay badamuwa turu.
Na gode=ØOÞd'þ22xxxxxxx42.
*HASASHEN SOYAYYA*d'þ
=Ø%Ý>ØyÝ
_Imagination of love_
_Stroy and written_
By
Sayyid (Legend's pen)
'þ
*FUTURE WRITERS ASSOCIATION*
*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*
*The Fearless Writers Team*
_Marubuta masu tsage gaskiyya_
*BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM =ØOÞ=Ø«Ü*
_Page 17_
Tun a farkon littafina na sanar daku cewa Hasashen soyayya Free book ne, ku bar ni na rubuta shi a nutse amma hakan ya garara, a kullum kuna cemum kuna son complt, ayi agama da huri. Tom Allah ya amsa addu arku, Hasashen soyayya ya zama paidbook amma Vip Paidbook page uku kullum, sabida mu gama shi da huri kafin January.
Payment via.
8129553971
Opay
Sani Muhammad lawan.
Shaidar biya
08129553971
Daga page 22 zamu gama posting Free pages
Ngde.
*Bayan kwana biyu*
~~~~Red bricks
Tom yanzu Hajiya daga ganin yarinya sai ku yankw hukuncin gidan da ta fito?. Dad dake zaune kan kujera ya faWa yana kallon Mom dake yan ka masa fruit. Yarinyar fa ™anwar matar barrister ce, kuma kasan matar barrister ai.
Duk da haka fa Hajiya, kawai dan dai kina son yarinyar ne shi yasa haka.
Tabbas kam, yarinyar ta na da shiga rai kuma Wan lalena ne ya kawo ta. Dariya Dad ya yi sanan ya ce. Shikenan zan sa a yi binciken da ya ka ma ta.
Amma fa ni cikin ™an-™anin lokaci nake so ayi komai a gama. Mom ta faWa sabida ta fuskanci kamar bai shirya aurar da Senate ba, wata dariyar ya sake yi saman ya ce. Komai saurin ki dai, sai kin jira lokaci ko?.
Eeyh!. Ta faWa kawai tare da ci gaba da haWa masa fruit Win. Senate ne ya fito cikin shiri, ya sha ado cikin milk clour na shadda wacca ta yi matu™ar amsar jikinsa, fuskarsa mai kama da ta larabawa ta fio fes cikin browm clour Win hulal da ya saka, tsintsiyar hannunsa Waure da golden clour Rolex watch, turaren jikinshi ya ™arade gidan baki Waya, a hankali ya tako zuwa falon.
Da kallon soyayya Mom ta bi shi, a ranta tana yi masa addu ar kariya da neman sa a an kan komai. Dad barka da hutawa.
Barka dai Amgo, sai ina?. Murmushi ya yi, tare da yin ™asa da kan sa. Zanje dinner ne.
Tom Allah ya tsare.
Amin Dad. Ya faWa tare da mi™ewa xuwa inda Mom take, bai ™arasa ba Dad ya ce. Akwai kuWi a wajen ka ko?.