← Book details Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 51

Sashe 33

Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Me yasa ka aure ni, bayan baka sona?." A wani fusace ya Wago ya kalle ta, ita kan ta sai da ta tsorata ganin yadda idanunsa sukayi wani jaa, amma sai ta sake maimaita tambayar. "Mene amfanin aure na baka sona, dan ka dinga ba™anta min rai?."

"Bhatool, idan baki da tambayar da zakiyi ki tashi ki bani waje."

"Yanzu wannan ba tambaya ba ce, wane irin zama ne mukeyi haka?."

"Mai zaman ya yi miki?." Wani ™ululun takaici ne ya matse Bhatool ba shiri ta tashi ta shige Waki, ta kwanta ta fara rusa kuka.

Bayan tashin Bhatool, Senate ya ji jikinsa kamar an watsa ma sa ruwan sanyi, yana so ya tashi ya bita Wakin amma kamar an ri™e shi. Ya na juyo sautin kukanta wanda yake jin kamar an watsa masa ruwan zafi a cikin zuciyarsa, amma yakaaa ta shi yaje ya rarrasheta. Bhatool haka tai ta kuka har bacci ya Wauke ta, sai da ya ji ta daina kukan sannan ya fara jin sau™i a zuciyarsa, kafin ya iya tashi ya tafi Wakin shi ya kwanta.

Washe gari da Safe Bhatool ba ta yi gigin ta shi da wuri ba, dan tasan Senate ba tsayawa zai yi ba. Haka kuwa aka yi dan da ta fito ma Senate ya daWe da fita ofis. "Ikon Allah." Ta faWa tana kama ™ugunta. "Wannan zaman fa ba zai yu haka ba, idan na kira Yaya na faWa ma ta ta ce na yi ha™uri, Mama ma ta ce na yi hakuri, Mom ma ta ce na yi hakuri, wai ni Bhatool wane irin hakuri zan yi?."

wayarta ta Wauka ta kira Amrah, ta san a yanzu wajen ta ne kawai zata iya samun shawarar arzi™i, bugu Waya Amrah ta Wauka da faWin. "Amarya ba da kan ki asare."

"Uhm Amrah kenan, ya gida ya makaranta."

"Makaranta ana ta fama, kin ™i dawowa dai?."

"Zan dawo Amrah, dan Allah zaki iya zuwa gidana?."

"Lafiya Bhatool?."

"Amrah ki zo kawai, Wallahi ba lafiya ba."

"Ya salam Bhatool, gani nan zuwa yanzu ma." Amrah ta faWa tare da kashe wayar, zama Bhatool ta yi akan kujera, ta haWa kai da gwiwa ta shiga tunanin irin al™awaran da Senate ya dinga ma ta, amma duk ya kasa cika ko Waya. Ji ta yi zuciyarta na ta shi, da sauri ta nufi banWaki ta hau kwara amai, sai dai babu aman kawai kakari take sabida ba ta iya cin komai ba, bare ya fito. Sai da ta gama ta wanke bakin ta sannan ta nufi kicin ta fara ™o™arin samawa cikinta abin da za ta ci, kamar wasa ta ji warin gas Win ya yi ma ta daWi a hanci, ba musu ta tsaya a cikin kicin Win har ta gama dafa shayin ta soya ™wai ta fito.

Ba ta yi nisa da fara ci ba Amrah ta shigo gidan, a yanzu mai gadin ya gane ta ba ya hana tun da Bhatool ta yi masa magana. "Ah lallai sai dake, ina nan kin Wagan hankali amma ke kina nan zaune kina cin ™wai." Amrah ta faWa tana shigowa cikin Wakin. "To zan zauna yunwa ya kashe ni?."

"Ba wannan ba, mene matsalal Bhatool kin Wagan hankali wallahi."  Amrah ta faWa tana zaman kan kujerar da Bhatool ke kai. "Nutsu ki ci abinci Amrah, ba na son abinda zan faWa miki ya dame ki, nima ina yi cin abinci."

"Ke dalla ni na ™oshi, in zaki faWamun ki faWa."

"Bara na ™ara sa nawa."

"Wai Bhatool mene haka." Amrah ta faWa cike da ™osawa. "Amrah zaki iya yarda idan na faWa miki bama zaman daWi da Senate?."

"Bangane ba kwa zaman daWi ba?." Amrah ta faWa, mamaki ™arara a fuskarta. "Ina nufin tun farkon aurenmu muke samun saSani da Senate."

"Gaskiyya Bhatool ba lallai na yarda ba, sai dai kuma ance mai Waki shi yasan inda yake masa yoyo."

"Gwanda da ba ki mus ba Amrah, wallahi ko cikakken sati biyu ba mu yi ba mu ka fara samun matsala."

"Amma dai Bhatool na san koma mene ke ce mai laifi, domin a yanayin Shiru shiru irin na Senate bana jin zai iya yi miki wani abu har haka?."

"Hhm Amrah kenan, kin san mutumin nan da muka ganshi a ™ofar gidan nan?."

"Yaushe kenan?." Amrah ta faWa. "Last zuwan da kika yi."

"Okay okay na tuna." Amrah ta faWa tana Waga kai. Nan Bhatool ta hau bawa Amrah labarin komai tin da ga matsalal su ta farko, har abinda ya fara haWa su da Ahmad, har abinda ya faru jiya ma. Wata nannauyar ajiya zuciya Amrah ta sauke sannan ta ce. "Wallahi Bhatool na yi tunanin Senate mutumin kirki ne."

"Ni ban masan me zan ce ba, amma tabbas Amrah na kasa gane asalin Senate, kullum a bauWe yake."

"To kuma kina ba shi hakuri?."

"Wane irin hakuri Amrah, mutumin nan fa a yanzu ya mai da ni wata sauna, ba ni da amfanin komai wajenshi, ba ya cin girkina, ba ya damuwa da yadda nake da yadda na kwana ko na ta shi."

"Ni a ganina ki ci gaba da lallaSashi, amma ki dage ya barki ki koma makaranta ko ya™i ko ya so, idan ma ta kama ki sa mom a maganar, wannan fitar ki makaranta zai rage miki wanu raWaWi sosai da sosai, dan idan ba haka ba wallahi ciwon zuciya na iya kamaki."

"Ciwon zuciya kuma Amrah?."

"Eyh wallahi Bhatool, tun da kina son mijinki, kin damu da shi, dole zai ki dinga damuwa da shirun da yake miki amma idan kina fita wasu abubuwan zasu ragu."

"To amma babu wata mafita da zamu dawo dai dai, Amrah?."

"Bhatool a yanda kika faWa baki yi masa laifin komai ba, shi ka Wai ya canja to ki ™yaleshi zai dawo dai dai, ina tunanin irin sune mutanen da ake kira da introvert."

"Introvert?, wane irin mutane ne haka?."  Bhatool ta faWa cike da mamaki. "Wasu nau'in mutane ne da na ji ana maganarsu a tiktook, wai haka kawai suie fita daga sabgar mutum, ba sa son hayaniya, basu da yawan surutu, ba a fiya gane al™ibilal su ba."

"I, to ba laifi in dai hakane Senate na cikinsu."

"To dan haka Bhatool kar ki Worawa kan ki wannan damuwar, kamar ki wami faWawa Umma ko su Yaya Karima ma ki daina faWawa, gwanda ma Mom tum ita uwarsa ce ta san halinsa, ita ma bakomai ba."

"Shi ke nan Amrah na gode da wannan shawarar."

"Badamuwa Bhatool, in shaa Allah komai zai yi dai dai, amma ki tabbatar kin dawo makaranta." Amrah ta faWa bayan ta kama hannun Bhatool.

Zaune yake cikim ofis Win sa ya haWa uban tagumi, yana so ya yi tunanin ta amma kamar an janye zuciyarshi daga yin tunaninta, yana so ko muryarta ya dinga tunowa amma ba iya wa, da ™yar ya iya buWe bakinsa ya furta. "Ina son ki Bhatool, ki yi hakuri da wasu abunuwan amma tabbas ina sonki."

"Kana son wa?." Anas da ya shigo tun Wazu yake kwaWa sallama amma babu amsa ya faWa, da sauri Senate ya Wago ya kalleshi. "Anas mene haka, yaushe ka shigo?."

"Haba Senate, na fi mintuna goma tsaye nan ina magana amma ka tafi tunani, idan ganin matar ta ka ne bai ishe ka ba sai ka koma gida ba sai kazo nan kana mana zancen ta ba." Tsaki Senate ya ja sanan ya ce. "Ya aka yi ne?."

"Zancen wannan project Win ne fa, ina tunani dole sai ka je Abuja ka yi one week Win nan."

"My god, bana son barin garin nan wallahi." Senate ya faWa yana karSar takarda hannunsa ya fara dubawa. "Yaushe suke so a zauna Win."

"Jibi idan Allah yakaimu za ayi zama na farko,  sai kuma bayan kwana biyu a sake zama na biyu, bayan wasu kwanaki biyun sai ayi zama na karshe."

"Kasan tafiyar aiki ce, bana son zuwa da Bhatool."

"To ka kawo ta gida mana, ko kabarta a gidanta ai kana da guards."

"Bari dai muga yadda za ayi." Senate ya faWa, shi kuma Anas ya fita, waya ya Wauka yana son ya kira Bhatool amma kamar wanda ake kwaSar hannunsa, haka ya ajiye wayar ya shiga aikinsa.

Amrah ba ta tafi ba sai yamma, bayan ta gama bawa Bhatool shawarwarin da take ganin za ta iya ba ta, bayan ta tafi Bhatool ta tashi ta yi wanka, ta yi shirinta cikin jar abaya mai kyau.

Tana zaune a falo tana danna wayarta ta ji ya yi sallama, ba ta ma yi tunanin dawowarsa yanzu ba tun ta ga yana kaiwa dare. "Sannu da zuwa." Ta faWa tana mi™ewa. "Yawwa Sannu, ya gida."

"Lafiya." Ta faWa tana zama shi kuma ya shige Waki abunsa, tana nan zaune ya fito ya kalli dinning babi abinci ajiye, kamar daga sama ta ji ya ce. "Da abinci ne ko babu?."

"Akwai yana kicin." Ta faWa ba tare da ta kalleshi ba, ba musu ya nufi kicin Win ya zubo abincin ya dawo kan kujera ya zauna ya fara ci, sai da ta ga ya yi nisa cikin cin abincin ta ce. "Ya maganar komawa makaranta na?."

"Bazaki koma ba." Ya faWa yana ci gaba da abinda yake. "Saboda me?."

"Ban yi niya ba."

Legendspen

08129553971

*HASASHEN SOYAYYA*d'þ
=Ø%Ý>ØyÝ

_Imagination of love_

_Stroy and written_

By

Sayyid (Legend's pen)


*FUTURE WRITERS ASSOCIATION*

*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*

*The Fearless Writers Team*

_Marubuta masu tsage gaskiyya_

*BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM =ØOÞ=Ø«Ü*

_Page 39_

Whatsapp group

https://chat.whatsapp.com/DPr8Zlw33HeAkt3hhxIPYv

"Banyi niyya ba." Bhatool ta yi mamakin wannan maganar ta shi, "Wai Senate mai yake nufi, zaman rashin mutunci yake so mu yi kamar ba masu aure ba ko me?." Ta tambayi kan ta. "Dan Allah." Ta faWa kamar za ta yi kuka. "Na ce bazaki koma ba, idan kuma zaki koma ga hanya nan." Ya faWa a fusace kamar zai dake ta, tashi ta yi ta shige Waki ta fara kuka. Har cikin zuciyarsa yake jin zafin kukan na ta, amma kamar an Waureshi da igiyoyi.

Bhatool na shiga Waki ta dau waya ta kira Mom, tana kuka Mom ta Waga wayar. "Subahanallahi Bhatool me ya faru?."

"Mom, wai bazan koma makaranta ba."

"Bangane ba?."

"Wai ya ce bazan koma makaranta ba kuma gashi jarabawa zamu fara."
Chapter 33 · 0% Book details