Sashe 23
Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Eyh nine Bhatool, kinsan gidan yana da girma so wanam kawai na yi sune ba tare da kowa ya sani ba, kuma banaso kowa ya sani, sanan ki faWa musu daya part Win banda shi, Anty Shuwa ta dauki nauyin cika komai na shi.
Tom bara na faWa musu, kayi magana da masu zuwa kasuwa?.
Eyh, sun ce suma hanya.
Okay. Ta faWa tare da kashe wayar ta mai da kiran na ta ga Yaya Karima. Ai daman na yi tunanin shine. Yaya Karima ta faWa bayan Bhatool fa faWa mata shine, daga haka suka ci gaba da jerensu.
Legendspen 08129553971
*HASASHEN SOYAYYA*d'þ
=Ø%Ý>ØyÝ
_Imagination of love_
_Stroy and written_
By
Sayyid (Legend's pen)
'þ
*FUTURE WRITERS ASSOCIATION*
*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*
*The Fearless Writers Team*
_Marubuta masu tsage gaskiyya_
*BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM =ØOÞ=Ø«Ü*
_Page 27_
Sai yamma su Jannah suka shigo ni™i-ni™e da kaya, wai Amrah ta huce gida ana kiranta, bayan sun yi sallah suka shiga ware na kowa da niyar washe gari za abawa mai delivery ya kai wa kowa, sai bayan takwas Faruq ya zo ya Wauke Jannah, ita dai Bhatool har wani murmushi take dan ta fahimci kamar Faruq ya faWa son Jannah ne, haka kawai sai kuma tausayin Amrah ya faWo mata, kawar da tunanim ta yi baki Waya ta shigi hidimar dake gabanta.
Washe gari.
Da ci gaban bidirin da hada-hada kowa ya tashi, Gida gaba daya ya kacame, daga gidansu Bhatool har gidansu Senate, Yaya karima ma ta kwaso kayanta ta tawo biki, ganin rana ta yi Amrah ba ta zo ba yasa Bhatool ta kirata, sai ta sanar da ita sunje Kaduna amma suma hanye ne, baban Anty ne ya mutu kishiyar mamanta, hakan yasa Faruq da Jannah suka wakilci komai harda zuwa kai Ashobe, anan wata sha™uwar ta ™ara shiga tsakaninsu, wani abin arzi™i da Faruq ya dinga yi duk wacce aka kaiwa Ashobe sai anWora mata da 20k na Winki akai.
Amarh bata sami zuwa ba sai washe gari, wanda ana gobe za a fara gudanar da Kamun Mom, mai ™unshi guda aka Wakko zuwa gidan ta ke yiwa mutane, banda Bhatool da ™awayenta da aka dakko musu wata ™wararriya daban tana musu. Abunka da kuWi a ranar da za afara events kowacce ta amso dinkunanta, an saki kuWi anyi musu Winki masu kyau sosai da sosai.
A babban Hall na Dehall Event Centre za a gudanar da kamun yau, babban waje biki da ya amsa sunansa kaf garin Yobe, da misalin karfe 04:30 kowa da kowa ga hallara manyan mata ™awayen Mama sun ci Ado, gwala-gwala nai ke wai ke kyalli da walwali, am warewa Mama da na tawagar nasu wajen cikin mutunchi, duk wacce ka kalla cikin kawayen Mom sai ka sake kalla, dan yadda suke walwali da adon gwala-gwala, events na ta tafiya MC na ™ara kambaba waje da zazza™ar muryarta, da misalin karfe 06:30 sautin wajen ya canja, sakamakon shigowar Amarya Bhatool da Amgonta Senate, Bhatool na sanye cikin wani tsaddaden yadi, wanda kuWinshi ya bawa 1million baya, sai kyalli take da gwala-gwalan dake wuyanta, fuskarta ta dau make-up da ya matukar kara fito da ita da kyanta, Senate na sanyi cikim arniyar babar rigar Getzner shadda fara, suna tafiya a hankali, bayansu kuma ™awayen Bhatool ne, akwai tazara tsakaninsu, Murya Mc ce ta fito.
Tauraruwar ziniyar da dukkan gari ya haWu domintad'þ
Kowacce zuciya cikin farin ciki=Ø;Þ<؉ß, cikin soyayyah>ØpÝ, cikin ™aunahd'þ
Babu abinda ake marari, babu abinda ake so, sai ganin shigowar wanan amraya=؃Ü<؉ß
Cikin wani irin haske=Ø;Þhasken da ya gama sararin samaniyad'þ
A hasken da ya kai kamar na wata daren goma sha huWud'þ daren da inda turawa ke zaune suke cewa she look beautiful, sparkling like full moon.
Ma sha Allah fa tabarakallah<؉ßahasanil kali™in.
Dukkan inda ka ™ure mata kallo, tun daga kan babban Wan yatsan tafin kafarta har zuwa kanta>Ø-Ýidan kana kallonan shau™i kake ka kara kallonta<؉ß=؃Ü
Domin babu wani abu da zai sanya ka ji da kallon tauraruwar da asararin samaniya idam guda miliyan ne, ita kaWai ce take hasken da kowanne haske tafi shi haske<؉ß<Øß
Cikin irin hasken da idan allura ta faWi a ™asa zaka gani ba sai ka nemi abinda zaka kara haskawa da shi ba,
Wanan ita ce Amarya Bhatool, matar Senate! Aka ce matar Senate Wa Waya tilo wajen manyan masu kuWin Yobe state, Senate dan gata mai iyaye, Senate dangata mai iyayi, shine angonki Bhatool=؃Üd'þ>ØöÞ=ØÜ.
Wanan shine kirarin da Mc ta bi Bhatool da shi tun daga shigowarta har zuwa mazauninta, daga nan kuma events ya fara. Komai cikin tsari ake gudanar da shi, Mc na bawa dangin amarya dama su fito, haka ma dangin Ango, ™awayen Mom sai barin kuWi suke mata naira da daloli, anci ansha cikin tsari sosai da sosai, ana haka ne aka zo matakin buWar kai, lokacin da dangin Ango zasu yi wankan amarya wajen ™awayenta, Mama dai da tawagatar suna zaune suna kallon bidi a kala-kala.
Ba tare da wani kwana-kwana ba, ™awayen Mom suka siya wankan Amarya naira miliyan biyu kash, daga nan aka ci gaba da biki, ango na zubawa amarya li™i abokansa na zuba mai li™i, haka amarya ma na zuba ™awayenta na zuba mai, kasancewar kamu ne ba dinner ba karfe 09:00 aka ta shi daga event Win baki daya, kowa ya kama hanya, abokan ango suka dakko yan uwan amarya, aka huce gida.
A gidansu Na ima Bhatool da ™awayenta suka sauka, Waki guda aka ware masu suka zauna, haka suka raba dare kowacce na waya da saurayinta, Amrah ma ta yi saurayi cikin abokan ango, wanda da alama duk abokan angon yafi su kuWi, rafa guda na dollars ya ba ta ta yi li™i.
Haka gidansu Senate abun sai sun barka, duk kuWin kawayen Mom sun yaba sa tarbiya da nutsuwa irin na Mama da yan-uwata, babu hayaniya babu rawar kai, duk girma irin na gidan amma ya cika ya batse. Daga gari gari ake zuwar wa Mom, wasu ma daga wata ™asa suka zo mata.
Shima senate part Win shi akwai hayaniyar mutanen, duk da dai abokansa babu wani mai kwana, Aziz da yazo daga America wanda ya bawa Amrah kuWi.
~~~~~Washe gari
Tun safe kowanne Sangare suka shiga nasu hada-hadar, yau Dinner ce za ayi sai karfe takwas za a fara, hakan ya rage musu yawan abubuwa. Ragowar jeren da ba a ™arasa jiya ba aka tafi ™arasawa, da misalin karfe daya dai-dain aka zo daukan Bhatool da kawayenta zuwa gidan kwalliyya.
A can gidan kam, masu jeren bangaren Senate ma sunzo, haka akayi jeren ciki da mutuntawa, duk wata karramawa dangin senate sun yi, basu nuna kuWi ko ™yama ko wani abu ba, har suka gama suka fito.
Yau ma karfe takwas dai dai dakin taro na Coral Garden event centre ya fara Wiban jama a, kowa cikin kaya na ke ce raini, kowa cikin ado na daukar ido, a haka kawayen Mom suka karaso tare da ita, Mc tana zuba musu na su kirarin, ana musu Sarin kuWi har suka isa mazauninsu.
A can Sangaen Amarya suna gidan kwalliya ana ta kashe su da make-up, Jannah da Amrah ma duk a nan ake musu, Suhaima ce ma take yin abarta daga gida, Yaya karima ma wajen wata ™wararriyar mai kwalliya ita ma taje, ta yi Winkuna na gaske na gani kasheni, masu kyau da tsada. Mussaman da ya zamana yau ita da Abdul ne zasu ri™o hannun Amarya su shigo da ita, duk da ba wasu gayya suke yi ba, sai bayan kwana Waya za ayi nasu event Win, gobe Ladies night ne, jibi kuma nasu event Win daga nan sai cocktail, sai kuma Event Win Mom na karshe wanda tun rana za a fara shi, zuwa yamma za a ta shi daga nan Amarya zata nufi gida ta shirya akaita Wakin mijinta.
Yanzu mukayi waya da Azez ya ce sun kama hanya fa, amma sn turu mana motoci nan. Amrah ta faWa. Ni yanzu Abdul nake kira ya je Wakko Yaya ne. Bhatool ta faWa tana ™ara danna wayarta. To ki kira su Furee mana naga tare suka tafi. Jannah ta faWa, nan take Amrah ta kwashe da dariya sanan ta ce. Kun san wani abu?.
A a, sai kin faWa.
wai Jiya Furee ta yi wani saurayi da alama ma cikin yan uwansu Senate ne, yana tambyarta sunan ta sai cewa ta yi Farha. Ai kuwa suna suka kwashe da dariya, sanan Jannah ta ce. Allah Sarki ai ba ta ce Furee ba kam. Dai-dai lokacin Abdul ya Waga wayar. Kuna ina?. Bhatool ta tambaye shi. Na Wakko su, yanzu zamu huce Hall Win.
Mama fa?. Ta tambaya. Mama ba zata sami zuwa ba, tun Wazu su Šan-ladi da Gaggo larai suka zo suna ta faman tijara, amma su Anty zata wakilce ta kuma duk ™awayenta zasu zo.
Kai wayanan mutanen ba su yi ba wallahi, sai na saita musu zama. Daga haka ta kashe wayarta. Amrah wai masu daukan namu ba su zo ba?.
Kinga yanzu yake kirana.
To ku ku huce dan gaskiyya sai na fara zuwa gida, wai Mama ba zata zo ba, sai na ci mutuncin su Larai wallahi.
Bhatool ba lokaci. Amrah ta faWa. Allah sai naje. Daga haka ta fice zuwa mota, su ma su ka shiga zuwa gidansu na su, cikin ™an™anin lokaci suka ™arasa gidan lokacib su na tsaka da wata sabuwar tijarar wai an basu abinci kaWan, babu ko sallama Bhatool ta shiga cikim gidan. Ke lafiya mai ya kawo ki?.
Ummah na zo ne ki shirya mu tafi.
Bhatool maza tafi ba lokaci. Umma ta faWa, kallonsu Bhatool ta yi sanan ta ce. Me yasa Ummah.
Bhatool kafin ranki ya Saci ki shige ki tafi.
Tom Umma, amma dan Allah ban ruwa na sha. Šaki Umma ta shiga Wakko mata ruwan, Bhatool na ganin haka ta juya wajensu, ta kai hannu ta fisge plate din abincin sanan ta Wauke kulan. Ku ta shi kubar gidanan, tunda babu sisin ko ciki, mugaye azzalumai, wallahi sai nayi shari a daku a kotun abuja.