Sashe 4
Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kiyi ha™uri kidaina kukan-nan haka, kar yaranki sufito suganki haka.
Tashi tayi tare da fara goge hawayen nata.
Yawwa, yanzu faWamana abinda ya faru?.
Goge hawayen tafarayi sannan tace:
Kafin Abba yarasu saida yabasu amanata ita da yaron can, sannan yace nayimusu biyayya sabida haka nayarda nabarmasa girman, amma su sunkasa ri™e amanar sunbarni sai garari da shan wahala nake:
Kallonta sukayi baki Waya, Yaya Karima kuwa ta ™ufula hae wuya jitake kamar takamata tafara dukanta har sai taga banta numfashi.
Me kuma sukayi miki?.
Yaron canne nace yabani kuWi nayi ankon bikin Suhaima amma ya™i.
Ubanki ke da Suhaiman.
Yaya Karima ta faWa a fusace sannan taWora da ce wa:
Ke rayuwarki baki da aiki sai anko da biki, a haka rayuwarki zata ™are, Bhatool kinayiwa kanki faWa?.
Kiyi shiru Karima, ai lokaci ne idan tayi aure bayi zata yi ba.
To yanzu waye zai aureta a haka, tasawa ranta masifar girman kai, bata kulakowa sai yawon biki biki, duk kayanta anko ne baki Waya.
Kiyi shiru dai na faWa miki.
Barrister Bashir ya faWa, yana maida hankalinsa kan Bhatool.
Ki daina kuka Bhatool ai hardani Abba yabawa amanarki, dan haka idansu sun™i ri™e amanar ni kizo zanri™e, nawane kuWin ankon?.
Goge hawayenta tayi sannan ta ce:
Shi ankon 65 thousand saikuma kuWin Winki da make-up.
Bhatool wallahi sainaci ubanki, kuma karki ™ara zuwarmun gida.
Yaya Karima ta faWa a fusace tare da tashi tabarmusu wajen, tasan kome zata faWa Bashir sai yabata kuWin nan.
Shikenan bari nakawo miki zaikijeki siye ankon, Allah yasanya Alheri.
~~~~~
Meyasa zaka bawa yarinyarnan kuWin-nan, kullum ita bazatayi hankali ba? Yar waye ita da zata dinga yin irin wa´anan anko Win?.
ita Win ™anwar matar barrister Bashir ce, ko laifine idan tayi?.
Bazaka gane ba, tunda Abdulwahab ya hanta kuWinan yakamata kaima ka hanata, last zuwan danayi gida atamfofi guda biyar yakawo mata, waita bashi ™yallen kuma duka na ankon bikin ™awayenta ne, sannan yanzu tazo tana maganar bikin wata Suhaima, yarinyar da anan Makarantar da suke suka haWo.
Inaso kigane komai lokaci ne, yanzu nanda wani Wan lokaci bazatayi ba.
Shiru Yaya Karima tayi amma itadai tagaji da wanan halin na Bhatool, zama yayi kusa da ita tare da dafamata kafaWa.
Kiyi ha™uri kuma ku cigaba dayimata addu a.
Shikenan Allah ubangiji ya shiryata.
Amin ya Allah, sannan dan Allah banaso kinuna mata Sancin rai kinji. , Ya ™arashe maganar kamar mai naiman alfarma.
Tashi ta yi tadawo falon tasame Bhatool data zauna Wai-Wai tana faman danna waya.
Bazaki makarantar bane?. , Wagowa tayi ta kalleta sannan ta ce.
Hutawa zanyi yau nagaji da wahalal makarantar nan.
Bhatool muyi magana dake mana, idan kinada time?.
To Yaya inajinki. Ta faWa tana kashe wayar alamun tabata hankalinta baki Waya.
Bhatool kinsanfa kin girma, sannan ´an-uwan Baba sunsa ido akanki, meneyasa bazaki nutsu kifitar da miji ba kiyi aure.
Kallonta Bhatool tayi sosai cikin yanayin nutsuwa sannan tace: Yaya wai idan mijinan baizo ba, ni zanjanyo shi ne?.
Kallonta Yaya Karima tayi ido cikin ido sannan ta ce: Kinaso kicemun duk cikin samarinki babu wanda kikeso?.
Gaskiya ni bakowann irin namiji zan aura ba.
Wane iri kikeso?.
Gyara zama Bhatool ta yi kamar wacce zatayi karatu ko dogon jawabi sannan ta ce: Yaya inason namiji wanda zai bani ´ancina, wanda zaibani soyayya, yabani damar da zanyi duk wani abu da name bu™ata.
Dariya Yaya Karima ta yi sannan ta ce: Bhatool kina *Hasashen soyayya* a rayuwarki, kina tunanin akwai sakaran mijin da zai Wauki duk wani shirmenki ne?.
Kamar ya ina *Hasashen soyayya*, *Yaya nasan Mace bata canja Namiji, yana canjawa ne sabida yana sonta* to nima zannemi maisona wanda zai canja.
To Allah yabaki sa a akan wanan *Hasashen soyayyar*
Legends pen 08129553971.
4-
*HASASHEN SOYAYYA*d'þ
=Ø%Ý>ØyÝ
_Imagination of love_
_Stroy and written_
By
Sayyid (Legend's pen)
'þ
*FUTURE WRITERS ASSOCIATION*
*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*
*The Fearless Writers Team*
_Marubuta masu tsage gaskiyya_
_Page 04_

To Allah yabaki sa a akan wannan *Hasashen soyayyar*
~~~~~ Yana tsaye jikin bango tun shigarta gidan, ya rufe idonsa yana sauraron bugun zuciyarsa.
Bud-die what are you doing outside?.
BuWe idonsa yayi ya sauke su akan Anas,sannan ya sake rufesu.
Senate magana fa nake?.
The Girl!.
Kallon shi Anas yayi sannan yace: Which Girl?. Sai kuma ya ce. Unnamed?.
Šaga kai Senate yayi sannan yace: I just saw her right now?.
Dariya Anas yayi sannan ya ce: Harta fara maka gizo ne?.
Ba wasa nake ba Anas, wancan gidan naga tashiga. ya faWa yana nuna masa gidan da hannu, kallom gidan Anas yayi sanan yace:
Gidan Barrister?.
Bansan gidan ba nima.
Kuma ka tabbatar ita ce?.
Wai maika Waukeni ne, idanba itace ba zance itace?.
To yanzu mene zakayi?.
I will wait naga tafiyarta. Senate yafaWa babu alamun ko damuwa da tsayuwar da zaiyi.
You know this isn't the solution?.
Ka ™yaleni. Wucewa ciki Anas yayi ya barshi a wajen tsaye.
A falo ya haWu da Momi wacce fitowarta kenan daga Sangaren Senate, Kallon Anas tayi sannan tace:
Where have you been?.
Morning joking, ina kwana Momi?. Anas yafaWa tareda dur™usawa. Amsawa tayi sanan tace:
Ina Senate Win?. , Amsa yabata dacewa Yana waje Momi?. Kallonshi tayi sosai sannan tace: Waje kuma meyakeyi?.
Zama Anas yayi sannan yace:
Yayi miki maganar wata yarinya da yakeso, duk da shima baison yana sonta ba?.
Yes yayimun daman neman danayi maka jiya, inaso nace kaje YSU Win kaganta.
To wai yanzu ita yaga tashiga gidan Barrister.
Inanema Gidan Barrister?. Ta™arashe maganar da alamun son tunawa.
Matar da tazo ranar nan kika ce tanada tarbiya.
Oh oh Gidan Karima zakace, toshi nan yaga tashiga?.
Haka dai yace Momi, ninafi tunaninma gizo tayi mishi, it seems yafaWa soyayya mai ™arfi.
Yes I understand too, Allah yasa yarinyar tazama ™anwar Karima Winma. Yanzo go and call him.
Kallonta yayi sanan yace: Momi sa masu aiki dan yanzu zai sauke mun kwandon masifa.
Tashi tayi da kanta tana dariya tasan tabbas yanzu zaizo yana bubbuWe baki, waishinan masifa yake
Maigadi tasa yakiramata shi, wanda shima sai dayace masa Momi Win tana compound. Shigowa yayi yana turu baki gaba yana haWe gira kamar ™aramin yaro yana shirin fara rigima.
Momi kam naganin yashigo tashige ciki, bin bayanta yasakeyi har zuwa falo, wato uwar harara yamakawa Anas wacce tasa Anas tuntsirewa da dariya.
Momi kinganshi ko?. , Meyayi maka?. , Dariya. , To sannu.
Dariya Anas Win yasakeyi ganin yanayin dasukayi maganar kamar masu gasar maida martani sannan kuma a ™arshe ta gwaleshi.
Senate kam zama yayi kan kujera ba tare da yace ko uffan ba.
Katabbatar ita kagani tashiga gidan Barrister Win?. kallonta yayi da mamaki sannan yace:
Allah ita ce.
Okay have your breakfast, ina zuwa. Daga haka ta tashi tashige Waki, shikuma yanufi dining Anas ta tsokanarshi amma yayi masa banza.
Sunanan zaune Momi tafito, kallonta sukayi gaba Waya itakam tasa kai ta wuce. Yau ce rana ta farko da Momi tataka ™afa tashiga gidan wata mata a unguwar, bayan wani gida data taSa shiga sabida mutuwar maigidan.
Maigadin gidan naganinta yabuWe mata yana faWin. Barka da safiya Hajiya.
Barka masu gidan na nan.
Sunanan mai gidan ne kawai yafita.
Okay. kawai ta faWa tare da shigewa, A fall tasami Yaya Karima wacce ke zaune tana danna waya.
Ba™aramin mamaki Yaya Karima tayi ba ganin Momi acikin gidan nata, baki buWe ta tashi tana faWin.
Momi ina kwana? . Murmushi Momi tayi tana amsaww da faWin. Lafiya kalau ´ar-momi ya maigidan.
Alhamdulillah Momi, ga waje zauna dan Allah.
Zama Momi tayi tana yaba karamci irin na, Karima tana kuma addu ar Allah yasa yarinyar da tilon Wanta yafaWa soyayya da ita takasance ™anwarta.
Fitowar Bhatool kenan daga kitchen hannunta rike sa plate wanda ta Soya plaintain tana faWin.
Yaya gashinan nasan zakiji daWinshi.
Tsayarda maganar tayi ganin ba™uwa mai cike da kwarjini.
Ajiye plate Win Bhatool tayi tareda durkusawa sannan tace: Ina kwana.
Murmushi Momi tayi sannan ta amsa da faWin.
Lafiya ˜lau Wiyata.
Momi ga Plaitain. Yaya Karima ta faWa tana Wakko plate Win tare da mi™amata, Murmushi Momi tayi sannan tace:
A,ah Wiyata, wanan ™anwarkice?.
Eyh Wallahi Momi, itace ke bina.
Allah sarki, Allah itakuma yaushe ne bikinnata?.
Murmushi Yaya Karima tayi itakuma Bhatool takoma kitchen.
Munafata dai.
To Allah yakawo nagari, daman yau kawai nace zanzo gidan ³ar Momi mugaisa.
Naji daWi sosai Momi, Allah ya™ara lafiya.
Amin-amin , bari na wuce.
To Momi nagode sosai da sosai.
Yasunan ™anwartaki, tabiyoni ta ™arbi turare.
Sunan Fatima Bhatool. Yaya Karima tabawa Momi amsa sanan ta ™ara cewa: Angode sosai Allah ya™ara arziki.
Amin. Momi ta faWa itakuma Yaya Karima tashiga Kitchen Win.
Ke zoki bita gidanta ki amsa saqo, sanan kuzuba plantain Win a bowl mai kyau kibita dashi.
To. kawai tace sanan, tazuba plantain Win a bowl mai murfi tarufe tafito, Momi na tsaye taWauki mayafinta tayafa tareda bin Momin suka fice.
Kallon Bhatool Momi tayi sanan tace:
Šiyata ya makaranta. murmushi tayi sanan tace:
Makaranta Alhamdulillah Momi.
Masha Allah, shekarunki nawa kuwa?.
Bhatool bataji komaiba dangan da tambayoyin Momi tace:
20 amma zanshiga 21 nanda 5months.
Ah masha Allah angirma Saura kuma aure.
Shiru Bhatool tayi batare da tace komai ba suka tunkari gidan.
~~~~~Suna zaune kan dining Win. Anas namasa hira shikuma hankalinshi nakan wayaa.
Dum Dum yaji bugun zuciyarshi na™aruwa da sauri-sauri, hannu yasa yadafe ™irjin tareda rufe ido.
Da sauri Anas ya ce: Senate are you okay?.
Bai kaiga bashi amsa ba Muryar Momi tayi sallama.
Legends pen. 08129553971
Masu bukatar complete kofa abude ta ke.
5-
*HASASHEN SOYAYYA*d'þ
=Ø%Ý>ØyÝ
_Imagination of love_
_Stroy and written_
By
Sayyid (Legend's pen)
'þ
*FUTURE WRITERS ASSOCIATION*
*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*
*The Fearless Writers Team*
_Marubuta masu tsage gaskiyya_
_Page 05_
Dum Dum yaji bugun zuciyarshi na ™aruwa da sauri-sauri, hannu yasa ya dafe ™irji tare da rufe ido.

Bai kai ga bashi amsa ba Muryar Momi tayi sallama suka shigo cikin falon Batool na biye da ita.
Da sauri ya mike yana kallon ta yayin da yaji bugun zuciyarsa ya samu nutsu, wani sanyayyen murmushi ne ya kufce masa.