← Book details Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 51

Sashe 19

Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hakane kuma wallahi. Ta shi Yaya Karima ta yi ta fice zuwa kitchen ta shiga haWa musu abincin.

A Sangaren su Abdul kam bayan ya buWe Wakin ya yi musu iso su ka shigo, yan mintuna kaWan Barrister ma ya shigo, bayan gaisuwa ne Alhaji khamisu ™anin Dad ya fara magana. Da farko dai mun zo nemawa Wan mu Usman Yunusa aure ne na ™anwarka Bhatool, sai dai zuwan namu ya kasance ba tare da sanarwa ba, hakan yasa bamu bu™aci ganin wasu cikin dangin mahafinku ba tun da mun sami labarin shi mahaifin naku Allah ya yi masa rasuwa, mun yu bincike sosai kafin zuwan mu nan. Murmushu Abdul ya yi tare da yin godiya ga Allah sanan ya ce. Gaskiyya na yi farin ciki kuma na ji matu™ar daWi da hakan, sai dai a yanzu ma muna cikin wata matsala da dangin mahaifin namu, rabun mu da su tun lokacin da su ka amshi gadon mahaifinmu, sai yau Winan su ka zo wai zasu Waura mun aure da wata yarinya sanan zasuyi Bhatool Win ma aure da wani yaronsu kangararre,  ko zasu samu ya dawo kan hanya. Cike da mamakin wanan rashin hankali na yan-uwan mahaifinsu Bhatool Alhaji Habu Naira ya ce. Ikon Allah, kuma suna cikin gidan yanzu babu kunya?.

Wallahi suna ciki yallaSai.  

Kira mana su. Justice Audu ya faWa, mi™ewa Abdul ya yi ya shiga ciki yana mamakin dalilin da yasa suka nemi ganinsu, bayan ya ta shi ne Justice ya ce. Ai tufkar za ayiwa hanci kawai, rabon a Waura auren Senate da Bhatool yau ne ya kawo mu. Dad dai yana zaune bai ce komai ba, kamar ba shi ne mahafin Senete ba. Tun da ya shigo gidan zuciyarsa ke ma sa wani irin bugu, kallon Abdul kawai yake yana ganin kammanin Habiba a tare da shi, Abdul na shiga cikin ya ce da su Iliyasu. Ku zo kuna da ba™i.  

Su waye?. Goggo Larai ta tambaya. Ban sa dake ba, su mazan.  

Kar da ka ce zaka zageni dai. Banza ya yi da ita shi dai. Kai su waye su ke kiran mu?.  

Ba™i ne a waje, harkar samun kuWi ce kar ku rasa. Daga haka ya fice, har rige-rigen ta shi suke su bi bayanshi. 

Baki sake suke kallon manyan mutanen dake cikin Wakin,kallo Waya zaka yi musu kaga arzi™i a tare da su. Ku zauna?. Justice ya faWa, zama su ka yi babu wani musu. Barkan ku. Šan-ladi ya faWa. Barka dai, nasan baku gane mu ba ko?.

Eyh sai kun yi mana bayani.

Mune masu nemawa Wan mu auren yar wajenku Bhatool.  

Wanan zancen banza ne, mun riga da mun yi wa Bhatool miji.  

Muna so a janye wanan mijin akan naira dubu Wari biyar. Kallon-kallo aka shiga yi tsakanin Šan-ladi da su Iliya, can kuma Iliya ya ce. Ba sadakin ta ba ne wanan?.

Ba sadaki ba ne, naku ne kawai.  

To Mun bayar. Hannu Alhaji Habu Naira ya sa cikin aljihu ya fito da dollors ya mi™a musu sanan ya ce. Muna so za ayi komai yau har da Waurin Auren.  

Daga nan aka shigo  hada hadan Waurin aure, har da gayyato mutanen unguwa suka shaida Waurin auren, Usman Yunusa Ahamd (Senate) da Kuma Fatima Ahmad ishak (Bhatool) yan cikin gida na zaune sai ji suka yi ana shafa fatiha, tare da yin Allah yasanya alheri. 

Bayan Waura auren Abdul ya ce da su. Ya kamata ku shigo cikin gidan ko?.  

A a ma shigo wata rana. justice ya faWa, dan ya fuskanci Dad fa ya fara rasa ™warin gwiwarsa na ha™ura da Habiba. Shikenan mun gode sosai. Abdul ya faWa sanan suk rakasa zuwa motococinsu shi da Barrister, Bayan sun tafi ne Abdul ya kalli Barrister sanan ya ce. Ka ga bayin Allanan ko?.  

Hakuri za ka yi Abdul, ™annen mahafinka ne kuma iyayenka ne, sanan rabon Waura auren Bhatool da senete yau ne ya kawo wu su gidan.  

Hakane kam. Abdul ya faWa suka shige cikin gidan,

 lokacin su Ilaysu sun koma ciki suna cin Abincin abun su, bakuma su ce da kowa ga abinda ya faru ba. Wai baxaki faWi abinda ya faru ba ne?.

Larai bari su shigo dai su yi muku bayanin kawai.   Šan-ladi ya bawa larai amsa, tsaki ta ja kawai ta ci gaba da kai lomar abinci bakinta. Bayan su Abdul sun shigo ne Barrister ya ce. Toh Alhamdulillah, babu abinda zamu ce da Allah sai godiya, a yau dai an Waura auren Bhatool. A zabure Bhatool ta fito daga Waki ta na faWin. Wace Bhatool Win?. Goggo Larai ce tasaki guWa tare da faWin. Kai mun ji daWi Saddi™u an angwance.  

Ba fa da Saddi™u aka Waura ba. Šan-ladi ya faWa. Bamgane ba fa, kar ku raina mun hankali.  

Mu ba da Saddi™u muka Waura auren Bhatool ba, mun Waura shine da dan gidan Alhaji Yunusa.

Ai wallahi ba isa ba, anyi kaWan wallahi. Goggo Larai ta mi™e tsaya tana faWi. Kinga ki zauna idan zaki zauna, idan ba zaki zauna ba ke kika sani, ni ma fasa cin Abincin ma baki Waya. Iliyasu ya faWa tare da ficewa. Nima haka. Šan-ladi ya faWa, ai duk sai mazan su ka mi™e suka fice, aka bar Goggo larai da saddi™u, sai Habi da Fure. Kutamma dumadu, Goggo kinga avinda akamun?.  

Yi shiru Saddi™u, ai babu asararre sai ubanka. Goggo Larai ta faWa tana ficewa, ba shiri Furee da Habi suka bita, shima Saddi™un ya fice.

Wai mene ya faru a wajen, ku yi mun bayani. Umma ta tambaya, zama su ka yi sanan Barrister ya ce. Umma daman akwai wanda suke soyayya da Bhatool anan unguwarmu.

Eyh nasan da shi, mun yi maganar da Karima.

To yanzu fitar da Abdul ya yi sune su ka yi sallama da shi sun zo neman auren, bayan ba su labarin abinda ke faruwa cikim gidan shine Waya cikin abokan mahaifn  yaron wanda yake abokim kasuwancin Abdul ya bu™aci kawai a Waura auren, gudun wata matsala.  

To amma ta ya akai suka amince?. Yaya Karima ta yi wanan tambyar. Da farko sun fara rashim arz™in na su, shine akayi musu tayin hamsin-hamsin suka amince. Abdul ya faWa. Kai Allah ya sawa™awa mutanen, ni naga sunkasa zama, ashe tsoron kar Larai taga kuWin ne?.

Wallahi fa Umma. Yaya Karima ta bawa Umma da ta yi maganar amsa. Ihu suka jiyo daga cikin Waki na Bhatool, tare da faWin. Wallahi bana so.  

Legendspen 08129553971

*HASASHEN SOYAYYA*d'þ
=Ø%Ý>ØyÝ

_Imagination of love_

    _Stroy and written_

             By

   Sayyid (Legend's pen)


   *FUTURE WRITERS ASSOCIATION*

*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*

    *The Fearless Writers Team*

  _Marubuta masu tsage gaskiyya_

*BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM =ØOÞ=Ø«Ü*

_Page 23_

Mene bakya so?. Yaya Karima ta tambayeta, bayan ta shigo Wakin. Aure, ni ba yanzu ba.  

Dalla mahaukacya, ba taimakokin su ka yi ba, da wayanan Win sun Waura miki da Saddi™un ai kyayi kukan na gaske.  

Ni dai Allah ba yanzu ba.

Kyaji da shi. Yaya Karima ta faWa tana jan tsaki, tare da ficewa. Ta shi Bhatool ta yi zaune, tare da faWin. Wai yanzu na zama matar aure, matar Senate?. Wayarta ta Wauka ta duba lokaci, ganin sha biyu ma rana ga kuma tarin Missed call Win su Jannah ya sa ta tuna da Waurin Auren Suhaima, da sauri ta ta shi ta fita tsakar gida.

Suna nan zaune ta huce su ta Wibi ruwa ta yi toilet, a gaggauce ta yi wanka ta fito suna zaune suna kallonta, yan mintuna kaWan da shigarta ta fito  sanye da riga da skert na lace, ta yafa mayafinta mai Wan girma ba ta yi wani makeup ba. Ina zaki kuma?. Yaya Karima ta faWa. Ni wallahi duk na sha afa da daurin auren nan?.

Šaurin auren wa?.

Suhaima mana. Ta faWa hankalinta na waje. Wai Bhatool baki da hankali ne?. Ummah ta faWa. Me na yi Umma?.  

A Waura miki aure yanzunan ki ce zaki wwni tafi biki, baki da hankali ne ko bakisan me ya faru ba?.  

Me ya faru Umma?. Ta faWa tana dawowa kusa da Umma ta zauna. Bhatool ke fa yanzu matar aure ce, fita ai ba naki ba ne?.  

Ko na tambayesa?.

Wai me yasa baki da hankali, Waurin aure fa kawai aka yi ba ayi wani abu ba. Shiru ta yi ba ta ce komai ba, ita ba ta gane kan wanan al marin ba, wayarta ce ta fara ringing kira na shigowa. Hello Suhaima. Ta faWa tana mikewa tsaye bayan ta Waga kiran. Suhaima ba zan samu zuwa ba wallahi. Ta ™ara faWa. An Waura mun aure fa yanzun nan. Sai a lokacin Muryar Suhaima ta fito. Ki bana son iskanci.  

Wallahi Suhaima daga zuwa tambaya.  

Ka Alhamdulillah, amma Bhatool naji daWi sosai wallahi. Daga cikin wyar Amrah ta tambaya. Ba zata zo ba, me yasa.  

An Waura aurenta ita ma da Senate. Jannah ce ta ™wace wayar tare da faWin. Bhatool da gaske! ?.  

Walahi dagaske Jannah, daga zuwa tambaya.  

Kai! Allah Alhamdulillah Bhatool, Allh yasanya alheri yanzu zamu tawo nan.  

Dan Allah ku zo ina gida, nasan ma bazan koma gidan Yaya Karima ba.  

Yanzunan in sha Allah. Jannah ta faWa tare da katse wayar.

~~~~~~~Red bricks.

Tun fitar su Dad, Mom tasanarwa da Senate an tafi nema masa aure, sai faman washe baki yake zai auri Bhatool. Suna nan zaune su Dad suka shigo gidan shi da Justice, bayan sun zauna ne Justice ya ce da. Ango. Murmushi ya yi tare da yin ™asa da kai. Allah yasanya alheri, yasa abokiyar rayuwa ce ta har abada.  

Amin Uncle. Ya faWa kansa na ™asa. Alhmdulillah, an gama komai kenan?. Mom ta faWa ta na washe baki, dariya Dad ya yi sanan ya ce. Ai har sai kin ba ni tukwici. Dariyar ita ma ta yi sanan ta ce. Na baka.  

To dai Senate Allah ya yi, ba iya nema masa aure a ka yi ba har da Wauro auren duk anyi.  

Bangane ba. Mom ta faWa. Daga zuwa neman aure mu ka Wauro auren baki Waya, a ta™aice dai an Waura auren Wan lelenki da Bhatool. Justice ya yi wa Mom wanan bayanin. Kai Alhamdulillah, Alhamdulilah. Mom ta faWa tana hawaye. Wai Dad kana nufin yanzu an Waura mana aure da Bhatool?.  
Chapter 19 · 0% Book details