← Book details Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 51

Sashe 1

Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ÿþ1-

*HASASHEN SOYAYYA*d'þ
=Ø%Ý>ØyÝ

_Imagination of love_

_Stroy and written_

By

Sayyid (Legend's pen)


*FUTURE WRITERS ASSOCIATION*

*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*

_"˜ungiyar Marubuta masu tasawa, Rubutunmu shi ne tafiyar da ke wuce lokaci, mu ne masu Waukar harshen gobe a yau. Marubuci ba ya zana kalma kawai, sai dai ya zana mafarki a zuciya, ya maida shi haske ga al'umma. Wannan shi ne alwashinmu a matsayin mu na matasan marubuta. Taken mu shine Waga darajar Marubuta masu tasawa."_

<Ø;ß<Ø;ß<Ø;ß

*The Fearless Writers Team*

_Marubuta masu tsage gaskiyya_

*BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM =ØOÞ=Ø«Ü*

Hasashen soyayya free book ne,amma ga masu bukatar complete #500 ne, zaku iya magana ta wanan lambar 08129553971.

_Page 01_

Labarin rayuwar Bhatool Senate,Soyayya mai Wauke da salon burgewa, rayuwar aure mai cike da hargitsi da ruWani.

Matashiyar buduruwa ce wacce a™alla zata kai shekara 22 zaune a backseat na motar ™irar GLK, tana sanye cikin atamfa Super holland mai adon ja da touch din green, fara ce kyakkyawa tagani tafaWa, tana da tsayi amma ba doguwa can ba, dara-daran idanunta masu matukar kyau, haka ™ananan pink lips dinta masu Waukar hankali, green veil ta yafa sai kuma ™aramar handbag da takalmi golden cloud, wuyanta yasha manya sar™o™in gold haka yatsunta.

Yau ne fitar ta farko tun bikinta da aka yi, sati uku da ya wuce, bikin wata coursemate Winta akeyi wacce sukayi amarci a lokacin bikinsu, hakan ya sa ta fito.

Tunda driver yayi parking motar tasu wacce a wajen rubuta lamba aka rubuta *Senate* gaba Waya hankalin yan matan yayo kan motar, driver ne ya fito daga wajen da yake tare da buWe mota ™ofar inda take zaune, hill sheo Winta ne ya fara fitowa kafin kuma ita ta fito, ai tuni wajen ya ruWe da faWin. Fatima senate! Fatima senate!!.

~ Asalin labari ~

Fatima Ahmad Ishaq shine asalin sunanta, haifaffiyar garin Yobe state cikin unguwar Nyan ya, Mahaifinta Malam Ahmad dan kasuwane mai rufin asiri yayi aure tare da matarsa Habiba da yara guda uku.

Karima itace babba, sai kuma Fatima da ™aninta Abdulwahab wanda tsiran shekara Waya ne tsakaninsu,hakan yasa suka zama abokan tsama na gaske.

Cikin yaran Malam Ahmad Allah ya jarabceshi da son Fatima, tun baya iya bayyanawa har ya fara, Habiba tayi duk ™o™arinta wajen kar ya bayyana hakan domin zai iya kawo saSani cikin yaran nasu.

Sunanta Fatima amma ana kiranta da Bhatool, Bhatool ta taso yarinya mai rawar kai, gayu da kuma iyayi, ko magana Bhatool take abun tsayawa a kallane, bare kuma tafiya da yanayin rayuwarta.

Wanan rawar kai ta Bhatool taja mata rashin so daga Sangaren mahaifinta, wa´anda dama basa wani ™aunar mahaifiyarta tun farko, saSanin Karima wacce take shiru-shiru bata da wata damuwa, tana da ha™uri.

Haka shima Abdulwahab, bashi da wata damuwa, idan kaga damuwarshi ko hayaniyarshi to da Bhatool ne, domin shi a yanayin rayuwarshi ma bashi da hayaniya, shiru yafi yawan maganarshi, Bhatool ce kaWai kansashi magana harda faWa da hayaniya.

Karima nada shekara sha takwas, Bhatool sha shida, Abdulwahab kuma nada sha biyar. Allah yayiwa mahaifinsu rasuwa sakamakon hawan jini daya dameshi.

Lokacin da rashin lafiya taci ™arfinshi, yahaWa amininshi Alhaji Aminu da Abdulwahab man yanuna masa harkokin kasuwanci, domin yasan yana mutuwa ´a´ansa da matarsa sun rasa gata, yasan halin ´an-uwanshi ciki da bai, haka bayan ya haWa Abdulwahab da Alhaji Aminu yanemi Alhaji Aminu daya raba dukiyarsa gida uku, ya ajiye gida biyu zuwa sanda ´an uwansa zasuyi rabon gadonsu na son zuciya, sai yaWora Abdulwahab akai yasan zaikula da kanshi da ´an-uwanshi.

Haka kuma acikin gida bashida magana sai dai.

Habiba ki kulamun da yarana, ki tsaya kai da ™afa su samu ilimi da rayuwa mai kyau.

A cikin ´a´ansa kuma bashi da magana sai.

Ku haWe kanku, kuzama tsintsiya Waya maWauri Waya, kuso junanku, ga kuma amanar ´ar-uwarku nan Bhatool ku kula da ita, takasance mai rauni, Abdul Allah ne gatanku, kaine gatansu, kazama gatanta,kar kabari ko sau Waya tayi kukan rashin mahaifi.

Sai yajuyo ga Karima itama ya fara.

Karima kizama babba, komai ki Wauka Bhatool ™anwarki ce mai kuma rauni, ki zama yayata ™warai a gareta, karki bari ko sau daya tayi kukan rashi na.

Da irin wa´anan kalaman yake kwana yake tashi, kowa yasa ba dasu a cikin gidannan, ranar da zaiyi magana ta ™arshe dasu ya tarasu baki Waya, ya fara magana.

Karima, Kamar yadda nasha faWamiki ke ce babba,Allah ne gatanku kece na ™annenki, Allah zai buWamiki, domin ki kula da ™annenki, ga Bhatool nan ako yaushe ina faWamiki, dan Allah dan Annabi karki bari koda sau Waya tayi kukan rashin mahaifi.

Fatima! Karima yayarki ce, Abdulwahab ™aninki ne, inaso ki haWa kiyimusu biyayya kai Waya shida yayarki, ki maidashi yayanki, Bhatool koda sau Waya karki bijire musu, nasan bazasu taSa barinki kiyi kukan rashi na ba.

Abdulwahab! Kaine ™arami amma Allah ya baka girman, kazama uba a garesu, kazama bango a garesu, kubi umarnin mahaifiyarku sau da ™afa, Abdul ko sau Waya karka bar ko Waya tayi kukan rashi na.

Karima banida abinda zance miki, kiyi tarbiya a wajen yaranmu, amma ako yaushe ina faWamiki amanar Bhatool.

Shuru sukayi baki Waya, sun saba jin irin wannan maganar awajenshi, amma na yau sai yayi musu daban, harta Bhatool dake jindaWi idan yayi irin wanan maganar amma yau sai abun yazo mata wani kala.

A daren ranar Alhamis wayewar garin juma a Allah yayi mai rasuwa, wacce ta kiWima iyalanshi haka kuma ´an-uwanshi sukazo sukayi ta ihu, bayan kwana uku sukace sunaso araba gado.

Malaminsu na bogi suka Wakko yazo yayi rabon ha inci da son zuciya, ya kwashe rabi da kwata na dukiyar yabasu, ™arshe dai gidan da suke ciki suka tsira dashi.

Bayan ´an-watanni da rasuwarshi Alhaji Aminu, ya buWewa Abdulwahab babban shago a kasuwa, bayan yayi mai tsallake-tsallake a makaranta ya tsira da takardar gama secondary.

Abdulwahab ya fara kasuwanci, kuma Allah ya dafa mai aciki, Karima da fatima sun cigaba da makaranta, suna rayuwa cike da nutsuwa abubbuwa daya ba sufi ™arfinsu ba.

Ana wannan matakin ne kuma ´an-uwan mahaifinsu wa´anda basu sake bibiyarsu ba, tun mutuwar mahaifinsu suka zo da bu™atar sunason aurar da Karima da Bhatool, a lokacin Karima nada shekara sha-tara zuwa Ashirin ita kuma Bhatool tana da sha bakwai.

A lokacin akwai wani mutumi da suka haWu da Karima lokacin tana aji na farko a makarantar kwaleji ta, Shehu Sule collage of Health science shiyasa da sukazo da maganar, Maman tace musu Karima nada wanda takeso amma Bhatool ba yanzu zatayi mata sure ba, domin ko secondary school bata gama ba, sanan shekarunta basu kaina wacce zata yi zaman aure ba, ga kuma halinta na rawar kai ba kowanni namiji bane zai zauna da ita.

Wanan kalami na Mama ya tayar da tashin hankali babba ba ™arami ba, a cikin ahalinsu domin su akwai wanda ma sukesu subawa yaran a cikin ´a´ansu dasuka lalace, sanan kuma sunsami labarin yanda kasuwancin Abdulwahab ke haSaka a kasuwa, amma Mama ta d age ta tsaya sosai domin tasan aure shine cikon rayuwar ´a mace, to baza taso akai su inda aure zai wahalal dasu ba, bata taSa magana akan hukuncin da suka yanke akan yarantaba sai yanzu.

Badan ransu yaso ba, Bashir ya gabatar da kansa a matsayin wanda yake son Karima, aka saka lokacin aurensu wata shida.

Su da suka za™e akan sai an aurar da yaran baka ™arajin bakinsu ba, sun koma gefe sai Mama suka bari da ´an-uwanta, daman kuma Maman mai tanadace.

A haka bikin Karima yazo da mijinta Bashir wanda yake ma aikacin NNPC, a lokacin wannan bikin ne Bhatool taja magana mai tsayi cikin ´an-uwanta domin abunda tayi, tayi Winkuna irin wa´anda ake gani a jikin ´an film da kuma mutanen da akewa kallon ´an-iska su *Zuge darling*, *Show me your back* da sauran Winkuna, hakama eyelashes (gashin ido) a wanan lokacin a iya idanun ´an film ake ganinshi sai kuma wa´anda ba musulmai ba, ga kuma karin gashi na brazil mai-jar kala.

Wannan abu ya jawa Bhatool magana sosai da sosai, wasu nacewa tazama ´ar iska, wasu na cewa zata zama,haka akayi biki aka tashi kowa da magana a bakinsa.

Haka rayuwarsu Bhatool taita tafiya, tana samun duk wata kulawa a wajen ´an-uwanta baki Waya, barima yanzu da Karima ta yi aure kuma mijinta irin mazajen nan da ake kira *mijin marainiya ne*, domin duk wata bu™atar data ´an gidansu ya Wauke mata, ya tsaya mata akan karatunta harta kammala, yanzu haka yana ciku cikun buWemata clinic ne.

Haka shima Abdulwahab yazama babban Wan-kasuwa mai nasibi, gashi yaro amma da manyan ´an-kasuwa yake mu amala, ya koma karatu part-time a yanzu haka akwai shagona guda biyu bayan na farko da akabuWe musu.

A Sangaren Bhatool ma, yanzu ta girma kyawunta ya ™ara fitowa, gayu da iyayi sun™aro amma yanzu sun haWu da ilimi da wayewa, komai nata classy ne.

A yanzu tana first year a jami ar Yobe State University (YSU), tana karanta Entrepreneurship. A yanzu haka suna first semester ne sababbun Walibai, ™awayenta guda uku ne wa´anda suma gani sukayi halinsu yazo Waya kuma tana burgesu yasa suka nemi ™wance da ita, domin Bhatool akwai farin jini.

~~~~~Unguwar Red Bricks

Makeken gida ne iya ganinka, ya gaji da haWuwa tundaga girman shi, yanayin tsaruwar shi da kuma adon shi.

Gida ne irin flat house amma mai girma sosai da sosai, part Waya ne mai girma da kuma tsaruwa.

A cikin gidan wani ™aramin part wanda a ™alla shima yayi girman wani gidan, kyawawan samari ne guda biyu, Waya fari Wayan kuma ba™i.

Farin baya kama da mutanen Nigeria gaba Waya, yafi kama da mutanen ™asashen larabawa,amma yanayin sumar shi yana akwance kuma ya zubo har zuwa wajen giransa kamar na ´an Korea.

Lips dinsa pink ne sosai da sosai kamar baitaSa kai wani abu bakinsa ba, girarsa a cike take da gashi kuma ba™i ne huluk, Wayan kuma ba™ine, kuma mai kyau amma kuma baikai ko rabin kyan farin ba, ba™in ne yake ta magana amma farin ya yi shiru.

Senate magana nake fa.

Shiru ya™arayi amma idanunsa nakanshi, ko ™iftawa bayayi.

Idan bazakayi magana ba I will leave..

Girgiza masa kai yayi alamun A ah

To talk.

A hankali yafara magana yana buWe karamin bakin kamar mai koyan magana.

Bud-die.
Chapter 1 · 0% Book details