Sashe 12
Gobe Na Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“Mama ce ta fada min, na rasa gane dalilin shirun da za ki yi, ban san mi yake damun iyayenmu ba, dukansu tsoron mutuwar aurenki suke ji, mu kuma da muke gida suna matsa mana akan lallai sai mun yi auren, suna matsa mana akan auren ko wane irin miji saboda mu bar gabansu mu kaucewa maganar mutane, ku kuma da kuke da aure suna son ku yi da zama auren ko da babu dadi saboda gudun magana, sun kasa gane aure rai ne da shi, idan lokacin mutuwarsa yai dole sai ya mutu, idan kuma lokacin yinsa yai sai anyi ammn sai su dauki damuwar duniya su sakawa kansu, yanzu so suke ki zauna da mutumen da be san darajarki ba kuma ki kyale kanensa ya ci bulus kenan? Idan ma bakinciki kashe ki zai yi sai dai ya kashe ki? No ban zan goyi bayan wannan abun ba, ba za ki kyale mutumen nan ba, ba ki fada min ba amman nasan Aminu yace miki yayi tafiya zuwa Kaduna to Wallahi ya tafi tare da kawarki Sa'adatu, Sa'adatu kin san ai kanwar Basira kawata ce ita Basira kawar Sa'adatu ce ita ta fada mata ita kuma Rahila ta fada min, yanzu irin wannan mijin har abun so ne? Irin wannan mijin ABOKIN RAYUWA ne?”
Tsame hannu na yi daga cikin shimkafar da na ke wankewa na sake kallonta na ce.
“Rayuwar da Aminu yake a yanzu bata dame ni ba, shawara nake da zuciyata na rasa abun dauka, maganar su Mama ko kuma kyato hakkin yata, ta wani bangaren gaskiya suke fada, idan na fita rayuwar yayana zata zama abar tausayi, idan kuma na cigaba da zama zan cutarta da kaina, dalili na farko da ya saka Aminu ya fara sakina saboda na yi fada da kanwarsa, na biyun kuma saboda aikina ne yace kar nai na ce sai na yi saboda be dauke min duka hakokina ba, akan hakan ya sake ni daga baya yace ya yarda na dawo na yi aikin, yanzu kuma saki daya ya rage idan ya sake ni babu zancen komawa saboda shika uku ne babu gyara, kuma bana jin zan tana iya auren wani mutun na fito saboda yayana na tsabawa mahallincina, idan har Aminu yai kuskuren rabuwa da ni a yanzu mun rabu kenan har abada ko da kuwa zan rasa duka yayana ne, amman a yanzu da nake cikin igiyar aurena ina kokarin zaba tsakanin auren, rayuwar yayana da kuma Gobena, duk idan auren da zanje duk more jindadi da soyayyar wani mutum da zan yi a gidan wani auren zuciyata tana gurin yayana, idan na bar gidan nan kamin Aminu ya auri wata matar gidan iyayensa zai sai su kuma idan har ya zama saboda fyaden da akai ma Namra na fita tabbas ba za su taba son yayana ba, idan kuma yai aure wace uwar zai auro musu?”
“Amman kina da tabbacin wata rana Aminu zai iya sakinki ko baki masa komai ba? Saboda ya gaji da zama da ke? A lokacin ne sakin zai fi miki zafi fiye da yanzu, zancen ki zabi aurenki akan abunda akai wa namra be ko taso ba, Halima ya kamata ki sani ba Aminu ne kadai mikin aure ba, kuma akwa yara da yawa da suke tashi ba uwa ba uba balle ke da har kina da rai, kar maganar Mama da Inna ta karya miki guiwa”
Kallona ta nake maganganunta na shiga jikina ta ko wace shiga, sai dai har yanzu idan na tuna maganar Mama sai na ji kamar ba zan iya komai ba. Ita ce ta karasa min girkin ni kuma na cigaba da gyaran gidan kaina a kulle, misalin biyar da yan mituna ta tafi gida ni kuma na dauki wayata na kira Hajara. Bugu daya ta dauka sai hayaniyar mutane nake ji sauti na tashi.
“Halima muna gurin biki, ga yarki Amal ta dame ni da kuka wai ita Momy Momy”
Na yi dariya kadan ba dan ina jin dariyar ba.
“To ai ya kamata dai ta dawi gida haka nan tun safe ba bata gan ni ba”
“Da na gama bikin za mu dawo ai In-Sha-Allah ya jikin Namra? Abban su Baby yace kin ce masa bata jindadi na so na shigo kuma dai sai na wuce sai idan na dawo dan nasan kina gurin aiki”
“Eh to sai kun dawo a kula min da yata”
Daga haka na kashe wayar, kamin na aje ta kiran Kabeer ya shigo wayata har na yi kamar ba zan daga ba sai kuma na daga a tunani wata maganar ce.
“Allah yasa ba abunda ya faru tsakaninmu ne ya saka kika ki zuwa aiki ba”
“Bana jindadi ne”
“Subhanallahi kin sha magani?”
“Allah ya sauwake ya baki lafiya, oga Dahiru ma ya tambaye ki dazun sai na ce masa kin ce za ki je ganin wata yau ba za ki samu shigowa ba, ita fatar ban yi laifi ba”
“Ba kai ba na gode”
Kamin ya sake cewa wani abu na kashe wayar, na bar jikin dinning din ina ta tunanin yadda zan fadawa Aminu abunda ya faru, na kyale shi har zuwa lokacin da Mama tace idan ya dawo, anya zan iya haka? Ba zan bar Sadi ya sake daukar min yara daga makaranta ya kai su gidansa, ba ma shi kadai ba ko mijin Hajara ba zan sake yarda ya kai yarana makaranta na ni zan kai su ni zan dauko su, Amal ma ba zata sake zuwa gidan ita kadai ba sai idan tare da ni ne, ba zan sake yarda da kowa akan yarana ba ko da kuwa mahaifinsu ne.
Dole na fara fada masa a matsayinsa na ubansu kamin na dauki wani matakin, ko kuma yin gargadin kar Sadi ya sake dauko min yara daga makaranta, aikin nawa ma ina jin ajewa zan yi na tsaya na kula da yarana. Komawa nai dinning din na zauna na danna Number Abban Namra na aika masa kira, na yi sa'a bugu daya ya daga da far'arsa, ko da ma be daga ba na yanke shawarar aika masa sako.
“Hello ya kai?”
“Komai an yi Aminu, hankalinka kwance kana can tare da wasu matan ka tsare musu hakokinsu mu ka kasa tsare mana namu, mu da Allah ya dora maka, mu da idan ka mana zaka samu lada, tirrr da wannan kazamar rayuwar da kake zina har da matan aure? Duk karuwan garin nan ba su isheka sai ka nemi mai aure! Abunda kake aikatawa yau kaja an aikatawa yarta, ka yi da yar wani an yi da taka ka lalata rayuwar yar wani na lalata taka, ban tana zina ba kullum burina na kare mutuncin kaina da na yayana da na aurena da na iyayena da naka amman kai kullum burinka ka zubar mana da kima, yau saboda abunda ka ke Aminu wani ya yi ma yarka fyade”
Tun da na fara jera masa zancen be ce uffan ba har na kai aya.
“What! Me kike fada? Wa akai wa fyade, uban wa ya taba min ya? Kin je gurin bakin aikinki kin barta hannun wani an lalata ko? Waya sani ma ko can gun aikin kika tafi da ita kika sake ta? Saboda ba ki san zafin haihuwa ba sai son haihuwar kike baki iya zama ki kula da su, to Wallahi idan kin san wani ya taba min ya kamin na dawo ma gidan nan ma ki tattara kayanki ki koma gidanku”
Duk fadan da yake a daukarsa Amal ce aka lalata ganin itace karamar su kuma ita ce marar wayo sosai.
“Wanda ya lalata Namra a jininka yake, wanda kuka fito daki daya da shu uwa daya uba daya, Sadi Aminu Sadi dan'uwanka kanenka shi yai ma Namra fyade...!”
Shiru yai na wasu yan dakiku kamin ya sake yin wata maganar kamar a rikice.
“Kin san abunda kike fadawa kuwa? Sadi fa kika ce? Taya Sadi zai wa Namra fyade? Kuma idan ma an mata uban waye yaja mata? Da kin zauna kin kula da su wani abun zai same su ne? Karya ma kike Sadi ba zai yi ma Namra haka ba akwai dai abunda kike nufi me Sadi zai ji a jikin karamar yarinya? Kuma yata? Wallahi ki yi hankali da igiyar aurenki Halima.... Mace kamar riga take a wuyana”
“Abunda kake ji a jikin wasu matan shi yake ji a jikin yarka, zaka gene ba ni da hankali idan kotu ta kwatar mata yancinta, tirrr da uba irin ka Aminu na yi nadamar aurenka a yau na tsare ka bana kaunarka Aminu, kuma idan ka haihu ga Zainab da Ibrahim ka sake ki a cikin wayar nan Aminu, abunda akai ma yarka be dame ka ba sai wasu maganganun banza! Tirrrr na yi nadamar haihuwar da nai da kai a yau, na gaji da auren yau ka baro garin Kaduna ka zo gusau ka sake saki dari ba daya ba....!”
Na karasa fadar hakan ina buga hannuna da karfi a dinning table din, yarana gaba daya kallona suke har Namra da ke bachi sai da ta farka ta sakar min ido..
7/20/21, 8:29 AM - Buhainat: https://chat.whatsapp.com/EYNw36FV1ttAsmCUnTsXLH
*GOBE NA...*
_My Tomorrow_
By Khadeeja Candy
8️⃣
Ina kallonta sai tausayinta da nawa ya rufe ni, ban san lokacin da na fashe da kuka ba na dafe kaina.
“Kai Innalillahi wa'inna ilaihirraji'u”
Na fada cikin kuka, sai Adnan ya nufo ni yana fadin.
“Yi hakuri Momy sannu”
A zatonsa ciwon da nake masa ina na na dazun da ma fada masa ban sda lafiya ne yake damuna. A dole na share hawayena na kirkiro murmushi na mike tsaye na nufi inda Namra take.
“Kin tashi?”
“Ya jikin?”
“Bana jin ciwon komai”
Ta fada tana ta kallona da idonta da sukai ja saboda bachi, sai kuma ta kwanto da jikinta jikina.
“Bari na kawo miki wani abun ki ci kinji yar kirki”
Ta gyada min kai sai dai ina sauka mikewa tsaye daga kan kujerar sai ita ma ta sauko ta matsa kusa da ni kamar zata shige cikina.
“Zauna bari na kawo miki”