Sashe 8
Billy Pinky Durlin Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk maganar da yayi bai san cewa maganar ta fito ba har ta sami isa kunnen Billy.
Taji zafi sosai kan wata fahimta da yayi mata wanda yasa ta tuna abinda ya faru tsakanin ta da shi, har ta sami kanta da jin cikowar qwallah a idon ta,tayi saurin hana zubowar hawayen sbd abinda taji zuciyar ta na fadi"be patient Pinky,just continue ur plan u will win inshaAllah.
Am sorry pls naso na muku da yawa domin har nayi nisa da typing din Page 16 but ban qarasa ba cajin waya ta yayi low amma by tomorrow morning inshaAllah zan muku posting.
*Billy girotruncated by WhatsApp]
[9/22, 6:21 PM] +234 810 038 8117: [8/6/2016] Billy giro😊:
*👛BILLY PINKY DURLING👛*
*Na Billy giro😊*
*page*
*👛16 & 17👛*
Nan ta wuce zuwa daki ta dauko hollandia milk tana sha cike da tunanin anya zata yi nasara akan plan din ta da ta fara kuwa.
Hakeem kuma yana shiga daki ya kira kuku a cewar ya dafo masa indomie ba 6ata lokaci ya had'o mishi ya kawo.
Billy bata fito ba sae da qarfe hudu domin dorawa Hakeem abincin dare.
Bata yi mamakin ganin bai ta6a abinci da ta masa na rana ba sbd tasan da kamar wuya yaci.
Kuku ta kira ya kwashe kwanikan abincin taje ta sake hada wani abinci sae dae abu mai sauqi tayi amma favourite din Hakeem,wato farfesun en ciki,sannan ta tuqa mishi founded yam da miyar stew wacce aka sakawa ganyen alanyahu d'an dai dai ta kuma ji busasshen kifi, miyar sae qamshi take domin taji komai yanda ya kamata.
Cikin hadaddin kuloli ta saka abincin takai ta jera kan dining.
Daki ta koma tayi sallar magrib ta shiga toilet ta watsa ruwa, ta shirya cikin wasu kaya riga da wando English wears pink colour wandon ya kama jikin ta sae dae baya nuna tsiraicinta tsayin sa iya qauri, rigar kuma yanayin ta kamar vest din maza amma ta mata kyau sosai sbd yanda ta kama jikin ta.
Koda ta gama shiri anyi isha'i,nan ta zuba hijabin ta tayi sallah.
Bayan ta gama ta cire hijabi ta linke ta mayar a wardrobe sannan taje downstairs ta bude fridge ta dauko drinks din da Hakeem ke sha ta jera su kan dining.
Kai tsaye ta nufi dakin Hakeem ta danna door bell.
Sae can Hakeem ya bude dakin.
Billy ta d'an saki fuskar ta ba yabo ba fallasa tace ur dinner is ready.
Daga nan bata ji me zai ce ba ta wuce ta bar shi nan tsaye da qamshin turaren ta a gurin tamkar tana tsaye.
Tsaki Hakeem ya buga domin ganin yake bata da cikakke.
Nan ya koma daga ciki ya jawo abincin da kuku ya dafa masa ya fara ci.
Billy kuwa dining taje taci farfesun en ciki ta tashi.
Tana komawa daki ta dauki waya ta kira umma se firar su suke cike da nishadi.
Guraren qarfe goma ta sake wani shirin kwanciya tazo downstairs ta kira kuku ya kwashe kwanikan abincin da Hakeem bai ko fito yaga tsarin sa ba.
Da safe kuma ta sake had'a mishi lafiyayyen break fast duk gidan ya cika da qamshi wanda sae maqiyin Allah zai ji qamshin abincin yace bai shiga ransa ba.
Amma haka Hakeem ya bar gidan ba tare da ya kalli ko gefen dining ba.
Haka Billy tayi tayi masa girke girke kala kala ba tare da ta nuna gajiyawar ta ba.
Wanda yau kusan wata daya tana faman yi ma Hakeem abinci amma bai ta6a zuwa ko kusa da dining ba bare zancen yaci,ko kadan hakan bai dame ta ba bcs sea tayi yunqurin saka damuwa a ranta wani 6angaren zuciyar ta ke hanata,yanzu ta kasance har dakin Hakeem take zuwa ta gyara idan ya fita koda zai dawo ta gyara masa dakin sa tsaf sae qamshi yake, gashi duk zai fita baya barin dakin sa da datti amma duk ya dawo sae ya fahimci an qara gyara dakin,komai bai ce mata sae kallon ta yake a wahalalliya mara aikin yi.
Haka ko fitar da takeyi ido ne kawai nashi ba ruwan shi da qananan kayan da take sawa ko oho,
sae dae har yanzu idan ta fita sae ta sanya After dress take shiga cikin gari.
Wani lokacin ma bata ko jin fita amma ganin Hakeem zaune a falo zai sa ta qirqiro fita ta kuma sa qananin kayan da ta san ko maqiyin ta yaga zata fita da kayan ba zai barta ta fita da su ba sbd girman zunubin da zata kwasa a matsayin ta na musulma kuma matar aure.
Amma Hakeem ko a skin ba zai ce da ita komai ba, ba wai don yasan tana saka After dress a waje ba, sae don yanzu ma wani takaicin ta yake qara ji domin ganin yake duk abubuwan da take tana yi ne,don ta karkato da hankalin sa ya sake sosa mata inda ke mata qaiqayi.
Wannan kenan
Kwance take tana sanye da er fincikar rigar ta ta bacci tana tunanin har yanzu plan dinta bai fara aiki akan Hakeem ba,ko dai zata canja wani ne.
Nan ta katse tunanin da kallon agogon dakin taga qarfe goma wato ya kama ta taje tasa a kwashe kwanikan abinci kar abincin ya kwana ya lalace
Hakeem kuwa tun 8:30 pm da ya dawo daga gurin sallah ya samu Billy ta gyara dakin very need, zanin gadon ya tanke sosai, wanda kallo d'aya Hakeem ya masa ya sami kansa da kwanciya kan gadon daga nan bacci mai nauyi ya dauke shi, sae can yunwa ta tashe shi koda ya tashi yaga har goma tayi kusa,
a gaggauce ya shiga toilet ya watsa ruwa, ya dauko wayar sa domin kiran kuku,sae ya tuna cewa baya nan yayi tafiya,
nan ya shiga tunanin ya zaiyi da yunwar da yake matuqar ji wacce sae abinci mai nauyi zai mishi maganin ta gashi komai bai iya dafawa ba,sae dai idan yau ne zai gwada hakan.
Fitowa yayi domin zuwa kitchen kan ya qarasa ya hango abincin da Billy ta jera masa kan dining.
Kai tsaye yaje ya shiga bude kulolin.
Tuwon shinkafa er gote ne wanda yayi taushi da laudi har ya gaji da miyar alanyahu wacce taji qassan naman rago.
Nan take yaji yana buqatar cin abinci sbd favourite din sa ne..
Nan yayi zaune ya fara auna abincin hankalin sa a kwance.
Yana cikin ci Billy ta fito domin tasa a kwashe kwanikan abinci se ta hango Hakeem yana cin abincin,
jinginawa tayi a bakin qofa tana qare masa kallo inda ta fahimci abincin ya masa dadi sosai har dai yanda ya maida hankali yana ci.
Jikin sa ne ya basa ana kallon sa ya daga ido ya hango Billy kamar wata er tsana sae kallon sa take ba ko qiftawa,yi yayi kamar bai ganta ba ya ci gaba da cin abincin sa
Saukowa tayi ta zauna kan kujerar da ke facing dinsa tana masa wani kallo kamar wani masoyin ta da gaske.
A shagwa6e ta shafa cikin ta tace"Bobby yunwa nake ji kuma oats dina ya qare,ko nazo muci tare"
Cak Hakeem ya tsaya yana kallon yanda take shagwa6a mai cike da ban sha'awa ga duk wanda ke kallo.
Dan guntun tsaki yayi yace a ransa"lallai yarinyar nan haukar ta sae abinda ke qaruwa ya zama dole na saita ta kar ta raina ni ganin ina cin abinda ta dafa....please Bobby kaji.
A qufule yace"kinga malama qaddara ce tasa nake cin wannan abincin da kuma lalura kar kiyi tunanin cewa sha'awar sa tasa na zauna ina cin sa da har zaki zo kina min karuwan ci.
Nan ya buga tsaki ya fice.
Cike da murmushi Billy ke binsa da kallo har ya shiga daki.
Wanda tana yin murmushin ne ganin plan dinta ya kusa fara aiki.
Bude kula tayi ashe ya cinye tuwon kaf na cikin plate kawai ya rage,shu'umin murmushi tayi hade da girgiza kanta tace that's gud my boo-boo husband(stupid husband) naji a qaddara kaci abincin haka qaddarar zata ci gaba da janka kana cin abincin bcs d'and'anon sa da kaji ba zai ta6a baka damar sake cin wani girkin ba sai shi..but lets see me an u who is d winner of dis game.
Sorry once again is not my fault wlh naso cika muku alqawarin da nayi amma Allah bai bani damar hakan ba but ga qarin page daya na tausar qirji🤗.
*👛18👛*
Nan ta tashi ta koma daki.
Washe gari ta hada masa lafiyayyen break fast kamar yadda ta saba.
Sannan taje tayi wanka ta shirya cikin wasu kaya riga da skirt.
Taje kan dining ta dibi quaqer oats ta zuba madara da sugar tayi zaune tana shan abinta cike da natsuwa.
Tana cikin sha Hakeem ya fito kallo daya ya mata ya kauda kai ya fita daga cikin gidan.
Cike da tsana ta bishi da kallo a wahalalle mai girman kai domin tasan tabbas da yunwa ya fita kasancewar kuku baya nan.
Bayan ta gama taje ta gyara masa dakin sa tsaf ta kuma wanke masa inner wears din sa da sukayi datti ta goge ta feshe su da turare ta saka a cikin wardrobe.
Guraren 3:pm kwance take tana baccin da tun 12 ta fara shi.
cikin baccin ta ne taji Hakeem nata faman knocking cike da jin bacci ta tashi ta bude qofa wanda yayi dai dai da Hakeem ya watso mata inner wears d'in sa da ta wanke mishi.
Cikin masifa yace"this is d last warning kar ki sake ta6a min kaya! Idan ba haka ba duk abinda na miki ke kika ja.
kuma se ki san yanda zakiyi da kayan domin ba abinda zanyi dasu!