Sashe 29
Billy Pinky Durlin Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Pinky kuwa kayan da ke jikin ta ne suka dame ta,wacce da alama gigin bacci ya mantar da ita d'akin da take nan ta shiga kiciniyar cire rigar jikin ta amma ta kasa sbd bayan ta a daure yake, kukan shagwa6a ta shiga yi tana ta jan rigar, a hankali ya kai kunnen sa a bakin ta yace"oh pinky stop craying lemmi remove it to you"
kamar a mafarki take jin maganar domin har yanzu bata farka ba.
A hankali ya zare mata zaren rigar ya cire rigar ya barta da Bz sannan ya cire mata skirt,wani wando ne a jikin ta na kayan d'an guntun iya cinya,bai cire wandon ba ya barta da shi, ya rufa mata blanket sannan ya tashi ya dauke kayan da ya cire mata ya kai su inda ya dace koda ya dawo ta yaye blanket d'in da ya rufa mata ta tashi zaune ido rufe tana qoqarin cire bz.
Nan Hakeem ya hau gadon ya jawota jikin sa yana kiran sunan ta a hankali yace"me kike shirin yi ne pinky ita kadai ce a jikin ki fa.
Da sauri ta saki ma6allar Bz ta jawo blanket ta rufe qirjinta tace"Bobby bana iya bacci da bz"
ok ina zuwa,
nan ya dauko mata wata er qaramar T shirt.
Taje toilet ta cire bz ta saka rigar ta dawo ta kwanta.
Shima Hakeem kwanciya yayi tare da jawota jikin sa suka lula duniyar bacci.
*Billy giro😊*
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
[9/22, 7:53 PM] +234 810 038 8117: [8/28/2016]
*👛BILLY PINKY DURLING👛*
*Na*
*Billy giro😊*
*page*
*👛56&57👛*
Da asuba Hakeem ne ya fara tashi ya kalli Pinky yanda ta shige qirjin sa sosai kamar wacce zata sha mamma.
Pinky kuwa sanyi ne ya dame ta sosai sbd anyi ruwan sama cikin dare ga kuma sanyin Ac.
A hankali yake yaye blanket d'in jikin su wanda dama kad'an ya rage ya sa6ule a jikin su.
Pinky ta qara dunqule qafafun ta cikin muryar bacci mai hade da shagwa6a tace"please Bobby ka rufa min Blanket ina jin sanyi sosai"
Asuba tayi pinky u have to wakeup kinji.
Cike da natsuwa take yunqurin ta shi sae dae da alama ko kad'an baccin bai ishe ta ba.
Shima tashi yayi ya kashe Ac had'e da kunna na'urar da zata d'ima ma musu d'akin.
A bedside ya zauna close to pinky ta jingina a jikin sa tana murza idonta tace"uhm uhm Bobby"
mene ne pinky? bacci bai ishen ba,,, yi haquri bari kiyi sallah sae ki koma kwanciya kinji.
Ba musu ta miqe tana miqa a hankali Hakeem kuwa yaje ya d'auko mata sabon brush ya bata.
Bata wani jima sosai ba gudun kar ta
6ata mishi lokaci har aje a tashi sallah.
Tana fitowa yaje yayi arwala ya fito ya nemi jallabiya ya saka pinky tace"Bobby jikin naka yayi sauqi?naji sauqi pinky..but Bobby har yanzu fa naji jikin ka da zafi,,,naji sauqi kar ki damu kinji,
Ya fad'i haka ne yayinda ya shafi gefen fuskar ta sannan yace "am sorry pls ki nemi wani abu kiyi sallah bana so na rasa jam'i da na nemo miki kafin na fita".
Um um Bobby ni bazan yi sallah anan ba,
zan bika mu fita tare nasan yanzu an bude 6angaren mu.
Shiru yayi domin ji yayi ana yayyafi amma kuma baya son takura ta nan ya nemo jacket mai hula ya saka mata ya d'auko lema ya ja hannun ta suka fito yakai ta har 6angaren su umma ta shiga sannan ya fice masallaci cikin sauri.
Tana shiga ta nemi hijabin sallahn ta mai rufe mata jiki shif har qasa ta saka,
bayan ta gama sallah da minti biyar ta kwanta sbd baccin da take ji sosai.
Guraren qarfe goma Hakeem ya shigo gidan ya sami gwaggo mai aiki tana jera abinci kan dining.
Umma ce ta qaraso gurin ta tace"kin kammala ko akwai saura kinga har Hakeem ya shigo,,
ai na kammala komai, to gwaggo sannu da qoqari kema je kici naki abinci.
Kafin ta bar gurin sae da Hakeem ya qaraso ya gaisa da su.
Hakeem yace"umma jiya mantawa kukayi ku ka rufe 6angaren ku with out pinky? No Hakeem Abbanku ne yace a barta kawai ta kwana a can sbd rashin lafiyar da kake fama da ita,,,
amma ya naga bangan ku a tare ba?
Ai tun da Asuba na rako ta ta dawo,,,ok je ka duba idan ba bacci take ba se tazo muyi break fast.
Koda Hakeem ya shiga ya same ta sae bacci take sanye da jacket din da yasa mata,,,
ta wani rungume teddy sosai a qirjin ta.
Zuwa yayi gab da ita ya yaye mata sumar kanta da ta rufe mata fuska.
sannan ya sauke ajiyar zuciya a hankali ya fita daga d'akin.
Yaje ya sami umma da Abba zaune kan dining suna jiran su.
Sae da ya gaisa da Abba ya nemi guri ya zauna,
Abba yace"ya jikin naka?Alhmdlh naji sauqi.
Umma tace ina"Billy ko bata tashi bane? eh umma.
Daga haka sukayi shiru umma ta zuba musu abinci suka fara ci.
Bayan sun gama ne Abba zai fita yace da Hakeem"yaushe ne kake ganin zaku je Germany? ko gobe ma iya zuwa Abba, ok but kubar tafiyar zuwa jibi dai dai kun kammala komai na tafiyar.
Hakeem Yace"to"kafin Abba ke fita.
zaune Hakeem yake shida umma suna kallo sae dai hankalin sa baya ga kallon ganin har sha biyu tayi pinky bata fito taci abiñci ba.
Cikin natsuwa ya kalli umma yace"umma wai har yanzu pinky taqi ta fito fa,,, Hakeem Billy ta jima bata sami baccin kirki ba shiyasa kaga na bar ta,amma ya kamata ace ta fito haka, kaje ka tashe ta.
Bai riga ya tashi ba sae ido ya daga yana kallon qofar pinky a hankali yaga qofar ta bude pinky ta fito,tufafin jikin ta yake kallo er fincikar riga hakan yasa tayi saurin komawa ta canzo zuwa doguwar riga.
Tana qarasowa gurin shi ta sake mishi murmushi, lumshe idon sa yayi d'auke da murmushi a fuskar shi yana kallo taje ta kwanta jikin umma tana mata ina kwana.
Umma tace aike za'a yiwa ina kwana kin shige d'aki kina ta bacci tun dazu,
kallon umma tayi a shagw6e tace"Allah umma baccin bai ma ishe ni ba yunwa ce ta tashe ni.
Ai ga break fast d'in ki can tuni yake jiran ki.
ta fad'i haka ne yayinda ta tashi ta bar gurin acewar ta gaji da zaman kallo zata je ta huta.
Pinky kuwa d'an gidan ta quaker oats taje kan dining ta had'o ta zo kusa da Hakeem ta zauna,kallon da yake mata ne yasa tace "zaka sha"
ta fad'i haka ne yayinda ta debo spoon ta kai a bakin sa.
Half of spoon yasha ya kar6i spoon d'in ya bata rabin ta shanye yace" kinji yanda yayi zaqi sosai ko?
Bobby kaine dai baka son zaqi amma dai dai yake.
Bai ce mata komai ba sae matsawa da yayi kusa da ita ya kar6i cup din oats ya shiga bata har sae da tace ya ishe ta, goge mata bakin ta yake da tissue yayinda yake cewa"oya je ki debo plantain ki qara akai,
no Bobby ciki na ya cika sosai har ma ji nake kamar zai fashe"Hakeem yayi fari da ido yana kallon ta yakai hannun sa kan cikin ta yace wannan cikin ne ya cika da yawa har kamar zai fashe?
Cike da dariya tayi saurin jaye hannun shi sbd yanda yake lallatsa cikin da yatsan sa,,,,
ta kwantar da kanta kan kafadar shi ta rirriqe hannun shi sae dariya take tana fad'in ka daina Bobby zaka sani amai fa,Allah cikina baya nuna na qoshi da yawa please stop it Bobby😂.
Duk abin nan da suke umma na upstairs tana hango su inda ta sami kanta cikin farin ciki yau ga Hakeem da Billy zaune guri d'aya har suna wasa da juna.
Murmushi tayi had'e da girgiza kanta ta koma daga ciki.
Bayan kwana d'aya.
Yauce ranar da zasu je Germany Hakeem ya shigo cikin gidan sanye da riga mai dogon hañnu baby pink
in colour,
da baqin wando yayi matuqar kyau sosai sae qamshi ke tashi a jikin sa.
Cike da natsuwa yaje ya durqusa ya gaida umma da Abba da ke zaune a falo sun amsa gaisuwar cikin farin ciki ganin kalar rigar Hakeem da ke sanye a jikin sa.
Umma tace jeka daga ciki ka sami Billy kar ta 6ata muku lokaci.
Ba musu ya tashi ya haura sama.
umma ta kalli Abban Hakeem tace"Alhmdlh mun gode Allah,Allah dai ya bawa Hakeem lafiya domin muci gaba da ganin su a haka,
"Amin" cewar Abba.
Hakeem na shiga ya sami pinky ta shirya tsaf cikin riga da wando baby pink in colour,
tayi rolling da gyale kalar kayan,
tayi kyau sosai, tana ganin shi tayi tsaye cikin mamaki tana qare mishi kallo ya wani hard'e hannayen sa a qirji tace"wow Bobby ka ga yanda kayi kyau a cikin kalar nan kuwa? girgiza kanshi yayi cikin murmushi yace"um um sae kin fad'a, tace "ok zo na gaya ma"
ta fadi haka ne yayinda ta ware hannayen ta.
Hakeem yaje a hankali ya fad'a kan qirjin ta, ta kama kunnen shi ta rad'a mai cewa"Allah Bobby yau kayi min kyau sosai har ina ji kamar na saka ka a jaka ta na 6oye,, meyasa? turo baki tayi tace"to so kake wata ta ganka ta qyasa ne,kiss ya d'ora mata a bakin yace
"ai ba wacce ta isa ke kad'ai ce tawa kuma ni kad'ai ne naki, don haka bazan bar kowane namiji yaga wannan kyakkyawan dressing ba.
Ya fad'i haka ne yayinda ya d'auko black after dress wacce ya gani kan bed ya saka mata,ta fito sak kamar balarabiya.
Ta d'auki hand bag suka fito.
A hankali ta qarasa gurin su umma ta gaida su,
sannan taje da murnar ta gurin Abbanta wanda shigowar sa kenan.