← Book details Billy Pinky Durlin Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 49

Sashe 43

Billy Pinky Durlin Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

A nan gidan feenah ta yini sae fira suke ita da Billy wacce ta d'an fara jin sauqi.
Hakeem kuma yana falo shi kad'ai sae rubuce rubuce yake yana lissafi kan wani aiki da Abba ya sashi.
Yana cikin aikin ne ya hango Billy ita da feenah zasu sauko nan ya tashi ya qarasa gurin su ya riqo hannun Billy zai tallabe ta tace "eyyah Bobby wai don ka dauke ni ne kazo ai da ka yi zaman ka bcs yanzu ina d'an jin qarfi har ma ina iya tafiya" kin tabbatar baza ki fad'i ba?lumshe idon ta tayi tare da fad'in inshaAllah yace "duk da hakan dai bazan yi zuwan banza ba nan ya d'auke ta cak inda Billy ta sakad'o hannuwan ta kan wuyan shi tana mishi murmushi shima haka,
Feenah sae kallon su take cike da sha'awa har suka sauko ya ajiye ta bakin qofa yace" yauwa kinga yanzu ko faduwa kikayi bazan tsorata irin upstairs ba, Kuma na ajiye ki ne don na fahimci kamar kina son takawa da kanki, murmushi ta mishi tace "thank u" sannan taja hannun feenah suka je ta rakata ta shiga mota ta wuce.
Da qyar taga ta dawo kan jirin da take ji, tana shigowa ta fad'a kan jikin Hakeem tana d'an sauke numfashi da kulawa ya kalle ta yace "kin gani ko Billyta tafiyar ta wahal da ke,ko har yanzu cikin ki na ciwo ne ?um um kad'an ya keyi,, nan yayi shiru yayinda ta qara gyara kwanciyar ta kan jikin shi, yaci gaba da aikin shi sae wasa take da buttons d'in rigar shi ta bud'e ta rufe haka tayi ta yi har ta bud'e su gabad'aya inda ta shiga shafar qirjin sa da ya kasance very smooth mai cike da sheqi .
A hankali ya dakata da aikin da yake yana kallon d'an yatsan ta da take kewaye ramen cibiyar sa dashi,
hannun sa yakai kan qugun ta ya qara manna ta a qirjin sa yana d'aga rigar ta a hankali inda ta bayan qugun ta take jin yana yawo da yatsan shi har ya zagayo gun cibiyar ta yana zagaye cibiyar cikin wani irin salo, numfashi ne yazo mata a hankali sannan ta rumtse ido gam tare da jan numfashin ta hakan yasa cikin ta ya qara mannewa a jikin ta.
Qara qanqame shi tayi tace "Bobby stop it" nan ya d'ago yana kallon d'an qaramin bakin ta yaje a hankalin ya tsotsi bakin sannan ya sake kallon ta yaga still bata bud'e idon ta ba, sae hannun ta takai kan hannun shi da yake shafa cikin ta,
yace " Billyta bud'e idon ki mana" tace "um um tare da maqale kafad'a yace" meyasa? bude idon ta tayi tare da turo baki ta nuna shi da yatsa cikin sigar yarinta, sannan tace "ba kai bane",
cizo mara zafi yakai mata kan bakin ta da ta turo yace "ai ke kika fara har kika sa nayi kuskure a lissafin da nake shiyasa nayi punishing d'in ki domin kinsa aiki na ya dawo qasa" da kulawa ta kalle shi yayinda ta d'auki takardun da yake aiki kansu tace "Bobby da gaske? Allah kuwa.... Oh no wlh Allah ba don kaji wani abu na maka abun ba,dan Allah kayi haquri,,, ni bazan haqura ba sai kin min kiss guda goma kuma ni zan nuna gurin da nake so da kai na, olryt nuna min?nan ya shiga nuna mata ita kuwa sae banka mai kiss take duk inda yace,
da ta kammala ya rad'a mata wata magana a kunne wacce tasa ta tashi tana dariya ta rufe fuskar ta tace "Allah bazan iya ba, ok zo zauna dama wasa nake miki nan ta zauna ta taya shi sake lissafin da yayi kuskure Bayan sun kammala ya shafo cikin ta yace" amma maman Babyna tana jin yunwa ko? Allah kuwa yunwa nake ji, ta fad'i haka ne yayinda take taya shi shafar cikin ta,
nan ya d'aga ta suka je kan dining suka ci abinci suna gamawa Hakeem ya wuce masallaci sbd lokacin sallar isha'i yayi sae da ya jima kafin yake dawowa ya tafi d'akin Pinky wacce ta fito daga gurin wanka kenan jin shigowar shi yasa tayi saurin komawa tana leqen shi, yace "Billyta mene ne? ba komai a jikina pls i need towel.... hhhh ya haka keda ke cewa na daina fitowa ba kaya a jikina amma shine kika fara,,, da towel na shiga but na shiga ne a gaggauce sbd aman da yazo min sae duk ya 6ata min towel shine na saka a washing machine na wanke,,, Hakeem ya d'auko towel cikin er damuwa ya bata ta daura sannan ta fito ya riqo hannun ta suka zauna yasa qaramin towel yana tsane mata gashin kanta da ta wanke yace "Billyta ina ce aman bai wahal da ke sosai ba?gyad'a mishi kai tayi tace" da sauki gsky ba kamar sauran ba "that's gud be patient kinji" inshaAllah i will and u pls ka rage sa damuwa a ranka, inshaAllah Billyta.
Nan ya fara cire buttons d'in rigar shi a cewar zai yi wanka nan ta taya shi ya cire rigar ta shiga zare mai belt yayinda ta kalle shi ta wani marairai ce fuska tace "pls Bobby ina neman wata alfarma don Allah wannan karon kar kace a'a,,, mene ne Billyta?......
nan ta gaya mishi ya kalle ta sau d'aya ya kauda kai yace" gasky kiyi haquri hakan ba zai samu ba,,, kallon sa tayi kamar zata yi kuka ya tashi ya wuce toilet cike da shagwa6a ta bishi toilet tana mishi kuka,wata uwar tsawa ya daka mata yace " sau nawa zan ce ki daina min wannan maganar ne!
Please go out!! i said go out!
ba shiri ta fita taje ta fad'a ruf da ciki kan bed tana rusar kuka.

*Billy giro 😊*
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
[9/22, 8:42 PM] ‪+234 810 038 8117‬: [13/9/2016 ]

*👛BILLY PINKY DURLING 👛*

*Na Billy giro 😊*

*Page*
*👛79&80👛*
Ya jima kafin yake fitowa ya samu har lokacin Billy kuka take,
yayi tsaye yana kallon ta.

Cikin fushi ta tashi ta fita ya bita da ido yayinda ya qara jin kansa da 6acin rai har yana jin kamar ya bita yayi ta yi mata fad'a,
sae dai kuma da ya tuna cewa tunanin shi da nata ba d'aya bane kuma shine babba shine ya kamata ya sauko yaje ya rarrashe ta.
Nan ya bita falo ya samu ta had'e kai da guiwa tana faman ci gaba da kuka,
ya zauna kusa da ita tare da dafa ta tayi saurin jaye mishi hannu, inda ya shiga magana cikin muryar lallashi yace " Billyta ki daina kukan nan haka ba kya gudun ciwon kai ne,
gashi kuma kinsan ba kya da isassar lafiya"
ya fadi haka ne yayinda ya jawota jikin sa zai share mata hawaye,
taso ta fizge jikin ta daga nashi sbd ya 6ata mata rai kan tsawar da ya daka mata,
sae kuma taga in tayi hakan ba riba gara ta haqura ta kuma lalla6a shi ko zai yarda da abin da take so.
Nan ta qara lafewa a jikin shi ta d'ago da idanun ta da suka cike tap da qwallah tace" please Bobby ka taya ni yaqin nan ko Abba zai amince ya maida mama tunda tayi nadamar abin da ta aikata kuma tun lokacin cikin aiko masa saqon ban haquri take,
kauda kansa yayi domin ko kad'an baya son tana mishi maganar mama kan illata Billy da taso tayi sae duk yaji ya tsane ta har baya son yaji an ambace sunan ta, Billy ta juyo da fuskar sa wacce ke d'auke da damuwa tace " please Bobby dan Allah dai"
Kallon ta yayi yayinda zuciyar shi ke ta ingiza shi kan ya daka mata tsawar da ko da kuskure baza ta qara tuntu6ar sa da wannan zancen ba, amma ganin yanda take ta lalla6a shi yasa ya danne duk wani abu da yake ji ya shiga share mata hawayen da suka gangaro sannan yace" naji Billyta zan yiwa Abba magana "
sosai taji dad'i har tana mishi godiya nan yaja hannun ta suka haura sama domin sanya tufafi kasancewar kowanen su towel ne dashi.

After 1 week

8:30pm

Hakeem ne tsaye a jikin mirror ya fito daga wanka yana goge sumar kanshi da d'an qaramin towel.
Billy ta shigo d'akin sanye da er fincikar rigar bacci handless iya cinye yayinda ake hango rabin mamanta a waje sbd yanayin style d'in wuyan rigar.

A hankali ta rungumo Hakeem ta baya inda suke hango juna ta jikin mirror, murmushi suka sakar wa junan su,sannan ya zagayo da ita ya xaunar da ita kan cinyar shi, ya kai d'an yatsan shi kan tsagin mammanta yana yawo da shi,
cikin hikima Billy ta jaye hannun shi sbd tasan in ya fara wasa da abokan wasan shi ba daina wa zai yi ba.
Kiss ya dorawa qirjin kafin
Billy ke cewa"godiya nake my soldier man naji dad'in yanda Abba ya haqura ya maida mama but pls gobe zaka bar ni naje gidan?
Chapter 43 · 0% Book details