Sashe 46
Billy Pinky Durlin Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Cike da son tayi kuka ta durqusa kusa da shi sae tambayoyi take mishi, komai Hakeem kasa ce mata yayi sae qoqarin kwanciya yake kan qirjin ta haka ta rungume shi bata damu da aman da ke jikin sa ba duk tabi ta rikice ganin tarin sae abinda ya qaru,duk dibara ta 6ace mata sae kuke ta ajiye tana fad'in "na shiga uku Bobby dan Allah ka daina tarin nan haka"
Da qyar ya samu yace "stop crying kira min Amjad a waya"
Nan ta tashi cikin sauri ta nemo waya ta kira Amjad sannan ta koma toilet, ganin tarin ya rage mishi ta d'an ji qarfin cire mishi kayan jikin shi tasa ruwa ta wanke mishi jikin shi inda da qyar ta iya tayadda shi tsaye ta daura mishi towel suka fito.
Ya kwanta kan bed taje ta debo ruwa a cup ta hau gadon tayi zaune kamar zaman tafiya ta talloboshi tana bashi ruwa da ya gama sha ta kwantar da shi wanda yayi dai dai da jin knocking,
a hankali ta tashi ta nemi hijab ta saka sannan ta bud'e d'aki Amjad ne ya shigo da sallamar shi ta amsa sallamar a sanyaye kafin take fita ta basu guri sae da ya gama bincikar Hakeem ya buqaci ta zo inda ya tambaye ta mene last abinda yaci?tace " fresh milk ce yasha ta sarqe shi shine fa har da su amai,,,no wannan ba zancen sarqewa bane a kawai ko mene but muga fresh milk idan ba expire tayi ba nan ya duba expiring date yaga bata yi expire ba yace" kafin ita me yasha? gaskiya bana iya tuna yaci wani abu bcs ko a gurin biki ba wani abu da nake ganin yaci,,,
OK to zan mishi allura yanzu zan kuma je da fresh milk by tomorrow na dawo da result d'in binciken da nayi akai, nan ya d'auki ta cup ya zuba a cikin ta kwalin sannan yayi wa Hakeem allura ya fita kafin Billy ke mishi godiya,
bata hau gadon ba sae da ta had'a mishi coffee ta shiga bashi a hankali har yace ya isa haka ajiye cup tayi yayinda take mishi kallon tausayi har dai yanda taga idanun shi sunyi jajir duk jijiyoyin kanshi sun tashi ga jikin shi da yayi zafi sosai sae numfashi yake fitarwa a wahale.
cikin ta yake kallo long time ya kai hannun sa a hankali ya shafi cikin yace"Billyta babyn mu yana motsi da yawa dan Allah je kici wani abu kar ki ce zaki kwanta haka ki haqura kisha quarker oats in yaso da safe a siyo fresh milk kinji " ok Bobby" nan ta tashi taje ta had'o quarker oats tayi zaune tana sha bayan ta gama Hakeem yace ta d'auko kankana su sha wanda yayi haka ne don ta kawai sbd yasan tana son shan kankana kafin su kwanta.
Nan ta dauko plate d'in kankana wacce tayi sanyi, inda ta shiga sha tana bashi yana sha har suka kammala suka kurkure bakin su suka shiga bacci.
Da safe cikin juriya yake yin komai har ya samu yayi sallah sae dai ba masallaci yaje ba sbd baya jin qarfin tafiya, bayan sun gama sallah Billy ta kalle shi da kulawa tana mishi sannu cikin sakin fuska yake amsa mata.
Hijabin jikin ta ta cire ta kwantar da kanshi kan cinyoyin ta inda ta shiga shafar sumar kanshi a hankali daga haka har yayi bacci, sae da baccin sa yayi nisa ta d'auko pillow ta kwantar da kanshi akai ita kuma ta tashi ta shiga gyaran d'akin har zuwa nata d'aki bayan ta fito ta had'a breakfast inda ta sami Baraka na share gidan.
Sae guraren goma ta kammala komai, taje da shirin wankan ta d'akin Hakeem ta samu ya tashi daga bacci sae tari yake cike da ban tausayi har da su aman jini da ya tashi hankalin pinky sosai cikin kuka ta kira umma ta sanar da ita.
Umma ce ta fara zowa kafin Amjad sae da umma ta nemi taji yanda ciwon ya fara, Billy ta gaya mata abinda ta sani daga shan fresh milk nan Amjad yace " gashi kuwa a iya bincike na ban ga wani abu a cikin fresh milk ba wanda za'a ce ko shine yake sa shi tari haka but muje asibiti domin nayi qwaqqwaran bincike akan Hakeem ko za'a gano ainihin ciwon da ke damun shi.
Sae da Billy da Hakeem sukayi wanka sannan suka kama hanyar asibiti.
Cikin mota Billy sae kuka take yayinda take riqe da handkerchief tana faman sharewa Hakeem jinin da ke fito mishi inda duk yayi tari, duk tabi ta rikice tana ganin kamar Hakeem mutuwa zai yi, umma sae rarrashin ta take wacce ko ita hankalin ta a tashe yake amma haka ta dake tana nunawa Billy tayi haquri ba wata matsala ba ce.
Bayan sunje asibiti anyi duk iya binciken da za'ayi amma ba a gano komai ba haka suka dawo gida jiki sanyaye inda umma bata shigo gida ba ta tafi domin samowa Hakeem maganin hausa ko Allah zai sa a dace.
Billy kuwa 6angaren su sukaje inda take rungume da Hakeem sae kuka take,
Baraka ce taxo ta same su riqe da waya a hannun ta ta miqawa Billy tare da fad'in "d'azu naje yiwa umma ina kwana ne ta bani wayar tace na kawo miki wata qil ko baquwar jiya ce ta manta da ita.......
ba shiri pinky ta jefar da wayar ganin yanda Hakeem ya zame jiki sae aman jini yake kwarawa sare sare tace" na shiga uku don Allah Baraka taimaka min da ruwa! A gurguje Baraka taje ta debo ruwa Billy ta kar6i ruwan ta bawa Hakeem ya dakatar da ita yana fad'in "pls pinky ki min add'ua tukun ko Allah zai rage min wannan azabar ba musu ta tofe ruwan da Add'ua ta bashi yasha,
bai fi minti biyar da shan ruwan ba,
tarin ya fara masa sauqi nan Billy ta kama shi suka haura sama domin bawa Baraka gurin ta gyara.
Suna shiga d'aki ta cire mishi rigar jikin shi ta bar shi da singlet da dogon wando sannan ta nufi downstairs ta debo musu break fast tayi zaune kusa da shi ta fara ciyadda shi yayinda yake kar6a yana ci wanda da qyar yake samu abincin na wuce mishi sbd wani irin ciwo da maqogaron sa ke mishi gashi ba yanda ya iya sbd yunwa yake ji sosai.
Tana kammala bashi abincin ya nemi guri ya kwanta ita kuma ta fara yin nata break fast tana gamawa Hakeem ya nemi ta cire mishi vest in jikin shi sbd zafi yake ji,
nan ta cire mishi hade da qara qarfin Ac,nan ya yunqurawa zai tashi zaune cikin hanzari Billy ta taimaka mishi,
sae dai tunda ya zauna yaji zaman yana qoqarin gagarar shi duk da jinginawar da yayi a jikin gado, hakan yasa ya kwantar da kanshi kan kafad'ar Billy tare da sakad'o hannun shi ta bayan qugun ta yayinda yakai d'ayan hannun shi ya yaye rigar jikin ta ya fara shafa cikin ta a hankali inda babyn ya shiga motsi cike da natsuwa Billy sae kallon shi take duk gefen da babyn ya motsa sae Hakeem ya kai hannun sa a gun wanda dama haka yake mata idan suna zaune basa yin komai wai shi a cewar wasa yake ma babyn shi.
Murmushi ne ya bayyana a fuskar ta kafin take share hawaye ta kalli Hakeem da ya d'ago yana kallon ta tace " my soldier man kaji sauqi ne da naga kana wasa da babyn ka ? murmushi kawai yayi domin shi kad'ai yasan abinda yake ji,
bai ce mata komai ba sae qirjin ta da yake kallo wanda ya qara cika da tsayi wanda da alama bai lura ba sae yanzu hakan yasa yakai hannun shi ya bud'e buttons d'in rigar ta yana qarewa qirjin kallo, kamar mai tsoron ta6awa ya kai hannu yana shafa saman mamman had'e da mamaki a fuskar shi yace"Billyta meyasa qirjin ki ya qara cika haka? da murmushi ta riqo hannun shi ta d'ora kan cikin ta tace"Babyn mu ne ya kawo hakan.
*Billy giro 😊*
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
[9/22, 8:43 PM] +234 810 038 8117: [ 9/15/2016]
*👛BILLY PINKY DURLING 👛*
*Na Billy giro 😊*
*page*