Sashe 3
Billy Pinky Durlin Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hukun cin da muka yanke shine a cikin satin nan idan Allah ya yarda zamu had'a ku aure ma'ana kai Hakeem zaka kasance mijin mamana, ke kuma mamana zaki kasance matar Hakeem!
*```Billy giro😊```*
®NAW✍[truncated by WhatsApp]
[9/22, 5:44 PM] +234 810 038 8117: [7/28/2016] Billy giro😊
*```👛BILLY PINKY DURLING👛```*
*```Na```*
*```Page```*
*```👛5👛```*
zumbur Billy da Hakeem suka miqe cikin tsananin rud'u!kya rantse da Allah mutuwar iyayen su aka sanar da su.
*```Hakeem```* ya tashi ne tare da dafe kunnuwan sa yana mai fading"innalillahi wa inna ilaihi rajiu'un! da banzo duniya ba da banji wannan mummunan labari daga bakin ka ba Abba.
*```Billy```* ta tashi ne tare da cire glass din idon ta tana mai fad'in innalillahi wa innailaihi raji'un,Allahumma ajurni fi musibati wa ahlif lee khairan minha!na shiga uku!Abba wannan wane irin hukunci ne haka.
Sun fara maganar ne a tare suka sauke ta a tare.
Abban Billy ya kalle ta da mamaki yace"mamana addu'ar me nake ji a bakin ki sae kace wacce ta had'u da wata masifa... Wlh Abba abin da naji ya ma wuce masifa a gurina,wanda har ma na tsinci kaina da son ace nayi zamani na a cikin zamanin da suka shud'e da kwata2 ban ma san waye Hakeem ba,don girman Allah Abba ku daina wannan zancen wlh na tsani Hakeem!
na tsani ko ganin sa Abba"tana maganar ne wacce kalo d'aya zaka yi mata kasan cewa ta rikita sosai da jin zancen,
domin hawaye sae kwarara suke a idonta yayinda ta durqusa akan guiwoyin ta tana roqon mahifin ta,
wanda ya dakatar da ita cikin tsawa Yace"mamanah!! ban hana ki fadar wannan kalmar wa d'an uwanki ba!
Sautin kukan ta ne ya fito sosai ta tafi da gudu ta haura sama zuwa d'akin ta.
Hakeem kuwa mari mahaifin sa yakai masa yace"Hakeem yanzu ni kake gaya ma cewa nazo ma da mummunan labari!
Hakeem kam tamkar wanda bai ji marin ba ko kuma ince har fad'an da Abba ke masa bai ji ba domin sae qara dafe kunnuwan sa yake yana ta faman maimaita innalillahi wa inna ilaihi raji'un! kyace wani abu mai ciwon gaske ke yawo a cikin kunnuwan sa alhali maganar Abba ce ta hukuncin da suka yanke keta masa yawo a kunne,
nan ya fita kamar wani zautacce ya nufi 6angaren sa.
Yana shiga d'akin sa yayi kici6is da kayan sa da ya shirya domin zuwa new delhi, qafa yasa ya shure kayan domin kwata kwata kansa ya kunce bata zancen zuwa New delhi yake ba sae qoqarin yake wannan kalmar ta daina masa yawo a kunne ko zai samu ya farka daga mummunan mafarkin da yake,bcs shi haka ya ajiye abun a mafarki.
Billy kuwa tana shiga daki ta fad'a ruf da ciki kan bed tana mai rusar kuka.
Cike da 6acin rai Abban Billy ya bar gidan haka ma Abban Hakeem ya tafi d'aki yana mai jin baqin cikin wannan qiyaya ta 'ya'yansu da kullum sae qaruwa ta ke.
Haka gidan ya yini ba dad'i Hakeem da Billy tunda suka shige ba wanda ya fito a cikin su har dare, umma ba yanda ba tayi da Billy ba akan ta bude d'aki amma taqi sae sautin kukanta da ake ji.
Wasa wasa har safe Billy da Hakeem ba wanda ya ko leqo.
Guraren qarfe goma na safe Hakeem ne ya kammala shirin sa tsaf na zuwa new Delhi ya dauki duk wani abu mai muhimman ci a gurin shi,
aikin sa yake kamar wanda bai kwana a cikin damuwa ba.
Ya dauki makullin motar sa kenan wayar sa ta shiga ruri,sunan Dad ne ya bayyana a screen ya daga wayar hade da mishi ina kwana,sannan yace gani nan zuwa.
A main falo ya nufa ya shiga da sallama, ya gaida Abba da umma da ke zaune,umma ce ta amsa Abba kuwa tamkar bai ji shi ba.
Qoqarin zama yake Abba yace "kar ka zauna je ki ra min mamana,kuma ka jira sae kun zo tare,rai 6ace Hakeem ya haura sama yana tunanin ina ma ne sabon d'akin ta da ta koma wanda yau watan ta biyu kenan da komawa,amma Hakeem bai san dakin ta ba, jikin qofa ne ya bashi damar fahimtar d'akin ta,
kasancewar sa pink colour,wanda akayi ma kwalliya da fararen duwatsu kamar diamond.
Knocking ya shiga yi har ya gaji ba alamar za a bude Billy naji amma ta share ba wai don tasan wanda ke knocking ba sae don sanin dakin a bude yake,kuma bata jin zata iya tashi.
Tsaki ya buga had'e da murd'a qofar sae kuwa qofar ta bud'e,
a hankàli wani irin qamshi mai dadi had'e da sanyin Ac suka ratsa shi.
Hakeem ya 6ata fuska yayi shiru kamar mai tunanin wani abu,can ya daure ya watsa idonshi a cikin dakin ya hango ta kwance kan bed kamar wata baby doll(er tsana)tayi ruf da ciki tana sanye da er fincikar rigar baccin ta pink wacce ta d'an yi fitting d'in ta,rigar mai dan siririn hannu ce iya cinya wanda hakan ya bayyanar da santala santalan cinyoyin ta,masu sheqi,
gashin kanta duk ya baje akan pillow har zuwa gadon bayan ta, komai baya motsi a jikin ta ma'ana kamar mai yin bacci,hannun ta da take shafa qatuwar teddyn ta ne zai baka damar cewa a farke take,amma kwata kwata bata nuna alamar cewa taji an bude dakin ba duk da kuwa taji, cike da qyama Hakeem ya kauda idon shi yace "kizo Abba na kira"
bai jira me zata ce ba ya tafi abin sa.
Bata 6ata lokaci ba sbd jin wanda ke kiran ta, hakan nan ta fito bata damu da rigar da ke jikin ta ba,tazo ta sami Hakeem yana jiran ta,
bata bi ta kansa ba ta fice,umma ce ta fara hango ta,fuskar ta fayau da gani taci kuka, kuma har ta rame lokaci d'aya kamar wacce tayi sati bata da lafiya, bare dama ko banza Billy sililiya ce,tana qarasowa ta gaida su ta samu guri a qasa ta zauna,shima haka Hakeem.
Abba ya kalli Billy yace"mamana je ki rufo jikin ki ki dawo.
Hakan nan ta tashi ta rufo jikin ta da pink bedsheet wanda tafiya take yana ja a qasa har ta qaraso ta zauna.
*```Billy giro😊```*
®NAW✍truncated by WhatsApp]
[9/22, 5:48 PM] +234 810 038 8117: [7/29/2016] Billy giro😊:
*```👛BILLY PINKY DURLING```*👛
*```Na```*
*```Billy giro😊```*
*```Page```*
*```👛6 to 7👛```*
Abba ya kalli Hakeem yace "kudi nake buqata daga gurin ka, ka kawo iya qarfin ka.
Hakeem ya shiga lalubar aljihun sa, akwai kudi sosai amma yaji sunyi kadan da ya bawa Abba su.
Nan ya kalli Abba yace"kayi haquri Abba ina zuwa"
Tashi yayi ya tafi 6angaren sa ya dauko kudi bandur d'in dala dala sabbi dal har suna sheqi,ya kawo yace "gasu Abba"Abba Yace"mamana zaka ba"ba musu Hakeem ya miqa mata kudin yayinda shida ita suka shiga mamakin me Abba ke shirin yi.
Billy ta kar6i kudin kenan Abba yace"sadakin ki ne!gaban ta ne yayi mugun faduwa har sae da kud'in suka sa6ule daga hannun ta,bcs duk a tunanin ta kiran da Abba yayi musu zai ce an fasa zancen had'a auren su, sae gashi taji zancen sadaki,nan taji gabadaya kamar bata tare da jikin ta domin ko qaramin yatsan ta ta kasa motsawa.
Hakeem kuwa takaici ne ya kawo masa iya wuya yana kallon Billy kamar wanda kejin ya shaqe wuyan ta ta mutu kowa ma ya huta.
Ya kalli Abba ya kuma sake kallon Billy a wulaqnce tare da nuna ta da yatsa yace"Abba dama akan wannan abar ne ina da kud'i a aljihu na amma naje na d'auko en dala dala sabbi dal na kuma bata da hannu na a matsayin na bata sadakin ta,please Abba don Allah ku ajiye zancen auren nan wlh idan akayi shi akawai babbar matsala.... Hakeem! Idan muka had'a wannan auren kai ka dad'e baka kashe mamana ba! Inace iya babbar matsala kenan!
Yana gama fadar haka ya kalli Billy yace "mamana dauki kudin ki tashi ki tafi Allah shiyi miki albarka domin a yau naji dad'in da baki ce komai ba, kuma zan neme ku anjima idan muka gama yanke shawara da Abbanki.
Da qyar Billy ta Kai hannu ta d'auki kudin tana mai jin tamkar garwashi ne ta jimqa a hannun ta.
Tafiya take kan staircase yayinda qwalla suka cika tap a idonta har ma bata ganin hanya sosai,sae roqon Allah take a cikin ranta Allah yasa ta mutu kafin ta kai d'aki ko zata huta da mummunan abun da ke shirin faruwa da ita.
Tana isa d'aki ta saki bedsheet hade da kudin da ke hannun ta,ta zauna kan bed tare da dafe kanta da taji yana mugun sara mata, ga kuma wani zafi da taji yana fita a jikin ta.
A main falo kuma,
Billy na wuce wa,
shima Abba ya tashi yace da umma"ni zan fita"tace a dawo lafiya"nan ita ma ta tashi.
Suka bar Hakeem da yaji an sake lalata mishi tafiyar sa zuwa new Delhi, kan neman su da Abba yace zai yi anjima.
Billy dake d'aki taji zafin sae qaruwa yake nan ta tashi ta zuge zip din rigar ta hade da zare hannayen rigar sae kawai taji an bude qofa,tayi saurin dafe rigar ta dake qoqarin zamewa daga qirjin ta tare da kallon wanda ya shigo.
Wata kyakkyawar yarinya ce er 18yrs tsara ne da Billy da alama qawar ta ce.
Ta rufe qofa tare da fadin"pinky lafiyar ki nayi knocking kusan 3times naji shiru har na d'auka cewa kina bayi?
Cikin muryar kuka Billy tace"ta ya zan jiki feenah bayan ina cikin babbar matsalar da ban ta6a haduwa da ita a rayuwa ba, ban kuma ta6a tunanin zan hadu da ita ba.
Cike da damuwa feenah ta zauna tace"pinky wace irin matsala ce haka?hawaye masu zafi ne suka zubo a kumatun Billy tace"feenah aure za'a hada ni da wanda a duk duniyar nan ba wanda na tsana kamar shi, wanda na tsani ganin sa ko a mafarki.
Sosai damuwar Feenah ta qaru tace"waye shi? Kuka Billy ta fashe dashi tace"Feenah wa kika sani banda Bobby!wa kika san na tsana bayan shi!