Sashe 31
Billy Pinky Durlin Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin natsuwa ta qaraso gurin shi ya sake mata lallusan murmushi yace ya haka kina son 6ata mana lokaci bayan kinsan event uku za'ayi a yau, duqar da kanta tayi tace"rigar ce bata yi min ba zip din yaqi rufuwa.
Yace juya muga"
nan ya gwada qoqarin shi amma zip din bai rufu ba yace ashe dai matata tana da er qibar ta ban sani ba na bada qaramin size,murmushi tayi tace"to yanzu ya kenan?kin sanya bz? Eh,,, ok go n remove it.
Nan taje toilet corner ta cire ta dawo, yana rufe mata rigar sae ko zip din ya rufe, yace"juyo muga idan ban takura abokanan wasa ta sosai ba, ya fadi haka ne yayinda ya juyo ta yana mai kallon qirjin ta, kunya Billy taji ta rungumo shi kad'an tace"nidai Bobby kallon ya isa haka,,, naji qarasa shirin mu tafi bata wani 6ata lokaci ba ta gama shirin suka fita.
Suna isa aka fara kid'e kid'e wanda ko a kwance kake sae ka raya bare a zaune,ai kuwa nan mutane naga kowa sae tashi suke suna raya wa kafin daga bisani aka ci gaba da yin komai cikin tsari,yayinda naira tasha kashi garin kari kyace sune mallakin CBN lol😉
Tsananin kyaun da sukayi ne yasa duk inda suka shiga en camera sea binsu suke suna daukar su hoto ba ko qaqqautawa,haka kowa sae fitar da wayar shi yake yana d'aukar su hoto,yayinda Hakeem ya maqale Billy a jikin sa sae murmushi yake wanda kallo d'aya zaka yi mishi kasan yana cikin farin cikin da bai ta6a shiga irin sa ba,haka ma Billy.
An jima sosai ana shagali sannan aka dakata kowa ya yafi zuwa sallah aka sake wani wanka cikin kayan sojowa,haka kwalliyar gidan aka canza ta zuwa kalar uniform d'in sojawa,Billy tayi matuqar kyau cikin kayan sojawa sbd sunyi d'as a jikin ta,yayinda abokanan ta suka kasance hular soja da farar riga da wandon soja haka Abokanan Hakeem,
Se ya kasance Hakeem da Billy kad'ai ke cikin complete uniform,tafiya suke sojawa securities na biye dasu,
zasu je gurin zaman su da aka ke6e wanda yasha ado da komai na kalar sojawa gurin yayi matuqar kyau kyace shugaban sojawan duniya ne zai hallari gurin,suna isa gurin basu riga sun zauna ba naji an tashi busa wacce nake sa ran ta sojawa ce sae naga kowa ya tashi tsaye suka qame kyace statue.
Ogan Hakeem ne ya iso gurin d'auke da kyaututtuka ya miqa ma Hakeem da Billy, Hakeem ya kar6a yayinda ya sare ma ogan,
suka d'an russunar da kansu shida pinky alamar godiya.
Da haka aka ci gaba da aiwatar da bikin yanda ya kamata.
Sae zuwa yamma aka sake wani shirin domin qasaitacciyar walimar da za'ayi inda aka gayyato shaharraren malami yayi wa'azi mai matuqar amfani ga duk wanda ya saurare shi musamman matan aure.
Guraren qarfe goma na dare duk wata hud'uba da duk wani abu da za'ayi wa amarya anyi sae qoqarin kaita part din ta ake.
Hakeem ne riqe da hannun ta suka fito yayinda motaci ke jere a harabar gidan nan naga kowa ya shiga mota,aka tashi motacin inda ake je cikin gari aka yo rally aka dawo,ba'a zarce koina ba sae 6angaren su Hakeem 6angaren ya qayatu cikin white n pink colour gidan yayi bala'in kyau komai a tsare kamar gidan turawa,duk da pinky cikin mayafi take amma tayi matuqar farin cikin ganin yanda Hakeem ya tsara musu gidan komai choice d'in ta.
Bayan kowa ya watse Hakeem ya matsa gab da pinky tare da yaye mata mayafi yana kallon kyakkyawar fuskar ta wanda tasa ya sauke ajiyar zuciya ya saki murmushi jin dad'i ita ma pinky murmushin ta mishi,hannun ta yaja suka je toilet basu fito ba sae da sukayi arwala, sannan sukayi sallah raka'a biyu suka godewa Allah da yasa suka zamo ma'aurata.
Bayan sun gama ya ciyadda ita tamkar yanda ango ke ciyar da amaryar sa cike da nishad'i,haka ita ma ta ciyadda shi, sae da ya kasance cikin kowanen su yayi dam sannan suka tashi sukayi brush.
Kwance yake har yayi shirin kwanciya yana kallon pinky wacce ita ma tayi shirin kwanciya sae neman wani abu take a cikin wardrobe duk yabi ya qagu ta hau gado sbd shi kad'ai yasan abinda yake ji.
Pinky kuwa ba abinda take nema face tana fargabar hawa gadon shiyasa tayi kamar mai neman wani abu domin ta fahimci tun d'azu Hakeem ke mata wani kallo wanda ya bata tabbacin yau komai zillewar ta ba zai barta ba.
Hakeem Kam kasa haquri yayi ya taso yazo gab da ita ya rungumo ta ta baya yana shinshinar qamshin jikin ta,daga nan ya sunkuce ta sae kan bed ya kashe wutar d'akin ya qara manna ta a qirjin sa inda yakai hannu kan fuskar ta yana shafa ta a hankali.
*Billy giro😊*
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
[9/22, 8:06 PM] +234 810 038 8117: [8/30/2016]
*👛BILLY PINKY DURLING👛*
*Na Billy giro😊*
*page*
*👛60👛*
Haka ya ci gaba da tafiyar da al'amurran sa komai a natse, cikin hikima da dabara yake lalla6a pinky har ya samu ya raba ta da kayan jikin ta,nan tafiyar ta canza zuwa wani salo mai cike da qwarewa wanda shi kanshi ya sami kansa yana aiwatar da hakan ne, duk yabi ya rikice yana aika mata saqonni ta koina,pinky najin yanda yake sarrafa ta ta koina ba abinda take face numfashi da kuma qoqarin ganin bata yi kuka ba,hakan yasa Hakeem yaji dad'i sosai yaci gaba da tafiyar da al'amuran sa,cikin natsuwa ya shiga yin addu'ar saduwa da iyali inda pinky taji baqon al'amari yana shigar ta a hankali amma duk da haka sae da taji wani zafin bala'i wanda yasa ta fara kuka ba shiri sae roqon Hakeem take amma tuni hankalin sa ya gushe domin yauce ranar farko da ya tsinci kanshi a irin wannan duniyar ta ma'aurata.
Ba irin kukan da pinky bata yi ba kan ya barta amma jin kukan yake kamar a mafarki,aikinsa yake ba kama hannun yaro yayinda kukan ta ke qara masa qarfi,
bai barta ba sae da yaji he is totally satisfied.
Wani irin farin ciki Hakeem ya tsinci kanshi wanda ji yake kamar aljanna ce aka tsunduma shi.
Hamdala yayi wa ubangiji ya jawo pinky a qirjin sa sae lallashin ta yake cike da son tayi shiru.
Amma pinky kukan sae abinda ya qaru yayinda take yarfi da hannu tana kiran umma da Abba,,,
sae duk Hakeem ya shiga damuwa ya rasa me zai mata domin tayi shiru, can ya lumshe idon shi a hankali ya had'e bakin sa da nata ya kai d'ayan hannun shi yana wasa da dukiyar fulanin ta,tare da qara shigar da ita a jikin sa yana qoqarin sake second round, a rikice pinky ta zare bakin ta daga nashi hawaye sha6e sha6e ta had'e tafukan hannyen ta tana magana cikin muryar kuka wacce har ta disashe tace"uhm uhm please Bobby na roqe ka don Allah kar ka sake"
mugun tausayin ta yaji duk da cewa ba da gaske yake zai yi second round ba, yace"to ki daina kuka idan ba kya so na sake kinji"ta gyad'a kanta cikin sauri tace"Allah na daina"nan ya share mata hawaye ya kwantar da ita a qirjin sa,yana mata wani abu wanda yasa ta fara jin sauqi ta kuma ji dad'in hakan shiyasa ta qara lafewa sae shafar qirjin sa take a hankali yayinda baccin sauke gajiya ke son fizgar ta,nan ta rufe idanunta a hankali.
Hakeem ya kalle ta cikin kulawa yana gyara mata sumar kanta da ta yamutse yayinda tausayin ta ke qara fizgar shi yace"Billyta"
Bata d'ago ta kalle shi ba sae idanun ta da ta bud'e a hankali yace"muje muyi wanka tukun kinji"
Bata ce da shi komai ba sae daukar ta yayi suka je toilet, shi ya mata wankan da kanshi ya saka ta cikin ruwan zafi zai gasa mata jikinta sae kukan shagwa6a take mishi tana son fita cikin ruwan,
shi kuma yana faman lalla6a ta kamar qwai har ya samu suka kammala wankan suka fito.
zaunar da ita yayi kan stool yaje ya canza zanin gado ya saka tufafi ita ma ya d'auko mata rigar bacci sae dai koda ya juyo yaga ashe ta d'ora kanta jikin mirror bacci yayi awon gaba da ita,,
"Allah sarki pinky"
shine abinda ya furta yaje a hankali ya dauke ta ya kwantar kan bed ya mayar da rigar da ya dauko domin baya son takura ta,nan shima ya kwanta ya jawota ta jikin sa yana jin yanda take sauke numfashi a hankali da haka har bacci ya kwashe shi.
Da Asuba shine ya fara farkawa, ya jima yana kallon pinky kafin yake zare jikin sa a hankali yaje ya shiga toilet.
Koda ya fito sae motsi take ta lalubo teddy ta rungume.
Yazo gab da ita ya zauna yace"pinky asuba tayi yi haquri ki tashi muyi sallah kinji"
Ba musu ta yunqura ta tashi zaune tana tunanin yanda zata ji idan tayi tafiya,Hakeem ya lura da hakan yace"muje na kaiki toilet? girgiza kanta tayi,,
yace "zaki iya tafiya kuwa?
cikin sanyin murya tace zan iya.
Yace"ok je kiyi arwala kizo muyi sallah ko"
Nan ta gyara d'aurin towel d'in ta ta tashi ta shiga toilet.
Hakeem sae kallon ta yake inda ya fahimci ta jure ne kawai.
Bayan sun gama sallah basu riga sun tashi kan darduma ba Hakeem ya jawo pinky jikin shi yana mata sannu,,,bata ce mishi komai ba sae hannunsa ta d'ora kan cikin ta tace"Bobby yunwa"me kike son ci? My favourite,
Olryt ina zuwa kinji,
ya fadi haka ne tare da d'auko mata pillow ta kwanta sannan ya fita,
bai jima ba ya dawo dauke da Quaker oats.
Bayan ya gama bata ne suka koma kan bed suka shiga bacci.
Sae guraren qarfe tara Hakeem ya tashi yayinda Billy ta qara gyara kwanciyar ta alamar ci gaba da bacci.
Bai zare jikin sa ba sae da ya d'auko teddy ya saka mata tare da dora mata peck a goshi.
Wanka yaje yayi ya shirya cikin tufafin da suka kar6e shi sae qamshi yake,
yaje downstairs ya zauna falo yana kallon labarai.