Sashe 30
Billy Pinky Durlin Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kiss ta d'ora mishi tace "sannu da zuwa Abba"
yauwa mamanah har kun shirya.
Eh Abba"ta fadi haka ne yayinda ya gaisa da su umma sannan ya zauna ya fuskanci Hakeem da kyau yace"Hakeem abinda nake so da ku shine idan kunje bada shan magani kad'ai zaka dogara ba, ku d'ora da yin istigifari sosai ba dare ba rana idan kukayi haka inshaAllah baza ku dawo qasar nan ba sae kana mai cikakkiyar lafiya,,,
inshaAllah zamu kiyaye hakan Abba,
maganar ta fito a bakin Hakeem da Pinky,
Abba ya kalli Billy yace"ji bakin ta kamar da gaske"
cike da jin kunya ta 6oye fuskar ta a qirjin sa tace"Allah Abba da gaske nake"
To Allah yasa
amin Abba.
Nan suka tashi inda su Abba suka raka su,suka shiga mota sae bye bye suke musu kafin suke fita gidan, yayinda su Abba keyi musu fatan nasara.
Satin su uku a Germany Hakeem ya samu kulawa sosai a gurin Abokin Abban pinky domin a gidan shi ya basu masauki ga matar shi mai matuqar son mutane ce,
hakan yasa Billy taji dad'in zama garin wanda a ko yaushe tana cikin waya da su umma da Feenah.
Kuma kamar yadda Abban Billy ya gaya musu basu yi wasa da hakan ba domin ko yaushe cikin yin istigifari suke, kamar yadda su Abba suke taya su haka Feenah da Naini.
My fans mu riqe hakan duk wanda keda wata matsala ya maida istigifari abun yi kuma haniqam ba dare ba rana,inshaAllah Allah zai yaye ma matsalar idan buqata ce ita ma inshaAllah Allah zai biya ma.
Amma sae mun sa haquri da kuma fatan nasara a ko yaushe.
Allah dai yasa mu dace Amin.
Yauce ranar da suka dawo Nigeria su duka biyu sunyi er qiba wacce ta qara bayyanar da kyaun su.
Bayan sunci abinci sunyi wanka sun huta,pinky na d'akin umma sae fira suke.
Shigowar Hakeem ne ya katse su ya sami guri ya zauna.
Umma ta kalle shi cike da kulawa tace Alhmdlh Hakeem tun kuna can munji ka sami lafiya inace ka sami tabbacin lafiyar ka a gun matar ka ko?duqar da kanshi yayi yace"tukuna umma"meyasa ko kuma nace meye amfanin zuwan Billy ba don ka sami tabbacin lafiyar ka bane kafin ku dawo?
shiru yayi domin shi kanshi yaso hakan amma tsananin tsoron da Billy ke yiwa abun ne yasa ya haqura ya barta,
Umma tace "tambayar ka nake Hakeem"
d'ago kanshi yayi yana kallon Billy, tayi saurin kauda idonta.
Umma ta lura dasu inda ta fahimci wani abu,ta kalli Billy cike da natsuwa tace"Billy be wise mana mijinki ne fa ya kamata ki barshi domin ya sami tabbacin samun lafiyar sa kinji,
kunya Billy taji kamar ta nutse cikin qasa har ta kasa cewa umma komai,
Umma tace"yanzu sae ki tashi kuje 6angaren shi kafin gobe ku tare part d'in ku.
Tana gama fad'a ta fita sbd taji qararrawa alamar Abba na son ganin ta.
Tana fita Billy ta d'auki d'an qaramin pillow ta jefowa Hakeem tace"wai meyasa baka jin kunya shine kuna magana da umma ka wani kallo ni.
Ta fad'i haka ne yayinda ta murgud'a mishi baki tana harararshi da wasa.
Pillown ya dauka yayi kamar zai jefa mata shi da qarfi,
har sai da ta tsora ta tayi saurin rufe fuskar ta da tafukan hannyen ta,tace"wayyo umma!
a maimakon taji saukar pillow sae taji saukar kiss"ta bude fuskar ta a hankali tana kallon shi yace"tashi muje kin dai ji abinda umma tace saura kuma kimin kuka na ko tsotse bakin tas har sae ya qara laushi,cike da alamar zata yi kuka ta maqale kafad'a tace"please Bobby ka tausaya min,,zan tausaya miki fiye ma da yanda kike tunani kinji just lets go to d bed my dear.
Nan yaja hannun ta suka fita sae kukan shagwa6a take mishi.
*Billy giro😊*
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
[9/22, 8:02 PM] +234 810 038 8117: [8/28/2016]
*👛BILLY PINKY DURLING👛*
*Na Billy giro😊*
*Page*
*👛58&59👛*
Sun kawo matakalar sauka taqi yarda su sauka sae komawa bayan shi tayi tana mishi kuka, murmushi yayi ya d'auke ta cak yace
"so kike ki tara mana jama'a ko".
Ya fadi haka ne yayinda ya shiga da ita d'akin ta ya ajiye ta kan bed yace
"ai ko a nan zan iya domin na fahimci kafin mu qarasa 6angare na sae kowa ya gama jin mu".
Nan yakai hannu ya kashe wutar d'akin ya shiga zare hannun rigar ta a hankali wanda da qyar ya samu ya cire rigar sbd yanda ta riqe rigar gam sae kuka take duk jikin ta ya d'auki rawa kan wasar da yake tayi da qirjinta,
bai kula ta ba,
yaci gaba da sha'anin shi wanda yayi 15mnt akanta,jin da gaske kukan ta ya wuce na shagwa6a yasa ya kunna wutar d'akin tayi saurin sa hannu ta kare qirjin ta,
Kafin take lalubo rigar da ya cire mata,ta kare qirjin ta da ita, ta kuma yi saurin sauka kan gadon ta nufi gun wardrobe ta tsaya tana kallon Hakeem da ya qaraso gurin ta yana mata wani kallo mai cike da sha'awa,
ta wani kame a jikin wardrobe qirjin ta na kai komo sbd numfashin da take a tsorace,A hankali Hakeem ya matsa gab da ita tare da kai hannu yana son jaye rigar da ta kare qirjin ta da ita,hakan ya gagare shi sbd yanda ta riqe rigar gam tana girgiza mishi kai cike da hawaye a idon ta,,nan ya saki rigar,
yakai bakin sa kan nata kamar wanda zai sa harshen sa a ciki sae kuma ya fasa sbd jin sautin kukan ta ya qaru,rungume ta yayi a qirjin sa yana bubbuga bayan ta,
yakai bakin sa a kunnen ta yana magana a hankali"
Pinky meyasa ko romance ba kya bari muyi duk kibi ki tsorace,bafa abinda zan miki da wasa nake kuma ki daina kukan nan don Allah yana azabtar dani sosai kinji,
Ya fadi hakane yayinda ya d'ago ta yana
share mata hawaye, nan ta sauke ajiyar zuciya ta koma kan qirjin sa ta kwanta,tana jin yanda yake fitar da numfashi sai duk taji ya bata tausayi tace"pls Bobby kayi haquri nima ban san meyasa nake jin tsoro da yawa haka ba.
Dan guntun murmushi ya bayyana a fuskar sa yace"don't worry"
Sannan ya bud'e wardrobe ya d'auko mata tufafi,yakai hannu zai zare rigar qirjin ta,ta riqe gam tace"ina zamu je ne Bobby?dama Feenah zamu je d'aukowa motar ta lallace kan hanyar zuwa gidan nan,
ki juya bayan ki idan ba kya so na ganki ina so zan saka miki riga,
ba musu ta juya a hankali,ta saki rigar hannun ta,
ya saka mata rigar da ya d'auko ,
yana cikin rufe mata zip suka ji sallama had'e da knocking,Hakeem ya amsa sallamar yayinda ya juya da pinky yana qara share mata hawaye sannan ya kalli Feenah wacce ta shigo ta riqe qugu tana kallon su tace"iyyeh yanzu ma kuke shirin zuwa d'auko ni kenan.
"Sorry Feenah"
Ba komai Bobby kaje Amjad da Naini na jiran ka a falo.
Nan ya fita daga d'akin Feenah ta kalli Billy wacce ta shiga gyaran gadon ta da ya
yamutse sannan ta cire doguwar riga ta maida kayan bacci.
Feenah ta cire mayafin ta taja hannun pinky suka zauna,tace"lafiya keda Bobby duk naga jikin ku a sanyaye kuma da alama kuka kikayi bcs naga kamar yana share miki hawaye,kallon ta kawai pinky tayi tace"nidai me ya kawo ki da daren nan haka? Nazo taya amarya bacci ne...wace amaryar?ke mana ko Bobby bai gaya miki irin qasaitaccen bikin da za'ayi a gobe kafin ku tare part d'in ku?um um bai gaya min ba,,, inaga surprise yaso baki,,,qila haka ne but yaushe ne bikin naki keda Naini... ke pinky yaushe ne muka fara soyayyar?......duk fa wayar da nake dake a Germany kuna a tare tamkar kun jima kuna soyayya da juna.....shin wai yaushe ne ma kuka fara soyayyar?,,, hmm tun lokacin da muka fara neman Bobby yake d'an nuna min ni kuma ina nuna mishi kamar ban gane ba har dai yazo ya nuna min gabadaya bayan tafiyar ku Germany,
ban wani ja mishi rai sosai ba sbd nima na kamu da son abuna sbd tausayin da ya bani kan rasa ki da yayi,,,
gaskiya kun dace sosai Feenah sae dai nace Allah ya sanya Alhairi.
Amin.
Daga haka suka kashe wutar d'akin suka shiga bacci.
Washe gari duk en uwan su Billy dake garin mai duguri suka iso,haka abokanan umma duk sun zo kamar yanda 6angaren Hakeem abokanan sa na qasar waje suma suka zo,har da doctorn new Delhi da kuma iyayen Naini.
Pinky kuwa zaune take ana zana mata lallai fatarta ta qara ja da haske sae sheqi take wanda da gani tasha gyara,
Sae kallon yanda gidan ya cika maqil take wanda abin har mamaki yake bata yaushe ne akayi gayyace2 nan haka duk bata sani ba wanda taron har yana son yafi na bikin auren su.
Bata gama shiga mamaki ba sae da taga hatta abokan su wad'an da sukayi primary, secondary,high school kaf ba wanda Feenah bata gayyata ba,sosai pinky tayi farin ciki domin ta jima bata had'u da wasu ba.
Gidan yasha kwalliya pink and white haka mutane white & pink colour ce a jikin su,sae kid'an taushi ke tashi ana jiran fitowar amarya da Ango.
Hakeem ne keta faman kutsawa cikin mutane da qyar ya samu ya shiga d'akin pinky ya same shi maqil da abokanan ta.
Suna ganin shi se kowa ya fita d'akin, pinky ta juyo tana kallon Hakeem yayi matuqar kyau wanda rabon da ta ganshi tun daren jiya.