Sashe 49
Billy Pinky Durlin Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Wani irin farin ciki ne ke fizgar shi yayinda yake shafa kan jaririyar a hankali wacce sak Billy ce ta kwaso sae duk Hakeem yaji ya qara son Billy .
Kallon ta yake cike da so yace "Billyta a taimakawa babyna da mamma tasha ko"
ba musu ta shiga bud'e buttons d'in rigar ta inda suka kama mamman a tare suka
saka a bakin Baby.
*Billy giro😊*
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
[9/22, 8:44 PM] +234 810 038 8117: [9/17/2016]
*👛BILLY PINKY DURLING👛*
*Na Billy giro😊*
*page*
*👛85👛*
Babyn kuwa ta kama tsutsan mamman .
Yayinda Billy ta d'an maqe jikin ta kad'an ,
Hakeem yace yadai Billyta da zafi ne?A'a ba wani zafi sosai kawai dai wani abu naji yayinda ta kama nipple tana tsutsa,,murmushi yayi yace kinsan shine na farko dole zaki ji wani abu.
Nan ya qara d'ago baby domin taji dad'in shan mamman inda ya kai hannu yana qara saka mata mamman a baki, umma ce ta fito daga toilet ta same su tace"oh ni!
wai kai wane irin rashin kunya ne ke damun ka kuma kai da nace kar ka shigo sae na kammala gyara d'akin nan amma shine sae da ka shigo hankalin ka ya kwanta"
yi haquri umma wlh na qagu ne kuma tun dazu su Amjad da Naini suke falo suna son ganin Baby shine nake so tasha mamma tukun......yanzu a cikin daren nan ka taso su... Umma wane dare an fayi asuba yanzun nan ma muka fito daga masallaci... to fita dai ka bamu guri tukun in baby ta gama shan mamma kazo ka kar6e ta.
Cikin dariya ya tashi har yana had'awa da d'an gudu ya fita sbd yanda umma ke korar shi tana fad'in "kazo kayi zaune a bayan ta kana bawa Baby mamma sae kace kaine mai mamman"
Billy dai murmushi kawai tayi tana ci gaba da shayadda Baby.
Washe gari en barka sae shigowa suke kamar gidan biki su Feenah da en school dinsu duk ba wanda bai zo ba,Haka ko abokanan Hakeem.
Ranar suna yarinya taci sunan *Sukainat*(that's my lovely sister's Name)
inda akayi biki shagali tamkar ba a mutuwa.
Sosai Hakeem ke bawa er shi kulawa ko yaushe yana riqe da ita har yana ji kamar kar a kar6e ta daga hannun shi.
Sannu sannu lokaci keta tafiya yanzu har Sukainat tayi wata uku yarinya tayi kyau tayi wayo ta kuma qara qiba er tu6ul tu6ul jawur da ita kamar ka qwanta jini ya fito son kowa qin wanda ya rasa domin kallo d'aya zakayi mata kaji ta shiga ranka har dai yanda gashin kanta ya fito liya liya ga sul6i da laushi kamar d'iyar indiyawa.
Hakeem ne kwance sanye da singlet da dogon wando yayinda Sukainat ke kwance kan qirjin sa yana shafar sumar kanta a hankali har izuwa gadon bayan ta wanda yana mata haka ne sbd baccin da yake son tayi.
Ba jimawa kuwa baccin ya dauke ta yayinda Billy ta fito daga wanka tana tsane gashin kanta da d'an qaramin towel .
Hakeem ya tsure fatar jikin ta da kallo wacce ta qara kyau da lafiya.
Ajiyar zuciya ya sauke sbd tsananin sha'awar ta da yake
ji bcs tun lokacin da ta haifu bai sake neman haqqin sa ba har dai da umma ta masa kwankwami kan kar yaga Billy na gurin shi yace zai nemi haqqin sa ya bari sae jikin ta yayi qwari tukun zuwa tayi arba'in .
shine har yanzu bai nemi haqqin shi ba a cewar lafiyar Billy ta fi masa komai.
Tashi yayi yaje ya shimfid'e Sukainat kan d'an qaramin gadon ta inda sae da ya mata addu'a kafin yake barin gurin.
Billy da ke kallon shi ta saki murmushin da ya qara bayyanar da kyaun ta tare da ware hannyen ta tace"nima a d'auke ni amin addu'a nayi bacci "
Kamar jira yake yazo da murmushi ya d'auke ta cak suka fad'a kan gado tare da qoqarin zare mata towel d"in jikin ta,turo baki tayi
tace "Bobby addu'a fa na ce ka min"
A hankali ya lumshe idanun shi tare da d'ora mata kiss kan bakin ta da ta turo yace"ai shirin bacci zan miki tukun ko kuma haka zakiyi bacci da towel?
"ok to bari na nemo kayan baccin"
ta fadi haka ne yayinda take yunqurin tashi sae dai Hakeem da yayi mata rumfa yaqi ya d'aga sae faman kallon ta yake cike da sha'awa tace"lafiya Bobby me kake so? wannan nake so,
kunya taji ta d'an kauda fuskar ta kad'an tana murmushi yace"ko baza ki iya bane kar na takura ki?shiru ta mishi yayinda still murmushin jin kunya na kan fuskar ta.
Yace" pls Billyta say something zaki iya ko na bar ki kiyi bacci? Rufe fuskar ta tayi da tafukan hannayen ta tace mishi "zan iya"
dad'i yaji har cikin ransa har ya saki d'an murmushi yana mai kallon yanayin jin kunyar ta ,
nan ta bude fuskar ta a hankali tana kalloñ dimples dinsa da suka lotsa kan murmushin da yake,
takai en yatsun ta ta lotsa su a ciki,
hakeem ya riqo yatsun wanda daga nan ya fara mata abubuwa yayinda take mayar masa da martani har sae da suka jima suna wasa da jikin junan su sannan suka lula duniyar ma'aurata wacce sukayi matuqar jin dad'in ta sosai har ma suna sambatu sae dai sambatun ba komai bane face furta irin yanda suke matuqar son junan su.
WOW! ALHAMDULILLAH!! NA GODE ALLAH DA YA BANI IKON KAMMALA WANNAN LABARI LAFIYA WANDA NA SAUDAUKAR DA SHI NE GA MY LOVELY LADY (FUTUHATUL-KHAIR)😍
INDA NAYI KUSKURE INA ROQON ALLAH YA YAFE MIN .
THEN MASOYAN AFRAH KO AMRAH INA FATAR BAKUYI FISHI DA MU BA INSHA'ALLAH BY TOMORROW ZAMU CI GABA DA INDA MUKA TSAYA WATO ZAMU TASHI A 31 PAGE SANNAN KUMA BILLY DA HAKEEM ZASU KASANCE CIKIN AFRAH KO AMRAH DOMIN SU KASANCE MASU TAIMAKAWA AFRAH A BISA HALIN DA ZATA SHIGA CIKI.
LUV U ALL❤
NI BILKEESU ABUBUKAR GIRO KECE MUKU MA'ASSALAM YA MASOYANAH!
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛