← Book details Billy Pinky Durlin Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 49

Sashe 45

Billy Pinky Durlin Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

6angaren baquwar kuwa waya take tana dube dube kamar marar gaskiya tace" kinga Halima kamar ba abinci taxo nema ba fa bcs ta shiga daga ciki tace na jira ta ta fito mu tafi..... haba sau nawa zan gaya miki abinci taxo nema ina biye da ita a gurin bikin duk abinda take ina sane kawai kije cikin fridge ki sami fresh milk bcs ita ce favourite d'in ta sea ki zuba wannan garin maganin a ciki in yaso ki kama jiki ki bar gidan kafin su fito su riskeki nidai fatana Allah yasa seema ce zata bata fresh milk d'in da hannun ta bcs aikin zai fi kyau but ina kule tun can take nema mata abinda zata ci nasan baza a sami matsala ba ita zata nema mata ko wannan karon ,,,, to gashi kuwa Hajiya seema tayi zaman ta fa a mota bata fito ba har yanzu sae waya take "eh kiyi aikin ki kawai kuma idan ma fresh milk d'in suna da yawa kibi kowace ki saka......Duka fa? .... Eh man to wa yasan wacce zata d'auka a ciki kuma maganin ba kisa yake ba kawai za'a sha wahala wanda in Billy tasha ko second d'aya yaron cikin ta ba zai qara ba zai mutu,
to kamar yanda yaron cikin ya mutu ba zai sake dawowa ba har abada haka auren seema zai mutu har abada kuma ba zata sake yin aure ba,,,
amma meyasa kike son sae Billy za'a bawa maganin?sbd ita kad'ai na sani mace mai ciki na wata shida bcs boka yace sae cikin wata shida ne zai yi aikin, just kawai kiyi sauri kimin aikina kizo na biyaki ladar ki.
" ok to"
Nan ta tashi ta nufi fridge koda ta bud'e fresh milk kwali d'aya ta samu,
cikin hanzari ta zuba garin maganin ta rufe tana rufe fridge sae ga Hajiya seema ta shigo wanda yayi dai dai da saukowar pinky sae kukan shagwa6a take tana fad'in wai ni ina zan sami fresh milk a gidan nan"
ganin baquwa a gun fridge yasa Hajiya seema tace "yadai wani abu kike so? Eh wai ruwa ne na sha.... Billy da ta qaraso tace" Mtsw yi haquri ban baki ruwa ba na tafi but dan Allah a cikin fridge d'in ko akwai fresh milk ? Eh inaga kamar na ganta a ciki..... Hajiya seema tace" lallai bari muga kamar na hango ta kafin ta rufe fridge d'in,
nan ta bud'e ta d'aukowa Billy wacce ta buga ihun murna ta kar6i fresh milk a hannun Hajiya seema, baquwar tace "Pinky ni zan tafi bcs na kira feenah tayi min misalin gurin ina so naje kafin bikin yayi nisa, ok shikenan sae mun had'u.
Daga haka ta fita inda ta manta wayar ta kan seater ba tare da kowa ya lura ba har ta wuce.

Billy kuwa ta bud'e fresh milk zata kafa kwalin gabad'aya a bakin ta sae aka kar6e kwalin tare da cewa "ban fara ra'ayin d'an qaramin bakin nan ya qara girma ba ina cup da baza kisha da shi ba? cikin 6acin rai irin na shagwa6a ta kalli Hakeem wanda ya kar6e kwalin tace "meye haka Bobby ?
ai ke zan cewa meye haka kin baro gurin biki bayan kinsan ba irin bikin da zaki bar guri bane,, ai yanzu komawa zanyi bani fresh milk nasha tukun sae muje dama mama tace ita baza ta koma ba....no ajiye zancen fresh milk kizo muje sauri nake,kuka ta ajiye mai tace "nidai pls ka barni nasha tukun ....idan mun dawo ba,, ya fadi haka ne yayinda umma ta sauko, Billy ta kalli umma cikin kuka tace" umma wai ba zai bari na sha ba har sae mun dawo kuma yunwa nake ji kamar na mutu"

Hava Hakeem ya tana jin yunwa zaka ce sae kun dawo bayan yunwar ce ta maida ta gida....amma umma shine zata ajiye min kuka bata min bayani ba bayan tasan bana son kukan nan da takeyi kuma yunwa sae kace ba abinci a can duk ina kalolin abincin da kika baro? Bobby bana ra'ayin ko d'aya a cikin su kuma ba fresh milk a gurin....Mtsw ya buga guntun tsaki yaja hannun ta yace"zo muje kya sha ta a cikin mota, qunquni ta shiga yi ita baza ma ta sha ba ko yunwa zata kashe ta kuwa, Hakeem yaji sak me take fad'a yayi shiru kamar bai ji ta ba.
Da suka shiga mota ya bata fresh milk taqi kar6a nan ya ajiye mata ita kan jikin ta yaja motar cikin 6acin rai.
Suna isa ta fita tun mota bata qarasa tsayi ba ta kuma jefar da fresh milk kan seat ta wuce kallon ta kawai Hakeem yayi shima ya fito motar ba tare da ya d'auko mata fresh milk in ba.

Tun six sae guraren qarfe tara na dare suka dawo inda har yanzu fishi Billy keyi.
Sun d'an jima da dawowa ne Hakeem yaje d'akin Billy ya samu har tayi wanka tana shirin kwanciya zama yayi kusa da ita yana rarrashin ta har ya samu ta haqura suka je d'akin shi.
Suna shiga d'aki ya bud'e fridge ya d'auko fresh milk da cup yaje ya zauna kusa da ita ya tsiyaya mata a cup yace "ungo kisha tunda muka shigo na sanya miki ita a fridge shine har ta d'an soma yin sanyi,
ba musu ta kar6a takai kan lips kenan taji bata yi sanyi a yanda take so ba cikin fushi ta ajiye cup tace" tun d'azu da ace ka barni nasha da zan fi jin dad'in ta amma sae da ta rage sanyi zaka wani ce nasha,
Tissue ya zaro ya goge mata lips in ta dake dauke da d'igon fresh milk yace "yi haquri bari na sanya miki qanqara tayi sanyi sae kisha kinji" ba ta ce komai ba sae kwanciya tayi kan gadon tana kuka mai cike da shagwa6a,,
Nan Hakeem yaje ya fashe qanqara ya saka mata sae da ya kwatan ci tayi sanyi yace " kukan ya isa haka tashi kisha yanzu tayi dai dai yanda kike so kinji "
nan ta tashi da mazarin ta sbd yunwa take ji sosai,
babyn cikin ta duk ya hana ta saqat sae motsi yake,
"jawota yayi jikin shi zai fara bata yace" bari dai nasha tukun naji idan tayi sanyi yanda kike so kar kiji ba dai dai ba ki ajiye min wani sabon kuka,
nan ya kai cup a bakin sa ya kur6a yace "wow tayi sanyi yanda kike so" oya bud'e bakin ki kisha " nan ta bud'e bakin ta bai riga ya bata ba wani irin tari yazo mishi ba shiri ya ajiye cup ya fara tari har da su zamewa kan gado duk Billy ta rikice ta durqusa kusa da shi tana murza mishi bayan shi sae sannu take mishi.
Ganin tana qoqarin mishi kuka ya samu da qyar ya tsaida tarin yace " is ok ta d'an sarqe ni ne kar kiyi kuka kinji, ungo sha kar yunwa ta miki yawa but take care kema kar ta sarqe ki kinji, gyada mishi kai tayi ya tashi ya nufi toilet cikin sauri sbd tarin da ke qoqarin sake zo mishi,
da shigar shi ya kunna famfo don kar taji sautin tarin da yake wanda kan tsananin wahala har wani kalar amai ya fara yi mara kyan gani.
Billy kuwa sae da ta qara qanqara tayi zaune tare da kai cup a bakin ta.

*Billy giro 😊*
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
[9/22, 8:42 PM] ‪+234 810 038 8117‬: [14/9/2016]

*👛BILLY PINKY DURLING 👛*

*Na Billy giro 😊*

*page*
*👛81&82👛*
Kan tasha ta ajiye cup ba shiri kan wani news da take kallo a BBC , ta tashi cikin sauri tana fad'in "Bobby zo kaga wani abu da yake faruwa a qasar.....cak komai nata ya tsaya sbd Hakeem da ta samu cikin wani hali zaune da6as duk ya galaibata sae kwara amai yake wanda duk a tunanin ta yazo kuskure bakin sa ne sae ta sami sa6anin haka.
Chapter 45 · 0% Book details