Sashe 39
Billy Pinky Durlin Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Naini, Feenah, Bobby sune zaune a kan dining suna cin abinci, Feenah tace "ihm wai ni Hakeem yaushe ne pinky zata fito bayan tasan tana da manyan manyan baqi Naini yayi tafiya ya dawo amma ko ta fito su gaisa ko kuma yau sae an yanka ticket muke samun ganin ta?
um um ba haka bane..... to ya ne tun d'azun fa naga kayi mata knocking amma taqi ta fito gashi har mun gaji da jiran ta mun fara cin abinci, haka ne dama nayi tunanin baza ta fito ba.....au sarautar ce ta motsa oh i got it Bilqisu mai gadon zinari ai dole tayi sarauta.....uhm Feenah kenan ba haka bane Billyna fushi take yi dani kan nayi mata fad'a na kuma sa aka mata allura sbd rashin lafiyar da take fama da ita kwana biyu, gashi kuna exams ina gudun kar ciwon yazo ya mata yawa shine fa na tirsasa aka mata allura inda ta shiga yin fishi dani tun safe har yanzu.... Uhm lallai pinky najin dad'in ta da yawa, Hakeem yace "bani wayar ki na kira ta nasan zata d'aga,
nan ta bashi wayar ya kira yace"Billyta kiyi haquri ki fito kinji su Naini da Feenah tun d'azun sun zo suna jiran fitowar ki" bata ce mishi komai ba ta katse wayar ya bawa Feenah waya ba jimawa sae gata ta fito.
nan ta saki fuska kamar ba wani abu ta gaisa dasu sukayi mata ya jiki sannan ta sami guri ta zauna Hakeem ne ya zuba mata farfesun kifi da kanshi sbd shine favourite d'in ta.
ba musu tabi sahun su tana cin abinci sbd yunwa take ji sosai Hakeem sae kallon ta yake sbd tun da ta fito bata kalli ko gefen da yake zaune ba yana cikin kallon ta ne yaga tayi saurin ture plate tare da saurin rufe bakin ta sbd yunqurin aman da ya zo mata,
nan ta tashi ta tafi da gudu tana son haurawa sama bata sami hauwa ba amai ya kufce mata wanda yayi dai dai da isowar Hakeem yayi hanzarin cire rigar jikin sa ya shimfid'a tana ci gaba da kwara amai akai,
ba qaramin galabaita tayi ba domin aman har ta hancin ta yake fitowa da qyar ta samu ya tsaya sae numfashi take sama sama Hakeem da ke durqushe kusa da ita ya jawota jikin sa yana mata sannu sae kuka take dafe da cikin ta da ke mata mugun ciwo, feenah ce ta kawo ruwa a cup da rubber bowl,
Hakeem ya kar6i ruwan ya bata ta kurkure bakinta ta zuba a bowl, nan feenah ta kira Baraka ta d'auke kayan aman ta goge gurin tsaf da turaren mopping mai dad'in qamshi,shi kuma Hakeem ya zaro handkerchief ya d'an jiqa shi da ruwa yana share mata fuskar ta ita kuma sae faman kuka take tana qara narkewa kan jikin shi.
Ba shiri ta sauka kan jikin shi ta shiga kwara wani amai sbd qamshin turaren mopping da ya daki hancin ta.
*Billy giro 😊*
👛👛👛👛👛👛👛[9/22, 8:37 PM] +234 810 038 8117: [13/9/2016 ]
*👛BILLY PINKY DURLING 👛*
*Na Billy giro 😊*
*Page*
*👛79&80👛*
Ya jima kafin yake fitowa ya samu har lokacin Billy kuka take,
yayi tsaye yana kallon ta.
Cikin fushi ta tashi ta fita ya bita da ido yayinda ya qara jin kansa da 6acin rai har yana jin kamar ya bita yayi ta yi mata fad'a,
sae dai kuma da ya tuna cewa tunanin shi da nata ba d'aya bane kuma shine babba shine ya kamata ya sauko yaje ya rarrashe ta.
Nan ya bita falo ya samu ta had'e kai da guiwa tana faman ci gaba da kuka,
ya zauna kusa da ita tare da dafa ta tayi saurin jaye mishi hannu, inda ya shiga magana cikin muryar lallashi yace " Billyta ki daina kukan nan haka ba kya gudun ciwon kai ne,
gashi kuma kinsan ba kya da isassar lafiya"
ya fadi haka ne yayinda ya jawota jikin sa zai share mata hawaye,
taso ta fizge jikin ta daga nashi sbd ya 6ata mata rai kan tsawar da ya daka mata,
sae kuma taga in tayi hakan ba riba gara ta haqura ta kuma lalla6a shi ko zai yarda da abin da take so.
Nan ta qara lafewa a jikin shi ta d'ago da idanun ta da suka cike tap da qwallah tace" please Bobby ka taya ni yaqin nan ko Abba zai amince ya maida mama tunda tayi nadamar abin da ta aikata kuma tun lokacin cikin aiko masa saqon ban haquri take,
kauda kansa yayi domin ko kad'an baya son tana mishi maganar mama kan illata Billy da taso tayi sae duk yaji ya tsane ta har baya son yaji an ambace sunan ta, Billy ta juyo da fuskar sa wacce ke d'auke da damuwa tace " please Bobby dan Allah dai"
Kallon ta yayi yayinda zuciyar shi ke ta ingiza shi kan ya daka mata tsawar da ko da kuskure baza ta qara tuntu6ar sa da wannan zancen ba, amma ganin yanda take ta lalla6a shi yasa ya danne duk wani abu da yake ji ya shiga share mata hawayen da suka gangaro sannan yace" naji Billyta zan yiwa Abba magana "
sosai taji dad'i har tana mishi godiya nan yaja hannun ta suka haura sama domin sanya tufafi kasancewar kowanen su towel ne dashi.
After 1 week
8:30pm
Hakeem ne tsaye a jikin mirror ya fito daga wanka yana goge sumar kanshi da d'an qaramin towel.
Billy ta shigo d'akin sanye da er fincikar rigar bacci handless iya cinye yayinda ake hango rabin mamanta a waje sbd yanayin style d'in wuyan rigar.
A hankali ta rungumo Hakeem ta baya inda suke hango juna ta jikin mirror, murmushi suka sakar wa junan su,sannan ya zagayo da ita ya xaunar da ita kan cinyar shi, ya kai d'an yatsan shi kan tsagin mammanta yana yawo da shi,
cikin hikima Billy ta jaye hannun shi sbd tasan in ya fara wasa da abokan wasan shi ba daina wa zai yi ba.
Kiss ya dorawa qirjin kafin
Billy ke cewa"godiya nake my soldier man naji dad'in yanda Abba ya haqura ya maida mama but pls gobe zaka bar ni naje gidan?
Shiru ya mata yayinda murmushin fuskar shi ya 6ace,
ya Kalle ta sau d'aya ya kauda kai,
nan wayar shi tayi qara yace " d'auko min waya ta " wanda kafin yace hakan tayi niyar d'auko mishi wayar sbd tana tunanin Abban ta ne ya kira bcs tana cikin waya da shi ne cajin wayar ta ya qare sea tayo d'akin Hakeem.
Da hanzari ta tafi d'auko wayar tana fad'in "yeah Allah yasa Abbana ne" .......qara ta saki sbd fad'uwar da tayi kan wani jiri da ya d'ebe ta.
Ba shiri Hakeem ya jefar da d'an qaramin towel d'in da ke hannun shi yana isa ya tayar da ita ta fada kan qirjin sa da qarfi duk tabi ta qanqame shi tana kuka kamar wacce ta tsorata
hakan yasa Hakeem ya d'ago fuskar ta tare da fad"in "Billyta mene ne, me ya kayar da ke?tace" wani irin jiri ne ya d'ebe ni har naga d'akin yana juya min kamar zai fad'o min" oh no sorry but a u ok? "am ok" nan ya kwantar da kanta a qirjin shi yana mata sannu shafo cikin ta yaji tayi yayi saurin kallon ta tare da shafo cikin yace " wani abu ya sami babyn mu ne? girgiza kanta tayi tace" um um ba komai.....no tashi muje asibiti a duba bcs hankali na yafi kwanciya da hakan nan suka shirya sae asibiti bayan an gama duba ta Amjad yace "fad'uwar da tayi bai illata babyn ba amma ta rage dogon motsi sosai sbd hakan kesa taji jiri ya d'ebe ta kai tsaye kuma dama ba a cika son mai ciki na fizgar jikin ta ba, har dai ga mai sabon ciki then ga wasu magunguna da zan rubuta ma sea ka siya mata su ta riqa sha nan Hakeem ya kar6i takarda tare da sauke ajiyar zuciya yayi ma Amjad godiya kafin yake riqo hannun Billy yace "muje"
Har suna batun fita Hakeem ya juyo ya kalli Amjad da ba'a yace " doctor ko har da tafiya kar na sake bari tayi na riqa d'aukar ta..... Amjad yayi dariya yace" Baban soyayya to ko haka ne ai baza ka iya ba.... wa ya gaya ma Billyta ce fa,i know amma zai maka wahala..... to wane aikin wahala ne banyi ba nida nayi soja..... hehe ai ba zancen soja bane maza ne basu da tabbas sae kun fara d'and'anawa mutum dad'i kai tsaye ku daina koda hakan baya wahal da ku kuwa, Hakeem ya kalli matar Amjad wacce shigowar ta kenan tayi magana.
yace " wasu mazan dai don ni bana d'aya daga cikin su ko Billyta? hm Bobby kenan a bar zancen kawai....gara da kika ce haka domin yanzu baza ki gane halin d'a namiji ba sae rayuwa taci gaba inda ke zakiyi ta haquri kina danne zuciyar ki ki samu ku zauna lafiya tare da fatar kar hawan jini ya kama ki.......a'a fa kar ki tsora ta min Billyta,wlh Allah ina sonta bazan so na nuna mata halin d'a namiji ba.....dariya sukayi gabad'aya sbd yanda yayi maganar.