← Book details Billy Pinky Durlin Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 49

Sashe 6

Billy Pinky Durlin Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yana cikin bacci ne wayar sa ta tashe shi, koda ya duba yaga Amjad, ya d'aga wayar hade da tsaki yace"Amjad meye haka ina bacci ka tashe ni,dariya Amjad yayi yace"kaga malam inace an fasa zancen canza pink lips ba....mtsw bari kawai Amjad ashe er iskar yarinyar can ta sanar da Abba shine yau har nayi shirin zuwa asibiti ya kirani ya hana min,har yana rantsuwa akan idan nayi nida shine...kai kar ka zargi Billy fa bata ma san da zancen ba wlh nine na sanar da Abba domin na fahimci baka da hankali,,amma Amjad....nan Amjad ya kashe waya, ran Hakeem yayi mugun 6aci,sae zagaye dakin yake kan taikacin amjad, can yaje ya bud'e Billy da ke garden ya koma falo ya zauna rai 6ace yana ji kamar yayi tsuntuwa domin yaje su yita shi da Amjad.

Cike da damuwa ya jingina a jikin sofa tare da lumshe ido, shigowar Billy ce tasa ya bude idon shi a hankali yana kallon yanda ta jiqe sharkaf kuma da qyar take taka qafar ta.

Saurin jaye idon shi yayi,sbd rigar jikinta ta manne sosai har tana qoqarin bayyana sirrin jikin ta
domin d'an kallon da ya mata har ya fahimci cewa"duk da kasancewar ta sililiya tana da boobs da hips da kuma baya d'an dai dai.

Billy kuwa na shiga daki ta cire rigar jikin ta, ta zamo daga ita sae pant sbd dama ba Bz a jikin ta sbd boobs d'in ta basa buqatar bz.
Kwantawa tayi kan bed ta rufe jikin ta da bedsheets sae rawar dari take,nan take zazza6i mai qarfi ya debe ta.

*Billy girotruncated by WhatsApp]
[9/22, 6:05 PM] ‪+234 810 038 8117‬: [ 8/3/2016] Billy giro😊:
*```👛BILLY PINKY DURLING```*👛

*Na*

*Billy giro😊*
*page*
*👛13👛*
Har dare Billy na fama da zazza6i Hakeem kuwa baya ko gidan,kuma da ya dawo bai bi ta kanta ba duk da yasan idan ruwa suka dake ta zazza6in qwarai take domin wani lokaci har kwanciya sae tayi a asibiti.
Bashi ya fito ba sae da safe domin motsa jiki,tunda ya fito balcony ya fara jogging a hankali har yana gab da fita gidan se wayar sa tayi qara.
Koda ya duba yaga Abba, nan ya shiga tunanin yau kuma wane irin fada zai sha.
Yana daga wayar kuwa Abba ya shiga yi masa fada sosai sae da ran Hakeem yayi baqiqirin.
Hakeem bai fita daga gidan ba ya koma daga ciki inda ya zarce sae dakin Billy.
Yana bude dakin qamshi ya daki hancin shi,
yayi tsaye na en sakwanni kafin yake 6allah wutar dakin.
Ya hango ta rufe shif da bargo kanta kadai ake gani.
Yayi kiran ke! ke!tayi banxa dashi kuma idon ta biyu, Hakeem da wayar sa ke hannun sa yace"kaji ko Abba tana ji na fa ta share ni,"bana son shashanci ka kira sunnan ta ne bare ta share ka, oya kira sunan ta,,,Hakeem da ko kadan baya son furta sunan Billy a bakin sa yace"ai bacci take a bari idan ta farka zan kiro mata doctor ya duba ta,...yanzu dai nake son ka taimaka mata ta shi ka kuma bata wani abu tasha kafin ka kirawo doctor,ba yanda Hakeem ya iya domin vedio call ne, Abba na ganin duk abin da yake.
Ajiye wayar yayi saitin inda Abba ke hango shi, yaje yayi tsaye yana kallon ta,
ya rasa ma ta yanda zai tashe ta.

Billy kuwa bata ko san Hakeem ya ta6e ta bare zancen ya taimaka mata ta tashi, dole ta yunqura da qyar ta tashi,
shi kuma Hakeem yaje ya duba fridge din dakin ya dauko fresh milk,Abba yace"a'a Hakeem abu mai zafi zaka bata, ba yanda ya iya dole yaje dakin sa ya hado mata tea domin bai ga alamar kayan tea a dakin ta ba
Yana bawa Billy ta saki cup ya sa6ule sae qasa,wanda tayi haka ne da gangan sbd bata jin zata iya shan abinda ya fito daga hannun Hakeem.

Hakeem yayi saurin jaye qafar shi kar tean ya watso masa, sae da ya kalle ta kafin yake kallon wayar shi yace"ka ganta ko Abba... Haba Hakeem ina taga qarfin riqe cup wacce ke fama da zazza6i mai qarfi haka.
Sagarci ne kawai Abba...ba wani meyasa da ana ruwa baka hana ta shiga ruwan ba bayan kasan bata shiga ruwa,nan Hakeem ya kalli Billy da yaji ashe bata fad'i ainihin yanda abin ya faru ba, yace"Abba garin baqin yawon ta ne da take zuwa duk dare daga can ruwa suka tare ta"Billy ta kalli Hakeem wanda ya furta a ransa cewa"
_indai sharrri ne yanzu na fara miki kafin na kai ga babban_
Billy kuwa tace"
_indai sharrin ne sae dae muyi wa junan mu_
Abba yace"mamana kina matar aure kike fita yawon dare"cike da shagwa6a har tana fitar da qwallah a idon ta tace"Abba shine kullum yake fita yawon zuwa club ya barni ni kad'ai a gida ina ta faman jin tsoro dole sae na fita neman shi...ke!,,qarya na fada ka rantse idan baka zuwa club duk dare, ganin yayi ta ma raina shi idan ya rantse dole yayi shiru Abba nata zabga mishi fada, da qarshe yace maza ka tashi ka hado mata wani tean kuma idan ka hado kai zaka bata da kan ka,nan Hakeem yaji duk duniya Abba ya zubar mai da class.
Bai tashi ba sae mugun kallo da yake ma Billy har Abba yakai ga daka mishi tsawa sannan ya tashi ya hado wani tean ya dawo,ya zauna kan drawer da ke kusa da gadon,ya dora cup a bakin ta wanda cikin qeta ya karkata cup don kawai tean ya shiga da yawa ya sarqe ta, Billy da bata ma bude bakin ta ba tean ya kwarara sae cikin jikin ta,wani irin kafirin sanyi taji kamar ruwan qanqara,nan ta buga ihu sosai tana fadin wayyo Abba ya qona ni mugun zafi ne da tean, a rikice Abba yace"haba Hakeem yi maza ka duba ta, Abba na duba ta sae kace wani doctor, kuma a qirjin ta ne fa, bana son shashanci kai ba mijin ta bane, zan kashe wayar na baka minti biyu ka duba ta.
Nan Abba ya katse wayar.
Hakeem yace"oya sae ki bude qirjin naga inda kika qone, yayi maganar ne cike da fuskewa bayan ya duk san cewa da ruwan qanqara ya had'a tean.
Billy tace"ce maka akayi ni irin Jennifer ce da zan bude jiki na ka kalla....wlh kar ki sake kawo min maganar wannan er iskar, kuma duk kika sake min sharrin zuwa club se kinyi nadama....mtsw bayan ka lalata yarinya ka gama da ita shine kake kiran ta er iska, sannan kuma ko ynzu ka sake min sharri gurin Abba zan maka wanda ya fishi,ai sa'a ma kaci bance a buge kake dawo wa gida ba....kodai ke kikayi sa'a bance gurin wani gardi kike zuwa ba,da tun gida Abba yasan aikin ki ne, tara gardawa a main parlour kuna sheqe ayar ku, shine aka wani laqa min ke don kar wani ya aura ya fahimci abinda ke nan.
Yana gama fad'a ya buga tsaki ya dauki wayar shi ya cire battery don kar Abba ya sake kiran shi,sannan ya fita daga dakin.

*Billy gir[truncated by WhatsApp]
[9/22, 6:06 PM] ‪+234 810 038 8117‬: [8/3/2016] Billy giro😊:
*👛BILLY PINKY DURLING👛*

*Na*
*Billy giro😊*

*👛14👛*
Tsaki kawai Billy tayi ta kwanta,ita tasan kanta ba zata ta6a damuwa don wani ya dauke ta a er iska ba, shida ma ta kama dumu dumu har yake jin qarfin kira mata er iska.

3 days letter

Yau kusan kwana uku Hakeem bai sa Billy a ido ba amma hankalin sa a kwance sae harkar gaban sa yake.

Billy kuwa zazza6i ne ya hana ta fitowa sae yau ta d'an ji qarfin fitowa parlour ta kwanta.

Hakeem ne ya fito ya same ta a kwance tana waya.

Gashi ya fito ne domin sauraren labarai kuma baya jin zai iya hada gurin zama d'aya da ita,ma'ana gabadaya baya son ganin ta a parlourn, nan yaje yayi tsaye a kanta Yace"kinga malama ki tashi ki bani guri zan kalli labarai! Billy kam gyara kwanciyar ta ma tayi taci gaba da wayar ta.
Yace"da ke nake magana kina jina fa! nan ta tashi hade da tsaki tace"sorry durling wlh wani crazy dog nake fama da shi kullum ya ganni sae ya dame ni da haushi,,uhm to ya na iya an kawo min shi ya riqa min gadi,ta fadi haka ne yayinda waya ke maqale a kunnen ta zata hau upstairs.
Ran Hakeem ya 6aci da jin ta kira shi crazy dog, nan ya fizge wayar da ke hannun ta ya jefar,wanda yayi dai dai da fadowar Billy kan jikin sa sbd wani irin jiri ne ya debe ta, duk tabi ta qanqame Hakeem sbd yanda gidan ke juya mata.

Har hakeem yayi
niyar sakin ta ta fadi sae ya fasa sbd yanda yaji jikin ta da zafi sosai, ta kuma dafe goshin ta,kauda kan sa yayi yana mai sauraren muryar da ke fitowa a cikin wayar Billy da ya jefar, muryar wata frnd din ta ce sae faman kiran"pinky durling what happen!hope is not crazy dog hot u!pls pinky say something.

Hakeem ya kauda kansa ya kalli Billy da ke jikin sa wacce har yanzu jiri bai sake ta ba,bai damu da hakan ba yace"kinga malama sae ki tashi kan jikin Hakeem kike ba wani gardin da kika saba kwañciya a jikiñ sa ba! Duk da abinda Billy keji bai hana tace"mtsw ai da kaga zan fadi da ka bar ni na fadin"tana gama fada ta wuce bata bi ta kan wayar ta ba.

Da dare Hakeem ne sanye da farar singlet da farin wando three quarter, yana riqe da laptop da kuma wayar Billy.
Chapter 6 · 0% Book details