Sashe 24
Billy Pinky Durlin Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri doctor ke qoqarin kiran ta sbd bai gaya mata matsala d'aya ba sae dai kuma ya basar domin d'ayar matsalar ta wuce ya sanar da feenah ita sae dai mahaifin su.
koda ta koma dakin ta samu Billy ta farka sae kallon Hakeem take da ya juya bayan shi wanda takaici ya cika shi yana tunanin me ya faru da shi da har yazo asibiti aka kuma had'a shi da pinky d'aki d'aya.
Shigar Feenah keda wuya sae ga su umma sun dawo har da su Abba.
Nan Hakeem ya juyo domin ya tambayi abinda yasa aka kawo shi asibiti sae dae ganin fuskar Abba a d'aure yasa yayi shiru.
Gurin Billy Abba ya nufa yana mata sannu kafin yake maida duban shi gun Hakeem wanda yace"Abba wai me yake faruwa ne...kar ka raina mana hankali ai kafi kowa sanin abinda ya faru.
Nan Abba ya fitar da takardar saki yace gaya min gaskiya kai ka rubuta takardar ko kuwa?Abba ban fahimce ka ba ita wannan takardar a ina ta fito....a gidan ku ta fito d'an rainin hankali!ka gaya min wa yayi wannan rubutun nace!?
Nan Hakeem ya kar6i takardar yana kallo yaga tabbas rubutun sa ne kan cewa ya saki Billy wani irin dad'i yaji har cikin ransa,amma kuma bazai iya tuna lokacin da yayi shi ba shidai kawai abinda ya sani yasan an d'aura aure tun daga haka ba zai iya tuna wani abu ba.
Nan ya d'ago yana kallon Abba yayinda Billy ta tsare shi da kallo domin taji me zai ce.
Yace"Abba wannan ai rubutu na ne kuma ni nayi shi.
*Billy giro😊*
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
[9/22, 7:34 PM] +234 810 038 8117: [ 8/23/2016] Billy giro😊:
*👛BILLY PINKY DURLING👛*
*Na Billy giro😊*
*Page*
*👛47&48👛*
Hawaye ne suka zubo zar a kumatun Billy yayinda Abba ya kar6e takardar a hannun Hakeem yace"tabbas Hakeem yau ka nuna mana ba mu isa da kai ba duk da kuwa cewa mune mahaifan ka,amma ina mai tabbatar ma daga yau ba mu ba kai mun yafe ka kaje can ka nemi wasu iyayen!....a'a maganar hakan bata taso ba haquri zakayi aure dai ya riga ya rabu sae muyi haquri da hukuncin ubangiji, Abban Billy ne yayi maganar, Abban Hakeem yace"Sam ba zai yiyu ba,dole yabi hukuncin da na yake idan kuma yaqi to ina mai gaya ma muddin ya sake sa qafar sa a cikin gidana ba abinda zai hana na tsine mai kuma ko kai ban yarda yaje gidan ka ba!kai gabadaya kaf dangin mu ba inda na yarda yaje!.
Haba yaya.....bafa zanyi magana biyu ba! domin ban yanke hukunci ba sae da naji da bakin sa shi yayi sakin,
duk da kuwa nafi kowa sanin rubutun sa amma ganin tashin hankalin da ya shiga a lokacin da mamanah ta bada takardar na d'auka cewa akasi aka samu sae gashi kunji abinda ya furta da kunnen ku ba wani akasi...amma yaya ya kamata ka fahimci cewa yayi nadamar hakan shiyasa ya shiga tashin hankali har yana qoqarin hallaka kanshi....ai baiyi nadama ba yanzu yake shirin yinta domin ya rasa mamanah har abada koda kuwa tayi wani auren ta fito.
Gabada'ya Hakeem jin zancen yake wani iri ga kuma tashin hankalin da ya tsinci kan shi kan hukuncin da Abba ya yanke mishi,nan yaji gara ya fad'i gaskiya bai san lokacin da yayi rubutun ba ko Abba zai sassauto da hukuncin da yayi mishi.
Yace"Abba don Allah kayi haquri wlh bansan..... Wlh kar ka kuskura kace zaka sake furta wata kalma a nan!...amma Abban Hakeem ya kamata kayi haquri ka sassauta hukunci nan yayi tsauri da yawa,umman Hakeem ce tayi maganar cike da lallashi.....yace bafa zan canza komai ba idan so kike ki kasance tare da shi kya iya ki bishi,daga haka tayi shiru ganin abin yana so yafi qarfin ta.
Billy kuwa ba abinda take face kuka ganin take kenan dai da gaske ne Hakeem ba son ta yake ba yayi haka ne kawai don plan d'in ta ya koma kanta gashi yanxu ya barta da tsananin son da take mishi sae duk taji da ace tun farko bata tsara plan d'in ba da duk hakan bata faru ba.
Feenah kuwa shiru tayi tana bin kowannen su da ido yayinda take saqe saqe a cikin ranta.
Abba ne ya buqaci a d'auke Billy daga dakin kuma bai yarda kowa ya zauna gurin Hakeem ba,
nan suka tattara suka koma d'akin da aka canzawa pinky ba don sun so hakan ba, musamman pinky wacce taji tamkar an raba ta da wani sashe na jikin ta,kuka kawai take umma na rarrashin ta.
Da dare guraren 11:30 Feenah ce ta shigo asibiti ba tare da kowa ya sani ba ta nufi d'akin Hakeem ta samu ba kowa a ciki hankali tashe taje neman shi cikin asibiti.
A 6angaren Billy kuwa kwance take kamar mai bacci amma hankalin ta na kan umma dake ta nafilfili inda ta qagu umma ta kammala ko zata yi bacci ita ta samu taje dakin Hakeem.
Sai 12 ta samu umma ta kishingid'a nan ta lalla6a ta tashi tana d'ingishi kasancewar qafar ta da ke ciwo,
bata zarce koina ba sae d'akin Hakeem ita ma bata sami kowa ba nan ta duba toilet baya nan ta fito hankali tashe sae ta hango er guntuwar takarda kan drawer hannun ta na rawa ta d'auki takardar tana gama karantawa ta fashe da kuka sae ga umma ta shigo nan ta fad'a jikin umma,nan umma ta hango takarda a hannun ta,ta kar6i takardar tana karantawa, haquri ne Hakeem ya bawa mahaifin sa sosai sannan yace"Abba na tafi kamar yadda ka buqata amma a ko yaushe ina mai sauraren afuwar ka Abba domin na samu na dawo gare ku.
Da sauri umma ta share hawayen da suka zubo mata,nan takardar ta fad'i tabi iska cikin sauri umma ke bin ta sbd tana son Abban Hakeem ya ganta ko hakan zai sa ya haqura.
Feenah ce kan hanyar dawowa d'akin Hakeem ta had'u da paper inda ta hango umma cikin sauri tana bin takardar,
da sauri Feenah ta rufe fuskar ta da mayafi kar umma ta gane ta,ta kuma yi saurin d'auke takardar ta bar gurin.
Sae da ta sami gurin la6ewa sannan ta tsaya ta karanta.
damuwa ce fal ta bayyana a fuskar ta yayinda ta yayyaga takardar ta watsar taje taja motar ta tabar asibiti.
Umma kuwa cike da rashin jin dad'i ta juya ganin bata ga takardar ba.
Taje taja Billy tana rarrashin ta suka koma d'aki.
Washe gari tun da safe aka sallami Billy sbd yanda ta matsa a sallame ta.
Suna zuwa umma bata zarce koina ba sae d'akin Abba,
ta sanar dashi cewa Hakeem fa ya tafi da gaske, yace"to meyasa baki bishi ba a lokacin da zai tafi domin na fahimci so kike ki bi shi.
Abban Hakeem don Allah kayi haquri baka ga yanda yaron nan ya baka haquri sosai a cikin takardar da ya ajiye kafin ya tafi kuma ya nuna cewa a ko yaushe yana jiran saqon afuwar ka domin ya samu ya dawo gida....ina takardar take? ta 6ata a asibiti amma sosai naso ace kaga takardar domin ka karanta da kanka,amma tun da na gaya ma don Allah kayi haquri, nan "yace naji zan yi tunani akai"
amma ya fad'i haka ne kawai don ya huta da ita, sbd ganin yake ba wata takardar da Hakeem ya ajiye tausayi ne kawai irin na uwa yasa ta tsara hakan.
Haka umma tayi ta sa ran dawowar Hakeem amma shiru har yau sati d'aya.
Pinky ce zaune a falo wacce duk tabi ta rame ta ya kuce kallo d'aya zaka yi mata kaji baka son qara na biyu.
Tunda suka dawo ta maida falo gurin zamanta ba don komai ba sae don sa ran dawowar Hakeem a ko yaushe,
ta zama tamkar wata securityn bakin qofa da taji knocking ko door bell har tuntu6e take garin sauri taje ta bud'e ko za taga Hakeem ne ya dawo.
Ko yanxu zaune take sae kallon qofa take duk ta zama abin tausayi wacce duk ta tuna ita ce silar faruwar komai sae tayi ta zubar da hawaye cike da nadama,ko yanzu kuwa hawaye ne a fuskar ta se taji door bell nan tayi saurin share hawayen ta tafi da sauri.
Tana isa bakin qofa ta rufe idon ta domin bata son ganin ba Hakeem bane,kamar yadda take faman gani kullum.
Bud'e qofar take yayinda take ta addu'a a ranta Allah yasa idanuwanta su ganar mata abinda take son gani.
Sae da ta bud'e qofar sannan ta shiga bud'e idon ta a hankali, amma bata yarda ta fara da fuskar ko wane ne ba, da qafafun shi ta fara sannu sannu take tafiya da idon ta sama inda ta ga hannun shi riqe da trolley bag, ta tafi har zuwa fuskar shi, ba yabo ba fallasa take kallon shi haka shima wanda ke tsaye yake kallon ta kafin yake cewa"pinky"tace "Naini"
*Billy giro😊*
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
[9/22, 7:40 PM] +234 810 038 8117: [ 8/24/2016]
*👛BILLY PINKY DURLING👛*
*Na Billy giro😊*
*page*
*👛49&50👛*
Cike da rashin jin dad'in ganin ba Hakeem bane ta mishi sannu da zuwa kafin take bashi hanya ya shigo.
Sama ta haura taje ta sanar da umma da Abba suka fito.
Naini ya zame kan kujera tare da russunawa ya gaishe su.
Bayan sun amsa Abba ke cewa yanxu nan muka gama waya da mahaifin ka yake tambaya ta ko ka iso nace tukuna, ashe har ka iso kana ma cikin gidan,
eh Abba,,,
To ya hanya? Alhmadlh,,
Ya karatu koda yake yanzu ka kammala? Eh shekaranjiya jiya muka kammala inshaAllah,, to ubangiji Allah ya bada Sa'a akan komai,,,
amin Abba.
Umma dake sauraren su ta qwalawa Billy kira sae gashi ta fito, tace"baki ga Naini yazo ba amma shine kika shige d'aki, je ki kawo masa abin motsa baki,
ba musu ta nufi hanyar kitchen Naini sae kallon ta yake, umma da Abba duk sun lura da hakan, umma tace"Naini kaga yanda Billy ta zama abin tausayi duk tabi tasa abun a ranta sosai,duqar da kanshi yayi qasa cike da damuwa duk da baisan abinda ya faru ba.