Sashe 36
Billy Pinky Durlin Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nan umma ta tashi taje tana knocking tana mishi magana ba musu ya bude qofar ta shiga taja hannun shi ta zaunar da shi kan bed ta share mai hawaye tace "haba Hakeem me yake faruwa da har ka kasa nuna jarumtar ka akai waye ba lafiya a cikin ku" umma meyasa pinky zata min haka yanzu gashi tana so taja mana matsala.....me tayi kuma wace irin matsala take qoqarin ja mana ? Pills take sha ba izini na kuma ashe pills d'in matsala ne da shi lalata womb yake kai tsaye......subhanalillahi ita kuwa wannan danyen aikin fa wacce bata ga ta kai ga d'a ko qwaya d'aya ba har ta fara planning,lallai bata kyauta ba ko kadan amma kayi haquri kasan Billy ba wasu shekaru ne da ita ba har yanzu ko ashirin bata cika ba,sannan me ya jawo kuka je asibiti?ciwon mara ta fara dashi sannan ta shiga yin bleeding sosai shine koda muka je asibiti Amjad yace pills ne tasha yasa take bleeding.
yanzu fatana umma kar ace yayi ma mahaifar ta illah shiyasa na shiga rud'ani ganin kallo daya Amjad yayi wa pills din naga duk yabi ya rikice yana gaya min illar sa yayinda na hango damuwa qarara a fuskar sa, gashi kinsan Amjad mutum ne wanda baya nuna damuwar sa kai tsaye sae dai idan damuwar ce tafi qarfin sa ,
kinga kuwa umma dole na shiga damuwa domin ko kadan bana son pinky ta shiga matsala komai qanqantar ta kuwa amma na fahimci sam pinky bata fahimci yanda nake jin ta a raina bane shiyasa take abin da taga dama har tana min wasa da rayuwar ta,,,
ya isa haka ai kuka bai dace da namijin mutum irin ka ba,
sae kace ba soja ba, umma ba soja ba koma mene ne ni indai akan pinky ne bazan iya 6oye damuwa ta ba sbd samun matsalar pinky tamkar rugujewar rayuwata ne gabad'aya shiyasa bazan iya controlling kaina ba.... take heart Hakeem u have to calm down kaji yanzu ka tashi muje a maida Billy asibiti muji idan ba wata matsala ko hankalin mu zai kwanta,
nan ta rarrashe shi suka fito,
inda da qyar Billy ta samu ta tashi tazo gurin Hakeem,
qoqarin kauce mata yake tayi saurin riqo hannun shi ya fizge hannun shi da qarfi gashi Billy ba wani qarfi take ji ba qarfin hali ne kawai take har tana tafiya ,
ai kuwa ta tafi suuuu zata fadi, Hakeem ya kamata da hanzarin sa yana kallon yanda ta runtse idanun ta gam ta kuma dafe qasan cikin ta, durqusawa tayi gurin shima yayi saurin durqusawa yana kallon ta yace "pinky kinji ciwo ne? komai kasa ce mai tayi domin ko magana bata iya yi,
nan ya shafo gefen fuskar ta cike da damuwa ganin yanda take zufa yace" umma please ruwa, nan umma ta kawo mishi ruwa ya jinginata a qirjin sa ya bata tasha ya zaro handkerchief ya share mata zufa sannan ya tallabe ta cak yaje ya kwantar kan seater har yanzu idanun ta a rufe suke yayinda Hakeem ke durqushe kan guiwoyin sa yana qara share mata zufa kan goshin ta ,
pinky ta jimqe hannun sa gam kamar wacce zata fasa mishi hannu ta riqo d'ayan hannun sa ta d'ora kan qasan cikin ta tace " Bobby ka taimaka ka cire min zan mutu nan ta shiga kuka sosai tana roqon ya cire mata kar ta mutu,
kuka Hakeem ya kama mata yana nuna ma umma jinin da ke fita qasan Billy yana gangorowa jikin seater, yace" kinga yanda take bleeding ko umma!
umma ta shiga salati tace" ni kuwa Billy wai wane irin pills ne kika sha haka? ban san pills nake sha ba umma bani shi akayi a matsayin wani magani...... waya baki maganin? Mama ta bani shi lokacin da muka je nuna musu mota ...... Hajiya seema? Eh umma may be ita ma batasan pills bane shiyasa ta bani.
nan umma ta nemi ganin maganin Hakeem ya bata tace"is not about may be she no everything tana sane da cewa pills ne ta baki sbd wani qudiri nata kan abinda kika mata take son d'aukar fansa.
Hakeem! yi maza kayi mata wanka kuje asibiti ni zanje na sami Hajiya seema.....no umma kar kije ba tare da tabbacin cewa da sanin ta ta bata pills d'in ba.... Ni ko nake da tabbaci hakan Hakeem don haka kayi ka shirya ta kuje asibiti kawai in yaso daga can zan same ku asibiti,
tana gama fad'a ta fita Billy sae kallon Hakeem take dake dauke da hawaye a fuskar shi kamar mace,
a hankali ta shiga share mishi hawayen yayinda yake share mata nawa hawayen cike da tausayi.
Nan ya dauke ta cak suka haura sama yayi mata wanka ya shirya ta suka kama hanyar asibiti.
*Billy giro 😊*
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
[9/6, 11:19 PM] +227 89 92 39 69: 💃🏻💃🏻MAKIRA..... 💃🏻💃🏻
©FIRDAUSI SODANGI 💅🏻
&
FERTYMERH XARAH 💞
115 to 120
Da kyar ya bari Aka gama meeting din Ya nufi gida,
Yana shigowa da sallama ya soma cin Karo da maryam da Ahmad xaune a falon,
Suka amsa masa suna kallonsa da mamaki rabonsa da sallama tun kafin yayi aure🙄
Ahmad baiyi mamaki ba cos yasan abinda a nan,
Ina ummanku,ina Fatymah da Hasheem?
Maryam Tace su umma na ciki Abba, da Sauri Ya nufi dakin
Umma tayi mamakin ganinsa dakinta Fatymah na gefenta tana tausa mata qafafunta,
Abba sannu da xuwa, da murmushi Ya amsa
'sannu auta, Ya juya yana kallon umma itama shi take kallo Fatymah ta fita da Sauri Ya qaraso kusa da ita ya xauna,
Hajiya kina fushi dani kina min kallon mamaki ne Wlhy bnsan meke damuna ba kullum kuna raina haka yau Naji ni wani iri kamar ba niba, Dan Allah Ki yafemin,
Baka min komai ba amma Inaso ka Yawaita addu'a da karatun Qur'an Idan ba haka ba baxaka daina jin Wannan nauyin dake kanka ba,
Nagode, yau me aka tanadar min ne, ina jin yunwa,
Me kakeso daga gareni?
Komai ma Inaso, ki hadamin bara na duba Firdausi na dawo, ta bisa da kallo hr ya fice,
A dakin Fyn gal tana ganinsa Ta soma matse hawaye,
Dear sun hanamin abinci ina jin yunwa yaron cikina sai juyawa yake,
Subhanallah kuma sai kika xauna da yunwa, miya hana Ki girka kici tunda akwai komai a store, bani key din store din.....
Shiru tayi Tana kallonsa da mamaki
Mike faruwa Mike damun Alhaji miyake nufi Ya daina tsorontane kome? Kardai mgn boka Ya daina aikine, aikinsa baya da nasaba da Wannan tukunyar da Ahmad ya gani.,
Kinyi shiru ina mgn me kike tunani, muryarsa ta katseta
Tace ba komai taje ta dauko tabashi jikinsa na rawa, ya juya yana fadin ki xo,
Yana tafe Tana bayansa hr store, Duk suna falo suna kallonsu,
Ya bude store din ba komai aciki duk an kwashe, ya juyo yana kallonta
Duk ina kayan dake Wannan store din?
Jikinta na soma rawa tana inda inda
Nima bnsaniba,
Kamar Ya baki sani ba inaji key din na hannuki ko
'oh na manta umma batada abinci sai na bada akai mata sauran na rabawa danginka
"kin raba masu shine ba wanda Ya kirani ya min Godiya, bn yardaba xn bincika, girki kuma ba wanda xai sake maki kici, Kema xaki riqa girki a gidannan kuma tare da yarana kin fahimceni? Ta gyada Kai tana kallonsa idanunta taf da hawaye
Ya juya Ya xauna kan dinning table umma ta soma hada masa abinci, Ahmad da maryam suka bar falon sashensa ya nufa da ita,
Ta kwanto ta bayansa tana murmushi
Yaya Ahmad I feel so happy today umma da Abba sun shirya, ya xagayo da ita ta gabansa,
ai dama ba fada sukayi ba aikine kawai irin na malamai, ya gaya mata komai,
Tayi far da ido tana kallonsa kafin ta tashi, ya janyota ta fado jikinsa
"ina kuma xakije,
Ta janyo hannunsa ta Dora akan cikinta
"yaya Ahmad ina jin yunwa pls ka Barni,
'Nima ina jin yunwa feed me first, kafin tayi mgn ta sanya bakinsa a nata, suka fada duniyar ma'aurata
(Qawata Fido ta kalleni, pherty muje Kar mu sanya masu ido, na tunxure baki na bita badan naso ba amma da sai naga komai😀😉)
*
Kwana biyu ba canji Duk da ta Kira mamanta ta gayamata kuma ta Je gurin boka Ta karbo mata magani hr a abinci ta sanya masa amma ba wani canji,
Ta shirya da kanta taje gurin boka
Keeeee! Ya daka mata tsawa,
Buqatarki baxata biya ba hr sai na qara kusantarki kamar farko😳🙊,Idan ya kusance Ki xaku dawo kamar farko,
Na amince boka(wa'iyaxubillah, Allah ka qara tsare mu ka kuma tsarkake xukatanmu, 👏🏻)
Yayi wata irin dariyar da sai da dajin ya dauka,
'Ki shiga daga ciki kiyi xir kafin na shigo,
*****
A wahalce ta shigo gidan yau ba sauqi ynda boka yayi mata kaca kaca da kyar ta iya gasa kanta da ruwan xafi,
Ta Kira maman take gayamata komai daidai lokacin Abba Ke shigowa
"Tor umma Ya xanyi dole xn amince masa saboda Kinsan cikin nan ba nashi bane......tayi shiru sakamakon hada ido da tayi da Abba a bakin qofar dakin.
Fido💅🏻
Pherty🎤👯
[9/22, 8:31 PM] +234 810 038 8117: , [07/9/2016]
*👛BILLY PINKY DURLING 👛*