← Book details Billy Pinky Durlin Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 49

Sashe 33

Billy Pinky Durlin Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*👛64&65👛*
Kwance suke suna dubin silin yayinda suka lullu6a da blanket Wanda ya Kai har ixuwa qirjinsu,kowanen su na dauke da dan murmushi a fuskar sa musamman Hakeem Wanda ya qara jawo pinky a jikin shi ya bata peck a kumatu tare da dauke kansu photo Pinky ta kalli photon tace "gaskiya photon nan yayi kyau" ta fadi haka ne yayinda ta shafo gefen fuskar shi tare da dora hancin ta a kan nashi kamar wacce zata dora mishi kiss kan lips
sae kawai ya sake dauke su photo
bugo qirjin sa tayi tare da kar6e wayar tace "wai Bobby meye haka?hancin ta yaja yace" bani waya ta ko Kuma yanxu hancin nan ya qara tsayi
bata bashi ba sae qoqarin goge photon take
da sauri yace"no kar ki goge min photo fa.
Dangwara mishi wayar tayi a hanun sa da ya miqo ta bashi ta juya mishi baya ya kalli photon yaga sunyi bala in kyau har ma yafi na farko
murmushi yayi ya kalli pinky wacce ta juya tana fishi da shi yace "baki san kyau kike qara min ba idan kina fishi kalli wannan photon kiga
A hankali ta juya tana kallon photon wani murmushi ne ya su6uce mata ta shiga mamaki sbd photo ne wanda tun suna new delhi lokacin da yasa ta wankin mota ruwa suka jiqa ta ta wani turo baki a shagwa6e tana kallon qafar wandon ta,
ajiyar zuciya ya sauke yace "tun a lokacin na fara jin wani abu a game da ke har na fara jin ina son childish behavior naki" murmushi tayi yayinda yake ci gaba da nuna mata duk fotunan da ya dauke ta tana mishi wankin mota ba tare da ta sani ba
kuma duk sae tayi matuqar kyau ya kalle ta da kulawa yace "kin san me pinky?um um sae ka fad'a
Allah ina sonki
Cikin jin dadi ta rugumoshi a hankali ta dora mishi kiss a kumatu tace "luv u more my soldier man "
Rungume ta yayi sosai a qirjin sa ya shiga yaye blanket din jikin su a hankali
bata hana shi ba duk da tasan ba komai a jikin su
tsure qirjin ta yayi da kallo cike da sha'awar ganin sa bcs bai ta6a ganin qirjin ta cikin haske sosai ba se yau

ajiyar zuciya ya sauke ya kalli pinky wacce taja blanket ta rufe qirjin ta,
nan ya lumshe idon shi a hankali ya hade fuskokin su guri daya sea yawo yake da harshen shi kan lips din ta yayinda ya zira hannun sa cikin blanket kan qirjin ta yana yawo da shi slowly slowly nan ya hade bakin su guri daya suka dauki lokaci
cikin hikima pinky ke zare jikinta sbd ganin yanda Hakeem ke son fita hayyacin sa.
Kallon ta yayi yace "pinky me ne ne? kasan lokacin sallah ya kusa ya kamata muje muyi wanka
ta fadi haka ne yayinda ta bashi towel ya daura ita ma haka.
goya ta yayi zasu tafi toilet sae kid'a take a bayan shi tana rawa da kai tana rera waqa" ni nawa d'an masoyi yana sona har goya ni ma ya keyi muje toilet gaba tsundum baya tsundum a aljanna "
murmushi yayi hade da girgiza kan shi yace" kin raina ni ko zan sauke ki fa saurin dainawa tayi tare da kwantawa a bayan shi ta lafe sosai tace yi haquri kar ka sauke ni Allah ina jin nishadi sosai idan ka goya ni .... sbd me? sbd bayan ka yana da dadin kwanciya ta fadi haka ne yayinda suka shiga toilet.

Bayan sun fito sun shirya Hakeem ya wuce masallaci Koda ya dawo tayi sallah ta gyara dakin tsaf sae qamshi ke tashi.
Tace"Bobby pls ina so xanga sabuwar moto ta"
ba musu yaja hannun ta suka fita harabar gidan yana yaye rigar motor ta daka tsalle ta qanqame shi tace "wayyo Allah Bobby! wlh wannan motor ta hadu ko a mafarki ban ta ta6a ganin irin ta ba woohuu muah!
ta dorawa motar kiss sannan ta juyo ga Hakeem ta bashi hot kiss sae qara gode mishi take kafin take marairaice fuska tace" please Bobby zo muje yawo mu d'ana motor.... Zuwa ina pinky ? ko zuwa gidan su umma ne
ya nuna gidan yace nan gidan na kusa da mu? eh ina so xan nuna musu motar
ok naji je ki shiryo daga nan sae muje gidan su Abba (cewa da Abbanta) tace"Allah? yace "Allah kuwa ....yeah ta tafi da gudu ta shiryo suka shiga motor suka je ta nunawa su Abba sae murna suke taya ta daga nan suka wuce gidan Abban pinky
Cike da murna mahaifin su ya tarbe su haka matar shi Hajiya seema inda pinky sae mamakin murnar matar take domin tasan ko kadan yanzu matar bata son ta, shiyasa sam bata shiga sabgar ta.
Suna gama gaisawa tasa aka kawo musu abinci da abin sha sae fara'a take musu suna fira Abban Billy duk yaji dadi a ransa ganin yanda matar shi ta sake da Billy ba Kamar ko yaushe ba har ya tuna da rayuwar su ta da .
Wayar Hajiya seema ce tayi qara ta tashi ta haura sama zuwa daki ta d'aga wayar tace yauwa kamar kinsan ina son kiran ki,yanzu Billy tazo kuma Kamar yadda kika bani shawara na fara nuna mata hakan yanzu so nake ki aiko min wannan pills din da mukayi magana akai but inace yana da qarfi Kamar yadda nake buqata.....ke kuwa sau nawa zan gaya miki cewa yana da qarfi sosai wanda kan qarfin sa yasha lalatawa mata mahaifa har sae da companyn maganin suka dakatar da sayadda shi aka hana shan sa ma gabadaya sae da suka qera wani sabon sanfari.
Tabbas kin gaya min haka har ma kikace a sati sati ake shan sa but ni a kullum zance ta riqa shan shi in yaso naji labarin lalacewar mahaifar ta nan take.
Dariya sukayi a tare sannan tace ki aiko min fa yanzu ina jira tace"to"kafin suke ajiye waya.

Sun jima a gidan inda
Billy taji dadin zama gidan sbd yanda matar Abban ta ta sake mata shiyasa ma ta nemi Hakeem da ya barta ta yini a nan.

Sae dare Hakeem yazo d'aukar ta inda Hajiya seema ta bawa Billy turarukka masu qamshin dadi na larabawa,sannan tace "ina zuwa"
nan ta haura sama zuwa daki ta dauko maganin da qawar ta ta aiko mata pills cikin wata er qaramar kwalba nan ta dauko wata empty kwalba hade da kwalin ta wanda kwalin kallo daya zaka yi mishi kasan maganin mata ne.
Juye pills din tayi ta saka cikin empty kwalbar ta rufe ta saka ta a cikin kwalin ta.
Ta fito cikin sauri yayinda fuskar ta ke duke da murmushi tace "kinsan yanzu maza sai da hakan" nan tayi mata bayani tace "kuma ba abu ne da zaki bari Hakeem yasan da shi ba then every night zaki riqa shan shi kar ki tsallake ko wace rana .
Da murmushin jin kunya ta kar6i maganin tayi mata godiya ta tafi da sauri sbd Hakeem da ke faman jiran ta a mota.
Koda taje ta same shi ya kada sit din mota ya kwanta idanun sa a lumshe sae waya yake yana dariya en yatsun ta biyu ta kai ta lotsa su cikin dimples din shi tace"my soldier man da wa kake waya haka sae faman dariya kake?sae da ya tsinke wayar yace "nida Amjad ne wai sae kin maida ni mijin Hajiya just bcs ba a jima da bikin tarewa ba amma har kinsa mun fara fita......kae kae shi Amjad ya fad'i haka shida komai yiwa matar sa yake kuma duk abinda take so shi yake mata kullum yana biye da ita kamar wani bita zai zai but inace baka yarda da zancen sa ba dai ko? na yarda mana gashi kin bar ni tun dazu sae faman jiran ki nake kamar wani drevan hajiya
yayi maganar ne kamar wani qaramin yaro har sae da abin ya bata dariya ta kama kunnen ta tace "to yi haquri my little soldier man bazan sake ba kaji am baba" murmushi kawai yayi yaja motar suka fice suna ta faman dariya kan wani labari da yake bata.

Suna zuwa suka fada wanka sukayi shirin bacci inda sukayi kwance kan bed suna kallon wani film ana gama film din Billy tayi bacci nan Hakeem ya kashe Tv ya kuma rage hasken dakin tare da gyara musu kwanciya

Har sunyi nisa da bacci Billy ta tashi firfigit ta zare jikin ta a hankali taje ta bude jakarta ta dauko maganin da hajiya seema ta bata tasha.
Tana juyo wa ta hada ido da Hakeem yace"Billyta me naga kina sha kamar magani? Uhm eh maganin ciwon kai ne bcs ina dan jin kaina na min ciwo kuma bana son ciwon ya yawaita kace sae amin allura,,,
eyyah sannu zo naji idan jikin naki bai yi zafi ba
Nan ta hau gadon ta kwanta ya ta6a goshin ta har zuwa qirjin ta yaji ba wani zafi ajiyar zuciya ya sauke yace "kenan da sauki sosai? gyada mishi kai tayi cike da rashin jin dadin qaryar da ta mishi nan ya rungume ta suka koma bacci

*Billy giro😊*
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
[9/22, 8:17 PM] ‪+234 810 038 8117‬: [9/5, 10:21 PM] Billy giro😊:

*👛BILLY PINKY DURLING 👛*

*Na Billy giro 😊*

*Page*
Chapter 33 · 0% Book details