Sashe 48
Billy Pinky Durlin Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suna isa gida Hakeem ya shiga toilet domin watsa ruwa wanda kafin yaje sae da ya tambayi Billy ko tana buqatar watsa ruwa tace mishi a'a.
Bai wani jima ba ya fito ya sami Billy inda ya barta sae kallon shi take d'ari d'ari kamar wata mai jin shakkun shi ,
jiki sanyaye ta tashi zata bar dakin Hakeem da ke neman tufafin sawa ya bita da ido kafin yake cewa" Billyta ina zuwa? zanje d'aki "tayi maganar ne cikin yanayi na son yin kuka, a hankali ya qaraso gurin ta tare da d'ago fuskar ta yana kallon idanun ta da suka ciko.
Nan ta fad'a kan jikin shi tana kuka cikin shagwa6a,
Hakeem ya shiga bubbuga bayan ta alamar rarrashi yace"Billyta mene ne?uhm uhm Bobby meyasa ka harba bindiga kasa na tsorata da yawa yanzu gashi kaina sae ciwo yake ta min,,, am very sorry its by mistake amma kuma shine da muka je asibiti baki fad'i cewa kanki na miki ciwo ba,,, ni bana so magungunan da Amjad keta rubuta mana ,,ni kuma banaso kina fama da ciwo ki zauna ba shan magani don haka ko yanzu baki tsira ba ,tashi tayi tana qoqarin barin d'akin yace"kar ki fita fa,,,Bobby dan Allah kayi haquri na fita,, idan kin sha magani ba, dar6ashewa tayi gurin ta jingina a jikin qofa ta had'e kai da guiwa tana rera kuka kamar wata marainiya ,sae da ya d'auko magani da ruwa yazo ya durqusa kusa da ita yace"da kisha magani da a miki allura wanne kike so?ko d'aya ,,,yi haquri dai ki za6i d'aya.... Allah ko d'aya bana so,kinga fa am not in mood just ina lalla6a ki ne don haka kar ki kaini maqura domin lafiyar ki ta fimin komai,oya kar6i kisha, jiki sanyaye ta bud'e baki ya saka mata magani sannan yakai cup d'in ruwa a bakin ta,ta had'iye maganin yayinda hawaye ke qoqarin zubowa a idon ta ta kalli Hakeem sau d'aya ta kauda kai ta tashi ta tafi d'akin ta tayi kwance kan bed tana kuka marar sauti ,Hakeem da ya biyo ta ya zauna kusa da ita yace "wai Billy meyasa kika maida kuka ba komai ba bayan kinsan a gurina azaba ce amma ko wace safiya sai kinyi kuka hankalin ki ke kwanciya,
shin ko wani laifi na miki da kike azabtar dani kullum ko kuma so na ne ba kya yi shiyasa baki damu da azabar da nake ji ba.
Tashi tayi tare da kama kunnen tace"pls Bobby kayi haquri nima haka nake samun kaina da kuka komai qanqantar abu amma wlh ina sonka kukan da nakeyi bada niya bane ya riga ya zamo min jiki ban kuma san ta yanda zan fara dainawa ba but i will try my best naga cewa na daina kuka any how kaji,,, naji Billyta ,ya fad'i haka ne yayinda ya Kwantar da kanta kan qirjin shi sukayi shiru ba mai cewa komai sae Billy da ke shafar qirjin Hakeem a hankali .
sannu sannu take jin bacci har baccin ya d'auke ta.
Kwantar da ita kan bed yayi domin yana son ya fita sbd case d'in Halima wanda yake so ya gano wace ce ta turo har tasa garin magani a fresh milk.
Tun bayan zuhur da ya fita bai dawo ba sae bayan sallar la'asar ma'ana sae da yayi bincike shida police har suka gano wannan yarinyar wacce tun jiya da ta saka garin magani ta fita tayi had'arin mota shine aka kaita asibiti inda yanzu Hakeem yasa an kaita cell a cewar tayi jinya a can in taqamar ta mugunta. wanda kafin ya baro gurin su ba irin roqon da basu mishi ba kan yayi haquri yasa a fitar da su sun tuba baza su sake ba amma tamkar bada Hakeem suke zancen ba yayi tafiyar sa.
6angaren su umma ya fara zuwa ya sanar da su yanda ya kwashe da su Halima ya kuma ce bazai sa a fitar da su ba sae sunsha azaba mai tsanani.
umma da Hajiya seema suka ce hakan yayi dai dai ai gobe baza su qara tunanin yiwa wani ba,
nan yayi sallama da su ya tafi 6angaren su ya samu Billy ta gama sallah tayi kwance a gurin da tayi sallah sae yawo take da d'an yatsan ta tana bin zanen masallacin da ke kan carpet.
Sallamar da taji ne yasa ta d'agowa taje a hankali ta rungumo shi tana mishi sannu da zuwa tare da kar6ar ledar da ke hannun shi.
Kan carpet din sallah suka je suka zauna Hakeem ya buqaci Billy da ta ware musu leda.
fresh milk ce da gasasshiyar kaza sae ice cream nan ta tashi ta d'auko musu plate suka ci sae da suka qoshi ,Hakeem yace"Billyta ko zaki iya hallatar event d'in da za'ayi anjima ko kuma naje ni kadai? Eh zan iya zuwa, goshin ta ya shafo tare da fad'in"kan naki ya daina ciwo ne?eh koda na tashi daga bacci ya daina min ciwo, thank God yanzu saka mana ice cream d'in nan a fridge tunda yanzu ba mu da lokacin shan shi.
Bayan ta saka yace"muje muyi wanka mu shirya.
A nan d'akin sukayi wanka da suka shirya suka fita inda cikin mota Hakeem ke sanar da ita cewa sun nemo wannan baquwar ashe qarya take ba qawar Feenah ba ce kuma tana fita tayi accident shine bata sami isa gun Halima ba.
Nan Billy ta maida hankali tana sauraren shi da qarshe tace"Allah ya shirye su mu kuma Allah ya qara kare mu da kariyar sa .
Hakeem yace"Amin" wanda yayi dai da sun iso.
Billy na zuwa ta sami Feenah sae fushi take da ita nan ta sanar da ita abinda ke faruwa ai kuwa ta shiga tsinewa su Halima.
Sae dare suka dawo yayinda suka shigo da kayayyakin da Hakeem ya siyo da za a buqata kamar su fresh milk da sauran su .
A gajiye suka fad'a wanka sukayi zaune suna hutawa yayinda suke shan ice cream.
Washe gari ne aka d'aura auren feenah da naini inda kowa yayi farin ciki da d'aurin auren .
Da yamma akayi wankin amarya to ten aka kaita.
Zuwa 11:30pm su Billy sun dawo gida har sunyi wanka inda Hakeem sae tsula wa Billy tsiya yake wai shima yau fa ango ne yana buqatar amaryar shi.
Duk da a gajiye take amma bata nuna mishi ba sbd tasan Hakeem mutum ne mai haquri da ya kan iya jimawa bai buqaci haqqin sa ba.
Nan ta ba da kai bori ya hau suka faranta ran junan su sosai sbd sun jima basu zagayi duniyar ma'aurata ba.
A kwana a tashi ba wuya a gurin Allah inda yau cikin Billy ya cika wata tara shagwa6a kuma sae abinda ya qaru a gun Billy domin tunda cikin ta ya fara mata nauyi komai Hakeem ke mata.
kukan shagwa6a take yiwa Hakeem har da su buga qafa a qasa duk da tulun cikin da ke gaban ta kuwa wanda tana yin shagwa6ar ne kan cewa ita idan ta haifu a 6angaren su umma zata koma da zama Hakeem kuma yace ba a yi haka ba sae dai gwaggo ta dawo 6angaren su da zama .hakan yasa ta kuka tana magana cikin shagwa6a shi kuma yana maida mata amsa cikin irin yanda take magana kamar haka:
"Uhm uhm don Allah dai Bobby kayi haquri ni naje ba sae gwaggo tazo ba"......"um um dan Allah dai ke kiyi haquri gwaggo tazo"......"Dan Allah dai ku amsa mana sallamar da muke tayi tun d'azu"
Naini ne
yayi maganar irin yanda yaji suna yi wanda yazo ne shida Feenah wacce ke d'auke da qaramin cikin ta na wata biyu.
Dariya sukayi gabad'aya har Billy da ke d'auke da hawaye kan kumatun ta.
A nan suka yini sae dare suka tafi.
zaune suke kan gado yayinda Billy ke sanye da half vest da guntun wando tana zaune a tsakkiyar qafafun Hakeem,
shi kuma yana rungume da ita ta baya ya sakad'o hannayen sa kan tulun cikin ta yana wasa da Babyn shi ,
Billy sae murmushi take tana kallon wasar,
ta shafo gefen fuskar Hakeem tace"Bobby wasan ya isa haka ina son nayi bacci"Billyta wasan yana min dad'i har dai yanda naga yau babyn sae motsi yake tayi,,
Ok ni kan ma kwanciya zanyi idan ka gama wasan sea ka rufa min blanket....Aa tunda bacci zakiyi na daina wasan ni ma zan bi sahun ki.
Nan suka kwanta tare da kashe wutar d'akin.
Cikin bacci Hakeem yake jin ihun Billy kamar a mafarki sae kiran sunan shi take ya tashi firgigit ya nufi toilet inda yake jin sautin kukan ta.
Koda ya shiga ya samu duk tayi zufa zufa sae kuka take tana yarfi da hannu,
da hanzarin shi ya kwa6e rigar jikin shi ya durqusa yana share mata gumi duk ya rud'e yana tambayar meye yake faruwa?
cikin kuka mai nuna ta jima tana wahala tace"wayyo Allah Bobby bayana ciwo zan mutu!......ihu ta saki tana fizgar wandon jikin ta ,
a rikice Hakeem ya taya ta cire wandon ,
nan tayi wani irin nishi mai qarfi .
Fit!qatotuwar jinjira ta fito jawur da ita nan kawai Billy ta jingina a jikin gina tana sauke wahalallen numfashi ,Hakeem kuma jaririyar yake kallo hade da cibiyar da ke reto a jikin Billy uwar tafiya bata riga tafito ba yace"Billyta gaya min yanda zanyi da wannan abun da ke reto a tsakanin ku ?
I dnt know Bobby ,
da qyar ta samu ta furta hakan sae kawai ta sulale ta some mishi a gurin,
a rikice ya shiga kiran sunan ta yana jijjiga ta amma bata motsa ba ga jinjira sae tsala ihu take nan ya tafi a gurguje yaje 6angaren su umma ya kira ta tana zowa ta samu uwar tafiya ta fad'o sannan suka kwasa sukayi asibiti.
Ba a sha wata wahala ba ta farfad'o inda ba a sallame su ba sae da aka tabbatar da lafiyar ta ita da baby.
Zaune yake a bayan ta ya d'an kwanto mata kad'an qafafuwan shi a bud'e suke wanda hakan yasa Billy da ke rungume da baby take zaune a tsakiyar qafafun nashi.