Sashe 26
Billy Pinky Durlin Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tace"na shiga uku Feenah na aikata abin da nazo ina babbar nadama akan shi,gashi sae da kika hana ni amma naqi,,,, mene ne pinky? Aure Abba ke qoqarin had'a ni da Naini kuma kinsan akwai auren Bobby a kaina, kuma ina jin tsoron sanar dasu hakan domin na tabbatar idan Abba na yaji hawan jinin sa zai iya tashi,kuma kinsan ciwon Abba in ya motsa tamkar ba zai rayu ba ina gudun na fad'a naje na rasa Abba na a wannan karon.
Ajiyar zuciya Feenah ta sauke ta shiga sharewa pinky hawaye tace "zan baki wata shawara pinky amma bana son kowa yaji.
Nan ta rufe ko wacce window ta d'akin ta kuma sakawa d'akin key yayinda ni Billy giro na rasa inda zan laqa kunne na naji shawarar da Feenah zata bawa pinky.
Haka suka qaraci shawarar su banji komai ba.
Tun a lokacin Billy ta shiga tunanin shawarar da Feenah ta bata gashi yanzu har ta gama idda a yanda su Abba ke tunani.
Zaune take a gaban su Abba wato Abban Hakeem da Abban ta, Abban Hakeem ne yace" mamanah mun kira ki ne domin wata shawara da muka yanke, shawar ita ce tun da kin gama idda muna so zamu had'a auren ku da Naini sbd zaman da kike yi ko yaushe cikin damuwa yana damun mu sosai amma ba dole a cikin wannan auren sae da amincewar ki duk da cewa ba mu yanke shawarar ba sae da muka tabbatar cewa Naini yana matuqar sonki inda muke sa ran zaman ki da shi zai yi kyau sosai,amma don Allah mamanah idan kin san ba kya ra'ayin auren nan kar ki takura kanki.
Duqar da kanta tayi cike da tunanin shawar da Feenah ta bata,hawaye ne suka zubo mata tayi saurin share hawayen ba tare da su Abba sun lura ba tace"Abba ni yanzu bani da wani za6i duk abinda kuka yanke akaina dai dai ne, ma'ana ina nufin na amince zan auri Naini.
Hm!ni Billy giro kan takaici na kasa tsayi na ida kwaso muku rahoton inda naji kamar ma na daina kwaso muku rahoton gabad'aya! domin cike nake da mamaki da kuma takaicin wannan wace irin gurguwar shawara ce Feenah ta bawa pinky da har ta yarda zata yi aure kan aure.
Mtsw muje zuwa dai muga ko shawarar Feenah zata haifar mana d'a mai ido.
*Billy giro😊*
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
[9/22, 7:48 PM] +234 810 038 8117: [8/25/2016] Billy giro😊:
*👛BILLY PINKY DURLING👛*
*Na Billy giro😊*
Assalamu Alaikum my lovely fans😊
I'm still in love with u duk da naga irin maganganun da wasun ku suka min da basu dace ba a game da page d'in jiya, sun fad'a a grps har ma ana bi na a private, daga mai cewa marubuciyar ta bata haushi sae masu cewa sun daina karatun novel d'in da dai sauran su,
amma ko kad'an ban bawa zuciya ta damar fushi da ku ba sbd nasan son Hakeem da Billy ne yasa ku aiwatar da hakan kuma ko ba haka ba ku masoyana ne kuma nima ina sonku sosai, amma ya kamata ku tuna ni musulmace bazan aiwatar da abin da kuke tunani ba,kuma ina son don Allah ku riqa haquri kuna bin komai sannu a hankali har ku cimma ribar shi,
domin komai na duniyar nan sae da haquri.
Cikin muryar rarrashi nake cewa "I'm really really sorry my fans bcs a gaskiya bazan canza tsarin novel d'ina ba,
zan ci gaba da tafiyar da shi kamar yadda na tsara tun farko sae dae nace wad'an da zasu iya ci gaba da bina kuci gaba da biyoni domin jin ci gaban labarin har muga munkai ga qarshen sa muna masu rai da lafiya inshaAllah.
Luv all my fans muah💋😘
*page*
*👛51&52👛*
Alhamdulillah Allah yayi miki albarka mamanah kina iya tashi ki fice.
Jiki sanyaye ta tashi cike da tunani kala kala a ranta.
Tana zuwa d'aki ta fad'a kan bed tare da fashewa da wani irin kuka mai tsima zuciya.
Bayan kwana biyu da faruwar hakan kwance take kamar mara lafiya domin tunda tace ta amince da auren Naini duk ta cika da tunani har bata iya aiwatar da komai na kirki.
Umma ce ta shigo d'akin da sallama Billy ta amsa yayinda take qoqarin tashi zaune.
Umma tace"Abban ku yace a sanar da ke cikin satin nan za'a yi d'aurin aure inshaAllah.....zumbur Billy ta miqe tace"na shiga uku!.....meye na shiga uku?umma ina da auren Bo......am ina nufin auren yayi kusa umma ban zaci cewa da wuri haka bane.
Murmushi tayi tace"haba Billy sae kace wani tashin hankali ki kwantar da hankalin ki wannan auren ba auren da zakiyi baqin ciki kamar wancan bane inshaAllah.
Komai Billy ta kasa ce ma umma.
Umma na fita tayi saurin jawo wayar ta ta kira Feenah tana sanar da ita cewa "feenah ashe cikin satin nan fa za'a d'aura aure kina ganin kuwa komai zai yi dai dai?
Feenah ta shiga kwantar mata da hankali tace inshaAllah komai zai yi a yanda muke so kar ki damu kedai kawai kiyi shiru da bakin ki kar ki yarda ki furta akwai auren Bobby akan ki, sbd kinsan fad'ar hakan ba mu riga mun kammala komai ba matsalar zata yi yawa.
Duk da jin haka dai hankalin Billy sam yaqi kwanciya ji take kamar taje ta fasa qwan kowa ya huta amma kuma da ta tuna maganar feenah gaskiya ce sae ta sami kanta da fasawa.
Hm abun kamar wasa ni Billy giro sae ganin ikon Allah nake domin bakin rai Billy tayi shiru sae shirye shiryen aure ake sae dae kwata kwata hankalin ta yaqi kwanciya ko yaushe cikin kiran Feenah take,Feenah kuwa sae haquri take bata tana kwantar mata da hankali.
Yauce ranar d'aurin aure gida ya cika maqil ai kuwa duk inda hankalin Billy yake ya tashi domin kallo d'aya zakayi mata kasan hankalin ta ya tashi gashi tana kiran wayar Feenah amma bata samu.
Umma ce ta shigo d'akin ta sami Billy duk tabi ta ya mutse d'akin kamar d'akin mahaukata umma tace"meye haka?
Komai kasa cewa tayi domin ita kanta bata san dalilin yin hakan ba,kawai ta tsinci kanta da yin hakan.
Umma tace"dama nazo na sanar da ke ne an fasa d'aura aure a yau ana sa ran sae gobe da safe za'a d'aura amma idan iyayen Naini sun sami isowa yau to za'a d'aura auren a yau.
Nan hankalin pinky ya d'an kwanta sae kallon umma take dake shirya mata kaya ko qaqa taso yin waya da Feenah domin taji ya ake ciki.
Umma na gama shirya mata kayan ta fita nan Billy ta shiga kiran Feenah amma har dare bata sami Feenah ba.
Har tayi shirin bacci amma ta kasa kwanciya sae faman ci gaba da kiran Feenah take amma still wayar har yanzu bata shiga,cike da takaici ta fashe da wani irin kuka had'i da jefar da wayar sannan ta fad'a ruf da ciki kan bed tana kuka,
umma ce ta shigo d'akin cikin sauri tace"tashi tashi sauri ake za'a shirya ki!a rikice Billy ta tashi tana kallon umma da ke riqe da kayan amare, bata saurari me Billy zata ce ba kawai ta shiga shirya ta.
Tsaf ta shirya ta kyace amaryar India duk tabi ta feshe mata jiki da turare sae qamshi ke tashi a jikin ta gashi tayi bala'in kyau.
Ba wata wata taja hannun ta suka fito falo inda taga falon cike yake maqil da abokanan ta na school,sae binsu da ido take koza ta ga feenah bata ganta ba sae jin tayi sunja hannun ta suka fita da ita harabar gidan motoci ta gani jere yayinda aka wangale qatoton gate d'in gidan domin basu hanyar wucewa.
Hankalinta bai gama tashi ba sae da aka saka ta mota taga Naini sae murmushi yake bakin sa baya ko rufuwa, duk ta rikice tana tunnin ko an d'aura aure ne bata sani ba shine ake shirin kai ta.
At all ta nemi kuka ta rasa sae kawai taji an tashi motoci saurin kallon Naini tayi sae taji kamar wacce aka rufewa baki ta kasa ce mishi komai.
Tafiya ake yayinda hankalin ta ke qara tashi sae dube dube take kan titi kamar wacce ke neman wani abu,
kamar a mafarki ta hango motar Feenah bata san lokacin da tace da driver "stop d car!
bata wani bari motar ta qarasa tsayi ba ta fito kamar wata zautacciya yayinda ta hango motar Feenah ta tsaya wani ya fito cikin motar sae mashalo yake kamar d'an giya ya tafi suuu zai fad'i,da sauri ta kwashe bazajjen idian skirt d'inta wanda le6ar bayan shi naja har ga qasa ta fara gudu cike da son ta isa gurin motar Feenah kafin wannan gayen ya fad'i.
gabad'aya mutane suka firfito cikin mota suna kallon ikon Allah.
Billy kuwa sae gudu take amma kafin ta isa har gayen ya fad'i kansa ya bugi qasa da sauri ta durqusa kan guiwoyin ta ta tallaboshi jikin ta tana jijjga shi tana kiran sunan shi,
da qyar gayen da ke dafe da kanshi ya bude ido yana kallon ta,haka da qyar ya samu ya furta cewa"u know i'm really luv u pinky but why u do dis to me?
kuka ne yazo mata mai had'e da dariya tana kallon shi da mamaki tace"my real Bobby"ta fadi hakane yayinda ta rungume shi sosai a qirjin ta, ta d'ago shi tana kai mishi kiss sauri sauri ta koina cike da tsananin farin ciki, nan ta qara rungume shi ta fashe da kukan farin ciki tace"tank u God! tank u Feenah,tank u so much.
Nan Feenah ta qaraso gurin su tana share hawaye cike da murmushi mai had'e da dariya se kallon Hakeem da Billy take cike da ban sha'awa,haka naga shima Naini yazo yayinda murmushi ke dauke a fuskar shi yayi tsaye a kansu wanda kallo d'aya nayi mishi na fahimci shima sun bashi sha'awa sosai.
*Billy giro😊[truncated by WhatsApp]
[9/22, 7:49 PM] +234 810 038 8117: [, 8/26/2016] Billy giro😊: