Sashe 7
Billy Pinky Durlin Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dakin Billy ya shiga ya same ta gaban mirror daure da towel tana shafa turarukka.
Tace "meye haka zaka shigo min daki ba sallama ba knocking,bai ce da ita komai ba sae dae fuskar nan tashi a daure yace "kar6i umma zata yi magana da ke.
ta kar6i laptop din yayinda Hakeem ya fita,ta dora laptop kan mirror cike da murna tana kallon umma da ita ma billy take kallo, bayan sun gama gaisawa ne, umma ke cewa"wai har yanzu fadan naku na nan baku daina ba,a shagwa6e Billy tace "umma shine fa ya shigo min daki ba sallama ba knocking,oh ni! na rasa me ke damun hakeem da tun yana yaro yake fama da baqin rai har yanzu,,nan Billy ta basar da zancen Hakeem taja ta da wata fira, yayinda suke firar cike da nishad'i.
Hakeem ya jima sosai kafin yake dawowa.
shigowar sa keda wuya ya jefa mata wayar ta kan bed ya kar6i laptop din shi, rai 6ace Billy ke kallon wayar ta da screen ya tsage,cikin muryar kuka domin tana bala'in son wayar tace"amma Bobby sae yau na qara tabbatar da cewa kai bagidaje ne wlh!wato dazun fasa min waya kayi!
Wani kallo Hakeem ya mata na daban domin yau komai a daban yake yinsa cikin daure fuska sosai,yace"mind ur tongue!...naqi din!stupid village man!,,zanyi maganin abun....kayi man in zaka iya! juya wa kawai yayi zai bar dakin tace"Allah wadaran baqauyen mutum duk kabi ka farfasa min waya....rufe bakin ta keda wuya taji ya jimqo gashin kanta gam yaja da qarfi kamar wanda ke qoqarin cire mata sumar, yace"lallai yau zanyi maganin d'an iskan bakin nan naki...sosai billy ta tsorata da ganin yanda jikin sa ke rawa kan 6acin rai da alama akwai inda aka ta6o shi kafin ita,amma ta dake tace"kayi mana wa ya hana ka!
Ai ko kamar jira yake ya jefa ta kan bed yayinda ya fada kan jikin ta ya daddanne ta ko motsin kirki ta kasa,a rikice take kallon yanda ya hau kan jikin ta duk tabi ta rude hankalin ta ya tashi sosai, bata qara shiga tension ba sae da taji ya hade bakin ta da nashi, yana tsutsar lips din ta cike da mugun ta, wanda jin zafin abun take tun daga tsakkiyar kanta har zuwa tafin qafar ta.
Nan tayi ta yunqurin qwatar kanta amma ta kasa sae kuka da ta ajiye mishi.
Sautin kukan ta ne ya qaru sbd Hakeem kamar ya fita hayyacin sa sbd yanda yake gudanar da al'amrin har yana hadawa da romance.
Wanda da qyar ya dakatar da kanshi ya tsaya kallon lips din ta da sukayi jajir,ya dago idanun sa da suka canza kala ya kalli idon billy da hawaye keta faman sintiri,sae kallon qirjin ta take, bai yarda ya kai idon sa ba, sbd yanda yaji hannun sa jimqe da wani abu very soft duk ya cika masa hannu, saurin sakin abun yayi ya tashi cike da tsananin mamakin ya ma akayi shida zai punishing din ta a iya bakin ta, amma hannun sa yakai kan qirjin ta.
Nan ya fita da taikicin kansa da har yake biye wa Billy kan komai tayi yace sae yayi punishing din ta gashi yanzu ya qara ja ma kansa raini a banza!
*Billy girotruncated by WhatsApp]
[9/22, 6:13 PM] +234 810 038 8117: [ 8/5/2016] Billy giro😊: *👛BILLY PINKY DURLING👛*
*Na*
*Billy giro😊*
*page*
*👛15👛*
Yana shiga daki ya zauna kan bed tare da dafe kanshi idanun sa duk sukayi jajir sbd haushin kansa da yake ji, da kuma wani irin abu da yake ji na daban a jikin sa.
Da qyar ya samu ya saisaita kansa,ya cire kayan jikin sa ya fada wanka sbd qamshin turaren Billy da yake jin ya cika masa hanci.
Ya jima kafin yake fitowa sai yaji kuma dakin duk ya kwashi qamshin turaren Billy, guntun tsaki ya buga ya dauki kayan sa da ya cire ya saka a washing machine,sannan yabi dakin ya feshe da wani turare sbd ya daina jin qamshin.
Billy kuwa tunda Hakeem ya barta ko qwaqqwaran motsi ba ta yi ba sai hawaye da ke ci gaba da kwaranya a idon ta,da qarshe ta fashe da kuka mai cin rai domin ganin take Hakeem ya gama da ita tunda har ya had'a bakin sa da nata ya kuma dora da lalabe mata jiki.
Da qyar ta tsayar da kukan da take,
ta tashi ta doro arwala ta saka tufafi sannan tayi sallar shafa'i da wuturi,kafin take gyara gadon ta da ya yamutse sannan ta kwanta.
Washe gari guraren qarfe goma ta tashi daga baccin safe,wani irin radadi lips dinta ke mata kamar yanzu abun ya faru,
jikin mirror taje tana kallon lips dinta da sukayi jajir,
long time tana kallon abu daya,
kafin take furta"I will start my plan from to day inshaAllah!
cikin takaici ta share hawayen da suka zubo mata.
Sannan ta fada toilet tayi wanka ta fito ta shafe jikin ta da mayukka masu qamshi,hade da shafa turrukkan ta masu taushin qamshi.
Duguwar riga ta saka English wears mai dan siririn hannu rigar har qasa take amma gefe daya a tsage yake tun daga kan cinyar ta har qasa.
Breast curve ne da rigar inda ta kama qirjin ta sosai tayi mata cak kamar a jikin ta aka dinka ta.
gashin kanta a sake yake har baya yasha gyara sae sheqi yake, fuskar ta kuwa er simple make up ce yayinda take sanye da fancy sunglass wanda ya qara bayyanar da karan hancin ta,qafafunta kuwa wasu takalma ne masu tsini kamar wacce zata je fashion.
Wata er jaka ta dauko ta zaro orbit chewing gum ta saka a bakin ta.
Ta kalli kanta a jikin mirror yayinda ta dauko fashion ear-ring ta saka se tauna chewing gum take cike da natsuwa,
shu'umin murmushi tayi tare da fadin that's my plan but pinky u have to be patient what ever u see bcs its the beginning.
Fitowa tayi tana tafiya a wayance ba haniya sae daukar hankali.
Hakeem dake zaune a falo yana karatun jarida inda ya dora qafa kan qafa ya jingina a jikin sofa,fuskar sa ba alamar annuri bcs yana riqe da jarida ne kawai amma sae tuna abinda ya faru jiya yake,ba abinda yake tunawa ya qara jin takaicin kansa irin hannun sa da ya samu dumu 2 jimqe da dukiyar fulanin Billy.
Qamshin turaren Billy ne ya riski hanncin shi,inda tazo gab da shi ta kai hannu ta dauki key din da ke ajiye kusa da shi bai ce da ita komai ba sae daure fuskar sa da qara yi,yana mai kallon hannun ta da ta dauki makullin motar sa, kauda kansa yayi yaci gaba da karatun jaridar sa amma kuma ya d'an shiga mamakin Billy da ta dauki makullin motar sa abinda bata ta6a yi ba tun suna yara,domin ko kayan sa naja ga qasa baza ta6a sa hannu ta dauka ba,nan dai ya basar da zancen ya tashi ya bar falon.
Haka ta fita abinta ba wani mayafi.
Taje ta shiga mota tana fita gate din gidan ta sami guri ta parker mota ta bude jakar da ta ajiye a dayan seat ta zaro black After dress ta saka ta cire madubin ido ta dauki dan top tayi niqab dashi kamar wata balarabiya.
Ta fitar da chewing gum din da ke bakin ta ta jefar sannan ta kalli kanta a jikin mirror tayi second biyar tana kallon kanta a cikin wasu kalolin tufafin da bata ta6a sawa ba se yau tace"thank u Feenah that u make my plan easy".
Tana gama fadar haka taja motar,
ta tafi shopping complex ta siyo komai da zasu buqata na abinci daga can ta wuce kasuwa ta kwaso sauran abubuwa hade da vegetables.
Da ta dawo bata yarda ta shiga gidan ba sae da ta cire After dress ta mayar cikin jaka hade da top,ta zaro chewing gum ta saka a bakin ta.
Ta kuma maida madubin ido ta dawo kamar yadda ta fita.
Tana shiga gidan ta fito cikin mota a yangace ta jingina a jikin mota tana jiran mai gadi da ke ta faman sauri ya qaraso gurin ta.
cikin harshen turanci tace ya kira kuku ya kwashi kayan da ke cikin booth a shigar da su cikin gida.
Nan ta miqa masa makullin mota ta wuce.
Da shigarta ta hadu da Hakeem ya na saukowa ita kuma tana haurawa,ba wanda yayi wa wani kallon kirki duk da sun gogi jikin juna garin wucewa.
A gajiye ta shiga d'aki
ta cire kayan jikin ta ta fada wanka.
Hakeem kuwa fita yayi harabar gidan yayi zaune kan resting chair yana waya sae hango kuku yake wanda keta faman jidar kayan abinci yana shigar da su.
ya d'an yi mamaki cos yasan Billy bata cin abinci sae can ba a rasa ba,
iya karta,farfesu, drinks da fruits ko kuma tea,quaker oats da sauran su,abu me nauyi ne bata sa ma cikin ta.
Kuku na gama jidar kayan ya kawo ma Hakeem makullin mota,
wani banzan kallo Hakeem ya masa yace"am i d one that give it to u!?
no, sorry sir.
Nan ya kai ma gate man shi kuma yaje ya
kaima Billy wacce har ta fito daga gurin wanka sanye da wata riga handless tsayin ta iya guiwa tana tufke gashin kanta da reborn sannan ta wuce kitchen ta had'a lafiyayyen abinci da tasan Hakeem na mutuwar so duk gida ya cika da qamshi.
Hakeem na shigowa gidan qamshi ya daki hancin sa hakan yasa ya kalli gefen dining inda ya hango Billy na jera kalolin abinci,Billy ta sake masa lallausan murmushi tare "da fad'in ur food is ready"
Banbarakwai Hakeem yaji zancen wani iri da kuma murmushin da yaga tayi, ya jima tsaye yana mamaki can ya girgiza kan sa cike da tsanar Billy yace a ransa
_"I got this drama,that's d problem,matsalar kenan na sosa mata inda ke mata qaiqayi shine har da wani had'a min girki just bcs ta sake samun dama ta, mtsw it was a mad idea domin baza ki ta6a samun hakan ba_