Sashe 47
Bakar Shuka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Turrrr dakai da wannan k'azamin tunanin naka, wallahi dana dawo maka na gwammaci mutuwa sau dubu, na gwammaci duniya da abinda ke cikinta su gujeni su kyamace ni, na gwammaci kwanan bola.
"Un'un'un me yayi zafi haka Malama Deeyanah Allah ya bada hak'uri?
"But you're out of time, lokacinki yana tafiya dan sauranki 55hrs, kwanaki biyu da wasu 'yan a wanni, I hope you're ready for the fight, duk wata dak'ik'ar agogo dake bugawa tana tafiya ne da komai naki, tik tok tik tok get ready, ya fad'a yana barin wajen, tabi bayanshi da kallo batare datace komai ba.
***********A hankali ta tura k'ofar d'akin ta shiga cikin sand'a kamar b'auniya, yana zaune saman sallaya bacci na fisgarshi jin an tab'a k'ofa yasashi ware idanuwanshi akan k'ofar yana jiran me shigowa, ganin itace ya sashi lumshe idonshi had'i da sake bud'e su akanta, raban daya tsaya ya k'are mata kallo har ya manta, ta rame sosai ta fige tayi bak'i, duk tayi wani sukuku da ita yadda kasan mareniya, gabanshi ta zube ta d'ora hannayenta akan k'afarshi yayinda data kifa fuskarta akan cinyarshi, ta fashe da kukan k'unci.
"Yaya ka tsaya ka saurare ni, lokaci yana k'ure mana a kowanne lokaci komai yana iya faruwa, ka tsaya muyi shawarar ta inda zamu b'ullowa al amarin tun kafin dare yayi mana, Ajlaal bashi da imani babu abinda bazai iya aiwatarwa....
Turare ta yayi daga jikinshi ya mik'e tsaye had'i da nuna mata k'ofa yace " fita!
Cikin mamaki ta kalleshi tace " bazaka tsaya ka saurare ni ba Yaya?
"Me yasa kak'i yarda da duk abinda zan fad'a maka ne?
"Ni fa ba k'aramar yarinya bace, ina da hankali da tunani na bazan yiwa kaina irin wannan mummunan sharrin ba, dan Allah ka tsaya ka fahimce ni.
Idonshi kanta yace " in banda nayi miki farin sanin dako kaina banyiwa shi ba, da saina ce ko shaye-shaye kika fara, to idan kuwa bakya shaye-shaye to tabbas ciwon hauka ne ya sameki ko kuma kwakwalwarki ta samu matsala.
Kamar tab'abb'iya ta soma girgiza kanta tana fad'in " a'a babu ko d'aya, ka yarda dani wallahi gaskiya nake fad'a maka, idonshi ya runtse da k'arfi yace " nace ki fice min daga d'aki ko?
Ta bud'e baki zatayi magana yace " out! a tsawace sai da d'akin ya amsa, rushewa tayi da rikitaccen kuka tana fad'in " wallahi tallahi Yaya da gaske nake naci amanarka da Ajlaal, nayi zina da aurenka, kuma yayi video lokacin da muke aikata zinar yana yi min barazanar muddin ban koma muka cigaba ba zai sakarwa duniya video, ka yarda dani dan Allah Yaya, cikin b'acin ran da kalamanta suka haifar mishi ya damk'e ta yaja ta zuwa wajen d'ak'in, tana turjewa tana ta kiciniyar kwacewa while tana ihuuun kuka tana rok'onshi ya yarda da ita.
" Yaya zakayi danasanin k'in yarda dani d'in da kayi, zakayi nadamar rashin sauraro na da rashin d'aukar magana ta da muhimmanci, jefa ta yayi waje ya mayar da k'ofar d'akinshi ya rufe, bata bar k'ofar d'akin ba saima bugun k'ofar d'akin data farayi tana kuka tamkar ranta zai fita tana fad'in " ka yarda dani dan Allah Yaya.
Ya rasa abinyi ya rasa abin kamawa, kanshi ya gama kullewa gaba d'aya, wani iri yake ji cikin kanshi, bathroom ya shiga ya d'auro alwala ya tada sallah ko zai samu nutsuwa.
Tun daga wannan lokacin Deen ya ida fita a sabgar Deeyanah d'an abincin da idan ta dafa da yake ci yanzu ya daina ci, duk wani abu da zai had'ashi alak'a da ita ya daina yi, ko magana bayayi mata, yayinda babu irin nacin da rok'onshi da Deeo batayi ba akan ya tsaya ya fahimce ta suyi magana, dan lokacin su na k'urewa amma yak'i sauraronta dan a tunaninshi zuga ta akeyi ta rabu dashi.
Cigaban Labari........
Saukar ruwan tsarin data ji a jikinta ne ya dawo da ita cikin hayyacinta, lokaci d'aya amai ya taso mata sakamakon dukan hancinta da warin ruwan yayi, bata gama dawowa cikin hayyacinta ba yaji muryar wani figigin mutum ramamme kamar a hureshi ya fad'i yana sanye da riga 'yar shara yana fad'in.
" Yawwa Alhamdulillah yau nayi kamu dama na dad'e ina kwantan b'auna a wajen nan ina san na kama tsinannun dake bin duhun dare suna yi mana iskanci a cikin kangon nan, tur daku munafukai duk kunbi kun addabi yaran unguwa da tumaki, ku baga mutane ba ku baga dabbobi ba, cikin sanyinta tace " wallahi ba... bayan hannunshi ya saka ya gwab'e mata baki ya d'ora da " bak'ar annamimiya rufe mana baki, imma kwastamominki kike jira to wallahi tun da sauran rab'a a zuciya ta ki tashi kibar wajen nan inba haka ba na nad'a miki na jaki, na zage iya k'arfina nayi miki mugun duka, ya k'arashe maganar had'i da tofa mata wawwaran yawonshi a fuska me d'oyi kamar rub'abb'iyar jab'a, gefen bakinta dake zubar da jini tasa hannunta ta goge, ta kalle shi sosai kana ta mik'e tabar wajen, har ta d'anyi nisa tana jiyo bambamin bala'in mutumin.
Duhun daren bai bata tsoro ba taita tafiya harta fita daga dajin ta isa titi, babu kowa gari yayi tsit baka jin komai sai sautin kukan tsuntsaye, tana cikin tafiya wata bak'ar mota hayis ta faka a gabanta wasu k'attin maza suka fito, basuyi wata-wata ba suka damk'e ta nan fa dambe ya b'arke tsakaninsu, ihuuuun neman taimako ta somayi da iya k'arfinta.
"Wayyo Allah jama'a a taimake ni zasu sace ni, ban san su ba!.
Tsaye yayi gefensu hannunshi na dama rik'e da sharb'ebiyar adda while d'aya hannun yana rik'e da wani abu da duhu ya hana su gane kome nene, idonshi kanta yana kallanta yace " a karo na farko a rayuwarki ki nemi taimako na, ni kuma nayi miki alk'awarin d'ayansu bazai bar nan a raye ba, d'aya daga cikin mutanen ya tunkaro shi yana fad'in " kai har waye da kake cewa d'ayanmu bazai bar nan a raye ba?
"Kalli yawan mu fa! Mu bakwai kai kuma kai d'aya ne, ya fad'a yana hankad'a shi baya, bai kula mutumin ba yace " ki nemi taimako na, ya fad'a idonshi kanta.
" Wallahi dana nemi taimakonka na gwammaci ni da kaina da k'afafuwa na na bisu duk da kasancewar ban sansu ba ban tab'a ganinsu ba amma ina da yak'in sun fika tausayi da imani, a hasale yayi magana da k'arfi cikin zafin rai " nace ki rok'e ni ko?
Kallanta ta mayar ga k'attin mazan tace " muje ko!, ta fad'a tana wucewa gaba zata shiga motar, yasan halin Deeyanah da shegen taurin kan tsiya kamar na kafiran farko, ya tabbatar data rok'i taimakonshi gwara ta bisun, idanuwanshi ya runtse da k'arfi ya bud'e a lokaci d'aya suka canja launi zuwa asalin jajaye, cike da matsanancin mamakinta k'attan maza suka bi bayanta zasu shige motar, yadda kasan k'iftawar ido ya sare kan uku daga cikinsu.
Kallan gangar jikin matattun dake zube k'asa babu kawuka suka yi kana suka mayar da kallansu gare shi, d'ayan na k'ok'arin ciro bindiga ya sare kanshi shida na bayanshi, ihuuu sauran biyun suka saki had'i da yankar daji a guje dan ceton rayuwarsu.
"Ni kad'ai ne a duniya nake da ikon cutar dake, ni kad'ai ne nake da ikon saka hawayenki zuba, ni ke da iko akanki, ni ke da ikon yi miki komai bayan ni babu wani mahaluk'i daya isa ko inuwarki ya cutar, bai jira amsarta ba ya juya bar wajen.
Kallan gawarwakin tayi babu d'igon tsoro a tattare da ita, ta dad'e tana kallansu kana tasa k'afa ta tsallake su tayi nata waje.
Sai da tayi nisa da wajen sosai kana ta samu gindin bishiyar darbejiya ta zauna bata yi bacci ba har aka kira sallar asuba, kasancewar babu ruwan yin alwala yasata yin taimama, mayafin data d'aura a kanta ta warware ta yafashi sosai a jikinta ta tada sallar, haka kan k'asa babu abun shinfid'awa tayi sallar, bayan ta idar ta d'aga hannayenta sama ta soma yin addu'a while hawaye na bin kuncinta, ta dad'e tana addu'ar har garin Allah ya waye kana ta shafa, ta kakkab'e jikinta sannan tabi hanya dan yunwar data ke ji bazata kyale ta ba.
Ta dad'e tana kartar k'asa da k'afufuwanta dako takalmi babu ga zafin rana, ta k'arasa gari, gaban wata me siyar da koko da k'osai tayi tsaye tana kallan k'osan tana had'iyar yawu kamar mayya, batare dame k'osan tace mata komai ba ta zuba mata a cikin faranti ta mik'a mata, saura kad'an ta afka cikin man toya k'osan saboda yadda jikinta ke muguwar tsuma da kerrrrma.
"Bi a hankali mana, me k'osan ta fad'a tana kallanta, " zaki sha koko?
Da sauri ta d'aga mata kai, alamar eh, batayi mata magana ba ta d'auki robar siyar da kokon ta zuba mata ta saka mata siga da ludayi ta mik'a mata, da hanzari ta karb'a bakinta cike da k'osan data cunkusa a bakinta tace " nagode!
Mai k'osan bata ce mata komai ba illa satar kallanta da takeyi harta gama shan koko da k'osan, ta mik'a mata robar da farantin tana fad'in " nagode sosai Allah ya saka miki da mafificin alkhairinshi yadda kika taimakeni Ubangijin Rahama ya taimakeki, fuska cike da murmushi ta amsa mata da " Amin ya Allah nagode nima.
Maimakon tabi titi saita sake yankar daji ta natsa taitai tafiya, sai da ta fice daga cikin gari kana tasamu gindin bishiya tayi kwanciyar dama ciki ya d'auka dakyar ta kawo kanta wajen saboda baccin da take ji, bacci ya soma d'aukarta taji an jeho mata k'urgumemen abu jikinta firgigit tayi ta bud'e idanuwanta dake cike da bacci, ganinka ba alheri bane ta gani tsaye kanta, (sunan da take kiranshi dashi) yasata saurin bud'e idanuwanta a kanshi.