← Book details Bakar Shuka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 56

Sashe 21

Bakar Shuka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A shagwab'e tace " bacci mana wallahi na gaji.

"Ke dai da raki kike, me akayi?

"Abinda ba wani dad'ewa akayi ana kashe arnan ba, murmushi tayi me zurfi wanda yasa side dimples d'inta lotsawa, tace " hmmm.

"Hmmmm me!?

"Kiyi maganarki kai tsaye za'a baki amsa karki damu.

"Babu wata magana, kissing d'inta yayi a kumatu ya mik'e zai fice, tayi saurin cewa " fita zakayi?

"Abinci zanje na ci.

"Abinci kuma, ta fad'a cikin mamaki.

"Eh abincin mana, wanda naci duk kin zuk'eshi yanzu, ga wannan uban aiki dana sha ai dole naci abinci.

Murmushi kawai tayi batare da tace mishi komai ba ya fita, ta gyara kwanciyarta had'i da jan bargo zata rafa, salatin Deen tajiyo a falo da k'arfi, wata irin razananniyar fad'uwa gabanta yayi, da tsalle ta wuntsilo daga kan gado ta diro k'asa, yadda kasan ana hankad'a ta haka take tafiya, bata san yadda akayi ba sai ganinta tayi a falon.

Yana zaune ya d'ora k'afa d'aya kan d'aya hannunshi rik'e da 'yar k'aramar siririyar wuk'a da jini ya b'atata faca-face, bakinta na rawa ta furta " Aj...l....a..al!?

Da farko bata lura da akan me k'afarshi take ba sai daga baya ta fahimci k'afarshi akan Deen take, "De....en, ta fad'a kamar me koyan magana.

Idanuwan Deen rufe baya motsi ga jini yana zuba daga k'irjinshi saitin zuciyarshi inda aka caka mishi wuk'a.

Wani irin shuuuuuu taji cikin kunnenta, take komai ya d'auke mata duniyar ta tsaya mata cak ta daina fahimtar komai, sakwaf ta zauna k'asan tile idanuwanta kan Deen dake kwance cikin jini, ji tayi bugun zuciyarta ya tsaya mata cak, wani abu taji me tsananin azaba yana bud'ewa a k'irjinta, d'is-d'is hawaye suka soma zubawa daga idonta kafin hawayenta su b'alle yadda kasan an b'alle magudanar teku.

"Bai mutu ba, ban kai ga kashe shi ba tunna, wannan jan kunne ne na farko, 'yar k'aramar huda nayi mishi a zuciyarshi wanda bazai wuce inci d'aya ba, idan kikayi gaggawar kaishi asibiti nan da mintuna goma sha biyar ana iya ceton rayuwarshi.

A rud'e ta zabura tayi kan Deen d'in tana k'ok'arin d'agashi.

"A'a! bada sauri haka ba, kafin nan ki fara yi min alk'awarin bazaki sake bashi kanki ba, shiru tayi sai kukan da take yi tamkar ranta zai fita, "muddin kina san ya cigaba da rayuwa dole ki koyi yadda zaki nesanta kanki dashi, dole zaki rink'a yin abinda nace, kiyi min alk'awarin duk abinda nake so kuma nace kiyi shi zakiyi.

Kanta ta d'ago ta kalleshi cike zallar tsana da k'iyayya tace " na tsaneka Ajlaal fiye da yadda na tsani mutuwa ta, kasa a ranka komai daren dad'ewa ni Deeyanah ce ajalinka, ina ji a jikina mutuwarka na hannuna, an zana taswirar ajalinka a tafin hannuna Ajlaal.

Kafad'a ya d'age yana fad'in " you're out of time, 10 minutes remaining, wata irin muguwar rawa jikin Deen ya d'auka, k'ara ta saki tana k'ank'ame Deen d'in tace " please ka d'aga shi na kaishi asibiti dan Allah, sake take shi yayi da k'afarshi yace " damar na hannunki.

Cikin kuka tace " naji na yarda na amince da dukkan sharad'inka, kamar zayyi magana sai kuma ya fasa ya d'auke k'afarshi daga kan Deen, babu yadda Deeyanah batayi ta d'aga Deen ba amma ta kasa kasancewar jikinshi ya saki, Ajlaal na zaune kame yana kallanta, da gudu ta nufi k'ofar falon amma abun mamaki ta jita a rufe, tun rufewar da Deen yayi mata da zasuyi sex, ta ina kenan Ajlaal ya shigo, bata tsaya b'atawa kanta lokacin tambayarshi ba ta fice.

Da wani irin ihuuu ta fita tana fad'in " ku taimaka min dan Allah, Abbi da Babah dake tsaye bakin mota da alama d'aya ne ya rako d'aya, su ta nufa da gudu tana fad'in " Abbi Deen!

Kallan juna Abbi da Babah sukayi kafin suka mayar da kallansu gare ta Babah yace " Ina Deen d'in yake meya same shi, tana haki take nuna musu part d'in su tana fad'in " Abbi Deen! Deen Abbi! abinda take iya fad'a kenan, da gudu Abbi da Babah suka nufi part d'in nasu dan sun fahimci ba lafiya, da taimakon su Abbi aka kai Deen asibiti.

Tana ta sintiri k'ofar Emergency room d'in tana kaiwa da komowa duk wata dak'ik'a dake bugawa da bugun zuciyarta suke bugawa tare, an d'auki wajen awanni uku kafin Allah ya bawa likitoci ikon cito rayuwar Deen.

"Alhamdulillah mun samu narasar cetoshi baya cikin had'ari kuna iya shiga ku ganshi, idanuwanta ta lumshe hawaye na zuba ta sauke ajiyar zuciya a fili.

Bai farfad'o ba sai washe gari da yamma dukkansu kowa da kowa yana cikin d'akin, yana zaune saman bed while tana zaune kusa dashi tana bashi ruwan tea Abbi yace " ni fa na kasa fahimtar komai, kaina ya kulle gaba d'aya, ace duk tarin masu gadin dake gidan har wani ya samu damar shigowa ya cutar damu?

Babah yace " abin dai da d'aure kai yake na duba gaba  d'aya CCTV Cameras amma babu komai, d'an shiru sukayi kafin Abbi ya kalli Deen yace " kuma bakaga wanda ya soke ka da wuk'ar ba?

Cikin sanyin jiki ya girgiza kanshi kafin yace " ban gani ba, ina tafiya zuwa dinning naji an rik'e ni ta baya gam, kafin nayi wani motsi an cika min wuk'ar.

"Ikon Allah! Babah ya fad'a cikin jimami kafin ya d'ora da " kuma babu wanda kake zargi!?

"A'a!, yace yana girgiza kanshi, Abbi yace " Doctor yace min koma waye yana da mugun sani akan zubin halittar d'an Adam, dan yayi abun cikin kwarewa, kuma ko waye ba san kashe shi yake yi ba.

"Allah dai ya kyauta.

Satinsu biyu a asibitin aka sallamesu dan ya warke sarai sosai, koda suka koma gida bai kwanta ba cigaba yayi da harkokinshi, ranar da suka koma gida Ajlaal ya nemi ganin Deeyanah dole badan taso ba taje, dan yanzu tsoranshi ya gama cika mata jinin jikinta, da ace ba musulma bace ita da tuni ta kashe kanta, sai dai ta riga tasan hukuncin yin hakan a addininta, amma dai ta gwammaci mutuwarta sau dubu da wannan rayuwar tsoron da rashin kwanciyar hankalin da take yi.

Bayan Wata Uku....

Sannu a hankali Deeyanah ta fara sakin jikin da Ajlaal tun bata jin dad'in sex da romance d'inshi har ta fara ji, da farko-farko bata nunawa nannok'ewa take yi tana basarwa kafin daga baya ta saki jiki suke aiwatar da masha'arsu.

Tun daga falon k'asa na fara cin arba da pant & bra gami sauran kayan sawa na maza dana mata, kayan nabi da kallo ina mamaki, wani irin gurnani na soma jiyowa daga wani lungu cikin sand'a nabi inda sautin ke fitowa.

Abinda na gani ba k'aramin girgiza ni  da dakar min zuciya yayi ba, Deeyanah durk'ushe saman gwiwowinta tana yiwa Ajlaal sucking, idanuwana na murza na sake kallan abinda ke faruwa, a yadda na fuskanta babu alamun tsoro ko tilastawa a tattare da ita, sai dad'in da take ji.

" Kai kad'ai ke iya gamsar dani naji na gamsu, kai kad'ai ke korar k'ishir ruwa na ta d'a namiji.

"Ka Iya sex Ajlaal ! ka iya sarrafa mace a shinfid'a, dama haka sex keda dad'i amma ban sani ba!?

"Gaskiya na cuci kai na dana tsaya ina fulako da fari.

"Thank you! Nagode sosai.

Ido ya lumshe yana jin wani sanyin dad'in da kalamanta ke saukar mishi, gashin kanta ya rik'o yana sake danna kanta yace " I love you, zan iya yak'ai duniya akanki Deeyanah, akanki zan iya karb'ar mutuwa sau dubu, ya k'arashe maganar yana d'agota, da kanta ta had'e bakinsu ta soma tsotsar harshenshi had'i da tura mishi nata yana tsotsa, hannunshi ta rik'o cikin nata takaishi saman bed ta kwantar plate kana ta haye ruwan cikinshi da kanta ta saita joy stick d'inshi ta danna a k'asanta gami da soma pumping.

Wasu irin kalamai Deeyanah ke fad'awa mishi da suka saka k'afafuna kasa d'auka ta, tsaf suka gama biyawa juna buk'atarsu tayi kwance saman k'irjinshi tama wasa da gashin dake kewayen nipple d'inshi.

"Kin gaji ko My Angel!?

"Sannu Annurin rai na, yayi maganar yana shafa mata kanta, banza tayi dashi, yakai hannu ya d'an muntsini boobs d'inta, ta buge  hannunshi tana fad'in " Allah bana so, tayi maganar cikin shagwab'a, yayi dariya sosai yace " ni kuma ina so.

Mik'ewa yayi da ita a jikinshi ya shiga bathroom ya cika musu kwamin wanka da ruwa suka shiga, sai da suka b'ata lokaci sosai wajen tab'e-tab'e da latse-latsen juna gami da watse-watsen ruwa sannan yayi mata wankan tas ya sillota a towel ya fito d'auke da ita a hannunshi kamar jaririya.

Har ya gama shirya ta tana zuba mishi sangarta da shagwab'a, ya saka mata takalmi suka fita, Amala delight suka nufa acan d'imma da kanshi ya bata abincin a baki, kafin suka nufi wani k'aton mall dake kan zaria road ta jibgi k'anan kayan sawa sosai da duk abinda zata buk'ata, ya biya suka dawo gida, bedroom guda ya ware mata nata na kanta a cikin gidan, tare suka shirya kayan a cikin wardrobe.

" Bacci nake ji, ta fad'a cikin salon d'aukar hankali.

Yayi murmushi had'i da mik'ewa ya d'auke ta sai kan bed yana fad'in " bacci kodai abun ne ke motsi yana buk'atar a d'an, ya k'arashe maganar had'i da kashe mata ido d'aya, " sai kace wata harija, yanzu fa muka gama ai sai nace ba lafiya ba.

"Kinga imma shine ki fito kiyi bayani kar ki cuci kanki ni dai kin San bana gajiya namijin gaske ne.

"In shi d'inne me zai hana ni fad'a!?

"Kaga ni kashe min light, light d'in ya kashe ya dawo zai kwanta ta kalle shi tace " kazo ka hanani bacci ko?

"Nop wane ni, baccin dai nima zanyi, " tam naji amma banda 'yan tab'e-tab'e, "okay Ma'am, yace had'i da rungumo ta jikinshi tsam kamar wani zai kwace mishi ita, suka tsunduma duniyar baccinsu cikin kwanciyar hankali.
Chapter 21 · 0% Book details