Sashe 38
Bakar Shuka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wajen wasu bak’inshi yaje da suka zo daga America bai dawo ba sai yamma, ta wajen gidan Raleeya ya biyo, duk yadda yake k'ok'ari da zuciyarshi kan karya biya gidan Raleeya amma abun yaci tura sai da zuciyarshi ta rinjaye shi, bai san yadda akayi ba sai ganin kanshi yayi, yayi parking a k'ofar gidan, sai da ya d'an tsaya kana ya fito daga motar zuciyarshi na tsalle kamar zata tsaga k'irjinshi ta fito, kwankwasa k'ofar gidan yayi sau biyu zuwa uku, shiru babu alamar za'a bud'e har ya juya zai bar wajen yaji ana bud'e get, juyowa yayi tare da zubawa get d'in ido, wata tsohuwar dattijuwar mata ce ta fito, bayan sun gaisa ta d'ora da cewa " aiko masu gidan basa nan sun fita, nima fitowar nan da kaga nayi gida zani na gama aiki na, daga kalaman matar ya fahimci 'yar aiki ce, murmushi yayi ba tare daya ce komai ba ya juya yabar wajen.
Labulen window Ajlaal ya saki yana dariya yace " kayi iya yinka me 'yar k'aramar kwakwalwa da gajeren tunani amma bazaka tab'a cimma sawaye na ba balle takuna, na riga nayi gaba tunani na ya girmewa saninka Deen, duk abinda zakayi bazaka tab'a samun koda 'yar k'aramar makama ba balle hujja.
Shi kam Deen motarshi ya shiga yayi mata key yabar wajen, kunnenta manne da Bluetooth tana waya da Ajlaal yana bata labarin zuwan Deen ya shigo ya wuce ta, tabi bayanshi da kallo tana kanne dariyar dake cinta, yana shigewa d'akinshi ta bushe da dariya harda buga k'afa tace " munafukin banza Allah ya fika ja'iri.
Bayan wata biyu....
Haka rayuwarsu ta cigaba da tafiya babu dad'i tsakanin Deen da Deeyanah sai dai d'an abinda ba'a rasa ba, yayinda suke cigaba da more rayuwarsu tsakaninta da Ajlaal suna cin duniyarsu da tsinke babu abinda ya dame su, duk yadda zayyi yayi, yayi bincike da bin kwakkwafi amma a banza dan bai iya gano komai ba, dan haka ya tattara komai ya watsar ya cigaba da harkokin rayuwarshi ya manta da ita, sai dai har zuwa lokacin shike kaita unguwa, idan ya kaita gidan Ajlaal suyi ta lek'enshi ta window suna yi mishi shak'iyanci, wai shi da kanshi ya kawo matarshi inda za'ayi amfani da ita ya zauna ya jira a gama ya d'auko ta, suyi ta lek'enshi suna dariya.
Tun yawan zuwanta gidan Raleeya da rashin zuwan Raleeya nasu gidan yana damunshi har ya daina damunshi, yauma shi da kanshi ya d'auko ta ya kawo ta gidan Raleeya da zata fita daga motar ya kalle yace " karki dad'e please sauri nake yi, murmushi tayi mishi tace " tom in sha Allah bazan dad'e ba, bayyi mata magana ba ya cigaba da yin abinda yake yi.
Yana zaune a falo ta shigo ya mik'e ya tare ta yana murmushi tare da wara mata hannu aiko ta fad'a jikinshi tana sauke ajiyar zuciya, ya mayar da hannunshi ya rungume ta tsaf a jikinshi yana fad'in " wannan driver naki baya aikinshi yadda ya kamata ina ganin sai mun canja shi, dariya tayi gami da d'an dukan k'irjinshi tace " ka fara ko!?
"Eh mana! baya sauri kwata-kwata tun d'azu nake ta faman jira amma shiru, " inaga bashi da energy ne kasan fa ya tara tsatsa a mararshi kuma ka kafa ka tsare balle a taimaka mishi a yashe mai ita, " au haka ne fa, ya fad'a yana rik'e baki suka saka dariya su dukkansu.
"yau so nake nayi sex dake while idona na kanshi ina yi mishi gwalo, " everything's is yours, duk yadda kake so haka za'ayi, dariya yayi yana shinshina wuyanta yace " ina san k'amshinki abar k'aunata, ya fad'a yana had'a ta da jikin window kafin ya had'e bakinshi ya soma aika mata France kiss me gusar da tunani. idonsu kanshi suna kallanshi suna yi mishi gwalo while suna sex har suka gama, tayi wanka ta fito, ta iske shi tsaye jikin motar yana waya, yana hangota tana tahowa ya shige mota ta shiga yaja suka tafi yana cigaba da wayarshi.
****************************************
Hankalinta kwance take tuk'in tana bin wak'ar Ranar Aure na ta mawak'i Umar me Sanyi da gidan radio suka saka, takai hannu ta k'ara volume, tana rausaya kanta alamar tana bala'in jin dad'in wak'ar, ana gama wak'ar gidan Radio suka sak'o wa'azin Malam Ibrahim Daurawa me taken ILLAR ZINA, wata irin muguwar fad'uwa gabanta yayi, Malamin yayi gyaran murya yayi sallama kana ya fara magana " in Allah ya yarda yau zamuyi magana akan illolin zina, zamu tab'o har b'angaren matan auren dake ZINA DA AURENSU, dammmm! dammmm! dammmm! gabanta ya shiga dokawa da tsananin k'arfi.
" Tsira da amincin ALLAH sutabbata ga ANNABIN dababu wani bayanshi
Salati da tsira da amincin Allah su tabbata bisa Jagoran Annabawa da Manzanni, Shugabanmu Annabi Muhammadu (ﷺ)tare da iyalan gidansa tsarkaka da Sahabbansa Maɗukaka.
ILoLin zina da kuma Hukuncinta
Ya tabbata a cikin hadisi an tambayi Annabi
(ﷺ) a kan wane zunubi ne ya fi girma, sai
Manzon Allah (ﷺ) ya ce, "Shirka da Allah,
Alhali shine ya halicce ka, " Sai aka ce sai wanne? Sai ya ce "Sannan kashe ɗanka don
kada ya ci tare da kai." Sai aka ce "sannan sai wanne ? " Sai ya ce "Ka yi zina da matar
makwabcinka, (Bukhari) yadda ruwaito.
Allah Maɗaukakin sarki ya sanya hukuncin wanda duk ya yi zina kuma ya taɓa aure ko yana da aure a jefe shi, namiji ko mace, idan kuwa bai taɓa aure ba, sai a yi masa bulala ɗari, sannan a
baquntar da shi a wani gari daban tsawon shekara guda.
Duk wanda ya kalli hukuncin zina, zai ga Allah Ya keɓance shi da wasu abubuwa masu yawa, saboda munin zina, ga kad'an daga cikin abubuwan da hukuncin ya kunsa.
1. Kausasawa wajen ukubar mazinaci, ta hanyar jefewa, ko kuma bulala da bakuntarwa shekara guda.
2. Hana jin tausayin mazinaci ko mazinaciya yayin da ake musu ukuba Allah yace :-
ٱلزَّانِيَةُ وَٱلزَّانِى فَٱجْلِدُوا۟ كُلَّ وَٰحِدٍ مِّنْهُمَا مِا۟ئَةَ جَلْدَةٍ ۖ وَلَا تَأْخُذْكُم بِهِمَا رَأْفَةٌ فِى دِينِ ٱللَّهِ إِن كُنتُمْ تُؤْمِنُونَ بِٱللَّهِ وَٱلْيَوْمِ ٱلْءَاخِرِ ۖ وَلْيَشْهَدْ عَذَابَهُمَا طَآئِفَةٌ مِّنَ ٱلْمُؤْمِنِين
"Mazinaciya da mazinaci to ku yi bulala d'ari ga kowanne ɗaya daga gare su, kuma kada tausayi ya kama ku game da su a cikin addinin Allah idan kun kasance kuna yin imani da Allah da ranar lahira, sannan wani yankin jama'a daga muminai su halarci azabarsu. (Annur : 2). .
Ayi musu ukuba a gaban mutane ba'a yarda a yi musu a boye ba.
Imamul Bukhari ya kawo a cikin ingantaccen littafinsa daga Maimun Al-audiy ya ce,
"A lokacin jahiliyya na taɓa ganin wani biri da ya yi zina da wata biranya, sai sauran biran suka taru suka jefe su.
Mafi munin zina ita ce wadda mutum zai yi da mahaifiyarsa, sai da muharramarsa, sai wadda zai yi da matar makwabcinsa, Allah ya kare mu.
ILLoLin Zina: Babu shakka duk mai hankali ya san cewa zina tana tattare da illoli masu yawa, waɗanda suke shafar mazinacin ko mazinaciya, ko su shafi al'umma gaba daya.
1. Zubar da mutunci da jawo wa kai k'ask'anci, Duk matar da ta yi zina to ta jawo wa kanta da danginta da mijinta ƙasƙanci, ta kuma zubar musu da mutunci a idon duniya, Idan har ta sami ciki ta haihu, sannan ta kashe ɗan, to ta haɗa laifi biyu, laifin zina da laifin kisan kai, In kuma ta bar shi, to kuma ta shigar wa mijinta ko danginta, wanda ba ya cikinsu, Idan kuwa mai zinar namiji ne to ya lalata mace, ya jawo mata lalacewa da taɓewa, wanda hakan lalata duniya ne gaba daya.
2. Zina ta haɗa dukkan sharri gaba ɗaya, saboda a cikin zina akwai rashin tsoron Allah, rashin kunya, rashin tsantseni, rashin cika alk'awarin, ƙarya da butulci da sauransu, Duk kuwa waɗannan munanan halaye ne a Musulunci.
Manzon Allah (ﷺ) yace Allah ya la'anci mai sake al'aura da mai kallon al'auran wani. Baihaqi ya ruwaitoshi
An karɓo daga mu'azu ɗan jabal (r.a) ya karɓo daga manzon ALLAH (ﷺ) sai yace
" ranar alk'iyama ranar hasara ce da nadama Allah zai ta da al'umma daga ƙabarburansu siffa goma sha biyu (12).
Siffa na biyar daga ciki.
Za'a tashe su daga cikin ƙabarinsu suna wari kamar dunge mai kira yayi kira da fuskar Ubangiji waɗannan sune masu zina sun mutu batare da sun tuba ba, basuji kunyar Allah maɗaukaki ba wannan shine
sakamakonsu makomar su zuwa ga wuta.
(Faɗin ALLAH maɗaukakin sarki)
ﻳَﺴْﺘَﺨْﻔُﻮﻥَ ﻣِﻦَ ﺍﻟﻨَّﺎﺱِ ﻭَﻟَﺎ ﻳَﺴْﺘَﺨْﻔُﻮﻥَ ﻣِﻦَ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻭَﻫُﻮَ
ﻣَﻌَﻬُﻢْ
( ﺍﻟﻨﺴﺎﺀ – ﺍﻵﻳﺔ108 )
Suna neman ɓoyewa daga mutane kuma ba su neman ɓoyewa daga Allah, alhali
kuwa shi yana tare da su.
Siffa na takwas
Za'a tashesu daga cikin kabarinsu wani ruwa mai yauk'i (na bala'i) yana fita daga farjinsu mai kira yayi kira da fuskar Ubangiji " waɗannan sune masu zina sun mutu batare da sun tuba ba wannan shine sakamakon su makomar su zuwa ga wuta.
(Faɗin ALLAH maɗaukakin sarki)
ﻭَﻟَﺎ ﺗَﻘْﺮَﺑُﻮﺍ ﺍﻟﺰِّﻧَﺎ ۖ ﺇِﻧَّﻪُ ﻛَﺎﻥَ ﻓَﺎﺣِﺸَﺔً ﻭَﺳَﺎﺀَ ﺳَﺒِﻴﻠًﺎ
(ﺍﻹﺳﺮﺍﺀ 32- )
Kuma kada ku kusanci zina, lalle ne ita ta kasance alfasha ce kuma ta munana ga
zama hanya.
Duk matar auren da
tayi zina ba zata sadu da mijin ta ba har sai tayi istibra'i..! Annabi
SAW yayi hani da cin wannan kudin da aka bata na wannan zinan, Zina dai wani aiki ne da Allah ya hana muslmi ko musulma aikatawa, kai ba ma aikata zinan ba, hatta
kusantar ta ma Allah
mad'aukakin sarki ya hana
Allah ya gargad'e mu a cikin Alkur'ni mai tsarki cewa 'kada ku kusanci zina ( wala ta k'arabuzzina).
Zina dai tana cikin manyan zunubbai, wato ALKABA'IRA, sannan kuma manzon
Allah SAW yace " mutum baya aikata Zina sai an cire mishi imaninshi gaba d'aya idan kuma ya gama aka za'a mayar mishi, ba'a mayar mishi da gaba d'aya imanin nashi, ashe ke
nan da mazinaci zai mutu a wannan halin ya mutu a mara imani." Babu abinda mutum yake samu a zina banda taɓewa da nadama da yake biyo baya, zina babu wani alheri dake tare da ita banda ƙasƙan ci da wulakanci da mutum yake tsintar kansa akai tun daga nan duniya kafin aje lahira.