Sashe 12
Bakar Shuka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gaskiya Deen dayace akwai banbanci mai tsayin gaske a tsakaninmu damu dan kuwa taga abinda ya girmi kanta, dan haka taji gargad'in Deen ta kuma yiwa kashedinshi guri cikin kanta ya zauna daram ta kame kanta sosai, musamman kullum idan zai kawo ta makaranta sayya fad'a mata yana da kishi.
Tana zaune saman sofa while yana zaune k'asan carpet yana yanke mata farce, " Dee! ni ko zan so naga kishin nan naka da ake tayi min gargad'i kanshi, ido ya zuba mata na tsayin lokaci kana yayi murmushi had'i da girgiza kanshi batare dayace komai, " wata rana zan tsokano kishi nan dai na ganshi da ido, " kada ki soma! karma kiyi fatan ganin haka,
zatayi magana amai ya taso mata, da gudu ta mik'e ta shige bedroom d'inshi ta fad'a toilet daga tsaye ta soma kelaya amai, yana tsaye kanta yana jera mata sannu, wanka yayi mata kana ya wanke bathroom d'in, tana kwance saman 3 sitter ya k'araso kanta.
" Sannu! Kanta ta d'aga mishi, " dama baki da lafiya ne?
Ganin yadda duk ya d'aga hankalinshi yasata mik'a mishi hannu tana murmushi ya zauna kusa da ita ta shige jikinshi, cikin sanyin murya tace " bakomai fa inaga wani abu naci ya lalata min ciki, kanta ya shiga shafa yana jera mata sannu, abu kamar wasa Deeyanah taita sintirin amai, tun tana aman har ya zama sai dai tayi ta yunkurin aman amma babu komai, kasa daurewa yayi ya d'auketa zuwa asibiti, ba a sha wahalar gano d'an k'aramin cikin da take d'auke dashi ba, murna da farin ciki wajensu ba'a magana, sosai cikin ke wahalar da ita, laulayin cikin me tsurfa ne ga yawan amai ga yawu, dole ta daina zuwa makaranta sai da cikinta yakai watanni bakwai, duk da ba laulayin ta dena ba, kulawa kam babu irin wacce Deen baya bata, komai shike yi mata baya barinta tayi komai, wani lokacin ma abun mamaki yake bata ace duk taurin kan nan nashi babu ya sauke, ashe dama fahimtar shi da mutane basuyi ba shiyasa ake yi mishi kallan miskili.
Ta fito daga class sanye da zumbulelen hijab tana tura cikinta wani d'an ajinsu ya tare ta yana tambayarta " lafiya kwana biyu banga kinzo makaranta ba?
Murmushi tayi mishi tare da cewa bani da lafiya, " ayya sannu! ya fad'a cike da tausayawa yana kai hannunshi goshinta, baya taja da sauri tana k'ok'arin barin wajen sai ji tayi an wafci baturen yaron an d'aga shi sama an buga shi da k'asa, ta ko'ina Deen ya shiga dukan yaron yana naushinshi ba jini ba gani, ganin yana neman illata yaron yasata rik'e shi had'i ta fasa kuka, yana juyowa ya d'auke ta da wani irin mari da saura kad'an k'arfin marin ya kada ita, idanuwanshi sunyi jajir, yayinda jijiyoyin kanshi sukayi rad'o-rad'o, take duk ilahirin jikinta ya d'auki rawa da kerrrrma tsoro ya kamata bata san sanda ta saki fitsari a jikinta ba, kafin wani lokaci har 'yan sanda sunzo, suka tisa k'eyar Deen da yaron,
tabi su da gudu, motarshi ta shiga ta bi baya su da gudu dan karsu b'ace mata, sai da Deen yayi kwana uku a hannunsu kana suka sake shi, a haka ma dan yana da 'yar gaskiya ne kuma basa so abin ya girmama, gudun kar a juya abun ya zama religion war, tunda matarshi ya tab'a mishi a gaban mutane.
Dakyar ta shawo kanshi suka shirya, dan yakai sati baya kallan inda take, "kayi hak'uri dan Allah wallahi ba laifi bane.
"Har murmushin da kikayi mishi duk ba laifinki bane?
"Ka gane dama suna yiwa musulmai wani irin kallo shiyasa, ta k'arasa maganar tana fashewa da kuka had'i da fad'awa jikinshi, " kayi hak'uri dan Allah k'aunata, idanuwanshi ya lumshe yana k'ara matseta a jikinshi yace " ya wuce, ina sanki Deeyanah bana san ko namijin k'uda ya rab'eki, ina kishin ki, bana na kamaki da rashin gaskiya ko cin amana a zamantakewar mu dan daga ranar na rabu dake har abada, daga ranar duk wata alak'ar dake tsakaninmu zan datse ta, saurin d'agowa tayi daga jikinshi ta kalle shi, tabbas da gaske yake dan yanayinshi ya nuna har cikin ranshi yayi maganar, cikin sanyi tace " Allah tsare ni dacin amanar aure, Ubangiji yayi min tsari da wannan mummunar k'addarar, ta fad'a had'i da mik'ewa zata bar wajen, mayar da ita yayi ta zauna saman cinyarshi, "kiyi hak'uri da marin da nayi miki duk da bakiyin min k'orafin shi ba, fuskarta a d'an tsuke tace " ba damuwa, ta sake yunk'urawa zata tashi, mayar da ita ya sake yi yana fad'in " ina kuma zaki?
"Kin san fa na dad'e ban gaisa da Baby na, yayi maganar gami da zura hannunshi cikin rigarta ya ciro boobs d'inta yana mammatsawa, sake tsuke fuska tayi, ya kai harshenshi kansu ya soma lasa while idonshi na kanta, tun tana basarwa har ta bada kai bori ya hau, suka d'inke suka koma normal kamar wani abu bai tab'a faruwa a tsakaninsu ba.
Cikinta ya shiga watan haihuwa babu yadda su Ammu da Ammi basuyi a dawo da ita gida ta haihu ba amma fur Deen yak'i yace duk wata kulawa da zasu bata shima zai iya bata, iyayen basu ja ba, sukayi musu fatan alkhairi.
Bayan kwana biyu da safe tana wanka shi kuma yana tsaye gaban mudubin ban d'aki yana brush yana ta zuba mata surutu, jin tayi shiru bata bashi amsa, yasashi juyowa halin da take ciki ba k'aramin tsorata shi ba yayi, a gaggauce ya d'auraye mata jikinta ya zira mata doguwar riga bai ma tsaya bi takan kayan Baby ba yayi waje da ita sai asibiti,
bata fi awa biyu ba ta haifo santalelen d'anta fari fat me kama da ubanshi sak, dayake da yana cikin Labour Room d'in dashi akayi haihuwar ya k'ame a tsaye sai bin Babyn yake da kallo yana murmushi, Doctor ya mik'a mishi d'an ya karb'a ya rungume yana ta maimaita " Alhamdulillah Alhamdulillah Allah nagode maka ya rabbi!, gefen gadon da take kwance yaje ya mik'a mata yaron yana fad'in " kinga kyautar da Allah yayi mana ko?
"Nagode sosai Deeyanah ke alkhairi ce agare ni.
Raleeya na tuk'i taci kwalliya, tazo junction danja ta tsaida su, taga maza nata kallanta, tayi dariya had'i da dukan sitiyarin motar tace " ya Allah ka bawa mata kud'i suyi soyayya da wanda ransu ke so su juya maza a tafin hannunsu yadda sukaga dama,
saboda da yawa gada cikin mata suna soyayya da jahilai kuma dabbobi ne saboda kud'i,
wani tsoho mai tallan carbi yayi murmushi jin abinda tace, ya kalleta sosai yana fad'in " duniya kamar maciji ce, ga kyau ga laushi amma dafin cikinta yafi guba zafi da illa,
ta kalli tsohon da nufin yin magana danja ta basu hannu.
*CIGABAN LABARI*
A matuk'ar tsorace ta mik'e tsaye duk ilahirin jikinta na rawa da tsuma, sakamakon ganin gawar me doya da kwai, dame shagon daya bata ruwa, da mutumin daya sai mata doya,
duk da zuciyarta ta gama k'ek'ashewa bai hana hawayenta zuba ba, hankalinta ya kai k'oluwar tashi, rasa abinda zatayi yasa ta d'ora hannu aka ta durk'ushe k'asa,
tayi shiru, ta kasa kukan fili saina zuciya, sautin dariyarshi ta daki dodon kunnenta, " bakiga komai ba yarinya,
bazaki aikata alkhairi ki lalace ba saboda alkhairi dank'o ne baya fad'uwa k'asa banza, haka kuma bazaki k'ulla sharri ki gama lafiya ba, saboda sharri d'an aike ne duk nisan da yayi sayya dawowa meshi,
kin cuceni kin lalata min rayuwa, kin rabani da duk wani farin ciki da jin dad'i na,
busassun idanuwata da suka dad'e da bushewa ta d'ago ta kalleshi ido cikin ido, duk da bata k'aunar ganin koda sawayenshi ne,
" na sani na kuma yarda ni me laifi ce ko awajen Allah, shi Ubangiji gafurur Rahim ne, shi mai yafiya ne,
inata Istigfari da neman yafiyarshi, sai kaine baka yafiya?
"Meyasa bazaka manta da abinda ya faru a baya mu fuskanci gaba ba?
"Meyasa bazaka yafe min ba, bayan na tuba, na karb'i kuskure na, na baka hak'uri na nemi yafiyarka?
Hannayenta ta had'e waje d'aya tana rok'onshi tare da bashi hak'uri, amma a banza sai dariyar dayake kyalkyalata mata,
ganin bashi da niyyar hak'ura yasata mik'ewa taja k'afarta tayi gaba ta barshi anan, hannunta rik'e da zaninta dake neman fad'uwa,
duk wata gajiya da yunwar da take ji sun tafi, tana d'angyashi tayi tafiya me nisan gaske, kana ta samu waje ta zauna ta zubawa k'asa ido tana hawaye had'i da tuno *D'ANTA*, a fili ta furta sunanshi " *DEEDEE* yaron dayaci sunan Babah, suka had'a sunansu waje d'aya ya bada *DEEDEE* * Deeyanah & Deen*
*WAIWAYE....*
Deedee ya taso cikin gata da kulawa, kowa cikin dangi na sanshi, ga Deedee da shiga rai,
suna zuwa hutu jefi-jefi, saboda acan Deen yake aiki bayan ya gama abinda ya kaishi suka rik'e shi saboda kwazonshi,
shekarun Deedee uku Deeyanah ta sake samun ciki,
lokacin sun kusa shekara biyar da aure, watan ciki Deeyanah hud'u suka zo gida hutu,
Murna wajen dangi da 'yan uwa ba'a magana, cikin dare matsanancin ciwon mara ya tasarwa Deeyanah , ta kasa bacci,
sai juye-juye take ta kasa kuka, ta kasa tashin Deen ta fad'a mishi, saboda tasan yana da meeting me matuk'ar mahimmanci gobe,
tana cikin wannan hali sai faman nishi take ya farka, a tsorace ya diro daga kan gadon, jikinshi na rawa ya k'arasa inda take,
ya d'agota had'i da fad'in " lafiya?
"Meke damunki?