Sashe 23
Bakar Shuka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana cire kayan jikinshi yace " eh!
"Wai America zamu tafi!?
Tsaida idonshi yayi a kanta batare dayace komai ba.
Juyawa tayi ta fice da sauri had'i da d'aukar wayarta , can cikin lambun Estate d'in ta shiga hannunta na rawa tayi dialing number Ajlaal, yana d'agawa ta soma magana da fad'in " kaji wannan d'an rainin hankalin ko!?
Sai da ya fitar da nannauyan numfashi a cikin kunnenta kana yace " to ke me kika yanke?
"Kamar ya mena yanke?
"Uhunnn fad'i mana bana san nayi magana kice na fiye san kai na ne, amma ki sani wallahi muddin kikayi kuskuran binshi kafin jirginku yakai inda zai kai kun samu labarin rugujewar ahalinku da mutuwarsu kaf dan bazan tab'a barin d'ayansu da rai a doron k'asa ba, kuma na saki video na watsa cewa sanadin video batsarki ne yayi sanadiyyar ajalinsu, suka kashe kansu saboda kunyar duniya, zab'i ya rage naki tsakanin ran ahalinki da mutuncinki da kuma k'iimar zuri'arku kaf da kuma binshi America wanne ya fiye miki mahimmanci.
"Kaima kasan idan duniya zata tashi bazan bishi konan da k'ofar takashi ba, murmushin samun nasara akanta yayi kana yace " good Dear.
Tun ranar dayayi mata maganar komawarsu bai sake yi mata magana ba, sai yau da yake shirin fita siyayyar tafiya, " ki shirya mu fita siyayyar tafiya, sarai ta jishi amma tayi kamar ma bata san yayi maganar ba.
" Deeyanah, ya kira sunanta had'i da zuba mata ido, "unn! ta amsa batare data kalleshi ba, "nace ki shirya mu fita siyayyar tafiya ko?
"Tafiya zakayi ne?
Ta fad'a duk da tasan abinda yake nufi, while tana cigaba da shafa jan bakinta, cak ya tsayar da abinda yake had'i da zuba mata ido cike da mamaki, kamar bazayyi magana ba sai kuma yace " ban gane tafiya zanyi ba, dama na tab'a yin wata tafiya ne batare dake ba tunda mukayi aure?
"Ops! Ashe tare zamuyi tafiyar ma! kenan?
Tayi maganar tana k'ok'arin barin wajen, a zuciye ya fisgota cike da k'ufula renin wayon da take san yi mishi, ya jefa ta saman bed had'i da nuna ta da d'an yatsa yace " stop it! Ya isa haka Deeyanah bana san renin wayo.
Harara ta watsa mishi tana fad'in " karya ni kake san yi?
Zayyi magana tayi saurin cewa " kaga bari ma na fad'a maka gaskiya ni fa babu inda zani bazani wata America ba.
Kafad'arta ya damk'a da k'arfi har saida ta runtse ido ta saki 'yar k'ara, " me kike nufi Deeyanah?
"Abin da kaji wallahi bazan bika ko'ina ba, ta fad'a cike da tsiwa, k'ara damk'e k'afad'ar tata yayi da k'arfi ya d'an risino dai-dai fuskarta ya kalli cikin kwayar idonta yace " wallahi baki isa ba, muddin kina matsayin matata kina k'ark'ashin iko na baki isa nace ga abinda nake san kiyi ki k'i yi ba.
Sai da ta d'an turo baki kana tace " to sai ka janye auren naka, ka warware k'ullin dayayi mana zabari a tsakaninmu.
Sakinta yayi had'i da d'agowa cike da mamakinta dan ya tabbatar da abinda ta fad'a yace " me!?
"Me kika fad'a yanzu?
"Maimaita abinda kika fad'a.
Baki ta d'an sake turowa batare data ce mishi komai ba.
"Ok, yayi kyau amma ki sani sai dai ki zab'a zama anan ko kuma aurena dan muddin kina matsayin matata bazan barki anan ba, bai jira tayi magana ba ya juya ya fice dan zuciyarshi na gaf da tarwatsewa.
Baki ta murgud'a mishi had'i da cewa mugu kawai.
Sosai al'amarin Deeyanah ya soma bashi tsoro dan abubuwan nata sun wuce su bashi mamaki, kanshi ya kulle ya rasa tunanin da zayyi, ya rasa wazai fad'awa maganar koya samu sauk'in rad'ad'in da zuciyarshi keyi mishi," anya kanta d'aya kuwa!?
"Kodai Aljanu ne suka shige ta?
Ya fad'a yana gyara kwanciyarshi, har asuba ya rasa abinda yake yi mishi dad'i ya rasa tunanin abinda zayyi.
Ita kam tana d'akinta dan yau bataje bedroom d'inshi ba, da kanta ta kira Ajlaal yazo suka kwana tare suna murzar juna, shi kanshi har mamakinta yake yi, yasha zargin kodai wani abu take shirya mishi dan wasu lokutan tana zo mai da iskancin daya girmi nashi, idan suna sex tasha yi mishi abinda sai kwakwalwarshi ta tsaya cak, sosai take zagewa susha madarar iskancinsu, tasha tsotsewa Ajlaal ruwan kai a bed.
Haka suna kwana suna ligwi-gwita junansu sai da ta had'a mishi breakfast ta bashi a baki kana ya tafi.
Tana kwance gashin kanta duk ya yamutse ya shigo kallo d'aya yayi mata ya gabanshi yayi mummunar fad'uwa, ya santa farin sani, matarshi ce ita d'in, ya san yadda take komawa idan sukayi sex, saurin d'auke kanshi yayi daga dubanta yana a'uzubiyya a cikin ranshi, d'an sake kallanta yayi kafin ya mayar da kallanshi d'akin da saman bed d'in komai ba'a dai-dai yake ba, ji yayi gabanshi ya sake muguwar fad'uwa, ya sake saurin kawar da idonshi daga kanta yace " wanne hukunci kika yanke?
Sai da ta d'auki lokaci kamar bazata bashi amsa ba kana tace " na zab'i zama anan!.
"Kin san me hakan ke nufi kuwa?
Ya fad'a yana tsare ta da idanuwanshi, cikin k'osawa tace " na sani mana, ba cewa kayi na zab'a tsakanin aure da zama anan ba!?
Sai da mamakinta ya kusa sawa zuciyarshi ta tsaya a hasale ya damk'ota yana fad'in " me kike nufi!?
"Kaga bafa a dole a auratayya.
Hannu ya d'aga zai kifa mata mari sai kuma ya fasa, cilli yayi da ita ya fice, tunda abubuwan suka fara faruwa bai tab'a fad'awa kowa ba, amma yau kam dole iyaye su shiga dan a yadda yake jin zuciyarshi yana iya yanke hukuncin da bazai yiwa kowa dad'in ba, Babah ya samu a falon k'asa ya durk'usa gabanshi batare dayace komai ba, idonshi kad'ai Babah yana kallanshi yasan ba lafiya ba, yasan halin Deen da bak'ar zuciya, bayyi mishi magana ba ya mik'e ya isa fridge ya d'auko mishi ruwan sanyi a roba ya mik'a mishi, duk ilahirin jikinshi na rawa ya amsa da sauri kamar dama jira yake, tunda ya kafa robar a bakinshi bai cire ba sai da shanye ruwan tass, " in k'aro maka wani ne!?
Kai ya girgizawa Babah batare da yayi magana ba, yasan halin kayanshi dan haka ya koma ya zauna ya cigaba da kallan labaranshi yasan idan zuciyar ta lafa da kanshi zayyi mishi bayanin komai, ba'afi mintuna biyar fa ya d'ago yace " Babah!.
Babah yayi murmushi tare da juyowa dan yasan ya sakko yanzu zasuyi magana, " Babah ina san Deeyanah amma tana neman kashe ni.
"Subhanallahi ita Deeyanan ke neman kashe ka!?
"Meya faru?
Sai da ya sauke ajiyar zuciya kana ya fad'awa Babah duk yadda sukayi tun daga ranar daya soma yi mata maganar tafiyarsu har yadda sukayi yau, bai fad'awa Babah maganar zamantakewarsu ba, da yadda ta hanashi kanta har yau, wannan ya barwa cikinshi.
"Kamar ya bazata bika ba?
"Ban fahimta ba fa Deen.
"To nima dai ban fahimta, shiyasa nace bari na fad'a maka kokai zaka fahimta, ran Babah in yayi dubu yayi mugun b'aci a hasale ya ciro wayarshi a aljihu ya kirata, tana ganin kiran Babah tak'i tad'awa danta san can Deen yakaita k'ara kuma bayanshi Babah zai bi, kiran na tsinkewa tayi saurin kiran Abbi.
Wayar Babah yabi da kallo kana ya kalli Deen suka had'a ido, sake kiran wayar yayi yaji busy sau uku yana kiran wayar amma busy hakan ba k'aramin hasala ran Babah yayi ba, wayar Ammu ya kira tana d'agawa yace " jeki taho min da Deeyanah, bai jira jin abinda zatace ba ya kashe wayar.
Abbi na d'agawa ta fasa kukan kissa wiwi, " subhanallah lafiya Deeyanah?
Cikin kuka da marairaicewa tace " Abbi Deen ne ya kai k'arata gun Babah kan nace bazan bishi America ba saboda tarbiyyar Deedee, " to! ikon Allah, yanzu Ina Babah da Deen d'in?
"Suna falon Babah, " ki taho falon nima bari naje can na same su, cikin zumud'i ta amsa da "to dan tasan duk wacce za'ayi Abbi bazai tab'a bari ayi mata dole ba, tana kashe wayar Abbi ta kira wayar Babah, amma harta tsinke bai d'aga ba, zata sake kiranshi Ammu ta shigo, a d'an tsorace ta mik'e tana gaida Ammu kafin tayi shiru tana jiran taji abinda zatace mata dan tasan ta ba wasa, " wani laifin kika yiwa Babanki ne!?
Da saurinta ta girgiza kanta gami da cewa " a'a! " hmmm kedai kika sani, yace kije falonshi yana san ganinki, jikinta na rawa tabi bayan Ammu, hanyar part d'insu Ammu ta nufa Deeyanah tayi saurin cewa " Ammu ke bazaki wajen kiran ba?
"Akan me zani?
"Ni 'yar aike ce a tsakaninku mahaifi ne yace na kira mishi 'yarshi na kuma isar da sak'o na meye nawa da zanyi katsalandan a ciki!?
A fili ta sauke ajiyar zuciya cikin ranta take godewa Allah kan k'in zuwan da Ammu tayi, da Ammi ce ma da d'an sauk'i-sauk'i dan tasan idan aka cirza bayanta zata bi, " Wai bazaki tafi bane kika tsaya kika tsare ni da ido kina mimi da baki!?
Saurin barin wajen tayi kafin Ammun tace zata biyota, tana kaiwa k'ofar zata shiga Abbi na kawo kai, a hankali ta fitar da sassanyan numfashi had'i dayin hamdala cikin ranta, sai da ta baari Abbi ya wuce gaba kafin ta bi bayanshi bakinta d'auke da sallama, daga Babah har Deen babu wanda ya amsa mata sallamar sai ma harara da Babah ya galla mata yana fad'in" wato sai da kika biya kika taho da Abbanku saboda kin san baki da gaskiya ko?
Kanta ta sunkuyar had'i da nemar guri ta zauna kana ta d'an rusuna tace " Ina yini Babah?
Batare daya amsa gaisuwar tata ba yace " kije ki fara shiri jibi zaku wuce in sha Allahu, sai da ta k'ara yin k'asa da kanta kana tace " Babah dama bance bazan bishi babu wani dalili ba, kallan banza Babah ya watsa mata yana fad'in " ki rik'i dalilin naki.
"A'a fa Abduljalal karkayi gaggawar yanke hukunci batare daka ji ta bakinta ba itama, "ai dama nasan dan haka ta sako ka a gaba.